Sashe 48
So Da Buri Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Mik’ewa Aaima tayi taje gabanshi ta tsaya idanuwanta na tsiyayar da ruwan hawaye ba k’akk’autawa wani nabin wani tace
“Kenan kai supporting Hudan kake ko Yaya? Over Mammy, Yaya Mammy fa!!!”
Ta k’arashe maganar cikin tsawa.
Mikewa shima Arshaad yayi cikin fad’a yace
“Bana sopporting kowa!
In fact case d’innan ba a hannuna yake ba kuma ba a hannun Abba ko ita Hudan yake ba!
A hannun Granpa yake
dan haka
in kinga zaki iya kina iya zuwa kiyi mishi wannan haukar..”
Yana gama fad’an hakan ya juya ya fice fuuuu
kamar zai tashi sama.
A hankali ta durk’ushe a wajen ta na wani irin kuka mai chin rai.
A hankali Aslam ya mik’e ya k’arasa inda take ya d’ago ta ya zaunar a kan kujera kafin shima ya zauna, ya fara lallashinta…
Cikin kuka tace ,
“Ya aslam Hudan is bad news!
Kaga fa daga zuwanta gidannan abunda ya faru..
Na tsaneta wallahi”
“Shhhhh”
Aslam yace, yana sauk’e ajiyar zuciya kafin yace
“She’s his fiance, dole in kin fara jin haushinta tun yanzu zai yi fushi dake
And Aaima zai fi miki sauk’i idan kika rungumi Hudan kuka zauna lafiya dan she’s family kuma gashi za ta sake zama family.”
Cikin rashin fahimta tace
“Noo Ya Aslam,
kalla fa ka gani bata riga ta zama fiancé d’intasa ba amma ji yanda yake yi a kanta,
what if ta zama?”.
Murmushi yayi kafin yace
“Saura sati uku bikin.”
Da sauri Aaima ta kalle shi
sai kuma ta fashe da kuka tana cewa
“Kaga irin abunda rashin Mammy a kusa kan jawo ko?
Ni Ina ma na san da wani engagement balle maganar aure!
Kana gani fa Ya Aslam muna waya muna chattn kusan kullum amman no one even bothers to tell me…da ga zuwan Yarinya ta hargitsa gida yanzu tana shirin hargitsa zumunci sannan a haka kace ba bad luck bace ba?”
Lumshe idanunsa kawai Aslam yayi yana nan zaune a yanda ta barshi ya na jin ta.
Cinkin kuka tace
“Wallahi Ya Aslam kar ma ku bari In had’u da Yarinyar nan!
Bana jin akwai wanda yake jin tsanar d’anuwa kamar yanda nake jin tsanar Huda a raina a yanzu atake naji tsanar ta ta dabaibaye ni.
Ko da wasa muka had’u Allah sai na illatata!
Tayaya ma za a bar Ya Arshaad ya aureta bayan
na tabbatar da Mammy ba zata so ba.”
Cikin kukan ta sauk’o ta durk’usa a gaban Aslam sannan ta hau jijjigashi tana cewa
“Dan Allah in kowa yak’i fad’a mishi gaskiya Ya Aslam kai ka gaya mishi….in dai yana neman albarkar aure
tou kar ya kwaso ta!
Mammy ba zata saka ba na sani kuma ya kamata ya fahimci bad luck ce ita.”
Surutun Aaima ya isheshi har ga Allah, dan tun d’azu daurewa kawai yake yi, hakan yasa ya bud’e idanunsa da niyyar yi mata magana
ya ga ta zabura ta jaa baya a firgice.
Cikin tsananin mamaki take kallon yadda kwayar idanunsa suka yi wani irin jaaa lokaci guda.
A hankali ya mik’e sannan yace mata “Kiyi hak’uri Aaima, na san dole za kiji zafin rashin Mammy a kusa.
Bara inje in d’an huta, anjima kad’an zan dawo mu je dake kiga Mammyn.”
Yana gama fad’an haka yayi hanyar fita da sauri ya fice
dan so yake yayi nesa da Aaima a yanzu saboda
gudun aikata aikin da na sani...........
BULAMA ✍️
So da Buri
Free Book
49
An gama yi mata gyaran jiki kenan, Arshaad ya zo.
Dama tunda ya kira ta yace ‘gashi nan zuwa’, tayi sauri ta tashi akan turaren wutan da take a kai ta fad’a wanka.
Tana cikin d’aura d’ankwalinta ta fara jiyo hayaniyar shi da su Sudais! Kasancewar a d’akin k’asa suke yin gyaran jikin.
Loose gown ce a jikinta kalar kwanduwar kwai mai haske,
dan haka kawai ta d’an d’aura d’ankwalin ta zagayo da edges d’in ta bayan k’eyarta ta sake su suka zubo akan k’irjinta
wanda hakan yayi kamar mayafi saboda d’ankwalin yana da d’an girma.
Waya ya fara mata dan haka tayi sauri ta fita, ta bar Sakina wadda ake k’arasa mata nata yanzu.
Bai ga fitowarta ba, dan haka ya sake d’aga wayar yayi dialing numberta ya kara a kunnenshi…
Har ga Allah baya iya b’oye zalamarshi when it comes to Hudan! Y’ar tafiyar nan da yayi ya sanya ya sake fahimtar tsananin mugun k’aunarta da yake yi! Duk da cewa suna waya amman ji yake kamar yayi irin shekarar nan bai ganta ba! Ko dan tak’i yarda su yi video call ne may be shiyasa, he wonders why tak’i yarda suyi video call d’in
Sakina dai tace mishi gyara ake mata kuma in ya ganta idan ya zo ba lalle ya biya kud’in gyaran da kyau ba, ba yadda bai yi dasu ba amman fur itama Huda tak’i yadda ta bashi had’in kai ya gantan…
Yana cikin wannan tunanin ya fara jiyo wani k’amshi mai mugun fitinannen dad’i, a take yaji jikinshi ya mutu!
A hankali yake jin k’amshin na sake shigar mishi hanci yana sake karad’e ko ina yana sake kashe mishi jiki..
Sai da ta kusan k’arasowa inda yake tukunna ya samu k’arfin jikin juyawa sakamokon jin takun tafiyarta wanda flat shoe d’in k’afarta ke badawa…
Yana juyowa suka had’a ido!
Tsayawa kawai yayi ya kasa ci gaba da motsi, kamar wani statue.
“Ya Arshaad wayarka”
D’in da Sudais (waenda suke tare dashi a parlourn, d’an gefe kad’an da shi) yace masa ne ya d’an dawo dashi daga duniyar da ya lula.
A hankali ya rik’o wayar wadda ta kusan zamewa daga hannunshi kafin ya iya
cewa
“Lafiya, ya gida?”
Still yana kallonta.
Hudan ita kuwa kunyar kallon take ji, dan haka ta fara kame kame ta kasa cewa komai bayan gaisuwar da tayi masa.
Sun yi kusan minti biyu a haka!
Ganin bashi da niyyar d’auke idanunsa daga kanta yasa ta sake cewa ”Ya hanya?
Ka dawo lafiya?”
“Alhamdulillah”
Ya ce kawai ya ci gaba da abinda yasa a gaba…
Wani irin kallo yake yi mata, tun daga kan y’an yatsun k’afarta har kan d’ankwalinta idan ya dire sai ya sake komawa daga inda ya faro kamar ya samu tv.
Ganin abun nashi ba na k’are bane ba yasa tace
“Ya Arshaad dan Allah ka daina kallona”
Tana rufe fuskarta da tafin hannunta, a shagwab’a.
Hakan da tayi kuwa ba k’aramin kyau ya k’ara mata ba.
Ajiyar zuciya ya sauk’e kafin yace “Sorry na daina.
Ina Sakina? Kice tazo ta karb’i tukuici mai tsoka.”
Ya fadi hakan a kasalance
still bai daina kallon nata ba sai dai yanzu ya fara motsi ba kamar d’azu da ya k’ame ba.
Cikin son kawo k’arshen kallon tace “Ana yi mata gyaran jiki, in ta gama zata fito.
Ka je kaci abinci yanzu, da kaina na yi maka girkin.”
Ta fad’a tana sunkuyar da kanta k’asa.
Wani sassanyan murmushi Arshaad yayi, yana mai jinsa a sama! Farin cikin da yake ciki yau anya zai iya misaltuwa kuwa? Cikin murmushin yace
“Anya Huda ranar da aka ce an d’aura mana aure ba zan mutu dan dad’i ba kuwa?”.
Da sauri ta d’ago ta kalleshi, sai kuma ta tura baki ta kauda kai ta d’an b’ata rai.
Dariya yayi this time around kafin yace “Sorry tou, ba zan suma dan dad’i ba kuwa?
Just looking at you fa da kuma jin wai kin yi min girki da waennan kyawawan hannayen naki! Wallahi ji nake kamar in yi ihu dan murna, Ina kuma ga in akace kin zama mallakina gaba d’aya?”
Dariya ta d’anyi tana me sunkuyar da kanta k’asa, kafin tace “To muje kaci kar ya huce”.
Ya lura ta gaji da kallon shiyasa take ta so su bar wajen ta samu su daina facing d’in juna, dan haka yayi murmushi kawai kafin yace
“Mu je tou”
A ranshi ya raya
‘I can’t help it, ni kaina inaso In d’an janye idon but na kasa.’
Ita tayi serving nashi bayan sun isa dining d’in, kamar yanda yayi zato kuwa, tana gamawa ta nemi kujera ta hud’un wadda yake kai a side d’inshi ta zauna.
Dariya ta bashi dan haka sai da ya d’anyi dariyarshi tukun ya mik’e yaje inda take yace
“Tashi ki ga”
Rau rau tayi da ido
za tayi magana yace
“Shiiii, taso”
A hankali ta mik’e ta bishi.
Sai da ya zagaya d’ayan side d’in tukunna ya zaunar da ita a kujerar da take setin tashi
Kamar za tayi kuka tace
“Ya Arshaad to kar ka kalleni”
Dariya yayi yace
“Tou” kawai, ya zagaya ya zauna ya fara cin abincin shi
yana santi yana kallon nata da bata so.
Ko plate d’in abincin baya kalla, kawai spoon yake sakawa ya d’ebo ya kai baki, dad’i har kwanyarshi.
Suna a haka Sakina ta fito,
jin an bud’e k’ofa kuma an nufo dining d’in ne ya sanya ya d’an
juya.
Murmushi yayi kafin yace
“Ta hannun dama! Kina da babbar kyauta yau.”
Cikin dariya Sakina ta k’araso suka gaisa tayi mishi sannu da zuwa.
Fitowar Abba wanda zai fita ne
yasa tace musu “tana zuwa” tabi bayan Abban wanda ya nufi waje bayan sun gama gaisawa da su Arshaad d’in.
Ganin ta biyo shi ne yasa ya d’an tsaya a y’ar varendar bakin main door d’in,
tana k’arasowa Auwal shima yana isowa wajen!
Ai kuwa ta had’e rai ta cuno baki ta d’auke kai. Shi kuwa Auwal gaba d’aya numfashinsa sama yaji yayi, da kyar ya samu ya seseta kanshi, ya shiga gaida Abba cikin nutsuwar da Abban bai tab’a saninshi da ita ba.
Murmushi Abban yayi bayan sun gaisa yace “wuta da auduga” yana kallon Sakinar da ta d’an kalleshi kad’an,
kunya ce ta rufeta dan haka tace “Ya auwal Ina wuni”
Murmushi yayi wanda ya baiiyyana dimple da tsantsar kyawun fuskarshi, kafin yace
“Lafiya, ya gida? Kwana biyu”
Cikin takaici tace
“Alhamdulillah”
Abba ne ya katsesu ta hanyar cewa
“You were saying?” yana kallon Sakina had’e da kallon agogon dake d’aure a tsintsiyar hannunshi.
Bataso yin maganar a gaban Auwal ba amman ba yadda ta iya, hakan yasa tace
“Um daman Abba, wai pre wedding picture nake so inyi surprising su Hudan da shi, In ba damuwa, please.”