Sashe 70
Sooraj Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Idanunsa wanda suka kaɗa sukai ja, kana kuma suka cika da ƙwalla ya ɗan bud'e, ahankali ya kalli cikin idanunta, saurin sadda kanta ƙasa tayi don bazata iya juran kallon yanda cikin idanunsa suka koma ba, infact ma bazata iya jure ganin cikin idanunsa Wanda suke d'auke da ƙwalla ba, cikin wani irin tsananin tausayinta dake cin zuciyarsa yasanya hannayensa duka biyu yajawota jikinsa,  hannayensa yasake maidawa kan bayanta ahankali ya kai bakinsa saitin kunnenta, cikin wani irin rikicewa da yayi yatura harshensa cikin kunnenta, ahankali yake yawo da harshen nasa acikin kunnen nata, kana yana me shafa fatar bayanta slowly, ƙasa yayi da ita inda ya kwantar da ita kana shima ya kwanta agefenta, sake matso da ita jikinsa yayi ahankali yake ƙara tura harshensa cikin kunnenta, wani irin ajiyar zuciya take sauƙewa akai akai, gefe guda kuwa hawayen dake fita daga cikin idanunta ne, ke sauƙa akan dantsen hannunsa, sosai hakan da yakeyi mata ya zautar da ita, gaba daya tafara manta duniyar da take, sake shigewa cikin jikinsa tayi, tana me cusa kanta acikin ƙirjinsa, ji take kamar ta koma cikin jikinsa saboda yanda daddaɗan ƙamshinsa keyi mata daɗi, sama da mintuna 15 ya ɗauka yanayi mata haka, zuwa yanzu ko kyakkyawan motsi batayi, sosai zafin zazzaɓin jikinsa ke ƙara turarata, sannu ahankali sanyin jikinta yaɗan soma ratsa nashi jikin, cikin son samawa kansa sauƙi daga tsananin ciwon dayakeji ya ƙara matseta ajikinsa,  atare suke fitarda wani irin zazzafan numfashi, hannunsa dake rawa ya ɗaura adaidai kan lafeffen cikinta wanda yake kamar zai haɗe da bayanta, yanayin yanda yake shafa fatar cikin nata ne yasanyata sakin jikinta, ahankali sheshsheƙan kukanta ke tashi, jin yanda take fitar da sheshsheƙa ne yasanyashi kamo laɓɓanta, ahankali yashiga tsotsa yana me sake matseta acikin jikinsa, kamar yanda bazai iya faɗan tsananin azaban dayakeji acikin jikin nasa ba, haka bazai iya tantance mai yakeji cikin zuciarsa awannan lokacin ba, tamkar lollipop haka yake tsotsan lips ɗinta, atare suke sauƙe ajiar zucia, hannayenta tasanya akan faffaɗan bayansa, ƙa ƙam ta rungumesa tare da lumshe idanunta,  cikin yanayin yanda yake sucking lips ɗinta, yasanyata jin wani irin bacci na fusgarta, ganin kamar tayi bacci yasanyashi soma ƙoƙarin zare bakinsa daga cikin nata, wani sabon kukan shagwaɓa ta saka masa, sam bayason kukanta hakan yasa yaƙara kamo harshenta yana sucking ahankali, lokaci k'ank'ani bacci ya ɗauketa, hawayen da suka cika cikin idanunsa ne suka samu daman gangarowa, ahankali hawayennasa ke ɗiga bisa kan kyakkyawar fuskarta, sake hugging ɗinta yayi tight, wani irin tausayinta ne ke ɗawainiya da zuciyarsa, bai taɓajin zafin ƙaddaransa sosai har haka ba, sai yanzu daya kasa bata abun da takeso daga gareshi, haƙiƙa baicancanci zama miji agareta ba, yana da rauni, wanda kuma raunin zai iya shafar rayuwarta, wata irin wahalalliyar ajiyar zuciya ya sauƙe, daga gefe kuwa har yanzu jikinsa ɗauke yake da zazzafan zazzaɓi, yayinda yakejin wani irin abu ya riƙe masa waist ɗinsa, sosai yakejin azaba acikin jikinsa, saidai kuma duk da yanda yakejin wahala ajikinsa, baikai ya zuciyarsa dake barazanar tarwatsewa ba, yanayin yanda numfashinta ke sauƙa akan wuyansa, shi ya sanyashi lumshe idanunsa, cikin wasu y'an mintuna ƙalilan bacci ya ɗaukesa, haka sukayi bacci lips ɗinsu haɗe dana juna,yayinda bugun zuciyarsu ke tafiya atare.
6:00 am.
Ahankali yaɗan ware idanunsa wanda suka ƙanƙance saboda bacci,  tarwal ya gama buɗe idanun nasa inda ya sauƙesu akan kyakkyawar fuskarta, sosai ya kura mata kyawawan idanunsa, zara zaran eye lashes ɗinta wanda ke ɗauke da busassun hawaye ya kalla, kana yagangaro da kallonsa harzuwa kan ƴan ƙananan laɓɓanta, wanda cikin yanayi na bacci ta ɗan buɗesu batare da ta sani ba, hannunsa yakai kan kyakkyawar fuskarta inda ya haɗe mata laɓɓan nata waje guda, ahankali ya zare jikinsa daga cikin nata, ƙafafunsa ya zuro ƙasa kana ya miƙe tsaye daga kan gadon, kaitsaye bathroom ya wuce, shower ya sakarwa kansa inda zuciyarsa ke cunkushe da tarin tunani kala kala, aƙagauce yayi wanka tare da ɗauro alwala, koda ya fito daga cikin toilet ɗin wata jallabia yasanya tare da shumfuɗa sallaya ya tada sallah, koda ya idar da salla'n, sosai yayi addu'o'i kana yashafa, miƙewa yayi cikin nutsuwa ya ƙarasa gaban sif ɗin kayansa,  ɓangaren da suit's ɗinsa suke ya ɓuɗe, wata haɗaɗɗiyar black shinning suit ya ciro tare da wata white long sleeve, koda ya sanya kayan sosai sukayi masa kyau, yayinda suka fitar da cikakken kamanninsa na ma'aikacin banki, sosai yayi kyau, inda yasanya wasu tsadaddun takalma toms aƙafafunsa, cumb ya ɗauka inda yashiga gyara kyakkyawan sajen dake ƙarawa farar fatarsa kyau,  turarensa mai daɗin ƙamshi ya fesa, take ƙamshin nasa ya cika gaba ɗaya ɗakin,   wata ƴar madaidaiciyar briefcase ya riƙe ahannunsa, cikin takunsa mai ɗauke da nutsuwa, ya ƙarasa jikin ƙofar fita daga cikin ɗakin, har yakai hannunnsa kan handle ɗin ƙofar saikuma yaɗan tsaya, idan da ason zuciyarsa ne shine juyawa ya kalleta, saidai kuma yanajiyewa kansa abun dazai faru dashi nan gaba, bahaka yake ba sam, bakuma yaso ya zama haka, saboda ita arayuwarsa karo na farko daya zubda hawayensa, saboda ita kaɗai yafarajin tsanan kansa da rayuwa, saboda ita kaɗai ya bari akaron farko rauninsa ya bayyana, inda ya zubar da ƙwalla sanadin lalurarsa, sam bayason sakeyin wannan ganganci. Murɗa handle ɗin ƙofar yayi yafice, cikin isa yake takunsa har ya kawo compound ɗin gidan, motarsa ƙiran range rover black colour ya shiga, maigadi ne ya wangale masa gate ɗin gidan, shi kuma ya tura hancin motartasa waje.
7:00 am.
Daidai alarm ɗin dake gefen gadon wanda batasan waya saitashi ba yasoma ƙara kamar zaicire kunnen mai sauraro, wannan ƙaran alarm ɗinne yasanyata buɗe idanunta, ahankali taɗan buɗe idanun nata tare da yunƙurawa ta tashi zaune, kallonta takai ga window'n ɗakin, nan taga gari gaba ɗaya yayi haske, bayanta ta jingina da saman gadon, cikin gajiyawa da jin ƙaran alarm ɗin tasanya hannunta ta kashe, dogon gashinta da yake a hautsine ta haɗa waje ɗaya, lumshe idanunta tayi, yayinda take shaƙan daddad'an ƙamshin da ɗakin ke fitarwa, lokaci guda moment ɗinsu na daren jiya yashiga dawowa cikin ƙwaƙwalwarta, wani irin mimmiƙewa tsikokin jikinta sukayi, yayinda takejin wani irin yaaarrr acikin jikinta, kamar yanda bazata taɓa iya mantawa da kanta ba, haka tayi imani bazata taɓa iya mantawa da moment ɗinsu na daren jiya ba, sake lumshe idanunta tayi musamman tuno yanda yake tsotsan harshenta slowly da tayi, wani irin ɗanɗano na musamman yawun bakinsa ke ɗauke dashi, laɓɓanta taɗan ciza ahankali don kuwa haryanzu tanajin marar nata nayi mata ciwo kaɗan kaɗan, cikin rashin kuzari ta sauƙo daga kan gadon, kayan jikinta ta cire, inda ta ɗaura wani sky blue towel aƙirjinta, wanda ya tsaya zuwa kan santala santalan cinyoyinta farare ƙal ƙal, wanda ɗigon tabo ɗaya babu akan shinning skin ɗin nata mai tsananin taushin gaske. Ruwa me ɗan ɗumi ta haɗawa kanta, inda dashi tayi wanka, bayan tayi wankanne ta ɗauro alwala, sam bataji daɗin makaran da tayi ba, wata simple women gown ta zura ajikinta inda ta sanya hijab, sallah tayi, tana idarwa taɗanyi azkar kana ta mik'e.
Wani irin fitinannen yunwa takeji na ƙwaƙulan cikinta, kasancewar rabonta da abinci tun jiya da yamma, ɗaure dogon gashin kanta tayi batare da ta sanya ɗan kwaliba ta fita zuwa falo, ko ina ta kutsa kanta saitaji wannan fitinannen ƙamshin nasa na neman ruguza mata zuciya, ita tarasa wannan wani irin turarene wanda ajikinsa kawai takejin irin ƙamshin.
Kaitsaye kitchine ɗin dake cikin falon ta nufa, duk da kasancewar tanajin yunwa, amma batajin cewa wani abu na abinci zaisamu mazauni acikin cikinta, tea ta haɗa kana ta dawo falo ta zauna, tanƙwashe ƙafafunta tayi yayinda ahankali take sipping tea ɗin, wayarta wanda tunjiya take aje kan table ɗin dake tsakiyar falon ne, takawo haske, lokaci guda kuma sassanyar muryan mawaƙinnan Atif Aslam tasoma tashi acikin wayar alaman shigowar k'ira, ɗan yunƙurawa tayi ta ɗauki wayar.
"Shukra" Shine sunan dake yawo akan screen ɗin wayar, cikin hanzari ta ɗaga ƙiran tare da karawa akan kunnenta, kafun tace wani abu Shukra tayi saurin cewa.
"Amarya bakya laifi koda kuwa ace kin ciji ango!."
Ɗan ƙaramin bakinta taturo gaba cikin yanayinta me ɗauke da sanyi tace.
"Bakida wani abun da zakicemin ae Shukra, yanzu ƙin zuwa da kukayi keda Nasmah kun kyauta kenan?."
Dariya Shukra tayi, cikin yanayi na tsokana tace.
"Rufa mana asiri mu mutu agida maza sukaimu ba mata ba, mu ƴan gidan zuwa, me zamuzo muyi miki keda kike ƙarɓan special lecture awajen Mr.Handsome ɗinki, mukan ae dai kuma saita waya!."
Tsuka Zieyaderh tayi cikin ƙosawa da tsokanan da Shukran keyi mata tace.
"Nifa banason iskanci Shukra, Æ´ar iska kawai."
Dariya sosai Shukra da Nasmah wacce kejin duk maganganun Zieyaderh'n suka sanya, jin dariyar Nasmah yasanya Zieyaderh sake ɓata fuska, ahasale tace.
"Kun maidani mahaukaciya ko?."
ÆŠan gumtse dariyannasu sukayi, cikin salon tsokana Nasmah tace.
"Sorry ƙawata, ya tsamin jiki, nasan fushi kikeyi damu, am so sorry idan muka haɗe a school zamu taushi zuciyarki."
Shukra ne ta caɓe da cewa.
"Inafatan dai kina gwada masa irin wannan salon shagwaÉ“an naki, dannasan idan kina gwada masa ko aiki bazaina fita ba."Â
Gyara zamanta tayi cikin zaƙuwa tace.
"Dan Allah ƙawata faɗamin aure da daɗi ko? hmmm nima Inatsananin son aure, gaskiya bazan iya jurewa ace harsai na ƙare secondary school ba, seriously na ƙosa nima nazama cikakkiyar mace."
Shukra tafaɗi maganan dayake har cikin zuciyarta hakane, duk da kasancewar basu da wani shekaru masu yawa, amma tagamsu da cewa yin aure tun mace nada yarintarta yafi komai daɗi, sannan kuma maza da yawa sunfi sha'awar ƙananan yara kamarsu, badon komai ba saidan suna da daɗin zama, ita yarinya aduk yanda ka koyar da ita haka zaku tafi, bata da wani buri kaman ganinta tare da mijinta tana zuba masa shagwaɓa da sakalci, yayinda shikuma zaizama tamkar soko akanta, sam ita bazatayi wannan dogon karatun awaje kamar yanda wasu keyi batare da tayi aure ba, saboda yawanci hakan najawo matsala sosai ga rayuwar ƴa mace, saboda awannan lokacin da kayi zurfi cikin karatu bakowane zaiji sha'awar aurenka ba, sannan kuma ba lallaine kasamu irin mijin da kake muradi ba.