Sashe 63
Siyasa Ko Kabilanci Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Cikin Amatallah yashiga watanni na tara kenan, haihuwa yau ko gobe, dolene kaganta tabaka tausayi, gawata kumbura datakeyi, Uncle dukya d'aga hankalinsa, koda yaushe cikin kiranta yake a waya, a d'an tsakanin dole tad'an jinkirta dazuwa Asibitima, tasamu Hutu harsai ta haihu.
Idan tana zaune haka zaita mammatsa mata k'afafu, idan kuma bayanan Aneesa ko Fateema zasuyita matsa mata, saikuma in yara sundawo makaranta, Amatallah tazama 'Yar gata, ai babu abinda zatacema ALLAH sai godiya, itadai ana gudun KISHIYA ita k'aunar nata takeyi, da godema ALLAH dayasa sune abokan rayuwarta, idanma taji mace nafad'in batason KISHIYA saitace amma bakida wayo wlhy, ai KISHIYA abar soce, ta 6angarori masu yawan gaske, mai dogon nazari da hangen nesane kawai zai fahimci hakan, musamman idan ALLAH yabaka mai hankali da sananin yakamata, amma inka samu mai burin korarka aika Shiga tara (
ALLAH karabamu da irinsu to).
Ranar wata talata da rana kusan 1pm Amatallah tana kwance barci yad'an figeta wani azababben ciwon Mara ya tasheta kuwa, aiko a firgice tatashi tana kuka dakiran Ammi da baba.
Fateema na kicin tajiyo kukanta, a rikice tazo 6angarenta, halin data isketane ya tada hankalinta, tashiga rambad'ama Aneesa kira, itama a guje tazo.
Basu wani 6ata likaciba suka memo taxi sai asibiti.
Suna isa aka shiga bama Ama.... taimakon gaggawa.
Ganin anshiga da ita suka sami damar kiran Uncle suka Sanar masa, mintuna k'alilan saigashi ya iso shida Shehu, isowarsu kuma babu dad'ewa ALLAH ya sauki Ama..... lafiya, ta sunkuto baby girl d'inta, saikuma ga baby boy babu zato.
Nanfa murna da farinciki mara misaltuwa ya kaure, kafin kace mi labari ya karad'e dangi makusanta.
Ganin ta sauka lafiya zuwa yamma aka sallesu suka tafi gida tareda dangi dasukazo tayasu murnar wannan haihuwa.
Uncle baki yak'i rufuwa dan dad'i.
.............
Uncle nima bara na tayaka to
, nasan masu karatuma zaru tayamu.
One luv
.
[1/25, 4:04 PM] Aysha Galadima: *_Typing
*_HASKE WRITER'S ASSO..._*
_{home of expert and perfect writer's}_
*_SIYASA KO K'ABILANCI_*
_(Hattara matasa)_
*_Bilyn Abdull ce
____________________
*_Number 41/45_*
____________________
Uncle bai samu damar ke6ewa da Ama... ba sai dare, yashigo d'akin da sallama, gwaggo Rakiya tana zaune a falo tagama sakama macen kayan sanyi dan shirin barci, ya gaisheta tamasa barka, dan d'azun bata samu damaba saboda su Nazeefa Asiya Fa'iza Aysha zaliha dawasu dangi na familyn su Uncle duk suna a d'akin, sai yanzu daduk suka tafi, yarama da k'yar aka lalla6asu suka kwanta, amma da suka nanik'e da baby's.
Bayan zun gaisa ya d'auki babyn daketa barcinta, kallonta yake farinciki nakuma ratsashi dan copy d'in Amatallah ce awajen, sosai yarinyar ke kamada Uwarta, bedroom d'in yashiga inda ya tadda Ama... Na waya da 'yan jos, zama yay a bakin gadon ya d'auki Namijin yahad'a duk ya rungume a jikinsa, yanamaijin k'aunarsu tana kuma ratsashi dashiga 6argomsa tamkar sauran 'ya'yansa.
Bayan ta kashe wayar tace, "sannu Uncle".
Fuska d'auke da murmushi yace, " kece da sannu my heartbest, ALLAH yaymiki albarka".
A kunyace Amatallah tace "amin Uncle".
Tasowa yay yadawo kusada ita bayan ya kwantar da yaran, ya rungume ta yana bata zafafan kisses, tareda kuma sanya mata albarka.
Ita harma yabata kunya, tace, " Uncle jegofa mukeyi".
Murmushi yayi yana kuma sumbatar wuyanta, "nima ai jegon nakeyi my besty".
" Uncle kaid'inan ko! Hummm".
Yaja kumatunta kad'an, "nid'in minayi?".
" a'a babu komai, ai abin bana fad'a baneba".
Dariya yayi yana fad'in "idan lokacin fad'ar yayi zaki fad'ane, wane suna kikeson nasama yarana?".
Ta murmusa tana kuma lafewa a jikinsa tace, " duk Wanda yamaka yamin nima Uncle".
"Shikenan my best, Brother kawai da Ammi".
Ta kalleshi da sauri, " Uncle har sau biyu? Sahib ai ya isa, kar kuma abin yay yawa".
"Tab lallai yarinya, ko duk yaran gidannan zasu zama sunan brother bazasumin yawaba wlhy, kinsan kuwa yanda sunan keda daraja agurina, nama saka nagama, barama namusu hud'uba kawai".
Kasa cewa komai tayi, sai binsa kawai takeyi da kallo tana hawayen farinciki dak'arin jin k'aunarsa a ruhinta da 6argo, itakam mizatama Uncle tabiyashi da wannan d'unbin k'auna dayakema mahaifinta, ai saidai taita K'AUNARSA har k'arshen numfashinta itama kawai.
A kwanaki 7 d'inan ansha abubuwa, 'yan barka kullum cikin cika gida suke, su Nazeefa Asiya Zaliha Fa'iza Aysha kullum suna gidan, Innani ma tazo taga jarirai. Ranar suna kam mun rak'ashe mun kwalle abunmu, munci rangam iyakar k'arfinnmu, kad'an yarage Cikin Xoxo yafashe
, saida na 6oye kular abinci ta tsagaita, amma su o e sai aka 6oye a bayan murfin k'ofa dankar in ganta nahanata
, yara sunci sunan Ammi da baba, *ISMA'IL & SALIHA* za ana cemusu *RAYYAN & RAIHANA* to ALLAH ya raya 'yan duguy-duguy iyalan baba.
Washe garin suna 'yan jos sukaso wucewa da Ama.... Saidai babu Dama saboda karatunta, daga k'arshedai gidan Innani takoma kamar yanda Innani tabuk'ata, Uncle dukda baisoba haka ya hak'ura, dan bashida damar jayayya da mafaifiyarsa.
A can Amatallah tacigaba da jego, ga kulawa ta musamman tana samu wajen Innani da gwaggo Rakiya, hakama Anty maijidda tasaka k'aimi wajen gyarata, acewarsu batada maimata saisu, hakama 'yan Jos ba'a barsu abayaba, kullum suna mak'ale da waya akunne.
Su Fateema kam duk k'arshen Sati agidan suke yini, hakadai sukaita wankan hankalinsu a kwance.
Watanta d'aya dawasu kwanaki Uncle ya ta'azzara dole suka tarkatota suka maido masa.
Hummm fad'a muku yanda Uncle ya ragargaji soyayya 6ata lokacine, ammafa anshata tamkar babu gobe, yaransa sunata k'ara wayo, Ama.... bata wani shan wahalar raino, sanda tana gidan Innani da zama tsakaninta dasu sai bada nono, idan zasuje makaranta ta d'auki d'aya Aysha ta d'auki d'aya, yanzu kam tunda suka dawo gida Fateema da Aneesa da yara sune 'ya. Raino, tsakaninta dasu sai idan sunyi kukan yunwa kozasu kwanta barci.
Ahaka aka shiga rugumniyar za6e.
Kwanakin taron su Uncle kuma yarage kwana Uku kacal. zasuyine a Abuja dan matasan K'ASAR na 6angarori biyu suke son gani.
Tun ana saura kwana biyu taron matasa suka fara turutwar tafiya birnin tarayya Abuja, kowa burinsa kar ayi babushi.
Ana gobe taron kam ai Abuja da'd'im tayi da matasa, abubuwa dayawa saida suka tsaya na harkar kasuwanci dawasu abubuwan.
Washe garin taron kam hummmm, ai d'an adam ba'a cewa komai, saima ka d'auka duniyar suka tara a wajen kawai saboda yanda MATASAN KUDANCI DA AREWACI suka amsa wannan kira.
Su Uncle sai aranar suka isa abujar da sassafe kuwa.
Zuwa k'arfe 10 na safe taron yafara gudana.
Tunda su Uncle suka hau munbarin taron yake bin matasan da kallo, kawai saiyaji kwalla sun cika masa idanu, shin dama zaiga wannan ranar a rayuwarsa? ko a mafarki baita6a tunanin zai tara matasan dasuka haura hamsinba, amma ga sama da dubunnai a gabansa, hawayen dasuka cika idonsa suka fara gangarowa saman kumatunsa.
Alhaji Sani dake kusadashi yad'an bubbuga kafad'arsa yana murmushi. juyowa Uncle yayi yana kallonsa, shima fuskarsa d'aukeda murmushin, yasa handkerchief yana goge hawayen......
Maganar Husain Abubakar d'aya daga cikin matasan masu fad'a aji a k'ungiyar ya d'auki hankalinsu. cikin harshen turanci yake maganar. (Amma ni zan fassara muku da hausa