Sashe 44
Sooraj Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Almustapha na fita Sooraj ya sanya duka hannayensa ya riÆ™e weast É—inshi, iska ya fesar ta bakinsa tare da lumshe idanunsa, shikansa yasan bai taÉ“ayin tari yaga jini ba sai yau, sai alokacin ya tuna da cewa sam bayashan maganinsa. Wanka yayi kana ya É—auro alwala, towel É—aure a weast É—inshi ya fito, black jeans and black t-shirt ya sanya, duk Almustapha na kallonshi, ganin zai fita baice dashi komai ba yasanya Almustapha tashi da sauri ya bishi, atare suka tafi masallaci.....Â
Saturday.
Kasancewar yau ba makaranta hakan yasanya tun tashinta tashige kitchine, zuwa yanzu ta iya abubuwa da dama na dangane da girki, saboda haka kafun Ummu ta sauƙo ma ta kammala kusan rabin aikin, ɗauke da murmushi Ummu ta shigo cikin kitchine ɗin.
"Zieyaderh!" Ummu taƙira sunanta.
Barin aikin da takeyi tayi tare da juyowa, cikin ladabi tace " Ummu ina kwana"
"Lafiya lau" Ummu ta amsa mata tana me Æ™arasowa cikin kitchine É—in. Â
Atare suka kammala aikin, kamar koda yaushe Zieyaderh ne ta jere duka abincin akan dinning,  Ƙamshin turarensa ne yafara sanar da ita zuwanshi, hakan yasa ta kasa ɗaga idanunta. Shine agaba Almustapha na biye dashi abaya haka suka nufo wajen dinning ɗin, Ummu naganinsu tasaki murmushin jin daɗi.
"Morning Maaa!" Sooraj ya faɗa agajarce yana me ƙoƙarin zama akan kujera.
"Morning" Ummu ta amsa tana me É—an shafa kansa.
Rungumeta Almustapha yayi tare da yimata kiss a forehead É—inta cike da kulawa yace.
"Good Morning Ummuna!" Murmushi Ummu tayi tare da shima da shafa kansa tace.
"Morning My Son"
Tana É—ago idanunta suka faÉ—a cikin na Almustapha hakan yasa ta saki murmushi tare da cewa "Ina kwana"
Murmushin shima yayi mata haÉ—e da cewa "Kintashi lafiya?"
"Lafiya" ta amsa tana me Æ™oÆ™arin serving É—insu.Â
ÆŠan satan kallon Sooraj tayi, taga gaba É—aya hankalinsa nakan wayarsa, cikin sanyi tace.
"Yayah Ina kwana!"
Shiru yayi kamar bazai amsa ta ba sai kuma ya amsa mata da "Lafiya" acan Æ™asan maÆ™oshinsa.Â
Kamar yanda tasani kuma taga bashida wani abun sha daya wuce fruit salad, hakan yasa ta ajiye wani glass bowl wanda ke É—auke da fruit salad agabansa.Â
Serving ɗin kanta tayi sannan ta zauna, Ummu da Almustapha ne kawae keta hira, itakam dama mezatace acikin hirarsu, shikuwa SOORAJ dama kowa yasan ba magana yake ba.... Jin hirar su Ummu na damunsane yasanyashi miƙewa tsaye yabar wajen, da kallo Ummu tabisa har ya shige ɗakinsa.
Ahankali Zieyaderh itama tamiƙe tsaye don dama tuntuni ta ƙoshi da abincin, damar tashi kawai takejira. Sunanta da Ummu taƙira yasanyata dakatawa daga yunƙurin barin wajen da takeyi.
"Zauna inason magana dake" Ummu tafaɗa tana me ƙokarin aje kofin tea din dake hannunta.
Ƙirjinta ne yashiga bugawa lokaci ɗaya taji gabanta ya faɗi, aɗaɗare ta koma ta zauna akan kujera, miƙewa tsaye Almustapha yayi tare da ɗaukan kofin tea dinsa yabar wajen.
"Zieyaderh!" Ummu taƙira sunanta.
Bata iya amsawa ba saidai É—ago kai da tayi ta kalli Ummun jiki asanyaye.
Ummu bata wani damu da rashin amsawannata ba tace "Nayi magana da Mas'oud saidai abun da yafaɗamin akanki ya matuƙar girgizani, inaso kifaɗamin gaskiyar wacece ke? sannan kuma inason sanin ina mahaifanki suke da har zaki nesanta kanki dasu, karkimin ƙarya don banason ƙarya, Inajinki!" Ummu tafaɗi maganar tana me maida gaba ɗaya attention ɗinta ga Zieyaderh.
Ƙirjinta ne ya buga take idanunta suka cicciko da ƙwalla, bakinta na rawa tace. "Banda mahaifiya tun ina ƙarama ta rasu, natashi agaban Mahaifina da kuma matarsa sam bansan wani abu waishi soyayya ba, kullum cikin ƙunci da kaɗaici nake rayuwa, babu wani wanda yadamu da farinciki ko jin daɗi na, bansan kowa daga cikin dangin mahaifiyata ba saboda naji Babana yace ita ba ƴar garinmu bace, ban kuma san inane garinsu ba, tun ina ƙarama nayi sabo da wahalwahalun rayuwa, duk wani rashin gata ya ƙare akaina, sam babana bai ɗaukeni ƴa wacce ya haifa acikinsa ba, bansan daɗin mahaifi ba" Kuka ta fashe dashi tare da kifa kanta ajikin table, saida tayi kuka sosai sannan ta ɗago kanta hawayenta ta share kana ta cigaba da bawa Ummu labarinta, kama daga kan zancen aurenta da tsoho ɗan dashe har izuwa yanzu da take tare dasu, durƙusawa tayi akan guiwowinta cikin kuka tace "Ummu ki gafarceni saboda ni Ya Mas'oud yayi miki ƙarya."
Hawaye ne suka cika idanun Ummu, tabbas yarinya ƙarama kamar Zieyaderh bai kamata ace an banzatar da ita har haka ba, ya kamata ne ace anbata kyakkyawan kulawa.
KafaÉ—unta Ummu takama ta É—agota cike da kulawa tashiga share mata hawayen dake kwaranya akan fuskarta.
"Ya isa daina kukan haka nan, naga kanki yayi datti É—auko mayafinki muje shagon saloon!" Ummu tafaÉ—i haka cike da kulawa.
Jiki asanyaye haka Zieyaderh ta haura sama don É—auko mayafinta. Da kallon tausayi Ummu tabi bayanta, bawani jimawa sosai sai gata ta dawo sanye da hijab ajikinta.
Ko amota shirune ya biyo baya tsakaninsu, dan kowa da abun dayake saƙawa acikin ransa. Ummu kam tuni tagama yanke shawaran abun dake ranta, wayarta ta ɗauka ta turawa Almustapha da Sooraj text akan tanason ganinsu, daga haka ta aje wayarta.
Sosai aka gyarawa Zieyaderh dogon gashinta, lokaci guda ya ɗauki ƙamshi da walwali, daga shagon saloon Super market suka wuce, sosai Ummu ta sai mata kayan kwalliya dana sawa masu kyaun gaske, daganan suka ɗauko hanyar dawowa gida.
Tana sanya ƙafarta acikin falon idanunta suka sauƙa acikin na Almustapha wanda yasha kyau cikin baƙaƙen kaya. Da sauri tayi ƙasa da kanta, don har acikin ranta batajin daɗin irin kallon da yakeyi mata, kai tsaye ta haura sama nan tabar Ummu afalon.
Ummu na zama akan kujera Ya buɗe ƙofar ɗakinsa ya fito, sanye yake da army 3 guater jeans da kuma black t-shirt, fuskarsannan babu alaman farinciki ko sakewa akanta, haka yaƙaraso cikin falon, akan kujeran dake facing na Ummu ya zauna tare da ciro phone ɗinsa daga aljihun wandonsa yasoma dannawa.
Gyara zama Ummu tayi cikin yanayi na kulawa tace "Banƙiraku nan don na faɗa muku wasa ba"Kallon Almustapha tayi cikin kulawa taƙira sunanshi, da "Na'am ya amsa mata tare da ɗagowa ya kalleta.
"Nasan banice na haifeka ba, amma kuma kana mini biyayya tamkar yanda zakayiwa mahaifiyarka, haƙiƙa amatsayina na yar mahaifiyarka inada ƴancin dazan iya zartar da duk hukuncin da naso akanka, kasani tamkar yanda nakeson ɗan cikina Sooraj kaima haka nake sonka, saboda haka na zaɓa maka matar da zaka aura ina fatan bazaka watsamin ƙasa a ido ba?"
Murmushi Almustapha yayi tare da sanya hannuwansa ya kama na Ummu. "Bazan taɓa iya bijirewa umarninkiba Ummu, ke uwace agareni saboda haka ina maraba da duk wani zaɓinki"
Murmushin jin daɗi Ummu tayi tare da sanya hannu ta shafa kansa cike da ƙaunarsa tace "Nagode sosai Almustapha Allah ya maka albarka!"
"Ameen Ummu, amma wace me sa'ace haka tayi gamdakatar É—in samuna?" cike da zolaya yayi tambayar.
Dariya Ummu tayi tare da cewa "Kanason sani?"
"Sosaima" Almustapha yabata amsa cike da zaƙuwa.
Duk abunda suke yanajinsu yana kuma kallonsu, amma ko uhummm baice ba, azahirin gaskiya wayarsa yake dannawa abaÉ—ini kuma gaba É—aya hankalinsa na garesu.
"ZIEYADERH itace wacce na zaɓama kuma itace wacce zatayi daidai da rayuwarka!"
Maganar Ummu data faÉ—ane yasanyashi É—ago da kansa ahankali ya kalleta..
"Zieyaderh!"Almustapha ya maimaita sunan abakinsa, kansa ya sunkuyar ƙasa fuska ɗauke da murmushi yace
"Na'amince!"
Tsaida duk wani abu da yakeyi yayi yana kallonsu, hakanan yaji tamkar ruwan jikinsa na ƙonewa.
(fever na damuna so banajin daÉ—in jikina please kuyi manage, wannan ma da Æ™yar nayi muku, idan naji sauÆ™i gobe Insha Allah ZakujiniðŸ™ðŸ»)
fatymasardauna
       *SOORAJ!!!*
  *Written By*
Phatymasardauna
*Dedicated To My Life (Sardauna)*
       *WATTPAD*
      fatymasarduna
#romance
       *Chapter 35*
Sunkuyar da kansa ƙasa yayi tare da ɗan ciza laɓɓansa, idanunsa ya mayar kan wayansa, samun kansa yayi da kasa cigaba da amfani da wayan, ji yayi gaba ɗaya jikinsa yayi weak.
"SOORAJ!" Oummu taƙira sunansa.
Ɗago kansa yayi ya kalleta batare daya amsa mata ba, itama bata nemi amsawar nashi ba taci gaba da cewa "Kaji abun da muka tattauna akai, amma bakace komaiba, sannan kuma inaso na yaba maka game da namijin ƙoƙarin taimakon da kayiwa Zieyaderh, insha Allah, Allah Zai baka lada!" Oummu tafaɗi maganar tana murmushi.
Ko Uhumm baice ba, sai ma kallon Oummu'n daya keyi, ganin damuwarta dana Almustapha zasu kasheshi yasanyashi tashi gaba ɗaya yabar musu gidan.
Kwance take luf akan bed ɗinta, biscuit ne ahannunta tanaci da kaɗan kaɗan, turo ƙofar ɗakin da akayi ya sanyata tashi zaune da sauri,  ganin Oummu yasanya tasakin murmushi tare da cewa    "Barka da shigowa Oummu"
Murmushi Oummu tayi tare da zama akan wata kujera,  cike da kulawa tace. "Magana nazo muyi dake Zieyaderh!"
Gaban Zieyaderh ne ya faÉ—i, amma saita dake tare da cewa "To"
Murmushi Oummu tayi tare da dafa kafaɗun Zieyaderh'n tace "Inaso kishirya ƙarshen wannan week ɗin zamuje ƙauyenku dan inason naga mahaifinki!"
Dummm haka ƙirjin Zieyaderh ya bada wani irin sauti, hawaye ne suka cika idanunta alokaci guda, bakinta na rawa tace "To!"
Murmushi Oummu tayi don tafahimci cewa tsoron zuwa ƙauyen Zieyaderh keyi, cikin son kwantar mata da hankali tace "Kar kisanya tsoro aranki idan munje bazan barki ahannunsu ba zandawo dake nan, kawai dai naga ya kamata ace mahaifanki susan inda kike ne!"
Æoyayyar ajiyar zuciya ta sauÆ™e tare da gyaÉ—a kanta kawai, alaman ta gamsu.  Oummu na fita daga É—akin. Zieyaderh ta fashe da kuka, sosai tayi kewar babanta, ko awani hali yake ciki Allah masani? duk da cewa bai nuna mata Æ™auna ba, amma ita har gobe, akwai Æ™aunarsa acikin jininta, saboda koba komai Uba Uba ne koda baikasance na gari ba.
MONDAY
Cikin yanayi naÉ—an sauri sauri yake tafiya, don 8 daidai jirginsu zai É—aga zuwa garin Lagos. Sanye yake da black and white suit wanda suka matuÆ™ar yi masa kyau, black cover shoe ne Æ™iran kamfanin Gucci sanye aÆ™afansa me tsadan gaske. Æ™amshi kawai yaketa zubawa, yayinda gashin kansa keta shinning na mayukan da aka shafa masa, yau kam masha Allah Yayi kyau har ya gaji da haÉ—uwa.Â