Sashe 36
Sooraj Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ƙarfe 10 am daidai aka fito dasu break,  kai tsaye wajen da aka tanada na musamman doncin abincin É—alibai suka nufa, soyayyen doya da chicken sauce din da Ziyada ta zo dashi shi suka fara ci kafun daga bisani suka É—aura da snacks.Â
11:00 am
Mota ƙirar Jeeb ce baƙa tayi parking awajen da ake faka motoci dake cikin school ɗin,  Farouk wani irin ajiyar zuciya me sanyi ya sauƙe tare da lumshe sexy eyes ɗinsa, sai yanzu yaji sanyi acikin ransa da ya gansa acikin makarantar, zare key ɗin motar yayi tare da buɗe murfin motar ya fito, sanye yake da jumper na shadda sky blue wanda taji aiki me kyau, sanye yake da tsadaddiyar hulan zanna akansa wanda ta ƙarawa fuskarsa kyau, sosai yayi kyau sai fidda ƙamshi yake, bayi da tantama akan inda zai sameta saboda haka direct office ɗin principal yanufa, koda yaje permission ya nema akan yanason ganin wata ɗaliba mesuna Ziyada Mansoor Mainasara, domin da wannan sunan akayi mata register. Da yake principal ɗin ya sanshi, babu ɓata lokaci ya tura S.S 2A don aƙirata kasancewar a time ɗin sungama break harsun koma class.
Ba ƙaramin faɗuwa gaban ziyada yayiba jin wai ana ƙiranta daga office ɗin principal, gaba ɗaya tunaninta ya tsaya cak, a iya saninta bata da wani wanda zaizo nemanta, haka ta nufi office ɗin principal ɗin zuciyarta cike da fargaba, a corridor ɗin dazai sadata da office ɗin idanunta sukayi mata tozali dashi, wani irin duka taji ƙirjinta yayi sai kawai ta tsaya cak tare da sunkuyar da kanta ƙasa, murmushin daya bayyana cute dimples ɗinsa yayi tare da takowa zuwa gareta, wani irin kallo yakeyi mata, komai nata ya sauya tasakeyin kyau sannan taƙara girma duk dacewa ba jiki tayi ba amma tabbas kallo ɗaya zakayi mata kafahimci cewa ta ƙara girma.  Gaf da ita ya matso har yazama baifi saura taku ɗaya tsakaninsu ba. "I miss you!!" yafaɗa cikin wata irin murya yana me kallon small lips ɗinta.
Murmushine ya bayyana akan kyakkyawar fuskarta, ahankali taÉ—ago da fuskarta idanunsune suka faÉ—a cikin na juna Æ™asa tayi dakanta tana mai wasa da yatsun hanunta, sam bataji wani abuba da takalli cikin idanunsa, saÉ“anin Oga Sooraj da idan takalli cikin beauty eyes É—insa take rasa nutsuwarta. Â
Kallon yanda take lallanƙwasa yatsun hanunta yayi, yaɗan saki murmushi, jiyake kamar yajawo ta jikinsa ya bata tight hug, komai nata na musammanne babu abun dake burgesa atattare da ita kamar sanyinta.
"Muje mu zauna ko!" yafaɗa yana meyi mata nuni da wata bishiya wacce ƙasanta ke ɗauke da wani bench wanda akayi da cement. Bata iya musa masa ba saidai har yanzu kanta aƙasa yake, zama tayi akan bench ɗin tare da jawo hijab ɗinta ta ɗan rufe gefen fuskarta, shima akan bench ɗin ya zauna  har ƙamshinsu na iya gauraya waje guda.   "Nayi kewarki da yawa, bazan sake bari kiyimin nisa har haka ba, bansan da yaushene kika kama zuciata ba, please My cute babyy na ki juyo na kalli fuskarki!" yaƙare maganar cikin sanyin murya.
Har acikin ranta taji kalamannasa saidai tanaji kamar sunyi mata nauyi. Hannayenta tasanya taɗanja hijab ɗinta baya, tare da ɗago kanta ta kalleshi, shi ɗinma kallonta yake, murmushi ya sakarmata tare da ɗanyin ƙasa ƙasa da idanunsa, wani iri taji ajikinta hakan yasa itama taɗanyi masa murmushi. Cikin muryar shagwaɓa tace "Shine kaɗauko ni daga aji bayan kasan karatu zamuyi ko!"
"am sorry babyyyna inason ganinki sosai shiyasa."
Murmushi tayi tare daÉ—an satan kallonsa, Idanunsa É—aya ya kashe mata hakan yasa ta cusa kanta acikin cinyoyinta tana sakin wani smile,  agogon dake É—aure a tsintsiyar hanunsa ya duba, time É—in dazai koma office yakusa hakan yasa shi kamo hanunta, da sauri taÉ—ago kanta ta dubeshi murmushi yayi mata tare da sake matsowa daf da ita, cikin wata irin murya me sanyi yace.  "I love you!!!"Â
(((  "Fatymasardauna kina mana rowan Sooraj"  "Teemah sardauna bakya kyauta mana gaskiya bakya mana update da wuri"   "Please me yasa yau bakiyi Sooraj ba?"   "Haba teemah don Allah kina mana update akan lokaci" "Gaskiya typing ɗin da kike mana yana kaɗan please ki ƙara mana yawan page"  Irin waƴannan ƙorafe ƙorafen kullum nake samu daga wajen wasunku, am really sorry bani da wani buri daya wuce nafaranta muku amma kuma lokaci yanamin jinkirin hakan, idan ta sonane kullum na baku update na Sooraj amma kuma hakan baya yiwuwa, please kunamin uzuri nima ba ason raina hakan ke faruwa ba, idan nace zanna muku typing kullum to kaina zaiyita min ciwo ne nasan kuma bazakuso hakan ba don Allah kuɗau uzurina, nasan kuna sona kuma kuna ƙaunar novels ɗina, nima kuma inasonku sosae sosae 💞)))
    *Vote*
*and comment 😉*
       fatymasardauna
ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡
      *SOORAJ !!!*
   *Written By*
phatymasardauna
*Dedicated To My life (Sardauna)*
        *Wattpad*
    @fatymasardauna
#romance
      *Chapter 29*
"I love you!!!"Â ya faÉ—a slowly yana me murza yatsun hanunta dake cikin nasa.
Da sauri ta ɗago golding eyes ɗinta ta kallesa, wani irin abune taji yana yawo acikin jikinta, sam batasan me yasa wani yanki na zuciyarta ke ƙoƙarin accepting ɗinshi ba, hannayenta dake cikin nashi ta soma ƙoƙarin zarewa, babu musu yasake hannun nata, sai dai kuma be janye mayun sexy eyes ɗinsa daga kanta ba.   Murmushin daya bayyana kyawunta tayi tare da miƙewa tsaye, batare da ta kalleshi ba tace "Zan koma class"
Shima miƙewa tsaye yayi tare da ɗan sakin murmushin daya sanya dimples dinsa loɓawa, wani farin envelope yazaro daga cikin aljihunsa, wanda aka ƙawata bayan envelope ɗin da zanen flowers masu sheƙi, gwanin burgewa, miƙa mata envelope ɗin yayi,  ɗago ɗara ɗaran idanunta tayi ta ɗan kalleshi, mumushi yayi mata kamar zai shige jikinta haka ya sake matsowa gaf da ita, yanayin idanunsa ne suka sauya, take taji wani sabon abu na sauƙa ajikinta.  "Pleaseee!!" yaja maganan tare da ɗan ƙanƙantar da idanunsa.  Adaburce tashiga kakkare jikinta, sam bata sabayin irin wannan kusancin da wani namiji ba, gaba ɗaya duk abun da Farouk keyi mata ganinsu take wasu daban, kowacce kalma da zata fito daga bakinsa jinta take tayi mata nauyi, takan rasa nutsuwarta idan taganshi akusa da ita sosai, domin wani irin faɗuwar gaba takeji,   ganin irin mood ɗin data shiga yasanyashi sake kamo soft hand ɗinta, envelope ɗin ya ɗaura mata akan hanunta, tare da bin kyakkyawar fuskarta da ido,  sam batasan da yaushene kuma ya akayi taganta tana tafiya ba, sauri tashiga yi burinta ɗaya taganta acikin class, gaba ɗaya ma ta manta da cewa basuyi sallama ba. Shikuwa Farouk wani killer smile ya sake bayan yaga shiganta cikin class, baisan me yasa ba hakanan yake losing control ɗinsa idan yana kusa da ita,  ayanda ya fahimce ta yarinyace wacce take real innocent, batasan komai agame da soyayya ba, da wannan daman zaiyi amfani wajen koya mata sonsa, zai koya mata yanda zata sosa fiye da kowa, daga ƙarshe kuma zaiyi ƙoƙari wajen ganin ya sameta amatsayin Mallakinsa, sosai yake sonta, sosai yake kuma son kasancewa tare da ita. Da wannan tunanin ya ƙarasa wajen da yayi parking motarsa.
Kamar wacce aka jefo haka ta faɗo cikin class ɗin, ko izinin shiga ajin bata nema ba.  da yake a bencin gaba suke kuma malamin dake cikin class ɗin, gaba ɗaya hankalinsa naga board yana rubutu, shiyasa bai kula da shigowanta ba harta zauna,  kallonta Shukra da Nasmah sukayi, cikin ƙasa ƙasa da murya Nasma tace. "I hope ba wani abun kikayi ba, naga jikinki duk yayi weak"
Sai alokacin taɗan soma dawowa sense ɗinta, murmushi ta ƙaƙalo tare da girgiza kanta alaman babu komae. Nasmah bata sake cewa komai ba ta maida hankalinta ga karatun da ake musu.
Duk abunda Malamin Chemistry É—in ya koya musu ta bayan kunnen Zieyaderh yabi ya wuce, sam ko kaÉ—an hankali da tunaninta ba akansa suke ba, tunaninta yayi nisa ne izuwa wani waje daban, Farouk shine wanda yayi tsaye aranta.
"I love you!!!"
kalmar daya furta mata shiketa dawowa cikin tunaninta, lumshe beauty eyes ɗinta tayi tare da sakin wani murmushi wanda batasan da bayyanarsa ba, hakanan taji wani sanyi aranta, sosai daɗin kalman ke ratsata, kulawa shine abun da ta rasa tun tana ƙarama, kalmar Soyayya kalmace da babu wani wanda ya taɓa furta mata shi, hakan yasa takejin ayanzu tamkar wani kyautan farinciki Farouk ya bata, duk da cewa kai tsaye bazata iya tantance me takeji agame dashi ba, amma tabbas zuciya koya take tanason me kyautata mata, tana a wannan tunaninne har malamin chemistry ɗin yafita batare da ta saniba, kasancewar period ɗinsa ya ƙare, dafa ta da Shukra tayi shi yayi sanadiyar ɓacewan tunanin da take.
"Lafiyanki ƙalau kuwa Zieyaderh?"
Shukra ta tambaya tana me ƙarewa fuskar Zieyaderh'n kallo.
Board ta kalla tare da É—an waiwayawa bayanta, cikin mamaki tace.
"Wae ina chemistry teacher'n ya fita ne?"
"Da ke zai tsaya jira?" Shukra ta bata amsa tana me harhaɗa text books ɗin dake watse saman desk ɗinta.
Murmushi kawai Zieyaderh tayi tare da duban Nasmah, cikin sakewa tace.Â
"Gaskiya ban fahimci abun daya koyarba please Nasmah taimaka min"
Dukansu tsaida abunda sukeyi sukayi tare da kallonta.
"Bazaki taÉ“a fahimta ba ae tunda anzuba miki kalaman love acikin brain É—inki" Shukra tafaÉ—a tana me guntse dariyar dake ranta.Â
Hararanta Zieyaderh tayi tare da cewa "Love kuma?"
Dariya Nasmah da Shukra sukayi tare da tafawa,  kallonsu tayi kawai itama saitayi murmushi,Â
jujjuya envelope ɗin dake hanunta ta shiga yi.
"Lover gurl!" Shukra tafaɗa tana dariya.
Kallonta Zieyaderh tayi, cikin yanayi na shagwaɓa tace "Allah Shukra banaso fa" Dariya dukansu suka sanya, envelope din dake hanunta ta soma ƙoƙarin buɗewa, duk suka zuba mata ido.
Wani golding colour neck chain ne me kyau da tsadar gaske ne ya bayyana acikin envelope É—in.