Sashe 30
Sooraj Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ita dai Ziyada tana daga zaune akan sallaya tana ganin ikon Allah, mamakin yanda ake shagwaɓasa kamar ƙaramin yaro take, daga cikin zuciarta kuwa wani irin sanyin daɗi takeji na ganin ya buɗe idanunsa har ma ya tashi, Mas'oud ne ya dawo gefenta tare da jawo wata farar kujera ya zauna akai, plate ɗin dake hanunsa ya miƙa mata, abincine aciki Chips and onion soup wanda yaji ƙwai, karɓa kawai tayi ta ajiye batare da takai koda loma ɗaya bakinta ba.
"Ziyadah!" Mas'oud yaƙira sunanta cikin ƙasa ƙasa da murya.
Bata amsa masa ba sai dai É—ago kanta da tayi ta kalleshi.
 "Kukan na menene?" yatambayeta yana me É—an satan kallonta.Â
Hanu tasanya ta shafi gefen kumatunta, sai alokacin ta tuna da cewa hawaye sun sauÆ™o daga idanunta kuma bata share ba, hannunta tasanya ta goge hawayen tare da yin Æ™asa da kanta, tasoma wasa da yatsunta.Â
Murmushi kawai yayi tare da cewa. "Kici abinci, Sooraj ne damuwan kuma yatashi, saboda haka baikamata kina sa kanki adamuwa ba!"Â
ÆŠan mareraice fuska tayi tare da cewa "Banajin yunwa ne fa!"
"Kici ko ba yawa" yafaɗa ataƙaice domin shima bawai yana da yawan magana sosai bane, saidai har aransa yana tsoron kada Ummu ta ranfo cewa babu wata alaƙa atsakaninsu.
Dole take kai abincin bakinta bawai don tanajin wani daɗinsa ba, duk da cewa abincin babu laifi amma hakanan takejinta wani iri.  Duk abunda sukeyi Sooraj wanda ke zaune gaban Dr. Moh'd ana naɗa masa sabon bandage yana lure dasu.
Koda Alhaji Ma'arouf yanemi da Dr.Moh'd abasu sallama, cewa yayi subari sai zuwa yamma kafunnan da yardan Allah Sooraj ɗin yasake samun ƙarfin jiki. Abba ne ya dubi Mas'oud wanda suke ɗan taɗi sama sama da Sooraj yace.
"Inaga yakamata kakai su Ummunku Gida idan yaso anjima sai su dawo"
Badon Ummu tasoba haka Mas'oud ya dawo dasu gida.
Ziyada.
Banɗaki tashiga tare da rage kayan jikinta, wanka tayi haɗe dayin brush, koda ta fito sama sama ta shafa wani body lotion ajikinta, riga da sket na wani swiss material sky blue and pink colour tasanya, ahankali ta ƙarasa gaban window'n dake cikin ɗakin ta tsaya, hanunta tasanya taɗan yaye labulen tare da jan glass ɗin window'n gefe, lumshe idanunta tayi sakamakon wani daddaɗan iska daya ratsata, Dayake ɗakin da aka bata yana sama, hakan yasa daga bakin window'n tana iya hango ƴan tsirarun motocin dake ta shawagi akan babban titin dake malale agaban gidan, tunanin Farouk ne yasoma yi mata kutse acikin zuciyarta, hakanan kyakkyawar fuskarsa ke yawo acikin idanunta, tun rananda ta ganshi takejin wani baƙon yanayi adangane dashi, daga wani ɓangare na zuciyarta kuwa RAUNI ne da Tausayin rayuwarsu ita da SOORAJ, sai dai kuma sau da dama takanjinta cikin wani irin yanayi idan ta tuna da cewa har yanzun ita bakowa bace, sannan takanji babu daɗi idan ta tuna cewa itaɗin watace wacce bata da gata, watace wacce bata da madafa, hannu ta sanya ta share hawayen dake bin ƙuncinta. Jin tsayuwar na neman gajiar da itane yasa takoma kan gado ta kwanta, luf tayi tana tunanin halin rayuwa.  Yamma nafara gabatowa direct suka wuce asibiti.
Ƙarfe 5 daidai suka fito daga cikin asibitin tuni Abba da Ummu sun shige mota, Mas'oud ne ke gefen Sooraj wanda yake takawa ahankali sanye yake da farar button shirt marar nauyi, harma ana iya hango surar jikinshi, Ziyada ce ke biye dasu abaya hannunta ɗauke da food flask.   Wata baƙar Benz suka nufa, da kansa ya buɗe gidan baya yashiga ya zauna. Ganin haka yasa Ziyada ta sulale ta nufi motarsu Abba, dayake driver ne zai tuƙasu sai kawai ta buɗe murfin gefen mai zaman banza ta zauna.
Saida suka ɗau Hanya kafun Mas'oud ya saisaita gudun motar batare da ya juyo ba yace. "Ankama waƴanda suka kaimaka hari, amma kuma taurin kai yasanya sunƙi faɗan wanda ya sasu"
Sooraj da ke lafe jikin kujeran motar ya lumshe idanunsa, batare daya É—ago da kansa ba yace "Babu amfanin faÉ—ansu ae"
Mamakine yakama Mas'oud harsai daya ɗan juyo ya kalli Sooraj ɗin.  "Meyasa?" yatambaya da mamaki.
"Saboda nasan kowa ya sasu!" yafaɗa ataƙaice domin bayason maganan tayi tsawo.
Shiru Mas'oud yayi tare da ɗan cije laɓɓansa, shikam har acikin ransa ya tsani wannan halin Na Sooraj daga anfara magana sai ya nuna ya gaji.  Saida suka ɗanyi nisa kaɗan kafun Mas'oud yace. "Har yanzu bansan mekake nufi da Ziyada ba, menene ma'anar zamanta atare dakai? mekake tunanin su Ummu zasuji aransu idan suka san gaskian lamarin?"
Sai alokacin Sooraj ya ware idanunsa, shikansa saida yayi tunanin haka, amma duk yanda suka É—auka zai bari ahakanne kawai.
Shirun da Yaji Sooraj É—in yayi yasanya shima Mas'oud baisake cewa komai ba harsuka iso gaban tamfatsetsen gidan.  Suna shiga ko gama daidaita parking Mas'oud baiyiba Sooraj yasoma yunÆ™urin fita daga cikin motan.Â
Atare dukansu suka nufi babban falon gidan.  Direct Sooraj wajen wata ƙofa dake cikin falon ya nufa, koda yashiga samun kansa yayi acikin wani ɗan corridor, daga corridor'n straight wata ƙoface take facing mai tahowa. tun daga corridorn har zuwa gaban ƙofar, ƙawace yake da farin haske da kuma wasu green and white flowers masu kyau. Ahankali ya buɗe ƙofan ya tura kansa ciki, ganin komai dake cikin ɗakin nead yasanyashi maida ƙofar ya rufe. Simple royal bed golding colour ne acikin ɗakin, sai kuma wani tangamemen drawer me ɗauke da mabuɗai 10, gaba ɗaya jikin murafen drawern glass ne, ɗakin babu wasu tarkace aciki amma duk da haka yayi kyau sosai, kayansa ya cire tare da buɗe drawer'n ya zaro wani light yellow towel sabo ƙal ya ɗaura ajikinsa, kai tsaye ya wuce bathroom.  Aƙallla yaɗauki sama da 1 hour yana wanke jikinsa da kansa, harsai da yasoma jiwo ƙiraye ƙirayen sallan Magriba, kafun ya ɗauro alwala.  Koda yafito daga cikin bathroom ɗin gaba ɗaya jikinsa ajiƙe yake da ruwa, ɗan ƙaramin brown towel ne riƙe ahanunsa yana goge kansa, ƙarasawa gaban dressing mirror yayi tare da jawo wani lotion ɗinsa mai ƙamshi yasoma shafawa, saida ya kammala kafun ya dubi kanshi amadubi, duk da irin ciwon da yayi amma hakan baisanya jikinsa ya sauyaba, kallonsa yamayar kan murɗaɗɗun muscles ɗin hanunsa na dama, wasu irin murɗaɗɗun jijiyoyine suka fito raɗa raɗa ajikinsa, numfashi mai zafi ya fesar daga bakinsa tare da ɗan lumshe idanunsa, jiyayi wasu abubuwa na yawo acikin brain ɗinsa, take jijiyoyin jikinsa suka sake fitowa gashin jikinsa kuwa lokaci guda suka soma miƙewa, tamkar mai wani irin ciwo haka jikinsa ya soma rawa, cikin wani irin yanayi yasanya hanunsa ya daki mirror'n take ya tarwatse yayinda hanunsa kuwa take yasoma fidda jini domin mirrorn ya yankesa sosai. Dai dai lokacin Ziyada taturo ƙofar ɗakin tashigo hanunta ɗauke da tray. Shigowansa yayi daidai da juyowa yafuskanci bakin ƙofan, idanunsune yasarƙe acikin na juna amatuƙar tsorace tasaki tray ɗin dake hanunta tare da sulalewa awajen tana kallon cikin idanunsa da suka zama tamkar garwashin wuta.
*Vote!*
*Vote!!
*Vote and Comment please my lovely fans!!!*
*/26/May/2020*
  Â
Fallow me on Wattpad @fatymasardauna.
ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡
       *SOORAJ!!!*
  *Written By*
Phatymasardauna
*Dedicated To My Life (Sardauna)*
*🌈Kainuwa Writers Association*
_{United we stand and succeed Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}_
*https://www.facebook.com/kainuwawritersassociation*
       *Wattpad*
    fatymasardauna
#romance
*This Page Is Dedicated To You My Habibtie Niesher Jay. Love yhu Habibtie💘ðŸ”*
     *Chapter 25*
Cikin sauri tasoma tattara glass bowl É—in daya tarwatse akan tiles É—in, gaba É—aya jikinta É“ari yake. Baiko kalli inda take ba ya juya ya koma toilet. Jiki asanyaye haka ta tattare wajen. Moper taÉ—auko tazo tasoma Æ™oÆ™arin goge wajen da fruit salad É—in ya É“ata, gashi gaba É—aya glass bowl É—in da fruit salad É—in ke ciki ya tarwatse awajen. Â
Wanke hanunsa yayi acikin sink tare da ɗaukan wani ɗan ƙaramin towel ya goge gumin dake fesowa ta goshinsa, atunaninsa zuwa yanzu bata cikin ɗakin don haka ya murɗa handle ɗin ƙofar toilet ɗin ya fito, ganinta a durƙushe tana tattare fasassun glasses yasan yashi saurin ɗauke kansa daga gareta, direct gaban closet ɗinsa ya nufa, wani Pencil Combat jeans black ya ciro sai kuma wata white button shirt, kallon agogo yayi yaga har lokacin sallan Magriba yaɗan gota, tsuka yaja ahankali tare da ɗan cizan laɓɓansa.
Gaba É—aya jikinta É“ari yake, tsoro takeji kada yayi mata faÉ—a ko yace zaiyi mata wani abun. Jin takunsa na isowa gareta yasanya batare data kulaba ta sauÆ™e hanunta akan wani fashasshen kwalba, yana cakanta kuwa saiga jini, wani Æ™ara ta sake cike da É—an tsoro, dubanta takai ga hanunta wanda har yaÉ—an fara fitarda jini, take tasoma jin wani irin raÉ—aÉ—i.  Sooraj dake tsaye agaban dressing mirror yana dressing hanunsa daya yanke, baiko waiwayo ya kalleta ba, yi yayima tamkar baiji Æ™aran nata ba, yana kammala dressing É—in, ya É—auki kayansa ya wuce toilet.Â
Haka tacigaba da gyara wajen, duk da cewa hanunta nayi mata zogi amma haka ta daure.
Yana fitowa daga cikin toilet ɗin sassanyan ƙamshin turaren dake fita ajikin kayansa ya daki hancinta, cikin takunsa na isa yaƙaraso ta bayanta ya raɓa yafice daga cikin ɗakin batare da ko kallonta yayi ba. Tanajin rufewar ƙofarsa, tasaki wata ƙatuwar ajiyar zuciya, sai alokacin ruwan hawayen da suka cika idanunta suka samu daman gangarowa. Cikin mintuna ƙalilan ta gama gyara wajen, tattara fasassun glasses ɗin tayi tazubar a durstbin, daganan ta wuce ɗakinta duk raɗaɗi ya isheta.
Yana fita kaitsaye babban masallacin dake gefe da gidannasu kaɗan ya nufa, anan yayi sallan Magriba, haka ya zauna har aka ƙira sallan Isha. Koda ya idar da sallan bai ko motsaba, istigfari yashiga yi acikin zuciyarsa, duk ƙoƙarinsa nason kawar da tunanin dake neman addabar zuciyarsa abun yaci tura, kansa ya jingina ajikin bango tare da lumshe idanunsa, numfashi yake fitarwa ahankali yayinda yake furta kalman "Astagfirullah!" daga bakinsa ahankali. Ahankali nutsuwa ke sauƙa ajikinsa, yayinda yaji damuwarsa na gushewa, sosai yaɗanji sanyi acikin zuciyarsa.  Ƙarfe 9 daidai yabaro cikin masallacin ya nufo gida.
Ziyada