Sashe 56
Siyasa Ko Kabilanci Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read
Nace amin.
Saida akayi sallar isha'i suka shigo gidan, yaran kowannensu yay d'akin uwarsa, Uncle kuma yashigo d'akin Amatallah.
Zaune ya isketa kan abin sallah tana addu'a bayan ta kammala karatun alkur'ani mai girma. ya zauna saman doguwar kujera suka shafa tare. juyowa tayi tana kallonsa, "Uncle sannunku da zuwa, sai yanzu ake ganinku?".
Ya had'e hannayensa a waje d'aya " tuba nake my best!. Babane yarik'eni akan maganar aurensu Jabeer".
"Lah Aure zaiyi ya Jabeer d'in?".
" uhm, harma da Nazeefa da shehu".
Tad'an zaro ido waje "da gaske Uncle?".
" insha ALLAH my heartbeat ".
" masha ALLAH, ashe munada shan biki kwanannan".
Murmushi yamata yana d'aga kansa da lumshe ido.
Tashi tayi tanad'e abin sallar da maida alkur'anin inda yake tana kuma nuna farincikinta, ta cire hijjabin tafita dan kawo masa ruwa.
Babu dad'ewa tadawo, center table tajawo gabansa ta ajiye jug d'in data had'a kunun aya mai matuk'ar dad'i, kallonsa tayi yana kishingid'e a kujerar yana danna wayarsa, da alama wani Abu mai muhimmanci yakeyi.
Bata katseshiba, bayan ta zuba masa a k'aramin cup saita zauna kusadashi kad'an a kujerar.
d'agowa yayi ya kalleta suka sakarma juna murmushi, yad'an shafi kumatunta ya maida hankalinsa kan wayar.
Batace dashi komaiba tad'an kwanta a jikinsa tana kallon abinda yakeyi, sak'onni yake amsawa a WhatsApp, da alama wad'anda suka shafi k'ungiyarsune.
Kusan mintuna 15 ya d'auka yana amsa sakwannin sannan yakashe datar yazauna da k'yau.
Kallon Amatallah yayi datuni tatashi daga jikinsa takoma kujerar gefensa tana game a wayarta. "My best badai fushi kikayiba ko?".
Murmushi ta sakar masa, " Uncle miye abin fushi, suma sunada buk'atar lokacinka koyaya aii, nakawo maka abinci nan?".
"Wayyo my best ni zanma iya cin abincinnan kuwa? Har yanzu cikina yakasa sauka".
Langa6e kanta tayi gefe, " yanzu nan Uncle duk wahalar girkinnan danasha bazakaciba kenan?".
Ya had'iye kunun ayar daya kur6a kafin yamik'a mata hannu alamar tazo.
Babu musu tataso tazo, kusadashi ta zauna tana zun6ure-zun6ure, ya ajiye kifin kafin yajawota sosai a jikinsa, "sorry babyna mikika dafa to?".
" tuwo miyar d'anyen karkashi".
"Humm har kinsa yawuna ya tsinke my best, namiki alk'awarin da safe ki d'umama min zanyi break fast dashi".
" da gaske Uncle?".
"Yes my best".
Daga nan tasaki jiki sukaita hirarsu cikin so da k'auna, sai wajen 10 yatashi zuwa 6angarensa. hannunsa tarik'e tana marairaice face.
" ya yadai my best? ".
" Uncle please mu kwana anan mana".
Yay murmushi "tofs my best!, nan kuma? d'akinafa shi laifinmi yayi yau?".
" nidai babu laifin komai, kawai anan nake sha'awar kwana".
Yaja hancinta yana fad'in "hakan yayi my best, k'ilama ki samo mana twins yau....."
"Kai Uncle nifa ba yanzu ba?".
" kamarya ba yanzu ba?, sai yaushe kenan my best? "
"Uncle saina kammala karatuna, duk yaushe muka shiga level 2".
Shiru yad'anyi kad'an yana kallonta, ya sauke numfashi da d'ago ha6arta suna kallon juna, " my best kodai kinashan wani abune dan karki samu ciki? Please karkimin haka Dan ALLAH, inason ganin 'ya'yanki jinin brother d'ina danawa cakud'e awaje d'aya my best please ".
Jikin Amatallah saiyayi sanyi, ta maida kanta ta kwantar a k'irjinsa " Uncle wlhy bana shan komai, banma ta6a tunani irin wannanba, kawai dai ALLAH bai kawo baneba, dama kaji nace inason saina gama karatu nafad'ane kawai wlhy, bawai har zuciyata bane, amma kayi hak'uri idan na 6ata maka rai".
Murmushi yakeyi yana shafa bayanta a hankali, yaji dad'i sosai da ba wata kwaya takesha saboda gujema cikinba, ya sumbaci kanta yana fad'in ''ngd Khadija, bakimin kaifin komaiba, ALLAH yabamu masu albarka da tarin alkairi a yau d'innanma nake fata".
Kuma cusa kanta tayi a jikinsa tana dariyar jin kunya, shima sai yayi dariyar kafin yasaketa yace tom ina zuwa, kiyi k'aton shirin k'ar6ar jikokin brother insha ALLAH.
hannu tasa tarufe fuskarta shikuma yafita yana dariya...............
Nima Uncle kad'an bani kunyafa
_'yan Kaduna state nabaku wanga page k'yauta, saboda tarbar da kukaima baba buhari, kun burgeni ainun wlhy._