Sashe 38
So Da Buri Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Jikinta itama duk sai yayi sanyi, ba abunda yafi d’aga mata hankali, irin barin k’asar da Ya Arshaad yace za suyi, ta san aure dolene dama wata rana za tayi shi, but bata tab’a kawowa nan kusa ba, kuma ba a k’asar ta ba.
Haka dai ta wuni ranar sukuku kana ganinta tashi d’aya zaka fahimci akwai abinda yake damunta!
Ko da Sudais ya shigo musu shi da Sakina suka yi ta shirmen su tana jin su k’arshema kwanciya tayi ta lumshe idanunta kamar mai bacci
Sakina kanta k’arfin hali kawai take yi tana daurewa, dan bataso itama ta zama moody kamar Hudan ta sake d’aga mata hankali.
Kafin Magriba Arshaad d’in yace mata zai dawo, so tana gani 6 yayi ta mik’e ta isa parlourn Abba.
Knocking tayi aka bata izinin shiga, a hankali da sallama ta tura k’ofar ta shige ciki.
Aiki ta sameshi yanayi tuk’uru
ga takardu da computer a gabanshi takardun duk a zuzzube.
Suna had’a ido yayi murmushi ya ture kayan aikin gefe ya bata dukkannin attention d’inshi bayan ya nuna mata gefen shi inda yake zaune a 2 sitter yace “ta zauna.”
Bayan sun gaisa ba tare da b’ata lokaci ba yace mata “Dad d’in Arshaad jiya ya kirashi akan maganarsu .....
Yayi mata bayani dai dalla dalla kamar yadda Arshaad yayi mata jiya”
Kafin ya k’ara da cewa
“Kina son shi!
In ba kya sonshi ki fad’amin, ba zan bari ki auri wanda ba kya so ba!”
Just say watever it is that you feel towards him ko friendship ko love ko ma meye just feel free to tell me”
Ya k’arashe maganan yana kallonta da dukkan hankalinshi.
Shiruuu, tayi tana d’an jin kunyar cewa Abban tana son shi k’iri k’iri, dan haka tace
“Abba mun ma shirya mun daina fad’an, duk abunda kuka yanke dai dai ne.”
Ya fahimceta sarai amman yace “Kina sonshi kenan? Za ki aureshi?”
A hankali ta d’aga kanta, sannan tayi saurin rufe idonta da tafun hannunta.
Murmushi yayi,
bai ce komai ba, daga nan
d’akin ya d’au shiru.
A hankali Hudan ta aro jarumta kafin tace
“Daman Abba akwai wata magana danake ta so in rok’e ka”
Kallonta yayi kafin yace
“Un hm, Ina jinki”
A hankali tace “akan su Ummi ne
Abba dan Allah ka..”
Tun kafin ta k’arasa yace
“Maganan ya fita a hannuna tun tuni, so karki sake min maganan bana son ji.”
Ganin da tayi kamar ranshi ya b’aci ne yasa tace
“Sorry Abba”
A hankali ya sauk’e ajjiyar a zuciya kana yace
“It’s okay”
Dai dai nan suka ji ana knocking!
Izinin shigowa ya bada, hakan ya sa ya turo k’ofar a hankali ya shigo…
K’amshin turarenshi ne yasa ta ganeshi!
Me kuma ya zo yi?
Ta yiwa kanta tambayar a cikin ranta.
Bata gama wannan tunanin ba, ta ji muryar Arshaad yana sallama alamun tare suka shigo.
Rashin nutsuwar da takan tsinci kanta a ciki ne ya ziyarceta a take, lokaci guda!.
Akan kujerun suka nemi wajaje suka zazzauna.
Sai da suka gama gaisawa da Abban tukun ta juya ta gaidasu
A hankali Aslam yace
“Lafiya Alhamdulillah”
Arshaad kuma yana d’an murmushi ya d’aga mata gira d’aya yace “fine” a hankali.
Murmushi tayi itama ta maida kanta k’asa.
A hankali Aslam ya lumshe idanuwanshi kafin ya bud’e yace “Abba, Arshaad yace wai akwai meeting inzo kana son ganinmu”
Murmushi Abba wanda ya fahimci Arshaad d’in
yayi kafin yace
“Ni shi kad’ai na kira, sai dai kuma na lura har kunyar surukai ta fara shiga tsakaninmu tunda gashi sai da ya nemo d’an rakiya.”
Murmushi Arshaad d’in yayi ya sunkuyar da kanshi k’asa yana danna wayarshi dan gaskiya Abban ya fad’a sam bai san daliliba amman wata kunyarshi yake ji kwana biyun nan.
D’an murmushi kad’an Aslam d’in yayi yana mai sauk’e ajiyar zuciya.
A hankali Abba ya sauk’e ajiyar zuciya shima kafin yace
“Mun gama magana da Huda saura kai”
Har zai fara magana sai kuma ya juyo yace
“Daughter akwai wani abun da kike son sanar dani ko shikenan?”
A hankali tace “ba komai Abba duk na fad’a
kawai dai maganar zuwa wajen Mama ne, k’arfe nawa?”
Murmushi yayi yace “bayan isha zan kaiki ku shirya ko?”
Da “to” ta amsa tana murmushi kafin ya sallameta tayi musu sallama, ta wuce.
D’an gyaran murya Abba yayi kafin yace
“Arshaad!”
Jin yanda Abban ya kirasa yasa Arshaad d’in d’agowa yana kallonshi with full attention.
“No need na In tsaya tamabayar ka ko kana son Hudan tunda gashi duk ka fad’a mana ko? But inaso In sake tabbatarwa tunda kaga shi aure ba abun wasa bane, sannan kuma inaso ka tsayar da kanka da hankalinka waje guda kafin a gama magana, dan naji Dad yana cewa 2 months kawai za a saka bikin saboda tafiyarka!
So kaga kar aje abu ya taho kuma kuzo ku fara inda inda, bayan ba wannan lokacin.”
D’an tari kad’an Aslam yayi, kafin ya mik’e tsaye yace
“Abba Ina zuwa, i’m thirsty”
Bai jira jin me zasu ce ba ya fice daga parlourn ya sauk’a chaan k’asa.
Yana fita Abba ya ci gaba da cewa
“Sannan magana ta biyu!
Why do you hide Hudan away from me??
Meye shirinka?
Bana so ka b’oye min komai”
A hankali Arshaad ya lumshe shanyayyun Idanunshi, kafin ya bud’e su ya d’aura akan Abban sannan ya fara magana “Abba ba 2 months ba, ko nan da 2 days ne aka yanke ranar aurenmu, I’m ready in auri Hudan dan ita nake so, so na tsakani da Allah,
Ita nake son aura in rayu da ita har abada, na yanke wa kaina wannan decision d’in 3 years ago and I don’t think akwai rana d’aya dana tab’a jin tunanin sauya decision d’ina.
Magana ta biyu kuma
Tabbas na fahimci wacece Huda, tun ranar da muka had’u da Mama a graduation d’inta saboda naga pictures d’inta (Mama) da yawa a locker d’inka da sunan ta and everything a time d’in da kace in tayaka, parking.
But I’m really sorry Abba i was selfish back then, shiyasa na k’i fad’awa kowa har ita (Hudan) dan na san no mattarr how much I love her itama take sona muddin iyayenta (b’angaren uwa) suka fahimci waye ni to ba zasu tab’a yarda da auren mu ba
duba da issues d’in da suke tsakanin families d’in
kuma kaima it can cause problems for you daga Granpa dan na lura maganar kad’ai idan akayi ran kowa sai ya b’aci a estate d’in.
Shiyasa na rok’i Baban Sakina akan ya b’oye identity d’ina har iya lokacin da za a d’aura mana aure, daga nan zan san yanda zan yi In shirya ku kaida su Madu, tunda kuma ga auratayya a tsakani, dole a na san za a hak’ura a sauk’o a yafewa juna…
Na san nan ne side d’in Mahaifinta mun fisu k’arfin da iko da ita amma da nayi lissafi tabbas naga akwai possibility d’in suci galaba a kanmu, ni kuma issue ko case ne kwata kwata bana so har in samu cikar buri na shiyasa nayi k’ok’ari wajen ganin na danne duk wani abu da ka iya zama mini matsala wajen ganin na mallaki Huda a matsayin matata.
I know I was wrong!
Ban san taya zan fara baka hak’uri ba, but I did everything out of love! Dan to be honest a yanda nake jin k’aunar Huda a raina Abba wallahi I don’t think I can go on living idan aka yi tunanin raba ni da ita!
Please try to understand and forgive me.”
Ya k’arashe maganar cikin tsananin kalar tausayi kamar wanda zai fashe da kuka.
Shiruuu, Abba yayi yana nazari
kafin yace
“Arshaad na san menene so, tbh a lokacin da nake tare da Maryam, ake k’ok’arin rabamu!
Hakan nima nayi na zama selfish har naga mun mallaki juna…
Amman abunda kai kayi is morethan selfish, Arshaad
banji dad’i ba, ka k’i ka baiyanar mini da y’a ta.”
Shiruu, Abba ya d’anyi kafin ya sauk’e ajiyar zuciya yaci gaba da magana
“But, zan iya yafemaka!
Zan yi k’ok’ari In manta da abunda kayi after all
everyone deserves a second chance sannan naji reason d’inka and its not all bad.
But Arshaad don’t ever try something like this again
saboda i as selfish back then just like you and
abun bai yi ending well ba!
Although I was happy for good 10 years, but har yau Maryam is not in good shape with her parents because of my decision.”
A hankali Abba ya sauk’e ajiyar zuciya kafin yace
“And another thing
thankyou so much!
Hudan ta fad’amin yadda ka dinga d’awainiya da su har makaranta, Allah ya saka maka da alkhairi.”
A hankali Arshaad yayi murmushi kafin yace
“Ba komai Abba, thankyou”
Murmushi Abban yayi kafin yace
“A matsayina na Mahaifin Hudan! Na baka ita Halak Malak! Allah ya nunamin ranar da zan aura maka ita.
Dan Allah Arshaad ka kula min da ita.”
Ya k’arashe maganar, cikin nauyi da karyewar zuciya.
Zamowa Arshaad yayi daga kan kujerar da yake kai kawai ya hau godiya, yana yi masa alk’awarin in shaa Allah zai bata dukkanin kulawar data kamata…..
Sai godiya yake yi, har sai da Abban ya sallameshi tukun ya mik’e ya fita still yana godiya.
Murmushi Abba yayi bayan fitar Arshaad d’in, ba abunda ya zo kanshi sai lokacin dasu Kaka suka bashi Maryam!
Yanda Arshaad yayi exactly shima hakan yayi…..
A hankali yayi murmushin da har sai da y’ar kwalla ta zubo daga idanunshi! Yana tuno ta (Maryam) da moments d’insu….
Chaan, ya sauk’e wata nannauyar ajiyar zuciya, a hankali yasa hannu ya sharce kwallar shi, sannan yace
“Astaghfirullah”.
BULAMA ✍️
So da Buri
Free Book
45
Kiran sallah aka fara, dan haka ya mik’e ya wuce toilet ya d’auro alwalla ya sauk’a don zuwa masallaci.