Sashe 42
Sooraj Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Mamakine ya bayyana akan fuskar Zieyaderh amma saita share,cikin sakin fuska tare da murmushi taÉ—an rusuna tagaidashi, shima murmushinne akan fuskarsa ya amsa mata, har yanzu yana me dubanta don baigaji da kallonta ba. Harta haura steps bai É—auke idanunsa akanta ba, Murmushi Ummu tayi sannan ta juya tafice daga cikin falon don dama fita zatayi.
Da ƙarfi ya buga table ɗin dake gabansa ransa amatuƙar ɓace yace "Get out Aneesa!!"
Murmushi Aneesa tayi tare da juya idanunta dake cike da ruwan hawaye, laɓɓanta ta ciza, "Bazan tafi ba RAJ Why kake kyarata? menene bani dashi? Kyau,Ilimi, dukiya, ko kuma me?" Ta tambayeshi hawaye suna mai sauƙa daga cikin idanunta.
Ransa amatuƙar ɓace yace "Kifitarmin a office!!!"
Murmushi mai ciwo Aneesa tayi cike da son ƙuntata masa tace "Baka sona saboda kai bakayarda da kanka bako? Hmmmm najima da sanin abunda kake ɓoyewa RAJ, najima da gane cewa kai Rago ne, Kafito fili kafaɗamin cewa kai ba Namiji bane mana, Ohhhhhh nagane kanajin kunyar sanar da duniya cewa kai wani marar amfanine ko, bansan meyasa ba duk da nasan cewa kai ba Namiji bane amma na liƙe maka, wallahi RAJ saika aure ni koda......"    Wani irin bahagon mari SOORAJ ya sauƙe mata akan fuskarta wanda saida yagigita ta. Bata gama dawowa cikin hayyacinta ba ya ɗamƙi wuyanta da ƙarfi, mannata yayi da jikin bango tare da sanya hannunsa da ƙarfi ya yaga rigan dake jikinta, dayake doguwar rigane ajikinta hakan yasa ya yagata har ƙasa, take surar jikinta ya bayyana, idanunsane suka rikiɗe sukayi wani irin jaaa tamkar anwatsa masa barkono, lokaci guda jikinsa ya ɗauki ɓari tamkar wanda aka jonawa shocking.
"Ni ba Namiji bane ko? Yess niba Namiji bane, amma yanzu zanyi miki abun da wanda ba Namiji ba bazai taɓa iya yimiki shi ba" yana gama faɗan hakan ya wurgata saman table, tare da sanya hannu ya zare belt ɗin dake jikinsa.
Vote and Comment.
  Â
fatymasardaunaÂ
ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡
      *SOORAJ!!!*
  *Written By*
Phatymasardauna
     *WATTPAD*
  @fatymasardauna
#romance
*This page is dedicated to my Brother HAMEED ALI (@Hameed29) I really ⤠You Brother*
       *Chapter 33*
Wani irin jiri ne ke ɗibansa, duhu shine abun dake neman mamaye ganinsa, jin duniyar yake gaba ɗaya tana juya mai, da ƙyar ya iya buɗe ƙofar ya fito hannunsa dafe da kansa. Jefa ƙafafunsa kawai yakeyi batare da yana kula da inda yasa gaba ba, da ƙyar ya iya kawo kansa wajen motarsa, yana shiga yayi mata key.   Sam baya wani iya ganin gabansa da kyau, yanayin yanda gateman yaga yayo kansa da motar ne yasanya babu shiri da sauri ya buɗe masa gate, mamaki kwance akan fuskarsa na irin tuƙin gangancin da yaga yanayi.
Da wani irin speed yake tuÆ™a motar shikansa baisan wani irin gudu yakeyi ba, babu babban abun tashin hankali da tsoratarwa kamar yanda Æ™wayoyin idanunsa suka rikiÉ—e suka zama jajur dasu, gaba É—aya jijiyoyin dake jikinsa duk sun tashi sunyi raÉ—o raÉ—o, mussamman forehead É—insa wanda jijiyoyi suka fito sukaÉ—i raÉ—a raÉ—a.  Irin gudun da yakeyi akan hanya ne, yasanya mutane da yawa ke kauce masa, da Æ™arfi ya daki gate É—in gidan wanda don kansa saida ya buÉ—e,  aguje mai gadi ya fito don kowa yaji irin dukan da akaiwa gate É—in yasan ba lafiya ba. Da gudu yashigo cikin gidan kodamuwa da gaban motarsa da ya lotse baiyi ba. Wani irin bahagon parking yayi.Â
Ummu da Almustapha ne suka miƙe atare sakamakon jin yanda aka buga ƙofar falon da ƙarfi, waigawansu yayi daidai da shigowansa cikin falon, ƙirjin Ummu ne yashiga bugawa da sauri ganin yanda yake tafiya yana gauraya hanya tamkar wanda ke cikin maye, sannan kuma ga hannunsa dafe da forehead ɗinsa.
"SOORAJ!" Ummu taƙira sunansa aɗan razane.
Bai waiwayo ba baikuma tsaya da tafiyan dayake ba kana kuma bai amsata ba, ya nufi hanyar da zata sadashi da É—akinsa.
"RAJ!" Almustapha yaÆ™ira sunansa,  kamar yanda bai amsa Ummu ba haka bai amsawa Almustapha ba, haka ya buÉ—e Æ™ofar corridor É—insa ya shige. Da sauri Ummu tarufa masa baya, baifi saura taku uku tsakaninsu ba ya shige cikin É—akinsa tare da murzawa kofar key,  mamakine ya kashe Ummu hakan yasa ta tsaya cak, don tunda ta haifeshi bata taÉ“a ganinsa acikin irin wannan yanayin ba.Â
Ajikin ƙofar ya zame tare da sanya hannuwansa ya dafe kansa dake barazanan tarwatsewa.  "Me yasa bazaka fito ka faɗawa duniya cewa kai ba Namiji bane? RAGO!"  waƴannan kalaman suke ta yawo acikin brain ɗinsa suna me hautsina duk wani lissafin nutsuwarsa.  Idanunsa da suka kaɗa suka zama jajur ya buɗe tare da sauƙesu akan mirror, zumbur kamar wanda akawa allura haka ya tashi ahankali yashiga takawa har ya ƙarasa gaban mirror'n, tsayawa yayi yana me kallon kansa, da sauri sauri yashiga cire rigan dake jikinsa, take murɗaɗɗen surar jikinsa da buɗaɗɗun muscles ɗinsa suka bayyana acikin madubin, 6 packs ɗin dake kwance raɗa raɗa akan cikinsa yakai hannu ya shafa,  ɗauke hannunsa daga cikinsa yayi ya taɓa fuskarsa da tayi jajur tsaɓan tsananin ɓacin rai da yake ciki.
"DA GASKE KAI BA NAMIJI BANE!!"
Zuciyarsa tafaɗa masa haka batare daya shiryawa jin hakanba, wani irin ihu yayi tare da sanya hannunsa ya naushi madubin, take ya tarwatse awajen, hannunsa ne ya shiga ɗigar da jini amma ko ajikinsa, wani ƙaton glass wanda yake kamar madubi ansanya rose aciki ya ɗaga tare da wurgi dashi, ƙaran fashewan Glass ɗin take ya cika ɗakin,  tamkar wani zararre haka SOORAJ yaci gaba da wurgi da duk wani abun daya gani, gaba ɗaya ya watsar da kayan shafan dake kan mirror'n sa, kalmar da akace shiba Namiji bane, ita ce kawai keta yawo acikin brain ɗinsa, haka yakeji kamar zai haukace.
Hankalin Ummu ne yakai ƙololuwan tashi jin irin ƙaran fashewan abubuwa dake fitowa daga ɗakin Sooraj, Almustapha ne yaƙaraso da hanzari cike da mamaki yake kallon Ummu, hankalinsa atashe yace "Meke damunsa ne haka?"
Hawayene kwance acikin idanun Ummu amma saitayi Æ™oÆ™arin maidasu cike da damuwa tace "Almustapha bansani ba, kafun nazo ma ya rufe Æ™ofarsa, bantaÉ“a ganin Sooraj acikin irin wannan yanayin ba, bana fata acemin shaye shaye Sooraj yayi, domin sam ni ajinina ban haifi Mashayi ba, don Allah Almustapha kamasa magana ya buÉ—e Æ™ofarnan!" Duk yanda Ummu taso hana Æ™walla fitowa daga cikin idanunta saida suka fito.Â
Hankalin Almustapha amatuƙar tashe yashiga bubbuga ƙofan yana ƙiran sunan SOORAJ.
Ya soma fita daga hayyacinsa, gaba É—aya ya birkita É—akin, yayi watsi da komai. Jinine ke É—iga ahanunsa sosai, gaba É—aya ya É“ata Æ™asan É—akin da É—igo É—igon jini.  Wani irin jiri ne ke É—ibansa, hakan yasanya shi faÉ—awa kan gado ya lumshe idanunsa, jiyake kamar duniyar zata kife tsabar tsananin ciwon da kansa ke masa.Â
Tun yanajin yanda Almustapha ke buga ƙofar har ya daina jin komai, sakamakon wani wahalallen bacci daya ɗaukesa.
Ummu kuwa ganin yaƙi buɗe ƙofan yasanya taje ta ɗauko spire key na ɗakinsa, Almustapha ne ya buɗe suka shigo atare, mamaki da tsorone ya bayyana akan fuskokinsu sakamakon yanda suka ga ɗakin ya sauya kammani, ga kuma ɗigo ɗigon jini akan tiles, kan gado Ummu ta kalla nan ta hangoshi yayi kwanciyar ruf da ciki, hannunsa kuwa duk jini ne wanda ya bushe.
Da sauri taÆ™arasa tare da sanya hannu ta taÉ“ashi "Sooraj!!" Ta Æ™ira sunansa murya araunane, kana taÉ—an leÆ™a fuskarsa. Wani irin ajiyar zuciya ta sauÆ™e alokacin dataga bacci yake. Kallon Almustapha dake tsaye yayi shiru tayi, sannan tashiga Æ™arewa É—akin kallo, gaba É—aya Sooraj ya hautsina komai, fasssun glasses da mirrors ne zube aÆ™asan É—akin wanda idan baka kulaba tsab zasu raunata ka.Â
"Mutafi" tace da Almustapha tana me wucewa gaba, babu musu ya rufa mata baya.Â
Kallonta Almustapha yayi tsananin damuwa ne bayyane akan fuskarsa yace "Dama bashida lafiya ne Ummu? ko akwai wata damuwa ne?"
"Lafiyanshi ƙalau Almustapha ko da safe ma anan yayi breakfast, bansan mene yasameshi ba, ban taɓa ganinsa acikin irin wannan yanayin ba. Ko na ƙira Abbanku ne?"
Da sauri Almustapha yace "Karki ƙirashi Ummu, Isha Allah babu wata matsala maybe anɓata masa rai ne, kinsan Sooraj tun muna ƙanana bai iya ɓacin rai ba"
Ajiyar zuciya Ummu ta sauƙe sakamakon jin abun da Almustapha yace, tabbas SOORAJ bai iya ɓacin rai ba sam, idan ransa ya ɓaci to sai gyaran Allah. Daga nan bata sake cewa komai ba ta haura sama.
Zieyaderh ce zaune akan gado sanye take da dogon wando marar nauyi wanda yakasance rubber pencil, sai wata Æ´ar farar vest marar hannu, tayi shigarne saboda ana yanayi na zafi, jin motsi kamar za'a shigo É—akin, yasanya ta É—aukar hijab É—inta dake kusa da ita ta sanya da sauri, tana gama sanya Hijab É—in taji ana knocking Æ™ofa, bedroom slippers É—inta ta sanya kana ta nufi jikin Æ™ofan, tana buÉ—ewa tayi arba da Ummu, É—an matsawa baya tayi zatayi magana Ummu tarigata da cewa.  "Kije ki kimtsawa Yayanki É—akinsa, sannan kuma kiyi hankali wajen shiga É—akin akwai fasassun kwalba zasu iya raunataki!"  bata wani tsaya jin ta bakin Zieyaderh'n ba ta juya ta nufi É—akinta, Mamakine yaÉ—an kama Zieyaderh musamman yanda taga damuwa kwance akan fuskar Ummu, sannan kuma Ummu bata taÉ“a cewa ta gyara masa É—aki ba sai yau, da wannan tunanin acikin ranta ta sauÆ™o Æ™asa kai tsaye ta nufi É—akinsa, ko lura da Almustapha dake zaune acikin falon ba tayi ba.Â