Sashe 31
So Da Buri Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Abba bai kira Baban Sakina ba sai da ya sakata tayi murmushi kala uku! Sudais yana tayashi da yi mata cakulkuli.
Bayan sun gaisa ya tambayeshi akan “Dan Allah ya bar Sakina ta zo ta d’anyi kwana biyu da su tunda basu fara school ba yanzun, maybe Hudan ta d’an sake in ta ganta.”
Nauyi da kunyar Abban ne suka hanashi yi masa musu
dan haka yace “yanzu an sallami Mama ne suna kwashe kaya, amma zuwa anjima in shaa Allah zai kawota.
Ya tura mishi adress kawai.”
Godiya yayi sannan ya kashe wayar, ya tura mishi da adress d’in.
Yaji dad’in yadda ta saki ranta sosai.
Cikin murna ta tanbayeshi “me zata dafa?”
Murmushi kawai yayi yace mata “koma me ne in ta dafa yayi”
Kafin ya tambayeta adress d’in su Sakina, tayi mishi kwatance,
daga nan suka fita shi da Sudais........
Wanka tayi ta sa wani silk gown, A shape, colour d’in emerald green, an d’anyi kwalliya ta k’asan k’irjin da igiya mai stones ya zagaye, daga gefe ta gaban an tufkeshi yayi kmr ribbon babba. Bai matsetaba kuma bai yi mata ruwa ba dai dai jikinta, tayi
masifar yin kyau, ta gyara gashinta ta tufke a k’eyarta
sannan ta d’auko d’ankwali kayan ta nad’a wanda kasancewarshi k’arami, yasa ta d’anyi normal d’aurin kai dashi ta kuma bi da edges d’in dankwalin ta kan gashin data tufke ta sake zagayewa da shi d’ankwalin.
Sannan ta d’auki turare ta fesa
duk a cikin kayan da tayi order jiya.
Tayi kyau sosai kuwa abunta.
Wayarta ta d’auko ta kira Ummu still bata d’auka ba, Sakina kuma a kashe.
Jiki a mace haka ta sauk’a ta shiga kitchen.
Ga mamakinta har an gama breakfast, maid d’in jiya da wani shima da uniform a jikinsa irin nata (maid d’in),
Sun gama hada komai, kuloli wajen uku, kitchen d’in sai tashin k’amshi yake yi.
Sai da ta k’araso tsakiyar kitchen d’in tukunna suka lura da ita, kamar zasu kifa haka suka hau gaidata cikin girmamawa..
Itakam kunya da mamaki ma da kyar suka barta ta amsa.
Ta riga tayi niyyar yiwa Abba girki shiyasa ta tambayesu me suka dafa?
To dai d’ayan abincin itakam ba ma ta sanshi ba kuma bata tab’a ganinshi ba ma, sai
shawarma a d’ayan kulan, farfesun kayan ciki kuma a d’ayan, sai ruwan zafi a flask ga mai buk’ata.
A hankali cikin nutsuwarta ta k’arasa ta bud’e inda suka nuna mata a matsayin store d’in ta shiga..
Babu abinda babu a ciki, dan haka ta d’auko, dankali kad’an da kwai da Mayonnais da su albasa sai su green beans da
macaroni.
Sun so su tayata aikin amman tak’i, da kanta ta had’a mishi potatoe salad mai d’ankaran dad’i da kyau!
A dining d’in taje ta ajjiye bayan ta juye a cooler.
Tana shirin barin wajen Auwal ya shigo…
Suna had’a ido da shi ya b’ata rai! Fuskarnan tamau haka
ya nufo dinning d’in.
ita dai Huda ta lura kwata kwata wannan baya
k’aunarta ya tsaneta!
A hankali ta gaidashi amman kamar wanda take magana da dutse ko kallon inda take bai yi ba! Kujera kawai yaja ya zauna ya hau had’a tea.
D’aga sagaggun k’afafunta tayi ta fara takawa don barin wajen dai dai Abba yana sauk’owa, bata ma lura dashi ba sai da ta kusan tsakiyan falon suka yi kicib’is!
Murmushi yayi ya dafa kanta sannan yace
“har an gama girkin?”
Itama murmushin ta mayar mishi tace
“Eh”
“Ok, muje.”
Yace sannan ya kama hannunta suka juya.
Suna zuwa Auwal ya mik’e ya gaidashi, cikin kulawa Abban ya amsa mishi sannan ya cewa
Huda “kun gaisa da yayan naki?”
A hankali ta d’aga kai alamar ‘eh’
Harararta yayi sannan yace
“Daddy ne yace kuzo muyi breakfast.”
“Ok”
Abban yace sannan ya cewa Huda taje taga ko su Shuraim sun gama shiryawa. Har ta juya taji yace
“Ina abincin da kika dafa?”
Da sauri taje ta d’auko kular ta mik’a mishi, karb’a yayi sannan
ya mik’awa Auwal yace masa
“fara yin gaba da wannan, gamu nan zuwa.”
A k’afar bene ta had’u da Yaran dan haka suka juya tare.
Suna k’arasowa parlourn suma suka wuce side d’in Daddy.
Ita dai tana mamakin tou wanchan uban abincin, da aka dafa musu waye zai ci!?
Kasa hak’ura tayi ta cewa Abban
“Ko ta koma ta d’auko kulolin chan, masu aikin fa sun yi girki”.
Murmushi yayi yace mata “Karta damu anjima da yamma idan anyi na sadaka za a had’a a kai tare da wanchan d’in.”
BULAMA ✍️
So da Buri
Free Book
42
Yadda side d’insu yake, haka na Daddy shima yake, komai da komai iri d’aya, kawai de akwai k’ofofi da corridors d’in da suke a nasu wanda babu a na Daddyn.
A parlourn suka tarar da Daddy d’in da alamun su yake jira.
Abba ne ya fara gaidashi tukun su Huda.
Yana jin Yarinyar a jikinshi matuk’a dan haka bayan ya amsa ya hau tambayarta “ya take? Tana jin dad’in zaman? Akwai abunda take buk’ata?”
A hankali tace
“komai
Alhamdulillah.
“Ma shaa Allah” yace sannan suka k’arasa…..
Nan d’in ma abinci wajen kala hud’u akayi.
Cikin nutsuwa da nishad’i sukayi serving kansu suka fara having breakfast d’in.
Basu dad’e da fara cin abincin ba, Hudan taji yanayin bugun zuciyarta ya chanza!
A hankali ta runtse idanunta tana k’ok’arin saita kanta, da kyar ta samu ta bud’e idanunta tana mai jin wata nutsuwa tana sauk’ar mata sakamokon k’amshin turaren da ya sakarmata da kasala lokaci guda!
Basuma lura da shigowar tasa ba, sai da ya matsosu sosai da k’amshin turarenshi ya yi musu sallama, tukunna suka lura da shi.
A hankali yace
“AsSalama alaikom”
“Wa’alaikassalam, d’an albarka!”
Daddy yace yana mai ja mishi kujerar kusa dashi.
Zama yayi, a lokaci guda kuma yana mai amsa gaisuwar su Shuraim sannan yace Daddy Ina kwana”
Da kulawa Daddy ya amsa haka shima Abba bayan ya gaidashi.
Sannan ya juya ya mik’awa Auwal hannu, sukayi musabaha.
A hankali Hudan ta gaidashi ba tare da ta yarda sun had’a ido ba!
Juyowa yayi ya kalli inda take, sai kuma da sauri ya kauda kanshi, a hankali yace “lafiya”
Hira suka d’an fara sama sama, kusan rabin hirar akan maganan company d’in da Aslam da Abba za su bud’e ne.
Ita dai Hudan kasa ci gaba da cin abincinta tayi, tun lokacin daya shigo! Bata san daliliba amma in dai yana waje to sai ta dinga jin kanta uncomfortable, ga yadda k’irjinta yake yi mata shima, wanda ta rasa dalili.
Abba ne ya cewa Aslam
“Ina Arshaad ne? Ban ganku tare ba.”
“Ya tafi d’aurin auren wani Abokin su, and wai za su kai amarya Kaduna, around 2 haka.”
Aslam d’in ya bashi amsa.
“Ok” Abba yace kafin ya kalli Huda yace
“Ko a bari sai gobe kuje park d’in ko? Tunda yau Arshaad d’in yana busy.”
Kafin ya rufe bakin shi Auwal yace “Bani da aiki sosai yau, zan kaisu.”
Hudan ta d’anji sauk’i saboda daman ba zata so su fita itada Arshaad ba, kuma ba zata so ace Aslam ya kaita ba! Amman kuma ba ita kad’ai ba hatta su Daddy sai da suka fahimci akwai wani abun da Auwal ya shirya duba da yadda baya son ta yanzu kuma lokaci guda yace
‘Zai kai ta’
Daddy wanda ya san halin kayanshine yace “a’a! Ka barshi goben Arshaad d’in ya kaisu”
“Daddy i volunteered fa.”
Auwal d’in ya fad’a yana kallonshi.
Cikin d’an fad’a Daddyn yace
“And i insist akan ka barshi Arshaad ya kaisu.”
Murmushi Abba yayi kafin yace “Daddy tunda ya nuna zai kaisun a barshi mana ko? Please.”
Baya son jan magana dan haka yace “ok” kawai
….dukda ya san Auwal bai Isa yayi mata komai ba tunda tare za su tafi ita da su Shuraim amma baya so suje Auwal d’in yayi mata wani kalar rashin mutuncin da zai ja yaji kunya ne.
Murmushi Auwal d’in yayi ya kalli Hudan kafin yace
“Ki shirya around 2:30pm haka”
Yana gama fad’an haka ya mik’e yayi hanyar sama, da alama ma ko “to” d’in data ce mishi bai ji ba.
Shuraim ne ya mik’e, yace “Abba zanje in yi assignment d’ina kafin mu fita”
Da sauri itama ta mik’e daman hanya take nema saboda sam bata k’aunar zamanta waje d’aya da Aslam kwata kwata, gashi ta lura sai faman kallonta yake tayi, sannan anyi rashin sa a ya zauna a kujerar da take opposite d’in tata ne….a hankali cikin nutsuwarta tace “Abba nima bara inje” sannan ta juya ta yiwa Daddy sai anjima. Sudais shima binsu yayi, suka fice a tare….
Da murmushi Abban ya bisu da kallo yana jin wani tsananin farin ciki a ranshi..
Gyaran muryar da Daddy yayi ne ya juyo da hankalin su inda yake.
Ganin yanayin shi yasa duk suka maida hankulansu a kanshi.
Cikin rauni yace “Abba jiya da daddare naje wajen su Mammy, and thier situation is bad! Very bad!!
Na san
abunda suka yi was wrong but anyi saurin yanke hukunci cikin fushi gaskiya..
Thou they deserve it, but matsalan shine they can’t survive in there most especially ma Ummi, dan a yanzu inda zaka je ka kalla jikinta to ba zaka so ka k’ara kalloba sakamokon k’uraje da borin jinin da suka fito mata ta koina! Ka san dama ita tanada allergy tun tana y’ar k’arama tanada kyankyami sosai!
Ko fa 1 week ba ai ba amman in kaje ba lalle ka iya gane ta ba!
I don’t think zata iya kai 2 months a wajen nan gaskiya, jiya da naje ruwa ake k’ara mata, amai da gudawa take yi, gashi ko abinci mai kyau in mutum ya kai musu Granpa sai ya sab’a maka.
Kar garin punishing d’insu kuma muje mu shiga hakkinsu, after all they are our wives..”
Ajiyar zuciya Abba ya sauk’e kafin yace “Daddy inda case d’innan a hannu na yake, tou da zan iya sassauta musu, not because of wai na yafe musu ko na huce, NO!
Only because of maganan da kayi min yanzun…
Amman Granpa ke rik’e da case d’in, already ni da kai masu laifine a idanunsa a yanzu, Ina tunanin In muka yi interfering, za a iya samun matsala…”