Sashe 47
Siyasa Ko Kabilanci Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read
gafartama brother da Amminki, tabbas ked'in kinzama wani yankin na rayuwata, kin mayemin gurbin brother d'ina, ina miki son danima bansan iyakarsaba". Ya k'ank'ameta ajikinsa yana zubar da hawayen danima bansan fassararsuba sai ALLAH sai kuma shi kansa ................ _kuyi manage da wanan, nid'in nazama sai'a slowly wlhy . ngd da comments d'inku da addu'ar dakukema mahaifina, ALLAH yabar zuminci._ *_Team Ama..... Today is your day fa One luv my Sweet Fan's. *_ALLAH kagafarta ma iyayenmu_* [1/16, 9:01 PM] Aysha Galadima: *_Typing *_HASKE WRITER'S ASSO..._* _{home of expert and perfect writer's}_ *_SIYASA KO K'ABILANCI_* _(Hattara matasa)_ *_Bilyn Abdull ce _gaisuwarku dabance kamar yanda kuke na daban agareni,_ *perty novels and Manshat Novels + Nice & cul novella & Kundin Haske, Siyasa ko k'abilaci group 1-2-3, Taskar littatafan Hausa, Home of Novels & House of Novels, MF & J hausa novels* _Inayinku irin trillions d'inan, inajin dad'in comments naku da yadda kuke hira akan wannan buk, ALLAH yabar k'auna_ One luv all ____________________ *_Number 31_* ____________________ Da asuba kam da k'yar ya tada Amatallah, (to dama yaya lafiyar kura..... ) dama can Ama.... Ana shagwa6a ballantana kuma yau mai dalili ta samu. Tana bud'e idonta suka had'a idanu, maidawa tayi ta rufe da sauri. Murmushi yayi yana shafa kumatunta, "haba my heartbeat a taimaki Uncle atashi please mana". Baki ta turo gaba tana hawaye, a shagwa6e tace " babu fa wani Uncle nidai, bayan ma......." Saikuma tayi shiru tajuya masa baya. Murmushi yak'arayi ya hawo gadon sosai ya kwanto a bayanta da d'ora kansa bisa dokin wuyanta, cikin kunnenta yace, "shikenan bara to a maimaita irin na jiya tunda babu wani Uncle kikace......" Ai bata bari yakai k'arsheba ta tureshi ta diro daga gadon, wuff tafad'a toilet d'insa. Dariya sosai yakeyi, (daka gansa kasan yana cikin tsantsar farinciki) nishad'in dake kwance saman fuskarsama kawai ya isheka amsa. Sakkowa yayi yafita Dan tada jama'ar gidan. Babu maganar shiga 6angaren kowaccensu, Dan duk da bak'i, knocking kawai yayi musu, yana tsaye har suka tattashi, yacema Aneesa ta tado masa su Abulkhairi, dan a 6angarenta suka kwana. "Kashigo mana, mufa kad'aine sai Nazeefa da Zaliha, kuma suna d'akina su". murya ad'an cinkushe take magar, Dan haka kawai haushi yake bata tunjiya dataga Amatallah zata 6angarensa. Bai damu da yanda tai maganaba yashige, a zatonsa ko mura keson kamata , harma tabar falon takoma d'akinta. d'ayan d'akin yashiga yatadasu, sukayi alwala sannan yatasasu gaba suka tafi massalaci, ana idar da sallah aka rad'a sunan baby Ameenatu (sai muce ALLAH ya raya Uwargida). Suna dawowa yashiga d'akin Amatallah, ALLAH yaso Anty maijidda takwashe kayan jiya, ko ina tsaf saidl mayataccen k'amshinta daya rigaya ya mannewa 6angaren. Waldrop yabud'e ya d'akko mata wani less mai k'yau da d'aukar ido, yahad'o da mayafi kalar filawoyin less d'in, ya d'auki takalma flat suma dai kalar gyalen, sannan ya d'ibi kayan kwalliyar saman mirror d'inta da turarruruka, dukda wasuma baisan amfanin suba shidai duk ya had'a mata yafito. A falo suka had'u da Aneesa tafito d'aukarma siddiqa ruwa, kallonsa take shida ledar hannunsa, dakuma kallon 6angaren Amatallah daya fito. yad'anji kunya, Dan haka cikin basarwa ya kalli ledar da d'an d'agata sama sannan ya kalli Aneesar yana murmushi. Harararsa tayi tara6a ta gefensa zata shige kitchen abinta. Da sauri yasha gabanta, "my Nessa ba gaisuwa?". Dukda taji kunya saita dake, batace komaiba ta kauda fuska gefe. Ya marairaice murya tareda d'an langa6e kansa gefe ''haba Neesa ninefa Muhammad d'inki, miyayi zafi ake fushi dani?". Dariya yabata sosai, Dan haka ta murmusa, rissinawa tayi ta gaidashi da tanbayar ya angwanci. Yad'an zaro ido waje ''my Nessa! angwanci kuma?". Haushi yakamata, aranta tace, " Namiji munafuki.." (Bani nafad'aba Neesa ce Gaba tayi abinta tashige kitchen d'in. Yabi bayanta da kallo yana murmushi har hakwaransa Na bayyana, gwalo yayma bayanta yanufi 6angarensa yana fad'in "baki k'aryaba Nessa, yaukam ni angone mai lasisi".