Sashe 27
Siyasa Ko Kabilanci Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Daga Anty Sadiya har Asiya baki suka sake suna kallonta da mamaki, su gani sukeyi tana sane takeyi, saboda sungane Uncle d'in tane na Kano, kuma Mijinta a yanzu.
Itakam kokad'an ba haka bane, babu wata manufa aranta, sai dai saboda shagwa6ar datakema babanta abayane kawai, saikuma take ganin Uncle d'in kamar shine Baban ayanzun, shiyyasa takan masa Abu tamkar yanda takema babanta, dan ita tama manta dawani batun aurensa dake kanta.
Ba k'aramin canja tunaninsa shagwa6ar Amatallah tayiba, saiya samu kansa dakuma narke mata shima, ya manta matsayinta na d'iyar Isma'il brother d'insa, yarinyar da aka Haifa a tafin hannunsa harya rad'a mata Suna.
"Uncle please, kafad'amin laifin dan ALLAH?".
" Ajiyar zuciya ya sauke, yakuma k'asa da muryarsa sannan yace, "miyasa kika kashemin waya? tunfa dana tafi bakiko nemeniba my best".
" kayi hak'uri Uncle. ALLAH mantawa ma nayi da wayan, sai d'azun natuna dazan tura games aciki".
"Uyim an manta da Uncle, amma ba'a manta da tura games da Films ba ko? zan ramane ai nima".
" wayyo Uncle bazan sakeba ALLAH insha ALLHU, kaji Dan ALLAH".
"Shikenan, amma idan kin sake zan hukun taki, kin amince?".
Kanta ta d'aga masa kamar yana gabanta, tace, " to Uncle, sai kuma tace uncle katafine? ".
"A'a ban tafiba dai tukunna, amma insha ALLAH gobe k'arfe 3pm zan wuce".
"Ayya, ALLAH ya kaimu lafiya Uncle, yasa kaje a sa'a kadawo da Nasara".
" amin my best daughter, ALLAH yamiki albarka kinji, ya gafartama su brother ".
Murya a raunane ta amsa da amin.
Sallama sukayi akan zai kuma kiranta anjima Dan yaji muryarta tafara canjawa, bayason jin kukanta ko kad'an.
Tana ajiye wayar Asiya ta tuntsure da dariya harda rik'e ciki.
Kallonta Amatallah tatsaya yi da mamaki tareda k'ok'arin had'iye kwallan data cika mata idanu.
" Asiya lafiyarki kuwa?".
"Ah, k'alau nake kuwa, Amatallah irin wannan lobayya haka".
" lobayya kuma Asiya? Uncle d'inanefa".
"Uhm ai Nasan Uncle d'in nakine nima, ALLAH dai ya kaimu Kano kawai musha kallo, ALLAH da nacema Abba banson karatu a Kano, amma yanzu kodan ke can zanje".
Baki Amatallah ta ta6e, tace, " k'yadai ji dashi".
Anty Sadiya dai batace komaiba, sai 'Yar dariya datakiyi itada Anty furera.
Amatallah bata fahimci duk inda suka dosaba, tacigaba da game d'inta, sai dai k'asan zuciyarta tana mamakin a salon da Uncle ya amsa mata waya yau, sai kuma narke murya yake k'asa sosai, dukda tasanshi shid'in dama k'arshe ne awajen golden voice.
Shiru Uncle M.A yayi yanabin wayar da kallo, kai kace acikine zaiga Amatallah ta 6ullo, gemunsa yashafa a fili ya furta " Muhammad mike damunka hakane? d'iyar
Isma'il cefa, wadda a tafin hannunka aka haifeta". Ya k'are maganar da fad'in "ya salam!" tareda furzo iska daga bakinsa.
Ya dad'e yana sak'awa da kwancewa Kafin yatada motar yanufi gida.
*_Washe gari_*
Misalin 2pm yasamu rakkiyar matansa da k'annen sa zuwa airport, yara sunsha kuka har saida yamusu wayo sannan. kafin jirginsu yatashi saida yay k'ok'arin kiran Amatallah amma wayarta a kashe, ya kira kawunta kuma yace baya gida wlhy. baiji dad'in rashin samuntaba, haka dai yashiga jirgi suka shilla.
Jabeer ya maidasu Fateema gida da yara.
Anty Maijiddah da Shehu da Nazeefa suka shiga keke napep suma suka tafi, dama anan sukazo.
___________________________
Tunda Uncle M.A yabar k'asar rayuwa gidansa ta canja salo, sunkoma rayuwar babu ruwan wani da wani, ko wacce harkar gabanta takeyi, idan an had'une dai za'a gaisa kowacce takama tsaginta.
Tafiyarsa da kwana biyu Nazeefa ta had'o kayanta tadawo gidan, wani d'aki dake can sama kusada nasa ta gyara.
Hakan kam bak'aramin haushi yabama Anresa da Fateema ba, amma babu yanda suka iya, Dan Nazeefa bata raga musu, shiyyasa duk suke shakkarta, ko Fateema dake 'Yar uwarta bata d'agama k'afa.
Kullum Jabeer zaizo da safe yaga lafiyarsu, da yammama idan yadawo aikima yakan zo, shima shehu randa 'yan arzik'in ke kansa yana lek'owa, wadda kuma tamasa kallon banza a cikinsu kotak'i basa abinci yamata wankin babban bargo yay tafiyarsa. Anty Maijiddah ma takan lek'o ganinsu.
Alhmdllhi jikin baba ma babu laifi, yasamu sauk'i, dukda lokaci-lokaci ciwon kan motsa masa.
Kullum ta ALLAH Alhaji Muhammad yakanyi k'ok'arin kiran kowa yaji lafiyarsa, dakuma k'ara nuna soyayyarsa ga matansa, shiyyasa kowacce kejin kanta On top, tamkar ma mijin yafi kulawa da ita da yawan kiranta.
Basusan inhar yakira d'aya dasun gama waya zai kira d'ayarba. Harma Amatallah dabawani sakewa take suyi hiraba, bare akai ga zancen soyayya, yakan daiji lafiyarta sukumayi hira kad'an.
Hakanne kuma yafara tasirantar da shak'uwa a tsakaninsu, koyaya takan d'an saki jiki dashi, yayinda shikuma kanyi mamakin kansa a yanda yake gaza controlling d'in tunaninsa akan Khadija d'iyar Amininsa, wadda yake mata kallon d'iya abaya, a yanzunkan yafara ganin canjawar wancan matsayi. Datake dashi aransa, dan ko yaushe tunaninta Na mak'ale da zuciyarsa, a da yakan d'auki hakan tausayinta ne dayakeyi, amma a yanzu shi kansa yafara k'aryata zuciyarsa,
Ita kanta Amatallah bazatace batajin wani Abu dangane da Uncle d'intaba, sai dai kunya da d'aukarshi a matsayi kamar babanta yagaza ganar da ita har k'agara take ya kirata a waya Dan taji muryarsa kawai, Dan dama can tana bala'in son muryar Uncle d'in nata.
Gameda damuwar rashin iyayenta kam tana nan tanayi, kullum ta ALLAH saitayi kukan rashinsu da kewarsu, kuma takan dage wajen musu addu'ar Neman gafarar ALLAH kamar yanda Uncle kullum kan tunatar da ita.
Ana cikin haka Result d'insu ya fito, Alhmdllh Amatallah tasamu kaso mai tsoka a WAEC d'inta, NECO ma haka dukda batakai WAEC d'inba, tayi farinciki sosai. hakama Uncle M.A.