Sashe 4
Sooraj Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tun safe take ta faman jibgan aiki kamar wata jaka, har zuwa yanzu kuwa bata huta ba. Shigowarta gidan kenan tasamu Inna' Ma'u tsaye sai rangaÉ—a guÉ—a take, hanunta riÆ™e da kuÉ—aÉ—e masu yawa, gefenta kuwa Malam Garba ne zaune yayi jigum, shidai baida tacewa, komai Inna Ma'u ne keyi, tamaidashi kamar wani yaronta, shikuwa biyayya yakeyi mata kamar raÆ™umi da akala duk hanyar da ta jasa nan yake bi.Â
Harara Inna Ma'u ta aikawa Ziyada da ta tsaya tana kallonta.
"Mayyar banza miye kika tsaya kina kallona?"
Da sauri Ziyada tayi Æ™asa da kanta, sumu sumu ta wuce cikin É—akinta, hakanan taji gabanta na faÉ—uwa, jitake ajikinta kamar wani babban al'amari na kusantota, wanda kuma da dukkan alama ba abubane mai daÉ—i.  Â
    *15/March/2020*
*✔ï¸OTE ME ON WATTPAD*
     @fatymasardauna
#Love
#Romance
[4/7, 12:02 PM] fatymasardauna: ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡
         *SOORAJ*
   *Written By*
Phatymasardauna
*Dedicated To My Life (Sardauna)*
*🌈Kainuwa Writers Association*
_{United we stand and succeed; Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}_
*https://www.facebook.com/kainuwawritersassociation*
      *WATTPAD*
   @fatymasardauna
     Â
      *CHAPTER 4*
Tunda ya zauna ya tallafe kansa da duka hannayensa biyu baisake wani ƙwaƙƙwaran motsiba, numfashi kawai yake fitarwa a hankali..
Mas'oud dake tsaye akansa tuntuni yasanya hanu ya dafa kafaÉ—ansa.
Jin sauƙar hanu akan kafaɗansa ya tabbatar masa da cewa Mas'oud ne, ɗago kansa yayi ya kalli Mas'oud da rinannun idonsa.
Yanayin yanda Mas'oud yaga cikin idanun SOORAJ saida ya tsorita, saboda bai taÉ“a ganin abokinnasa acikin matsananciyar damuwa irin wannan ba. Zagayowa yayi ya zauna akusa da SOORAJ É—in. Cike da kulawa yace.Â
 "Basai na tambayeka ba RAJ nasan kana cikin damuwa, amma kuma bantaɓa ganinka acikin irin wannan yanayin ba, ina fata dai ba halinnaka kasake gwadawa ba?"
Sauƙe hannayensa dake kansa yayi ƙasa, haɗe da furzar da wani irin iska mai zafi daga bakinsa, kallon Mas'oud ɗin yayi kamar zaice dashi wani abu saikuma ya fasa, kawai ya kawar da kansa gefe.
Murmushi Mas'oud yayi tare da girgiza kansa, tun suna ƙanana suke tare shida SOORAJ saboda haka kusan gaba ɗaya halayyar SOORAJ ɗin Mas'oud yasani, idan SOORAJ bayason yin magana, akwai wani irin kallo dayakeyi, dazaran Mas'oud yaga SOORAJ yayi irin wannan kallon, to yasan mene kallon ke nufi.
"Bazan tilastaka kacemin wani abuba RAJ amma kuma kada kamanta cewa nidakai tamkar ƴan uwan juna ne, har sai yaushene zaka tsaya kana ɓoye damuwarka? yanada kyau ko bazaka faɗa duniya tasani ba, muda muke tare dakai, muncancanci musan damuwarka, amma maiyasa ako da yaushe kake ware kanka? idan har bazaka iya faɗamin damuwarka ba RAJ banda wani amfani awajenka, haka tarayyata dakaima bata da wani amfani!" Mas'oud yafaɗi haka cikin ƙunan zuciya, saboda shi kansa al'amarin SOORAJ yasoma basa haushi, koda yaushe SOORAJ acikin damuwa yake, abune mawuyaci kaga dariyan SOORAJ, gaba ɗaya yasamo wani banzan hali ya arawa kansa, baida aiki sai zaman ƙunci.
Kallon takaici Mas'oud yashiga bin SOORAJ É—indashi, ganin ko alamar É—aukar maganarsa baiyi ba, azuciye yatashi zaibar wajen. RiÆ™o hanunsa SOORAJ yayi, cikin wata irin murya mai sanyi yace.Â
"Bazan iyaba Mas'oud, niba namiji bane dazai iya riƙe mace, itama Nasaketa!"
Idanu Mas'oud yazaro waje cike da mamakin jin kalaman dake fita abakin SOORAJ É—in.
"Kasaketa fa kace?" Mas'oud yatambaya cike da mamaki.
Kai kawai SOORAJ ya kaÉ—a masa alamar "Eh"
Wani irin tuƙuƙin baƙinciki da takaicin SOORAJ ɗinne suka turnuƙe Mas'oud, yanzu kam ya yarda cewa akwai matsala a ƙwaƙwalwar SOORAJ domin maihankali bazai aikata irin abun da SOORAJ ke aikatawa ba.
"Anya kuwa kana cikin hankalinka RAJ? kodai asiri akayi maka ne? shin kakuwa san abunda kake aikatawa? kasaketafa itama kace? mata huɗu fa kenan yanzu ana aurama kana sakinsu, daga ankai maka mace yau washe gari kake sakota, wai kodai aljanune dakai ??" Mas'oud yatambayesa cike da tsananin mamaki, saboda duk wani maihankali dole ya tsoraci lamarin SOORAJ.
Kallon Mas'oud ɗin SOORAJ yayi da jajayen idanunsa, araunane yace  "Inada hankali Mas'oud kamar yanda kaima kake dashi, abu ɗaya kawai nasani shine wannan itace ƘADDARATA!" yana kaiwa ƙarshen zancennasa ya miƙe tsaye tare da soma tattara kayan training ɗinsa, Mas'oud na kallonsa ya tattara komai nasa yafice daga cikin ɗakin training ɗin. Mas'oud kam kasa tashi yayi yazauna daɓas, sosai al'ajabi da kuma mamakin abokinnasa RAJ ke ƙara kamasa, shikam yanzu yayarda cewa aljana ce tashafi Abokinnasa.
SOORAJ kuwa yana fita daga wajen training ɗin direct motarsa yanufa,  yana shiga yayi mata key tare da cillata kan titi..
Yana komawa gidansa yayi wanka, dakansa yashiga cikin makeken kitchine É—insa, wanda yazuba masa kayan amfani, babu abun da babu na amfani acikin kitchine É—in.   Ruwan tea yadafa kana ya juye a flask, kan dinning area yadawo yazauna tare da haÉ—a tea, ahankali yake sipping tea É—in yayinda É—ayan hanunsa ke riÆ™e da wayarsa yana latsawa. Safiya rana dare SOORAJ bayida wani abinci sama da ruwan tea, arana sai yasha tea sama da sau uku, abune mawuyaci yazauna yaci abinci kamar yanda kowa yakeci. Yana shanye tea É—in ya miÆ™e tsaye, mug É—in da ya haÉ—a tea É—in aciki ya É—auka ya wuce kitchine, wankewa yayi yamaida shi mazauninsa. Â
Falo yadawo yazauna akan ɗaya daga cikin lallausan kujerun falon, remote ɗin receiver yaɗauka, ya sanja tasha. Knocking ƙofar falon akasomayi, cikin gajiyawa yace "Yes come in"
Piter ne yashigo hanunsa riƙe da wasu zabga zabgan tsintsiyaye dakuma moper, ɗurƙusawa yayi cike da ladabi yace "Good Morning Sir"
"Morning" kawai yace tare da tashi yatattare wayoyinsa ya nufi bedroom, don bawa piter daman yin aikinsa da kyau.Â
Yana shiga É—aki yafaÉ—a saman gado haÉ—e da jawo pillow yaÉ—aura kansa akai. Shiru yayi yana mai lumshe idanunsa, tun É—azu kalaman Abbansa ketayi masa yawo acikin kunnuwansa, tabbas yasan dolene iyayensa suyi fushi dashi, amma shima bayin kansa bane, ƘADDARA ce baikuma isa kauce mata ba, amma yanda iyayen nasa suka É—auki zafi sosai shine abun dayasanya yaji gaba É—aÆ´a duniyar tayi masa É—umi,  shi kaÉ—ai yasan kansa, shikaÉ—ai yasan wanene shi, shine wanda yasan matsalarsa, taya ayanda yake zai iya zama da mace? sai yaushene iyayensa zasu fahimci matsalarsa? sama da shekaru 7 kenan yana fama da matsala guda É—aya, shiÉ—in namijine, baida wani wanda zaije yafaÉ—awa damuwarsa, dole shine zai nemi maganin matsalarsa, haryau kuma akan neman maganin matsalannasa yake amma baidace ba, shikansa bazai iya fitowa fili yafaÉ—i abun dake damunsa ba,  yabarwa kansa cewa matsalansa itace sirrinsa,  zama da mace kamar mafarin tonuwar asirin sa ne, yajima yana tunanin cewa shi ba'ayisa don yazauna kuma yasan wata Æ´a mace ba, amma dazaran yafara wannan tunanin yake saurin furta astagfirullah domin yasan saÉ“one yakeyi, to amma yazaiyi shima bayida zaÉ“i ne, akullum akuma koda yaushe da Allah kawai ya dogara....Â
***  Tana zaune aɗaki tayi jigum abubuwane suka haɗe mata, aƴan kwanakinnan sosai take mamakin sauyan da Inna Ma'u tayi, tarage sata yawan aikace aikace, sannan kuma koda aikanta ne yanzu andainayi bakamar daba da kullum ƙafarta na waje tana yawon zuwa aika, yanzuma tana zaune ne aɗakinta tana sauraran hayaniyar ƙawayen Inna Ma'u dake tashi a tsakar gidan, itadai batasan meke gudana acikin gidannasu ba amma tabbas tasan cewa akwai wani abu da za'ayi acikin gidan.  Zulai ƙawar Inna Ma'u ce ta yaye yagalgalellen labulen dake ƙofar ɗakin nata. Ayatsine ta watsowa Ziyada dake zaune harara,  "Uwar munafurci saiki fito ae" cewar Zulai, tana gama faɗan haka kuwa tasake labulen tayi tafiyarta.
Jiki asaɓule Ziyada tafito daga cikin ɗakin nata,  Gani tayi su Inna Ma'u sun baje akan tabarma yayinda suka kwaɓa lalle awani babban fanteka.
"Zo maza ki zauna" ɗaya daga cikin ƙawayen Inna Ma'u tace da Ziyada.
Cikin sanyin daya zame mata sabo taƙaraso ta durƙusa agabansu, ƙirjinta sai bugawa da sauri yake saboda tsabar tsoronsu da take.
Zaunar da ita sukayi agabansu, yayinda suka sanya ta kwaye musu cinyoyinta, da Æ™arfin gaske suka shiga durza mata Æ™waÉ“eɓɓen lallen ajikinta, hatta fuskarta saida suka mulke mata shi da lalle,  itadai ganin abun take awani baÆ™on yanayi, saboda tasan agarin nasu idan za'awa mace aurene kawai ake yi mata haka, suna gama shafa mata lallen sukace taje ta wanke, wani irin daÉ—ine yaziyarci zuciyarta, domin albarkacin wannan lallen da suka shafa mata yasa zatayi wanka, bata mantawa rabonta da wanka yau sati guda kenan, dokace mai zaman kanta Inna Ma'u takafa mata akan cewa duk randa tayi wanka, bazata sake yi ba sai bayan wani satin, ruwa takandama abaho tayi bayinsu, alokacin da tacire kayanta tasoma watsawa jikinta ruwa, saida ta sauÆ™e wasu lafiyayyun ajiyar zuciya harsau uku, saboda wani irin sanyin daÉ—i daya ratsata, dama ita tuncan haka nan Allah yayita, tanada tsananin sonyin wanka, amma kuma bata samu tanayi saboda uÆ™ubar Inna Ma'u. Â
Inna Ma'u kuwa masifa ta rufe ƙawayennata dashi wai akan mai zasu kwaɓa lalle su shafawa Ziyada. Zulai ce tagyara zama haɗe da turo ɗaurin ɗankwalinta gaba.  "Wallahi yanzu na tabbatar baki da wayo Ma'u, kinga wannan lallen damuka shafa mata, shizai sanya jikinta yaƙara kyau, hasken fatarta yasake fitowa, kinsan yarinyar shegiya ɗanbanzan kyaune da ita, to kinga yanzu zata ƙara kyau akan nada, idan Tsoho Ɗan Dashe kuwa yaganta, saiya ƙara susucewa akanta, kinga ke kuwa kinsamu hanyar da zaki amshe masa ƴan kuɗaɗe kice kuɗin gyaran jiki, ai abirni haka akeyi kinsan nifa nayi zaman birni"
Shewa Inna Ma'u tasanya haɗe da bawa Zulai hanu suka tafa, cike dajin daɗi tace "Wallahi shiyasa nake mugun sonki Zulai, kinsan kan duniya, aikuwa ayau yau saina karɓi wani abu daga wajensa"   sake tafawa Inna Ma'u da Zulai sukayi daidai lokacin Ziyada tafito daga wanka, zanine ɗaure aƙirjinta kanta gaba ɗaya yajiƙe yake da ruwa, tana shigewa ɗakinta, Zulai tadawo da kallonta ga Inna Ma'u cike da mamaki tace "Wai Ma'u dama haka wannan yarinyar keda diri da kyau? nikuwa anya basu haɗa iri da larabawa ba?"