Sashe 29
Sooraj Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
kamar jiya haka Ummu tayita aikin Æ™walla, Ziyada ma idanunta sunyi tab da hawaye, É—an matsawa kusa dashi tayi tare da kafesa da idanunta, gani takeyi kamar zai buÉ—e idanunsa, gani take kamar bacci yake idan katasheshi zai tashi, gani take kamar duk abun da suke yana jinsu, dubanta takai kan Æ´an yatsun Æ™afarsa, Æ™urawa babbar yatsar Æ™afansa ta dama idanu tayi, gani tayi kamar yatsar nasa tana motsawa, gefen hijab É—inta ta sanya ta share Æ™wallan dake cikin idanunta, wanda suka sa take ganin komai dishi dishi, sake kallon yatsar Æ™afannasa tayi, sai kuma taga bata motsi, da alama gizone idanunta keyi mata.Â
Kallon Alh.Mansur Dr.Mohd yayi tare da nuna Ziyada yace.
"Matarsa ce?"
"A'a Æ™anwarsace" Alh.Mansur yabashi amsa shima yana mai kallon Ziyada wanda idanunta ke cike da Æ™walla.Â
Kai Dr.Mohd ya jinjina tare da cewa "Inaganin ka ɗauki Hajiya ku koma gida kawai, ita sai kubarta anan, naga kamar yarinyar bata da hayaniya zamanta awajensa bazai kawo wata matsala ba, amma idan Hajiya ce zata zauna kasan dole saita ƙara ta da hankalinta"
Cike da gamtsuwa da kalaman Dr.Mohd, Alh.Mansur ya jinjina kansa. "Tabbas maganarka haka take doctor, yanzu kuwa zamu tafi insha Allah"Â
Da Æ™yar da dabara Abba yasanya Ummu agaba yana rarrashinta sukabar cikin asibitin, tare da Mas'oud wanda shine ke tuÆ™asu.Â
Ziyada ita kaɗai akabari acikin ɗakin daga ita sai SOORAJ wanda bashida maraba da gawa. Akan kujeran dake gefen gadon ta zauna, tare da kifa kanta ajikin gadon.  Tananan zaune har aka ƙira sallan Magriba, Sallah tayi sannan ta dawo ta zauna.  Kallon kyakkyawar fuskarsa tayi, zara zaran eye lashes ɗinsa ne suka kwanta aƙasan idanunsa, sukayi luf dasu gwanin burgewa,  gani tayi gumi nata fesowa akan goshinsa, mamakine ya kamata domin kuwa sanyin AC har yaso yin yawa acikin ɗakin.  ɗan kwalinta ta ɗauka tashiga goge masa gumin. Atunaninta ko sanyin AC'n ne yayi masa kaɗan hakan yasa taɗan ranƙwafo da kanta zuwa daidai fuskarsa, ahankali tashiga hura masa iskan bakinta akan fuskarsa. hannunta takai kan nasa hanun tashiga goga masa taushin tafin hanunta akan fatar hanunsa, tanayin hakane cikin wani irin yanayi mai ɗauke da nutsuwa. Aƙalla taɗauki kusan sama da mintuna goma tana yi masa haka. Jin ana ƙiraye ƙirayen sallan isha ne yasata miƙewa daga zaunen da take, ta juya kenan kamar amafarki haka taji ya damƙi hanunta.
*(Alhamdulillah! This is to inform all my lovely fans that this will be my last update and i will insha Allah continue after ramadan. Thank youðŸ™ðŸ».)*
âš ï¸Note Edited
*please Vote Me On Wattpad*
@fatymasardauna
#love
#romance
#destiny
#fantasy
#hearttouching
ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡
    *SOORAJ!!!*
  *Written By*
Phatymasardauna
*Dedicated To My Life (Sardauna)*
*🌈Kainuwa Writers Association*
_{United we stand and succeed; Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}_
*https://www.facebook.com/kainuwawritersassociation*
    *Wattpad*
  fatymasardauna
#romance
*Taƙabbalullaha Minna Wa Minkum. May Allah make us stead fast on the path of the righteous,elevate our iman, forgive our sins and bless us abundantly. Ameen Ya Rab!!!*
*🥀EID MUBARAK My Lovely Fans🥀*
     *Chapter 24*
Kamar amafarki haka taji sauƙan hanunsa acikin nata.
Da sauri ta waiwaya zuwa gareshi, amma sai taga ko motsi baiyi ba, hasalima idanuwansa  akulle suke da'alama bai dawo cikin hayyacinsa ba. Ahankali ta koma ta zauna tare da kafe sa da ido, zara zaran eye lashes É—insa da suka kwanta luf luf take kallo, ahankali tayi Æ™asa da idanunta tana kallon É—an Æ™aramin pink lips É—insa wanda suka É—an bushe. Idanunta ta sake mayarwa kan lallausan sajen dake kwance akan fuskarsa, baÆ™aÆ™en hairs ne kwance luf akan fatarsa, komai nasa me kyaune kuma gwanin burgewa. Kanta ta mayar jikin gadon tare da lumshe idanunta. Wani irin tausayinshi takeji, daga wani É“angare na zuciarta kuwa tunanin Farouk ne yazo yayi tsaye. Bazata iya faÉ—in me takeji game da shi ba, amma tabbas akansa tanajin wasu baÆ™in al'amura suna ziyartan ta. Zare hanunta dake cikin nasa hanun tayi tare da miÆ™ewa tsaye, toilet tashiga ta É—auro alwalan sallan isha'i.Â
Tajima tana zaune akan sallayan. Wasu siraran hawayene suka silalo daga cikin idanunta, kallonta takai zuwa garesa, wasu sabin hawayene suka sake fitowa daga cikin idanunta, hakanan batasan me yasa ba aduk sanda ta ɗaura idanunta akansa takanji zuciarta ta karye, tasan da cewa ita mai raunice tun tuni, amma akansa raunin da takeji na dabanne. Tajima zaune akan sallayan har kusan 9 pm sannan ta tashi ta koma bakin gadon ta zauna. Kanta ta ɗaura adaidai saitin kanshi tare da lumshe idanunta. Mintuna goma tsakani bacci ya ɗauketa batare da ta shiryawa hakan ba.
Ahankali breath É—inta ke fita, yayinda hucinsa ke sauÆ™a adaidai saitin kunnensa, ahankali yasoma buÉ—e idanunsa har ya waresu gaba É—aya, akan zanen pop'n dake cikin É—akin ya tsayar da idanunsa, sosai idanun nasa suka sauya kala daga farare zuwa kalan ja, sannan lokaci guda suka Æ™anÆ™ance sai tarin eye lashes dake samansu wanda yayi wara wara, wani irin ciwo yakejin kansa nayi masa, yayinda yakejin wani zogi na musamman adai dai chest É—insa. Lumshe gajiyayyun idanunsa yayi tare da sauÆ™e wata gajiyayyar ajiyar zucia. Ahankali ya É—an yunÆ™ura tare da É—an jingina bayanshi ajikin pillow, saida ya É—an cije pink lips É—insa sakamakon wani irin zogi dayaji Æ™irjinsa nayi, hanunsa yakai kan wani É—an madanni dake gefen gadonnasa ya É—an danna da Æ™arfi har saida yayi Æ™ara.  3 minute tsakani saiga wata Nurse tashigo cikin É—akin da gaggawa. Ganinsa azaune yasa tashiga tambayarsa jikinnasa. Da kai kawai ya iya amasa mata, ganin haka yasa tafita da hanzari don Æ™iran Dr.Moh'd. Â
Baƙaramin daɗi Dr. Moh'd yaji ba sakamakon jin cewa wai Sooraj ya farfaɗo, da ƙwarin guiwarsa haka ya nufo ɗakin da Sooraj ɗin ke kwance.
Checking ɗinsa yayi sosai sannan ya tambayesa ko akwai wani abu dake damunsa. Kai kawai Sooraj ya iya girgizawa, sannan yayi masa nuni da chest ɗinsa daidai inda aka ɗaure da bandage. Alaman nanne kawai ke masa zafi.
Wasu magungunan kashe zogi Dr. Moh'd ya basa ya sha, sannan yace masa yaɗan kwanta zuwa da safe. Har Dr.Mohd yagama abun da zaiyi yafita Ziyada na bacci bata sani ba. Shiru haka Sooraj ya koma ya kwanta tare da lumshe idanunsa, tunanine cunkushe acikin ransa, _ƘADDARA_ itace abun dake ɗawainiya da rayuwarsa, sau da yawa yakansamun kansa acikin ƙuncin rayuwa, sai dai dole ayanzu zai daure don yaga yayi faɗa da zuciyar da take ƙoƙarin hanasa ɗaukar ƙaddaransa.
6:00 am dai dai Ziyada ta buɗe idanunta, awahalce tayi miƙa saboda wani irin ciwo da taji duka jikinta nayi mata, gaba ɗaya duk wani gaɓa dake jikinta yayi tsami. Kallonta tamayar ga Sooraj wanda yake kwance luf acikin gadon idanunsa a rufe da'alama bacci yake, kallon small lips ɗinsa tayi tare da ɗan murza idanunta,  A hankali ta buɗe ƙofar toilet ta shiga, gaban sink ta tsaya tare da ɗauro alwala, koda ta fito sallaya ta shumfuɗa tare da tada Sallah, koda ta sallame sallan bata tashi akan sallayan ba, sai dai lokaci zuwa lokaci tana kae dubanta zuwa gareshi.
7:00 am dae dae acikin asibitin tayiwa su Alhaji Ma'arouf da Mas'oud.  Koda Dr.Moh'd yabasu kyakkyawan labarin farfaɗowan Sooraj baƙaramin farinciki sukayi ba, har suna rige rigen shiga ɗakin da Sooraj ɗin yake.
Da farinciki ɗauke afuskokinsu duka suka shigo cikin ɗakin, cike da ladabi Ziyada ta gaidasu, kowa fuskarsa ɗauke da annuri ya amsa mata, Ummu kam tuni tayi kan Sooraj, hawayene suka cika idanunta tab, hannunta ta ɗaura akan fuskarsa murya araunane tace.  "SOORAJ!"   jin muryan Ummunsa acikin kunnuwansa yasanyashi buɗe idanunsa ahankali domin dama ba bacci yakeba kwana yayi idanunsa biyu batare da ya runtsaba. Kuka ne ya ƙwacewa Ummu domin kuwa wani ƙaunar ɗannatane ya sake shiga zuciyarta, sosai takejin tausayinsa duk da ya kasance me laifine agaresu,  Hanunsa Abba yakama cike da ƙarfin guiwa haɗe da farinciki yace.
"Alhamdulillah! Yajikin naka, meke maka ciwo yanzu?"
Ɗan yunƙurawa yayi zai tashi Mas'oud yataimaka masa wajen sanya masa pillow a bayansa. Breath me ɗumi yafitar sannan ya kalli Abba cikin wata irin murya yace "Banajin komai Abba, kawai inaso na koma gidane, nagaji da zaman nan!" yaƙare maganar yana ɗan ɓata fuska.
Farincikine yasake cika zuciyarsu jin cewa bayajin komai. Murmushi Abba yayi tare da dafa kafaɗan sa yace.
"Ka kwantar da hankalinka, zannema maka sallama awajen Dr."Â
Ɗan ya mutsa fuska yayi tare da kawar da kansa gefe, idanunsu ne suka sauƙa acikin na juna, dai dai lokacinne kuma ƙwallan da suka cika idanunta suka samu daman gangarowa kan ƙuncinta, da sauri yajanye idanunsa tare da ɗan cizan lips ɗinsa. Ƙoƙarin sauƙa daga kan gadon ya somayi, Mas'oud yace "Ina kuma zaka?"
"Wanka!" Sooraj yabashi amsa ataƙaice. Bathroom ɗin dake cikin ɗakin ya shiga, long pencil jeans ɗin dake jikinsa ya cire tare da tsayawa agaban shower ruwa na dukan jikinsa, Sai da ya soma jin sanyi na ratsa cikin jikinsa sannan yakashe shower'n, dai dai lokacinne kuma aka soma knocking ƙofar toilet ɗin, yana buɗewa Mas'oud ya miƙo masa wani Blue pencil crazy jeans, tare da sabon brush da maclean, karɓa kawai yayi yakoma cikin bathroom ɗin, saida yasanya trouser'n kafun yayi brush, ruwa ya sanya yasake wanke fuskarsa. Sannan yafito daga cikin toilet ɗin. Zama yayi akan gado, lokacin har Ummu tagama haɗa masa tea. Miƙa masa cup ɗin tayi, amaimakon ya karɓa sai ya ɓata fuska tare da kawar da kansa gefe, alaman bazai shaba.
"Kayi haƙuri kasha kaji, Dr. Moh'd yace akwai maganin da zakasha kuma dole saika ci abinci!" Abba yafaɗi haka cikin rarrashi.
KarÉ“an cup É—in yayi tare da kaiwa bakinsa, da kaÉ—an kaÉ—an yake sipping tea É—in, hakanan yakejin bakinsa babu wani É—anÉ—ano, bai wuce rabin cup yasha ba ya aje kofin, dai dai lokacin Dr.Moh'd ya dawo hanunsa É—auke da magunguna.Â