Sashe 25
Siyasa Ko Kabilanci Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
ya rabbi kayi gaggawar ruguza duk mai son ruguzamu, kamana maganinsa kafin shi yayi namu, kahanashi zaman lafiya kafin shi ya hanamu, kahanashi farinciki kafin shi ya hanamu, kamasa abinda yadace da zalincinsa kafin shi yaci nasarar zalintarmu
Ubangiji gareka muke, kuma gareka muke Neman taimako, ya ALLAH karkamana hukunci da halayen wasu wawayen dake cikinmu masu busashshiyar zuciya wajen aikata sa6onka. ALLAH ka zaunar da k'asarmu lafiya, kabamu shuwagabbanni nagari masu k'aunarmu dason cigabanmu.
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu_*
[1/16, 1:30 PM] Aysha Galadima: *_Typing
*_HASKE WRITER'S ASSO..._*
_{home of expert and perfect writer's}_
*_SIYASA KO K'ABILANCI_*
_(Hattara matasa)_
*_Bilyn Abdull ce
____________________
*_Number 19_*
____________________
"Assalamu alaiki". 'Amatallah tafad'a yayinda ta k'arasa ga matsiyar budurwar.
Cikin d'an murmushi ta amsa mata, tareda bata hannu alamar suyi musabaha.
Itama Amatallah saita mik'amata sunama juna murmushi
Bayan sun gaisa Amatallah ta tanbayeta kotana a department d'in sune?.
" eh". ta amsa mata da kulawa.
''Yauwa sister dan ALLAH ko akwai lecture yanzun?".
"Yes sister, nanda 15minutes insha ALLAH".
" ok ngd sosai".
Budurwar ta jinjina mata kai tana murmushi.
Har Amatallah ta juya zatabar wajen budurwar tace "amma ke sabuwar zuwace?".
Juyowa Amatallah tayi tana gyad'a mata kai.
Budurwar tace, "Nasamu friend kenan? sunana Fa'iza Abdul-hakeem Gwarzo".
" Nice name dear, nikuma Khadija Isma'il Uba (Amatallah)".
"Woow Nice name, sunan mamana kenan".
Murmushi kawai Amatallah ta mata.
Gurinda Fa'iza ta nunama Amatallah kusada ita ta zauna, nan suka d'an fara hira kad'an-kad'an, dukma Fa'iza ce k'arfin hirar. har dai 15minute's suka cika suka mik'e domin shiga lecture.
Farin cikin da Amatallah ta tsinci kanta a ciki 6ata lokacine wajen bayyanashi ma.
Tundaga wannan ranar sabo mai k'arfi yashiga tsakanin Amatallah da Fa'iza, itama Fa'iza Ashe matar aurece, harma takusa shekara da d'an k'aramin cikinta ma.
Sosai suke maida hankali a karatunsu babu maganar wasa.
Yanzu group d'in nasu sunzama su hud'u, Amatallah, Fa'iza, Rita, Goodness, idan ka gansu abin birgewa, duk kuma kusan shekarunsu d'ayane, Rita 'yar Taraba state ce, Goodness kuma 'yar Kaduna ce, amma duk sunajin hausa, barema Goodness, garama Rita kad'an-kad'an takeji, bakowacce kalmar Hausa take ganewa da k'yauba.
Komai nasu tare sukeyi, bazaka ta6a tunanin mabanbanta k'abilu baneba, babu raini bare k'yamar juna, idan lokacin Salla yayi su Amatallah sukanje tareda su Rita, saisu sami waje su zauna a wajen masallaci harsuyi su fito.
Rayuwar gidan Uncle kam agareta Alhamdllh, bata fuskantar matsalar komai, dan Nazeefa tsaye take a kanta.
Itama kuma batasa wasaba wajen kulada abubuwan dasuka shafi gidan. tsakaninta da yaran kam sosai shak'uwa tashiga. Ko waya sukayi da babansu saisun bashi labarin Antynsu, da sweets datake siya musu kullum.
Sosai yakejin dad'in hakan, dan yanason maison 'ya'yansa.
_______________________________
Akwana a tashi babu wahala wajen ubangijin al'arshi, yau ga Aneesa da watanni hud'u a Dubai, ta murje tayi k'yau abinta, dolene kaganta ta birgeka
Yau bayan Alhaji Muhammad yadawo gidan a gajiye, ta taimaka masa yay wanka sannan ya zauna yin bud'a baki, (kasancewar alhamis ne). dukda bawani Cin abincine dashi sosaiba hakan bai hanata had'a masa 'yan abubuwaba wad'anda bazasu zama almabazaranci ba.
Yana shan shayi suna hira kad'an-kad'an, acikin hirar tasune yake fad'in "my Nessa kifa fara shiri".
Kallonsa tayi cikeda kulawa, " Dear! shirin me kenan?".
'Dan murmushi yayai, dan yasan yanzu zai tsokaloma Kansa rikicinta, ya kur6i shayin yana d'aukar remote dan rage k'aran TV, "my Nessa komawa Nigeria mana".
" Dear Nigeria kuma? to saboda mi? kona maka laifine?".
Yanda take jero masa tambayoyin saita bashi dariya, amma saiya gimtse baiyiba, ya ajiye mug d'in yajawota jikinsa, a hankali yake mata wani salon da yasata narkewa jikinsa, "my Nessa kinsan dai bake kad'ai bace dani, inada wasu matan ai, kuma sunada hak'k'i a kaina, yazama tilas Na saukeshi kuma, kiyi hak'uri zaki koma ita kuma Fateema saita zo".
Wani k'ududun bak'in cikine yahana Aneesa magana, ta danne kukan da yazo mata.
Jin tayi shiru ya lek'a fuskarta, " my Neesa!".
Idanunta tad'ago ta kalleshi.
yace, "miya faru?".
Yunk'urawa tayi tatashi daga jikinsa, ranta a 6ace tace, " amma ai Fateemar ba lafiyane da itaba, itakuma d'ayar ai naga makaranta kace tanayi ko".
Guntun murmushi yayi yana girgiza kansa, wato Amatallah Ce d'ayar, batada matsayin daza'a fad'i sunanta ita.
Hannayenta yakamo ya rumtse cikin nasa yana murzawa a hankali, "hakane My Neesa, saidaifa kin sani Na Sani wanan ba hujja baceba dazan kare kaina a wajen ubangiji, abindama yasa kikaga babu Amatallah a tafiyar saboda haryanzun bata gama sabawa daniba, saboda yanda Auren namu yazo, tana buk'atar nagama koya mata yanda zata saba dani a matsayin miji kafin tasan hakan a aikace, rashin lafiyar Fateema bazai hana tazo gareniba kingane".
Hannunta kawai ta zare daga NASA, ta tashi tabar masa wajen.
Binta yayi da kallo harta shige bedroom d'insu.
Iskar bakinsa ya furzar, ya girgiza kai tareda cigaba da bud'a bakinsa
****
Tundaga ranar bai sake ma Aneesa maganar tafiyaba, yanata mata dai shirye-shirye da had'a mata tsaraba.
Fateema ma anan tanata shirye-shirye, dan bazataje da yaro ko d'ayaba, Ummita ma anasata a school.
Randa Aneesa zata taho ranar Fateema zata tafi.
Koda Amatallah taji batun tafiyar bataji komai arantaba, saima tunanin yanda zasu zauna da Aneesa ita kuma, tanata Addu'ar ALLAH yasa itama Tamaka kamar Fateema, sauk'in tama akwai Nazeefa a gidan.
Komai Na tafiyar Aneesa ya kammala, ana gobe zata tafi Alhaji Muhammad yasha rikicinta, hakadai ya shareta yanata lallashi.
Washe gari su Amatallah sukama Fateema rakkiya har airport, basu baroba saida sukaga tashin jirginsu. yara basu damuba, tunda ga Anty Nazeefa gakuma Amatallah, garama Ummita tad'anyi kuka kad'an dataga Ummanta tashiga jirgi ta barta, saida Shehu yace mata allura Umma zataje sannan tayi shiru.
Daga canma Alhaji Muhammad yayima Aneesa rakkiya, baibar airport d'inba saida yaga sun taso, harda kukanta kuwa.
Saita bashi tausayi, har yakai ga mata addu'ar ALLAH ya sassauta mata kishinnan nata.
Koda su Aneesa suka sauka Jabeer ne yaje ya d'akkota. tunda ta shigo gidan taketa faman ta6e baki, dan ganin fentin da gidan yasha, hakama dasuka shiga falon gidan taga an maido da k'ofar 6angaren bak'i ciki, taita baza ido don son ganin Amatallah, amma komai kama da ita bata ganiba, daga yara sai Nazeefa.
Bayan tahuta taci abincin da Amatallah ta girka kafin ta wuce school, saita hau gyaran 6angarenta, (India tsaftace badaga bayaba Matan Na Uncle, dan Aneesa ma tafi Fateema tsafta gsky, dukda itama Fateeman bawai k'azama baceba, sai dai Aneesa irin matannan ne dakomai sunfi sansa k'al-k'al).
Bata tambayi kowa Amatallah ba, har yara daketa bata labarin abinda antynsu ke musu, barema Saifudden dake nanik'e da ita. siddiqa ma nata yawo cikin 'yan uwanta danta fara tafiya.