Sashe 15
Siyasa Ko Kabilanci Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
ya ALLAH ka gafarta mana.
Mutuwa kenan 'yan uwa, bata kwankwasa k'ofar kowa, babu d'an sak'on isowarta, babu alama ko yanayin alamomin kusantuwarta.
Saika gama shagala da duniyar kawai saikajita, babu shamaki tsakanin mutuwa da d'an Adam, koka shirya, kobaka shiryaba saita d'auka, komai girman mulkinka ko dukiyarka ko talauci, komin yawan mak'iyanka ko masoya saika tafi, karki manta, karka manta, karna manta,
, ni da kai da ke da su duk zata iya d'aukarmu yanzunnan, wlhy duk sai mun mutu muma
Suda suka tafi basuyi sauriba, muda muka rage bamuyi jinkiriba narantse muku
..............
*_Yau kam inason naga comments ruwa-ruwa akan auren Amatallah da Uncle M.A, a kowanne groups, inba hakaba ALLAH bazan cigaba da typing ba sai sabuwar shekara idan ALLAH ya kaimu. Yawan comments d'inku yawan kwarin gwiwwarku gareni, inhar banji k'yashin typing ba, baikama kuji k'yashin comments dabai wuce layi biyu zuwa uku ba gaskiya. Idan kunason naciga, nagani a k'asa
. Dan yanzune labari zai fara
*_YA ALLAH ka gafartama banana._*
[1/16, 1:05 PM] Aysha Galadima: *_Typing
*_HASKE WRITER'S ASSO..._*
_{home of expert and perfect writer's}_
*_SIYASA KO K'ABILANCI_*
_(Hattara matasa)_
*_Bilyn Abdull ce
____________________
*_Number 11_*
____________________
Rayuwa tacigaba da tafiya musu a cikin nasarori, Isma'il yafara aiki anan jos, amma Muhammad yacigaba da kasuwanci, babu ma maganar Neman aiki a tsarinsa.
Kwanaki sunyi saurin zama shekaru, harga Amatallah da shekaru bakwai a duniya, duk hutun duniya kuma a kano takeyinsa, tattali da kulawa mai ban mamamki take samu daga khadija da muhammad, bazaka ta6a cewa ba d'iyarsu baceba, tayi masifar sabo dasu sosai. itama dai mamanta tundaga ita babu wani labari, haihuwar taimusu cak ta tsaya. kamar yanda matar Muhammad itakuma sai a lokacinne ALLAH yabata ciki, fad'a muku murna da farincikin dasukayima 6ata lomacine, amma kam lamarin ba'a magana kam.
Watannin cikin Khadija 9 da kwana 9 tafara nak'uda, tasha wahala matuk'a wajen wannan haihuwa, da k'yar ALLAH yabata ikon haihuwar yaro namiji, sai dai tana haihuwarsa koma ganinsa bataiba ALLAH ya d'auke kayansa, ta rasu
Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un, fad'a muku rud'anin da Muhammad yashiga 6ata lokacine ma, murnar haihuwa tazama kukan rasuwar Khadija da rud'anin da Uncle M.A ya tsinci kansa. yaronma kwanansa uku a duniya yakoma.
Halinda uncle M.A yashiga sai da yakaishi ga kwanciya asibiti, kusan tsawon sati biyu sannan aka sallamosa, suka cigaba da masa addu'ar ALLAH yabashi dan gana.
Tundaga wannan lokacin rayuwar uncle M.A ta canja baki d'aya, yazama silently, maganama bayasonyi, inkaga maganarsa babane kokuwa isma'il Baban Ama.
Shima Baban Ama a 6angarensa lokacinne kawu mahaifinsa ALLAH yamasa rasuwa, wata d'aya tsakaninsa da Khadija, shima kan yashiga rud'ani sosai, Dan yana k'aunar mahaifinsa, shikad'ai ya rage masa, gashi kuma yatafi.
Aifa rasuwar kawu takuma rikita Uncle M.A, dole baba yaymasa shiri yabar k'asar, yakoma Ghana da zama wajen wani abokin Baban.
Uncle M.A yacigaba da zama a Ghana har tsawon shekara uku, ganin karyayta zaman banza sai kawai yafara karatu na wani cause.
A Ghana Uncle M.A yahad'u da Aneesa, anan makwaftan abokin baba take, tunda tagansa tarikice, sai dai takula yana cikin matuk'ar damuwa, wannan yasata d'aura d'ammarar dawo masa da farincikinsa, musamman data samu cikakken bayani akan tarihin rayuwarsa.
Tasha matuk'ar wahala kafin tasamu kan Uncle M.A, kafin komai ya dai-daita Soyayya mai k'arfi tashiga a tsakaninsu.
Aneesa k'yak'yk'yawace sosai gaskiya, gata nitsatstsiya, ga kuma ilimi, (kunsan dai 'yan Ghana suna karatu sosai), k'yawwawan halayen Aneesa ne sukajawo k'aunarta mai k'arfi a zuciyar Uncle M.A.
Sai dai kuma lokacin da Uncle M.A yashirya yazo Nigeria danya fad'ama baba a kai kud'in aurensa saiya tarara an saka masa ranar aure shida Fateema d'iyar kawu yakubu k'anin innani, hankalinsa yatashi, amma bashida yanda zayyi, danshi mutumne dabai k'etare maganar iyayensa, dasunce yayi yakeyi, Dan haka ko'a fuska bai ta6a nuna bayason auren Fateema ba, sai dai yasanarma mahaifinsa abinda yazo dashi shima.
Baba yaji dad'i sosai, babu kuma 6ata lokacin aka d'aura aurensa da Fateema, bayan sati uku sukaje Ghana kai kud'i, sai dai iyayen Aneesa basu wahalar dasuba sukace kawai a d'aura auren ya d'auki matarsa, tunda abune ba k'asa d'ayaba, su baba sunyi farinciki dakuma jinjina dattako irinna iyayen Aneesa.
A kwana biyu akayi komai aka gama, aka basu amaryarsu.
Uncle M.A bai gayama Aneesa aurensa da Fateema ba saida suka iso Nigeria.
Ai kuwa Aneesa tayi matuk'ar birkice masa, sai da yasha bak'ar wahala kafin yasamu kanta lokacin.
Aneesa da Fateema ba gida d'aya yahad'asuba lokacin, Dan gidanshi da yazauna da Khadija ginin mace d'ayane, kuma bashida k'arfin yin gini, dole yakamawa Aneesa haya anan cikin anguwar, babu nisa da gidansa Inda Fateema take.
Dukkan hidimar bikinsa biyu Isma'il ne tsaye, (Baban Ama), Dan zumincinsu nan, duk da yanzu yanayin aiki kansasu yin watanni basuga junaba, amma kullum suna mak'ale da waya. Bakuma ko yaushe iyalansu ke
zuwa gidajen junaba, saboda Saliha ta girmi su Fateema, kuma batawani saba dasuba sosai kamar Khadija, amma suna girmamata gaskiya.
Baba ya tattara dukkan kasuwancinsa ya mik'ama Muhammad gaba d'aya, yace yacigaba da juyawa kawai, tundaga lokacin uncle M.A yakoma kasuwa baki d'aya, dukda yana wani aiki a nan B.U.K
Ubangiji ya sakama kasuwancin hannu, dandanan shagon atanfofi ya bunk'asa, har suka bud'e wani. Shekara d'aya da auren matansa duk suka haihu, amma Fateema Ce tafara haihuwar Namiji, aka saka masa Ahmad suna kiransa (Abulkhairi) saboda sunan babane, Aneesa ma ta haihuwa, sai dai d'iyar batazo da raiba.
A cikin shekara biyu Uncle M.A harkar kasuwa takuma fad'ad'a, dan zuwa yanzu sunada kusan shaguna Hud'u, sunada shagon atanfofi, shaddoji, materials, gale, kaya 'yan kanti, dakuma kayan yara, kowanne nau'in sittira kaje saika samu a shagonsu.
Zuwa lokacin Aneesa ma ta haihu, Namiji, Wanda yaci sunan Abdul'aziz (Saifudden), sunan babanta.
Shekara d'aya tsakani itama Fateema tasake haihuwar Namiji Isma'il (yayma Baban Ama takwara
), yana cemasa Sahibi, (Sahib) kenan.
A lokacinne kuma yagama ginin gidansa daya d'auki tsawon shekaru uku yanayi, ya had'e matansa duka a waje d'aya.
Had'uwar Aneesa da Fateema kam bata zama da sauk'iba, Dan rikici sosai akaita sha, Aneesa tanada kishi sosai, bata k'aunar ganin abinda zai ra6uda mijinta ko kad'an
Itama Fateema a kwai kishin, amma tafi Aneesa wayau Na 6oyewa. Sai da yaymusu zagir-zagir sannan yasamu sauk'in yawan rikicinsu, daganan aka koma kishin kissa, to duk masu ilimi aka tara, dolene salon kishinsu yayi matuk'ar bigeka gaskiya, Dan kowa sotake tazama star a wajen boss.
Zuwa yanzu Fateema Nada 'ya'ya uku, Ahmad (Abulkhairi) Isma'il (Sahib) Ai'sha mai sunan mamanta (Ummita).
Aneesa nada biyu, Abdul'aziz mai sunan babanta (Saifudden), Sai Zainab mai sunan Innani (Siddiqa).