← Book details Sooraj Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 81 OF 91

Sashe 81

Sooraj Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ahankali yake buɗe kyawawan idanunsa, har ya gama waresu tas,  ajiyar zuciya ya sauƙe, tare da ɗan karkatar da kansa ya kalli ɓangaren da yakejin ƙamshi irin nasa na ratsa cikin hancinsa.
Lumshe idanunsa yayi, asakamakon tozali da kyakkyawar fuskarta da yayi, ahankali yaɗan soma yunƙurin tashi,  cikin baccinta taji  motsinsa hakan yasa taɗan buɗe idanunta,  daidai lokacin shikuma ya gama daidaita zamansa akan gadon, ɗan juyo da kyawawan idanunsa yayi ya kalleta, itama kallon nasa take, sarƙewan idanunsu waje ɗaya yasanya tayi raurau da idanunta, take suka cika da ƙwalla, shagwaɓe fuska tayi tare da langwaɓar da kanta gefe, yanayin yanda tayi sosai ya bayyana zallan yarintarta,   hakan ya matuƙar burgesa sannan ya ƙarawa fuskarta kyau, wani irin ƙawataccen murmushi ne ya bayya akan kyakkyawar fuskarsa,  idanu ta zaro cike da mamaki take kallonsa, domin kuwa wannan shine karo na farko da ta fara ganin murmushin sa, baki ta buɗe tana kallon yanda yayi bala'in kyau, ashe dama haka murmushi ke yiwa fuskarsa kyau?   idanunsa yaɗan lumshe tare da jingina bayansa da jikin bango,    kusan mintuna 5 ta ɗauka tana ƙarewa kyakkyawar fuskarsa kallo,  sam ta shagala da yanayin yanda taga ya ƙara mata kyau, sosai taji wani irin sha'awan taɓa lallausan sajensa ya zo mata, ahankali ta ɗan kai hannunta  kan fuskarsa, batare da tayi aune ba taji yasanya hannunsa ya cafke nata hannun,  idanunta ta kulle ƙam cike da kunya, ita kanta batasan me yajata hartayi sha'awan taɓa fuskar tasa ba, 
riƙe hannun nata yayi da kyau, ahankali ya jawota zuwa jikinsa,  cikin nutsuwa ya tura ƴan yatsunta acikin bakinsa sannu ahankali yake sucking fingers ɗinta kamar wanda ya samu sweet, lumshe idanunta tayi tare da sauƙe wata ƙatuwar ajiyar zuciya, sosai hakan keyi mata daɗi, ahankali ya matso da fuskarsa gab da tata, iskan bakinsa ya ɗan hura mata, ahankali ta buɗe idanunta ta sauƙesu acikin nasa, hannunsa wanda aka sanya masa cannula yasanya ahankali ya jawota jikinsa, kansa ya ɗaura akan wuyanta tare da lumshe idanunsa, baisan cewa daɗin ƙamshinsa yakai har haka ba sai yau daya shaƙi ƙamshin ajikinta, cikin narkewa haɗi da shagwaɓa ta sanya tafukan hannayenta ta shafo gefe da gefen fuskarsa, so take ta tambayesa ya jikinsa, amma hakanan takejin bakinta yayi mata nauyi, shagwaɓa kawai takeji dashi.
Narkakkun idanunsa da ke kashe zucia ya zuba mata, ganin yanda yake kallonta yasanyata turo ɗan ƙaramin bakinta gaba, akasalance tace.
"Yajiki?."
Bai amsa mata ba saima ƙara buɗe beautyful eyes ɗinsa da yayi yana kallonta, sosai yakejin wani diffrent feeling ajikinsa, tunowa da irin daɗin da ta jiyar dashi adaren jia, yasanya shi rungumota ƙam ajikinsa, da laɓɓansa masu taushin gaske ya manna mata kiss agefen bakinta, har cikin zuciyarta taji sanyin laɓɓan nasa, sake shigewa cikin jikinsa tayi, ahankali wasu silent tears suka gangaro daga cikin idanunta, ta godewa Allah daya tashi, domin sam batajin zata iya jure rashinsa.
Luf tayi ajikinsa tana ta faman sauƙe ajiyar zuciya, ahankali ya tura duka hannayensa ta cikin tsagun dake gefe da gefen rigarta, sauƙan hannunsa akan tattausan fatar cikinta yasa suka sauƙe ajiyar zuciya atare su dukansu, ahankali yake ƙara tura hannunsa cikin rigarta yana yi mata wani irin shafa mai tafiya da hankali, sosai taƙara shigewa cikin jikinsa, yanayin yanda sajensa ke gogan wuyanta shi yasa gaba ɗaya jikinta yayi weak, ashagwaɓe take yawo da hannunta cikin lallausan sumar kansa.
Cikin nutsuwa ya manna fuskarsu waje ɗaya, haɗuwar numfashinsu guri guda shiyayi sanadiyar faɗawarsu cikin wata duniya ta daban, ahankali ya kamo laɓɓanta, slowly yaɗan tsotsa, kamar honey haka yaji daɗin laɓɓan nata, sake manne bakinsu waje ɗaya yayi, ahankali yake tsotsan laɓɓanta, cikin mayen sha'awa haɗi da soyayyarsa dake ɗibanta itama ta haɗe laɓɓanta waje guda tare da kamo tongue ɗinsa taɗanyi sucking, atare suka sauƙe wani irin numfashi mai zafi, sake matseta yayi tare da soma jujjuya harshensa cikin bakinta, numfashi kawai suke fitarwa, yayinda suke ƙara shigewa jikin juna, wani irin daɗin hakan sukeji su duka biyu, har suna neman fita hayyacinsu.
Mas'oud ne ya turo ƙofar ɗakin ya shigo, yayinda Oummu ke biye abayansa, turus haka Oummu da Mas'oud sukayi suna kallon ikon Allah, Da sauri Oummu ta juya tare da komawa wajen ɗakin ta tsaya, wani irin kunya haɗi da farinciki ne suka cika zuciyarta, tabbas ita tasan bataiwa SOORAJ zaɓen tumun dare ba.
Mas'oud kuwa wani irin daɗi haɗi da farinciki ne suka cika zuciyarsa, take yaji wani irin giyar daɗi na ɗibansa, sam duk wata damuwarsa ta gushe, murmushi mai ɗauke da dariya yayi, ahankali ya ƙaraso cikin ɗakin cikin son dawo dasu duniyar da suka tafi yace.
"Hey Lovers!."
Da sauri Zieyederh ta É—an ja jikinta baya tare da É—ago idanunta wanda suka soma É—an sauya kala ta kalli Mas'oud É—in, don ji tayi kamar kunnuwanta gizo sukayi mata bawai Muryar tasa bace da gaske, ganinsa face to face yasanya tayi saurin zabura ta diro daga kan gadon, cikin wani irin matsanancin kunya ta sanya duka tafukan hannunta ta rufe fuskarta, murmushi Mas'oud yayi tare da kai dubansa ga SOORAJ wanda ya fusge kamar bashine yanzun yagani yana tsotsewa yarinya baki ba, cikin salon tsokana Mas'oud yace.
"Ashe ma cutar taka ta soyayyace, gashi cikin mintuna kaɗan ka warke, aure me daɗi!." Yaƙare maganar yana me aje manyan basket ɗin dake hannunsa.
Harara RAJ ya watsawa Mas'oud, cikin halinsa na rashin son magana ya ɗage kafaɗunsa sama, tare da ɓata fuska, kamar wani wanda zaiyi kuka.
Dariya sosai Mas'oud yayi tare da duban Sooraj ɗin, ɗan takowa yayi ya ƙaraso jikin gadon, cikin yin ƙasa da murya yace.
"Uhumm kanajin haushina saboda na katseka kana on duty ko, am sorry, bani kaɗai na ganku ba ae harma da Oummu, saika shirya abun faɗa mata." Ɗan tsagaitawa da maganan yayi tare da sake matsowa gab da Sooraj ɗin, cikin sakeyin ƙasa da murya yaɗan matso da bakinsa kusa da kunnen Sooraj, cikin zolaya yace.
"Wai yaushe kazama ɗan sha'awa ne? ashe dama haka aure yake da daɗi, please RAJ kabita ahankali kaji kaga yarinyace ƙarama just 20 years fa."
Hannu Sooraj ya dunƙule tare da kaiwa Mas'oud duka, da sauri Mas'oud ya matsa yana dariya sosai, dai dai lokacin Oummu ta turo ƙofar ɗakin ta shigo, da sauri Zieyaderh ta ƙara ɓoye fuskarta, wani irin kunyane ya kamata, har takai ga tanajin kamar ta nutse cikin ƙasa.
Oummu kuwa yi tayi kamar bata ga komai ba, saidai farinciki ne kwance aƙasan ranta, sosai soyayyar Zieyaderh ya ƙara ɗarsuwa acikin zuciar ta.
Shikuwa Sooraj sam ko ajikinsa babu wani kunyan Oummun da yaji, koda Oummu tace da Zieyaderh ta ɗibawa Sooraj ɗin abinci ta basa, kasa kallon idon kowannensu tayi, musamman ma Mas'oud, shikuwa Mas'oud babu ruwansa sai ma ƙoƙarin janta da hira da yakeyi, sosai yaji ƙaunarta saboda ayanzu yagama yarda da cewa itace GINSHIƘIN RAYUWAR SOORAJ, don tuni ya gama karanta sirrin zuciyar Sooraj ɗin da ya fallasa kansa ta cikin idanunsa.
Koda ta miƙa masa abincin komawa can gefe tayi ta zauna, Oummu da Mas'oud ne keta hira, yayinda Sooraj kuwa bakinsa ke akulle gum, ba al'adarsa bace yawan magana, haka bakuma ba ɗabi'arsa bace, saboda haka bayajin zai iya biye musu.
Dr.Anas ne yashigo ya ƙara duba jikin Sooraj ɗin, nan Sooraj ya dage kan cewa lalle lalle sai anbashi sallama, ganin cewa jikin nasa da sauƙi yasa Dr.Anas basu sallama inda suka tattaro gaba ɗaya suka dawo gida.

Cikin ICU kuwa har yanzu Pharouk baya iya wani ƙwaƙƙwaran motsi, sosai yakejin jiki ba ɗan kaɗan ba, kwata kwata ma yanzu baisan inda hankalinsa yake ba, don ya samu buguwa sosai akansa, sannan kusan ko ina dake jikinsa ɗauke yake da rauni, gaba ɗaya abirkice yake.

Fitowarta awanka kenan, sanye take da wani baby pink bathrobe ajikinta, gaba ɗaya gashin kanta ɗigan ruwa yake, yayinda jikinta ke ta fitar da sassanyan ƙamshin turaren wanka, aɗaɗare haka tafito daga cikin toilet ɗin, zaune yake akan lallausan sofan dake malale gaban gadon dake ɗakin, yayinda ya miƙe ƙafarsa ɗaya dake ɗauke da ciwo, laptop ɗinsa ne agabansa, wanda yake ƙiran kamfanin Apple, ahankali yake danna laptop ɗin, sanye yake da black combat jeans wanda ya tsaya iyaka guiwarsa.
MurÉ—aÉ—É—iyar surar jikinsa kuwa abayyane take, sosai gashin kansa ke shining, idan ka gansa bazakai tunanin shine wanda yayi accident É—azun ba, dan sam bayajin ciwo ajikinsa.
Ganin cewa idanunsa ba akanta yake ba, hakan yasanya da ɗan saurinta ta ƙarasa gaban drawer, wata nighty gown navy blue colour ta zaro, rigar kwata kwata iya kanta guiwa, sannan gaba ɗaya gabanta abuɗe take, saidai akwai igiyoyin da zaka haɗa ka ɗaureta ta gaba, cikin sauri ta sanya rigar, tare da ɗaure igiyoyinta, kasancewar jikinta akwai danshin ruwa hakan yasa, gaba ɗaya rigar ta kamata, kana ta fitar da shape ɗinta, towel tasanya tashiga goge jiƙaƙƙen suman dake kanta.
ÆŠan satan kallonsa tayi gani tayi har yanzu idanunsa na kan laptop É—insa, saÉ—ab saÉ—ab ta zo zata wuce, kasancewar tanason É—aukar hijibinta dake kan gado.
Sam batayi aune ba saiji tayi yajawo ta jikinsa, suuuu haka ta faɗa kan faffaɗan chest ɗinsa, hannayensa yasanya ya matseta ƙam acikin jikinsa, fuskarsa ya tura acikin wuyanta, tare da sanya hannunsa ɗaya ya warware igiyoyin dake gaban rigar, wani irin yaarr haka taji ajikinta, lokaci ɗaya ta lumshe idanunta, cikin son gigita mata tunani yakama waist ɗinta ahankali yake murzawa, bakinsa ya ɗaura akan wuyanta, take ya shiga bata wani irin kiss mai kawar da nutsuwa, lips da harshensa ya sa yana tsotsan skin ɗinta, ashagwaɓe tasoma ƙoƙarin ture kansa daga wuyanta don jin abun take har tsakar kanta,
Sake matseta yayi cikin wani irin salo yakai bakinsa kan kunnenta, harshensa ya zura acikin kunnen nata yana yawo dashi, tuni tasoma zaucewa, wani irin numfashi me zafi yake fitarwa, sake matseta ajikinsa yayi, hannunsa yaɗaura akan ƙirjinta, atake suka sauƙe wani irin ajiyar zucia tare da sakin wani zazzafan numfashi me sauti, ahankali yake goga laɓɓansa ajikin kunnenta, cikin wata irin kasalalliyar murya me dauƙe da tsananin mayen so, ƙauna, haɗi da tsantsar sha'awa yace.
"I lOVE YOU!!!."
Chapter 81 · 0% Book details