Sashe 56
Sooraj Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Gyara zamansa yayi tare da cewa "Nasan ko ada can baya ke me hankali ce da nutsuwa, sannan kuma ke yarinyace me biyayya, bansan ko akwai soyayya atsakaninki da wanda ake ƙoƙarin haɗaki aure dashi ba, amma haƙiƙa na amince da karamci da kuma mutumci irin na waƴannan mutanen, saidai kuma duk da haka bazan yi gaggawan yin gaban kaina ba, duk da cewa na amince musu batare danaji ta bakin ki ba, sannan sun kawo sadaki suna me neman asanya musu lokacin aure amma banyi musu na'am ba nadaice su bani nan da kwana huɗu, bazan hanaki abun da kikeso ba Zieyaderh, bakuma zan tilastaki yin abun da bakya so ba, idan har bakyason aurennan karkiji ɗar ko shakka ki sanar dani, nikuma zan maida musu da sadakin su zan kuma basu haƙuri"
Shiru tayi tare da sunne kanta ƙasa, wasa da hannayenta tashiga yi cikin sanyin daya zame mata sabo tace "Na'amince musu Baba!"
Murmushine ya faɗaɗa akan fuskarsa cike da tausayin ƴartasa yace "Allah yamiki albarka Zieyaderh, tashi kije idan yaso sai ki sanar da Ummantaku ni zan wuce!"  "To" tace dashi asanyaye kana ta miƙe tsaye tana cewa "Baba kaɗanci abincin ko kaɗanne dan Allah!" murmushi kawai yayi harta fice bai sake ceda da ita komai ba. Zieyaderh kuwa tana fita daga cikin falon aɗan corridor ɗin dake barandar falon ta tsaya, bayanta ta jingina da jikin bango tare da sanya hannu ta sharce hawayen daya silalo kan ƙuncinta, kanta ta girgiza tare da ɗan cije laɓɓanta, ita kaɗai tasan meke zuciyarta,wanda bazata kuma iya furtawa kowa ba, gefen mayafinta tasanya ta goge idanunta sosai sannan ta nufi ɓangaren Oummu. Afalo ta samu Oummu hakan yasa ta ɗan rusuna tare da gaya mata saƙon Baban nata, murmushi Oummu tayi tare da miƙewa tsaye mayafinta ta ɗauka kana tafice daga falon, Zieyaderh kuwa kitchine ta wuce inda ta haɗawa kanta tea, domin ayanda take batajin wani abu bayan tea zai iya samun gurbin zama acikinta.
Jin abun da Malam Garba yace yasanya Oummu yin murmushi, batakai ga cewa komai ba muryar Abba dake shigowa ya karaÉ—e cikin falon inda yake cewa "Karka damu Malam Garba ae danan dacan wajenku duk É—ayane awajen mu, kuma kamar yanda kuke iyaye awajenta, haka muma muke matsayin iyaye awajenta"Â
"Ƙwarai kuwa kuma insha Allah zata samu kyakkyawan kulawa awajenmu, idan kace takoma wajenka kafun bikin makarantar ta zai iya samun matsala, amma idan tananan baza a samu wani matsala ba muna shirye shiryen mu kuma tana zuwa makaranta!" cewar Oummu wacce sam batason Baban Zieyaderh'n ya kafe akan ta koma wajensu, so take tayiwa zieyaderh gyara na musamman, kana kuma tayi mata auren gata.
Ganin sun haƙiƙance ne yasanya Malam Garba, janye maganarsa na cewa yanason tafiya da Zieyaderh, dole tasa ya haƙura yayi musu bankwana bayan sunyi shawara da Abba sun kuma yanke lokacin biki nan da sati biyu masu zuwa, duk yanda Malam Garba yaso ya shiga motar haya ya koma Abba ƙiyawa yayi nan ya kafe akan dole saidai driver ne zai maidashi gida, sam bayason jayayya dasu hakan yasashi amincewa bayan Oummu ta sanar dashi cewa acikin satin zasu kammala haɗa kayan lefensu zakuma su kawo har ƙauyen Saminaka, sanin halin Inna Ma'u yasan ya Malam Garba cewa idan sunma haɗa lefen su barshi a wajensu idan yaso duk randa aka kai yarinya ɗakinta sai abata. Sosai su Oummu sukayi na'am da hakan don Oummu itama ganauce akan hali irin na Inna ma'u.
*** Sosai su Oummu suka ta da maganan bikin gadan gadan Inda Oummu ta bawa Aunty Muhibbat milions ɗin kuɗi wanda za a haɗo lefe dashi, musamman Aunty Muhibbat ta hau jirgi zuwa Dubai don acanne take da tabbacin samun ingantattun kaya masu kyau da nagarta, jin wannan auren suke tamkar shine aure na farko da za'a farayi acikin family ɗinsu, Zieyaderh kuwa aƴan kwanakinnan sosai tashiga busy kasancewar sun fara test ɗin first time, kuma yanzune karatunnasu yake zafi sosai, hakan yasa gaba ɗaya hankalinta naga karatun ta, awannan karon so take tazo first class acikin ajinsu, inda suka sanya gasa su Ukun ko wacce burinta shine tazo first class, yauma agajiye ta dawo daga makarantar inda tun shigowarta taga haraban gidan cike da motoci, gyara zaman school bag ɗin dake rataye a kafaɗanta tayi kana ta tura ƙofar falon tashiga bakinta ɗauke da sallama. Oummu da Aunty Muhibbat ta iske acikin falon sai kuma waƴansu mata guda biyu, gaba ɗaya tsakiyan falon cike yake da wasu akwatuna masu tsananin kyaun gaske, akwatuna ne har guda 24 inda kowani set shida yake ɗauke da nasa kalan, cike da girmamawa Zieyaderh ta rusuna tagaida Aunty Muhibbat, fuska ɗauke da murmushi Aunty Muhibbat ta amsa mata tare da tambayanta ya makaranta,
da "Alhamdulillah!" ta amsa mata, harta kusa haura step ɗin dazai sadata da ɗakinta muryar Oummu ya tsaida ta inda take cewa tashirya sannan ta zuba kayanta a akwati tazo zasu wuce gidan Hajiya Arabi da Aunty Muhibbat, Hajiya Arabi wata matace wacce ta matuƙar iya gyara mace daga ciki har waje, ta iya gyaran amarya sosai hakan yasa duk wani wanda yakeji da kuɗi idan yatashi gyara ita yake nema, gyaranta yana da matuƙar tsada amma kuma yana da kyau sosai, hakan yasa Oummu ta narkamata maƙudan kuɗaɗe don ta gyara mata Zieyaderh.
    fatymasardauna  Â
ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡
      *SOORAJ !!!*
  *Written By*
Phatymasardauna
*Dedicated To My Life (Sardauna)*
        *WATTPAD*
     @fatymasardauna
#romance
       *Chapter 42*
Tana shiga cikin ɗakin tasoma rage kayan dake jikinta, wani mini pink towel ta ɗaura kana ta wuce bathroom, cikin nutsuwa tayi wanka tare da ɗauro alwala.  Kasancewar yanayin na yau ana ɗan zafi yasanya komai bata shafa ba ta zura wata jallabiya irin ta mata wacce take da adon duwatsu haɗi da zanen beuty's followers agabanta, sosai rigan ta amshi jikinta kasancewar rigan nada kalan ja hakan yasa taƙara bayyana hasken fatarta, ɗan ƙaramin trolly ɗinta tajawo, sif ɗin kayanta ta buɗe ahankali tashiga ɗiban kayan tana zubawa acikin trolly ɗin, wani irin tunanine ke yawo aƙasan zuciyarta, hakanan taji batason barin gidan, duk da kasancewar acikin ƴan kwanin bata ko ganinsa bare jin labarinsa, wani irin kewane ke cinta azuciya, tanaso taji wannan daddaɗan ƙamshin nasa mai ratsa zuciya, tanaso taga koda gilmawansa ne, da tunani iri iri acikin ranta haka ta kammala haɗa ƴan kayanta wanda tasan zata buƙata, gyalen jallabiyan ta yafa akai zuwa jikinta kasancewar yana da ɗan girma, ahankali take sauƙowa daga kan step hannunta riƙe da trolly da kuma school bag ɗinta dake rataye akan kafaɗunta.
Oummu naganinta tace.
"Yauwa kin kimtsa ko, kici abinci sai ku wuce" da "To" kawai ta amsa kana ta aje jakakkunan nata ta nufi dinning area, ɗaya daga cikin kujerun wajen taja ta zauna tare da ɗaukan plate tayi serving kanta, ahankali take tsakuran abincin tana kaiwa bakinta, sam batajin test akan harshenta, sama sama take jiyo hiran Oummu da Aunty Muhibbat inda duk maganan tasu akan auren nata ne sukeyi, itakam har yanzu ganin abubuwa take kamar al'amara, don bata taɓa ganin aure irinnata ba, sam ta rasa awani matsaya take, don ita kanta takasa gane kanta, ahankali take ɗiban abinci acikin spoon tana kaiwa bakinta, wani irin baƙon ƙamshin turaren daya shigo hancinta ne yasanyata ɗago kanta takalli cikin falon, idanunta ne suka sauƙa akan sa wanda shigowarsa cikin falon kenan shiɗinma kuma kallonta yakeyi, tarine ya sarƙeta yayinda abincin da takeci ya shaƙe maƙoshinta, da sauri ya ƙaraso kan dinning ɗin tare da ɗaukan bottle water, ɓalle murfin yayi kana ya miƙo mata, da sauri ta amsa takai bakinta, saida tasha har kusan rabin goran sannan ta ajiye tare da sunkuyar da kanta ƙasa ahankali take maida numfashi don har idanunta saida suka sauya kala sukayi ja.
"Are you okay?" Almustapha wanda yasha ado cikin jan shadda ya tambayeta.
Kanta ta kaÉ—a masa alaman "Eh"
Murmushi yayi tare da ɗan ranƙwafowa gaf da ita cikin yin ƙasa da murya yace "Ehem ƴan mata kin ruɗe ne saboda kinga nayi miki kyau ko?"
Da sauri ta É—ago kanta ta kalleshi fuskarta É—auke da mamakin jin maganarsa. Idanunsa É—aya ya kashe mata tare da zura hannayensa cikin aljihun wandonsa, haÉ—a idanu da suka sakeyi yasanya ta murguÉ—a masa baki, murmushine ya suÉ“uce masa tare da É—an zaro idanunsa, ƙasa Æ™asa yace "Ni kika murguÉ—awa baki ko, watarana zaki murguÉ—awa wanda zai cire bakin gaba É—aya" yafaÉ—i haka yana me Æ™oÆ™arin komawa cikin falon, bayansa tabi da kallo harya Æ™arasa kusa da Oummu ya zauna, miÆ™ewa tayi itama tare da  ƙarasowa cikin falon, dubanta Oummu tayi cikin kulawa tace "Harkin kammala?" murmushi tayi tare da É—aga kanta alaman "Eh"Â
MiÆ™ewa Aunty Muhibbat tayi tare da É—aukan mayafinta cikin kulawa ta dubi Almustapha tare da cewa "Muje ka sauÆ™e mu ko!" Â
Trolly É—inta ta É—auka tare da kallon Oummu, itama Oummun kallonta takeyi murmushi tayi mata tare da cewa.
"Ki kwantar da hankalinki nima gobe zanzo insha Allah!"
asanyaye ta gyaÉ—a kanta alaman to.
Almustapha ne ya fara yin gaba, sai Aunty Muhibbat yayinda tarufa musu baya, har jikin motar Almustapha Oummu ta rakosu, inda Aunty Muhibbat tabuÉ—e gidan baya ta shiga, hakan yasa dole ta shiga gaba badon taso ba. Koda suka É—auki hanya Almustapha da Aunty Muhibbat ne keta hiransu, ita kuwa shiru tayi tana kallon hanya.Â