Sashe 1
So Da Buri Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
So da Buri
Free Book
36
Kamar yadda Arshaad ya fad’a, mintuna ashirin d’in bama su cika ba! Ya gama abunda zai yi…
Ya sa komai a sai ti
sannan ya kira Granpa
da landline d’in wajen ya sanar dashi ya gama, komai yayi normal.
Daga nan ya nufi hanyar office d’inshi cikin d’an sauri saboda very important magana suke yi shi da Aslam kafin Granpa ya kirashi ya sakashi aikin.
Tun kafin ya k’arasa ya hango k’ofar office d’in nashi kamar a bud’e!
Yana suwa kuwa ya gasgata hakan sakamokon ganinta da yayi a wangale sosai..
Da mamaki ya kutsa kai ya shige ciki…
Tun bai gama shiga ba
ya fahimci
babu Aslam babu alamar shi a cikin office d’in.
A hankali ya sanya hannu ya rufe k’ofar office d’in yana mamakin abubuwa guda biyu
‘Tafiyar da Aslam yayi bayan ya san maganar da suke yi mai mahimmanci ce!’
Da kuma ‘yadda yazo ya samu k’ofar office d’in nashi a wangale’
Could it be Aslam d’in ne ya fita a rikice?
Ko kuma dai bayan ya fitan ne wani ya shigo mishi office
May be Auwal?
No it can’t be!!…..
Duk shi kad’ai yake ta sak’e sak’en shi a cikin ranshi.
Ganin babu inda waennan tunane tunanen zasu kaishi ne ya sanya kawai ya yanke shawarar ‘gara ya kira Aslam d’in! Ya ji ko lafiya’.
Shafa aljihun shi yayi da niyyar d’aukar wayarshi yaji wayam
Yasan daman da guda d’aya ya fito d’ayar kuma tana gida bai ma fito da ita ba!
To ko dai ya jefar ne a inda ya baro…
Har zai juya ya fita dan yaje ya dubo wayar sai ya hangota a kan table d’inshi a ajjiye.
Ajiyar zuciya ya sauk’e kafin ya k’arasa yasa hannu ya d’auka da niyyar kiran Aslam..
Sai dai kuma bai kai ga bud’e wayar ba idanunsa suka ci karo da notification Barr dinsa wanda yake nan cike da tarin misscalls d’in Huda!
A firgice yad’an zaro ido yana kallon wayar..
Whatever it is da ya sanyata ta jero mishi wanann tarin misscalls haka ya san its very serious and important!!
Idanuwansa ne suka sauk’a akan message d’inta…dan
haka cikin k’aguwa ya hau karantawa.........
Tsayawa yayi cak!!! Kamar wanda aka dannawa pause.
Dan ko numfashi kasa ja yayi..
A hankali ya lunmshe idanuwanshi…
Da kyar ya samu yace
“Ya subahanallah!!”
Sannan ya sauk’e wata nannauyar ajiyar zuciya ya bud’e idanuwanshi da har sun kad’a sunyi jaaaa!.
Wani abu ne yaji ya toshe mishi mak’oshi!
Da kyar ya samu ya had’iye ya ja numfashi ya fesar da mugun k’arfi!.
Yana nan tsaye rik’e da wayar a setin fuskarshi har yanzun ya kasa gota ta….
A hankali kamar mai jin tsoro ya shiga
Call log ya danna kiran Aslam…
Ya kirashi yafi sau biyar amman bai d’auka ba
saboda a lokacin ba abunda yake da buri kamar ya gansu a asibiti! Ko ya samu ya daina jin kukan Huda wadda ta kasa yin shiru, sannan a samu a duba Anty Maryam a ga lafiyar ta!
Shiyasa in banda gudu ba abunda yake tsulawa kamar shi kad’ai ne a akan titin
Tunda ya samu suka yi waya da Abba yace mishi ‘gashi nan zuwa’.
A hankali Arshaad ya zare wayar daga kunnenshi
ya yi scrolling zuwa sunan Huda ya danna ya kara a kunnenshi…
Sai da ta kusan katsewa
tukunna ta iya d’auka tace
“Hello Ya Arshaad”
Kana ji ka san kuka take yi.
A hankali ya sauk’e ajiyar zuciya yace
“Kina ina?”
Cikin kukan tace
“Ga Ya Aslam d’innan ya zo,
muna hanya zamu kaita akth yanzu.
Na gode sosai.”
Ta fad’i hakan, ita duk a tunaninta shine ya turo Aslam saboda maybe ko shi d’in yana wani abun important ne.
A hankali yace
“Umm!
Mu had’u a chan.”
Daga nan ya yanke kiran.
Mukullin motarshi kawai ya d’auka ya fice a office d’in!
Yana zuwa ya shiga ya kunnata ya bata wuta ya fice ya nufi asibitin.....
A mota Aslam yace “ta jira”
Shi ya shiga, ya fito, da nurse guda biyu da gado aka d’aura Maman a kai suka shige ciki.
Sai da ya tsaya aka yi komai tukunna ya cewa “Huda tazo taje ta zauna”
Sai da ya tabbatar ta zauna
sannan a hankali ya d’an durk’usa ya shiga lallashinta!
Da kyar ta samu ta d’an yi shiru….Yana matsawa a wajen taci gaba da kukanta a hankali tana share hawaye….
Bayan rashin lafiyar Mama
har da abunda Hajiya Shuwa tayi d’azu ya daki zuciyarta ya b’ata mata rai kwarai!!
Bata tab’a jin zafin kalar abubuwan da Hajiya Shuwa take yi musu kamar irin na yau ba!
A hankali Aslam wanda yake ta faman k’ok’arin ganin bai sake kallon direction d’inta ba
Ya d’aura idanuwanshi a kanta yana kallonta…
Ji yake kamar ya sake komawa yaje ya lallasheta tayi shiru!
Har ga Allah kuka yana d’aga mishi hankali.
Nurse d’in data taimaka aka shigo da Maman ce tazo zata wuce ta kusa dashi
Har ta d’anyi gaba sai kuma ta dawo tace masa
“Kaje ka zauna ka lallashi matar taka mana!
Ka barta ita kad’ai chan gefe sai faman kuka take yi.
Kaje wajenta mana.”
Tana gama fad’in haka ta juya ta wuce a bunta.
A hankali ya lumshe idanuwanshi a ranshi yace
“Why am i too nice to her, yau?”
Wata zuciyar ce tace mishi
“Saboda Mamanta bata da lafiya mana.”
A hankali ya sauk’e ajiyar zuciya yana mai raya wa a ranshi ‘yadda yayi da yadda
ya nuna tsananin damuwarshi!
Tabbas kowa ya gani zai yi tunanin ita d’in matarsa ce’
A hankali ya sake lumshe idanuwanshi yace “damn it!”
A chan k’asan mak’oshi!.
Cikin k’ok’arin son kawar da wani tunanin na daban ya fara k’are mata kallo yana mamakin kamannin ta da Abba!
Gata kuma y’ar gidan Anty Maryam! Ko shekaran jiya ma sai da ya ga hoton Anty Maryam wanda suka d’auka ita da shi da Abba da Dad da Mommy lokacin a Saudiyya!
Ko da ace ma bashi da hoton ta tabbas fuskar Anty Maryam ba zata tab’a b’ace mishi ba…
Sauk’e Ajiyar zuciya yayi, a k’asan ranshi yana zullumin k’arasowar Abba!
Tabbas lissafinshi dai dai yake bashi!
Bashi da tantama..........
Sai da ya sha d’an k’aramin yak’i! Da security d’in bakin k’ofar shiga emergency d’in tukunna
da kyar!! Ya barshi ya shiga.
Yana shiga hankalinshi da idanuwanshi suka kai kan Aslam wanda yake a tsaye ya k’urawa Huda wadda take zaune tanata faman kuka, ido!
Da sauri ya k’arasa inda yake..
Sam Aslam bai lura da shi ba har sai da ya dafa shi, tukunnan yayi firgigit ya juyo yana kallonshi..
Maimakon yace wani abun kawai sai Arshaad yaga ya k’ura mishi ido kamar wanda yake son hango wani abu, har sai da ya d’an tsargu!
Kusan 2 minutes Aslam ya d’auka yana kallon Arshaad Wanda hakan ya sanya duk wani rikicin da yake ciki hauhawa jikinshi kuma yayi sanyi lokaci guda dan bai san me ya sanya Aslam d’in yi mishi irin wannan kallon k’urillar ba!.
Kamar daga sama yaji muryarshi yana cewa
“Ka tab’a ganin Mahaifiyar Huda??”
Da mamaki Arshaad d’in yake kallonsa kafin yace
“Ba sau d’aya ba!.”
Shiruu, Aslam d’in yayi sai kuma ya runtse idanunsa da k’arfi kafin ya bud’e yace
“How old is she? Hudan?”
“Close to 18” ya bashi amsa ba tare da ya fahimci inda tambayoyinshi suka dosa ba.
“Kwanaki kace min a gidan Mijin Mamanta take, and ba suyi maka maganar Dad d’inta ba ko?” Cewar Aslam.
“Aslam what are u getting out of this ne wai??”
Arshaad yayi mishi tambayar.
Da d’an fad’a yace mishi
“Just answer me!!”
Shiruuu, yad’an yi sai kuma yace “Tun farko…da na fara zuwa gidansu ta ce mini
‘Basu ma da number d’insa’ (her Dad)
Uncle d’inta kuma yace “families d’inne suka samu matsala shiyasa but ana hoping resolving in shaa Allah.”
Aslam,
Tafin hannayensa duka biyun aslam ya saka yayi cupping iya daidai hancinshi da bakinshi ya fitar da wani Hucin da sai da na kusa dashi ya juyo yana kallonshi! Tukunna ya cire hannun ya dafa Arshaad kanshi tsaye yace
“Hudan is our sister!! Daughter d’in Abba ce, bani da tantanma.”
Da kyar Arshaad ya daidaita kanshi daga shock d’in daya shiga, kafin yace
“How???”
Aslam ya bud’e baki da niyyar bashi amsa kenan! Ya hango shigowar Abba!.
Kusan a tare suka ga juna don shima Abban yana shigowa idanunsa suka sauk’a akan Aslam d’in.
Da sauri ya k’araso yana cewa
“Aslam mai ya faru? kace In baro komai in zo asibiti emergency, duk na rikice, waye ba lafiy........”
Maganarshice ta mak’ale sakamokon idanuwanshi da suka sauk’a akan Hudan wadda taketa faman kuka har yanzu…..
Shi dai Abba bai san ya akayi ba dan kawai tsintar kanshi yayi a gabanta a tsaye!
Ana cewa yana kama da su Aslam da Yaya amman tunda yake bai tab’a ganin kamanninshi da wani mahaluk’i kamar na wannan matashiyar budurwar ba!
Dukda fuskarta a yanayin kuka take hakan bai b’oye tsananin kamannin da suke yi da juna ba!
Ita kam Huda yanayin tashin hankalin da take ciki ne bai bata daman fahimtar kallon fuskar mutumin ba, amman tabbas tun lokacin da yazo gabanta ya tsaya taji wani bak’on al’amari ya shige ta!
Tsintar kanta tayi da mik’ewa tana goge hawayen ta sannan ta shiga gaidashi…….
Aslam bai bashi damar amsawa ba yace “ya biyo shi, yana so zai nuna mishi Mahaifiyar Yarinyar daga nan sai ya yanke hukunci da kanshi.”
Haka nan kawai Abba ya bi bayan Aslam kamar rak’umi da akala! Bayan aslam d’in ya cewa Huda itama ta biyosu!
Arshadd ka bashi da wani zab’in da ya wuce ya bisu.
A haka suka d’unguma Inda aka kwantar da Mama ake duba ta…suka tsaya suna jiran fitowar Doctor!
Kusan wajen 29 minutes ba wanda yace komai kowa ka gani da abunda yake yawo a kanshi…
Suna a haka Doctor ya fito!
Kallonsu yayi one by one kafin ya k’arasa inda Aslam yake tukunna ya fara magana
“Alhamdulillah
An ci sa a ta farfad’o!
Za ku iya shiga ku ganta amman dan Allah kar kuyi hayaniya kuma kuyi k’ok’arin kwantar mata da hankali saboda jininta ba k’aramin hawa yayi ba!.”
Yana gama fad’an haka ya mik’awa Hudan takardun hannunshi ya wuce.