Sashe 21
Sooraj Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kafun ya koma asibitin saida ya biya ta wani hotel yayi take away, sannan ya É—auki hanyar komawa asibitin. Yana shiga asibitin direct É—akin da aka kwantar da ita ya nufa.Â
Tana kwance tana baccinta cikin kwanciyar hankali.Â
Zama yayi akan wata kujera dake gefen gadon tare da lumshe idanunsa.  Kamar jiran zuwansa take ahankali ta É—an soma motsawa, jin motsinta da yanda numfashinta ke fita ne, ya san yashi buÉ—e idanunsa, haÉ—e da maida kallonshi gareta.Â
Ahankali ta soma É—an ware manyan idanunta harta buÉ—esu tarwai, saidai kuma kallo É—aya zakayi mata kasan taji jiki, domin kuwa hatta Æ™wayan idanunta saida suka sauya kala, sunyi wani fari fat dasu.Â
Tashi tayi ta zauna tana mai É—an cije laɓɓanta, sam batasan da cewa yana cikin É—akin ba.  "Aushhh" taÉ—an saki wani Æ™ara, saka makon murÉ—awan da taji maranta yayi, É—an yarfe hannuwanta ta somayi, tare da soma yunÆ™urin sauÆ™a daga kan gadon, Idanunsu ne ya sarÆ™e acikin na juna, ji tayi gabanta ya wani irin faÉ—uwa, da sauri tayi Æ™asa da kanta, tare da haÉ—iyan wani yawu dake maÆ™ale a maÆ™oshinta.Â
Aƙalla yaɗauki kusan 50 second yana kallonta, abun da bai taɓa yi ba kenan, ahankali ya janye idanunsa daga kanta tare da kawar da kanshi gefe.
Shiru ne ya shiga tsakaninsu na kusan mintuna 2, jin wani abu me ɗumi tayi ya fito daga jikinta, hakan yasa ta ƙosa ta je banɗaki ta duba ko menene,  ganin zaman bazai kaita ba yasa ta sauƙa daga kan gadon, banɗaki'n dake cikin ɗakin ta shiga tare da rufo ƙofar,  tashi shima yayi ya fita daga cikin ɗakin.
Bugun zuciyarta ne ya tsananta, duk da kasancewar tasan abun da ta gani ajikinta mai yake nufi, amma sai da ta É—an tsorita.
"Yanzu yazatayi kenan? wa zata faɗawa ya taimaketa?" Tambayar da tayiwa kanta kenan. Ji tayi ana knocking ƙofar banɗakin, ai saura ƙiris ta zame awajen da take tsaye saboda tsoro, atunaninta Sooraj ne ke buga ƙofar,  ƙafafunta ne suka soma rawa. "Taya zata fara faɗa masa matsalanta?" still ta kuma sake tambayar kanta, jin anata buga ƙofar ba a tsaya ba, ya sa ta taho cikin sanɗa ta buɗe ƙofar, wata ƙatuwar ajiyar zuciya ta sauƙe, sakamakon ganin wata likita mace da tayi tsaye abakin ƙofar, ashe ma ita ke buga ƙofar ba Mai taimako ba, saɓanin tunaninta.
"Sannu ya jikinnaki?" nurse É—in ta tambayeta.
"Da sauÆ™i" Ziyada ta bata amsa tana É—an Æ™aÆ™alo murmushin dole.Â
"Masha Allah haka ake so ae, ga wannan saiki kimtsa kanki ko" nurse É—in ta faÉ—i haka tana me miÆ™o mata wata baÆ™ar leda dake hanunta.Â
KarÉ“an ledan tayi tare da komawa cikin ban É—akin, tana buÉ—e ledan taga pad's da kuma pant's ne aciki, wani Æ™aton ajiyar zuciya ta sauÆ™e, gefe guda kuwa tsananin mamaki haÉ—i da kunya ne ke É—awainiya da ita, da farko dai mamakin yanda akayi nurse É—in tasan halin da take ciki take, na biyu kuma tsantsar kunyar nurse É—in ne ya kamata, wani pant ta É—auko wanda anriga da an maÆ™ala pad É—in ajikinsa, kallon yanda aka maÆ™ala pad É—in tayi da kyau, sai da ta ciro wani pant É—in ta gwada maÆ™alawa taga yayi sannan ta sauÆ™e ajiyar zuciya, kasancewar dama bata san ya ake amfani dashi ba.  AÉ—aÉ—are ta fito daga banÉ—akin sai dai rashin ganin kowa da tayi acikin É—akin hakan sosai yayi mata daÉ—i. Tana zama akan gado, akaturo Æ™ofar É—akin, wannan nurse É—in ce dai ta kuma dawowa, bayani tayi mata sosai akan yanda zata kula da kanta, da kuma yanda za tana tsabtace jikinta, sannan tace mata taje yayanta na jiranta a mota. Ɗaukan ledan da nurse É—in ta bata tayi, sannan suka fito atare da nurse É—in, har bakin motar Sooraj nurse É—in ta rakota sannan sukayi sallama.Â
Tana shiga cikin motar ko gama gyara zamanta batayi ba ya yiwa motar key. Saida suka hau titi sannan ta É—an saci kallonsa ta gefen idanunta, maganane abakinta, amma yanda fuskarsa take babu alaman wargi, yasa taja bakinta tayi gum, ita ayanda ta fuskanta ma shine, shi ko da yaushe ahaka fuskarsa take.Â
Basu yi wani tafiya sosai ba, ta ga ya gangara gefen titi tare da tsaida motar cak, juyawa yayi ya ɗauko wata leda dake aje a sit ɗin baya, miƙo mata ledan yayi tare da cewa.
"Kici yanzu yanzun nan sai kisha magani"
Baijirayi mai zata ceba ya buɗe murfin motar ya fita, tana kallonsa ya shige cikin wani waje mai kama da kamfani, wanda yake gaba kaɗan da inda ya aje motar tasa,  ledan ta buɗe ta ciro take away ɗin, rubber spoon ɗin dake jikin take away ɗin, ta zare haɗe da sanyawa acikin abincin. ahankali take tsakalan abincin, gaba ɗaya bata wani jin daɗin bakinta, duk da cewa tana jin yunwa amma batajin abinci zai wani samu shiga cikinta sosai, bata wani ci abincin sosai ba, ta rufe take away ɗin tare da maidashi cikin ledan, goran ruwan da tagani a inda ya tashi tasanya hanu ta ɗauka, buɗewa tayi tare da kai bakin goran bakinta, lumshe idanunta tayi, tare da sauƙe wani irin ajiyar zuciya, tayi imani duk wani abu da zai fito daga gareshi to ƙamshi yake, hatta goran ƙamshinsa take, tana son wannan ƙamshin nashi har acikin ranta, bama ita kaɗai ba ta tabbatar duk wanda yaji ƙamshin nashi dole zai so sa. Bata fargaba sai kawai jin motsinsa tayi a gefenta, da sauri ta kalleshi don sam batasan da zuwanshi ba,  buɗe wani waje mai kama da ɗan ƙaramin drawer dake cikin motar yayi, magungunanta ya ciro, da kansa ya ɓare magungunan ya miƙa mata, aƙoƙarinsa na ya zuba mata magungunan acikin hanunta ne hannayensu suka haɗe waje guda, da sauri ya zuba mata magungunan acikin tafin hanunta, tare da zare nashi hanun, ba don taso ba haka tasha magungunan kasancewar suna da ɗan ɗaci, tana sha ta jingina bayanta ajikin kujera tare da lumshe idanunta.  Tuƙi yake amma gaba ɗaya hankalinshi na ga wayarsa yana duba wani saƙo da aka turo masa, ahaka har suka isa gida.
Yana danna horn mai gadi ya wangale masa gate ya tura hancin motar ciki.
Jin sun tsaya ne yasa ta buÉ—e idanunta ahankali,  ganin yana Æ™oÆ™arin fita daga cikin motar ne, yasa itama ta buÉ—e murfin motar ta fita. Sawa yayi Kamalu driver ya shigar masa da kayan da ya sayo ciki.Â
Yana shiga cikin ɗakinsa ya kwanta flat akan gado tare da lumshe idanunsa, kamar an tsikareshi haka ya buɗe idanunsa da sauri, bakomai yasa hakan ba face, ganin oily eyes ɗinta da ya keyi suna yi masa yawo acikin nasa idanun, hakan kuwa na sawa yaji wani iri ajikinsa.
Ban É—aki ya wuce ya haÉ—awa kansa ruwan wanka..
Itama tana shiga cikin ɗakinta, gado ta hau ta kwanta, tare da cusa kanta acikin pillow, abu kamar wasa sai ga wani sabon bacci ya sake ɗaukanta...
***  Tsakanin jiya da yau Alhamdulillah ciwon ya É—anyi mata sauÆ™i, kwana biyunnan jinta take atakure, zuwa yanzu ta saba da makaranta, shiyasa takejin zaman gidan gaba É—aya bayayi mata daÉ—i, gashi shima Ogan gidan ba ganinshi take ba, ita kaÉ—ai take rayuwarta, jakar makaramtarta ta É—auko ta shiga haÉ—a littatafanta, tana gamawa ta jawo ledan abincin da aka kawo mata ta soma ci, bata wani ci mai yawa ba ta ture abincin gefe, jin gidan ya É—auki shiru babu alaman motsin kowa acikinsa ne yasa ta fita zuwa falo, kusan kullum TV plasma'n dake cikin falon a kashe yake, amma yau ga mamakinta akunne ta sa meshi, zama tayi akan sofa tare da maida hankalinta ga TV'n, tana nan zaune acikin falon har aka Æ™ira sallan Isha sai alokacin ta tashi ta koma É—aki, tana shiga tayi kwanciyarta, kasancewar ba sallah takeyi ba. Â
1:30 na dare, ƙaran taɓa gate ɗin gidan da ake, shine yayi sanadiyar tashinta daga bacci, ahankali ta sauƙo daga kan gadon, bakin window ta nufa don ganin wake taɓa gate ɗin, duk da babu wadataccen haske aharabar gidan, amma inuwarsa kaɗai yasanya tagane wanene, domin akaf gidan babu wani mai irin yanayin jikinsa shi kaɗai ne, tana ganinsa da kansa ya buɗe gate ɗin gidan, sannan ya koma ya shigo da motarsa ciki, tana ganin ya mai da gate ɗin ya rufe ta ɗan saki wata ajiyar zuciya, mamaki da wani kokonto ne suka ɗarsu acikin zuciyarta, don son sake tabbatarwa da kanta cewa shiɗinne ko ba shi bane, yasa ta ɗan buɗe ƙofarta ahankali fitowa tayi ta tsaya abakin ƙofar, dai dai lokacin shi kuma ya buɗe ƙofar falon ya shigo, key ya murza ajikin ƙofar sannan yabar key ɗin ajiki, Yana maiƙoƙarin cire rigar dake jikinsa ya ƙarasa gaban fridge. Buɗewa yayi ya ɗauko goran Fearless. Wuceta yayi tamkar baiganta ba, alhali kuma tunshigowarsa idanunsa suka gane masa ita, harya ɗaura hanunsa akan handle ɗin ƙofar ɗakin nasa, sai kuma ya dakata batare da ya juyo ba yace.
"Me kikeyi anan?"
Ziyada dake Æ™oÆ™arin komawa É—aki, taji sauÆ™ar muryartasa tamkar rugugi acikin kunnuwanta,  da sauri ta juyo garesa saidai bata iya kallonsa ba, duk da cewa ya bata baya.Â
"Babu"
Tace murya asanyaye.
"Wani abu ya faru ne?" Yasake tambayarta still batare daya juyo ya kalleta ba.
"A'a" Ta bashi amsa muryarta naɗan rawa, hakanan idan yana gabanta sai taji wani irin tsoronsa ya kamata.
Murɗa ƙofarsa yayi ya shige ciki
tare da rufo ƙofar, tana tsaye taji ya murzawa ƙofar key ta ciki, ajiyar zuciya ta sauƙe haɗe da komawa nata ɗakin itama, da ƙyar ta samu bacci yasake ɗaukanta.
Shikuwa bai iya samu bacci ya É—aukesa ba, har sai da yasha maganin da ke taimaka masa wajen sanyashi bacci, duk da haka dai baccin baiyishi cikin daÉ—in rai ba. Â