Sashe 43
Siyasa Ko Kabilanci Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Duk shiru sukayi tamkar ruwa yacisu, saikuma jikkunansu sukayi sanyi da dukkan furicinsa, sunsan tabbas gaskiya yake fad'a, nanfa k'ananun maganganu suka fara tashi k'asa-k'asa.
Cikin fusatar 6acin rai Uncle yakwashi takardunsa yafice daga d'akin taron, duk kiran da Alhaji Sabi'u da shugaban makarantar kemasa bai ko waigosuba.
Ajiyar zuciya Alhaji sabi'u ya sauke, ya kallesu da kulawa "kuyi hak'uri ransa yarigada ya 6aci sosai, Alhaji Muhammad labbo mutumne mai kishin k'asarsa da yankinsa, mai irin tunaninsane kawai zai fahimci zafi ko bak'incikin dayakeji akan ta6ar6arewar Arewacinmu. Ga form nan duk mai son kasancewa a tafiyar tamu saiya samu shugaban makaranta ya yanka ya cike, naira dubu d'yane kacal, bayan mun mammala samun abokan tafiya kuma saimu fuskanci tsare-tsare nagaba, Dan abin yazo mana a kure, za6e yagabato, somuke kuma mu nunama 'yan siyasar k'asarnan matasanmu sune *KASARMU* dolene kuma a dama dasu tako wane fanni."
Daga haka shima yamusu sallama yafice, yarage dagasu saisu.
Nan dai sukaita tattauna lamarin, wad'anda sukayi na'am atake suka yanki form d'in.
Wasu kuma dai basuce komaiba a kan lamarin.............
_bara nabi Amarku sarkin kishi
One Luv my sweet fans
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu
[1/16, 9:01 PM] Aysha Galadima: *_Typing
*_HASKE WRITER'S ASSO..._*
_{home of expert and perfect writer's}_
*_SIYASA KO K'ABILANCI_*
_(Hattara matasa)_
*_Bilyn Abdull ce
_Gundumemiyar gaisuwa gareku da fatan alkairi *Hafsat Rano, Ummu Hanan (mamana) Mzzdaddy, Maryam wasagu, Aysha Manshat, Maman Shaheed, Ummu Affan (mamana) Bily s fari* na gaisheku nakuma Na gaisheku, inayinku over, ALLAH ya k'ara basira agareku writer's d'inmu
____________________
*_Number 28_*
____________________
Tana cikin Napep kiran Fa'iza yakuma shigowa, d'agawa tayi batareda tayi maganaba.
Fa'iza tace, "wlhy Amatullah ina mai baki shawarar karkije gida kina kuka ko fushi, ki saki fuskarki, dama wai haka kike da kishi kema?".
" bazaku ganeba Fa'iza, nifa ba kishi baneba".
"Oooh to miye?".
" humm, mubar maganar kawai".
"Shikenan an barta, kiduba Na tura miki wani Abu, amma Dan ALLAH inamai rok'onki ko'a fuska karki bari mijinki da abokan zamanki suga fushi a fuskarki, sannan kinutsu sosai wajen shirya masa abincin shan ruwa, kikuma tanadi kalaman kare kanki a wajensa idan ya tambayeki dalilinki Na tahowa Baku nemesaba". Kitt Fa'iza ta yanke wayar batareda tajira mi Amatallah zata fad'aba.
Ajiyar zuya Amatallah ta sauke, ga wata k'aunar Fa'iza nashiga harcan k'asan ranta, tabbas k'awa tagari rahamace ga kowanne bawa, shigowar Fa'iza rayuwarta ALLAH ne kad'ai yasan nasarorin data kawo mata, takanji tamkar ciki d'aya suka fito da Fa'iza. Addu'a taitayi a zuciyarta hartaji abinda ya rik'e mata mak'oshinan ya koma, har sukaje k'ofar gida tana sakin ajiyar zuciya akai-akai, shidai mai napep yanata aikin tuk'insa da saurarenta, ALLAH ma ya taimaketa ba irin masu shegen surutunnan baneba da shiga abinda ba huruminsuba.
Kud'insa ta basa kafin ta shige ciki. Babu kowa a falon, sai dai yanata k'amshi mai dad'i. Harga ALLAH bazata 6oyeba tsaftar matan gidan Na birgeta, koyayane bazaka tadda falon a cikin dattiba, shirun gidan ya tabbatar mata yara sun tafi Islamiyya.
Bata shiga d'akiba, saita lek'a kitchen, dan tanata tunanin komi yara zasuci idan sun dawo? batayi zaton wani acikinsu zaimata girkin daya zama wajibi akantaba. Sai dai tashiga mamaki yayinda taci karo da kular abinci dakuma fleets alamun anci abinci, tabud'e kular (jallop d'in shinkafa Ce) maidawa tayi ta rufe tana mamakin waye yayi girkin to acikinsu? Koda wasa tamasan ba Aneesa bace.
Kasa hak'uri tayi dai, tashiga 6angarenta a gaggauce tayi wanka tai sallar la'asar data risketa a hanya, bak'ar doguwar riga jallabiya tasaka, hula tasa a maimakon d'ankwalin tanufi 6angaren Fateema dannan tafi zaton an taimaketa.
A falo ta isketa tanashan fanka, a girmame ta gaisheta, itakuma ta amsa cikin fara'a da k'ok'arin danne kishinta.
"Anty Fatee ngd sosai, nabarki da wahalar girki".
Fateema ta kalleta tana d'an murmushi, " ayya Amatallah momyn yarace tayi banibama wlhy, taga har yara sunkusa dawowa baki dawo bane".
Mamaki ya kama Amatallah, shiyyasa akeson ka k'yautata zato wa d'an uwanka, duk mugun halin mutun tawani 6angaren sai kaga mutumin kirkine, tabbas ita kanta tasani, inhar tacire maganar kishin tsiya Na Aneesa batada wata hujjar zaginta akan mugun hali. fita tayi tanamai jin nauyin zargin datama Aneesa.
6angarenta tashiga a sanyaye, a falon sai Siddiqa fake wasa kawai, tana ganinta tataho da gudu tana gwarancin su Na yara, Dan maganar tata babu dad'i sosai har yanzun, sama Amatallah ta d'agata tana cafewa suna dariya.
Ahaka Aneesa tafito daga bedroom ta samesu, (duk mai son d'anka dolene duk zafinsa dakakeji kaji sassauci), Dan haka Aneesa ta kallesu da murmushi a saman fuskarta, zama tayi abinta batareda ta tankaba. Amatallah ta sauke Siddiqa a cinyarta bayan ta zauna, gaisheda Aneesa tayi a girmame kafin tace, "Anty ngd fa da girki, nabarki da wahala ALLAH ya raya su Siddiqa".
Murmushi Aneesa tayi, " karki damu da wannan, taimakon juna tilasne agaremu komin kishin damukeji akan juna, kishi daban k'yautatawa daban".
"Gaskiyane Anty ngd". daga haka tataso tafito rik'eda Siddiqa.
Zamanta tayi a falonta bayan tazubo abinci, tanaci tanabama Siddiqa harsuka gama, daga nan taita biyema yarinyar suna shirme..
A wannan lokacinne kuma Uncle yashigo gidan, bai wani yimusu horn ba yafito dakansa yabud'e gate yashigo, wannan yasa babu wadda tajishi dukda kuma bama wutace ke akwaiba bare ace k'arar TV ta hana. hankalin sune kawai bai jeba, Aneesa ma waya takeyi da mutanen Ghana tun fitar Amatallah.
Fateema kuwa tanashan fankarta da ta samu isashshen charge tana karatun addu'in 40rabbana.
Itakuma Amatallah shirmensu da Siddiqa ya d'auke hankalinta gaba d'aya, tanason yara kodan tasowa datayi ita d'aya kwallin kwal agidansu, koda suna jos haka zatayita jajubo 'ya'yan jama'a Na makwafta, wani lokacin Ammi taita fad'a tamkar ta ari baki, sai dai Amatallah tabata hak'uri, ammafa gobe babu fashi saikin ganta dad'an wani ta yayibo.
Harya shigo falon babu wadda ta fito, shi mamakinema ya kamashi, wai duk matannan biyu babu wacce tasan da shigowarsa, (zatonsa Amatallah bata dawo school ba, shi saima yanzu yatuna ko tanacanma tana nemansa gashi yataho), Ramsa a 6ace yake shiyyasa yay shigewarsa samansa batareda yanemi kowacceba barema Amatallah daya bari a makaranta.
Ruwa kawai ya watsa ya saka k'ananun kaya wando dogo da k'aramar Riga, falonsa yadawo yad'an kwanta adoguwar kujera ya lumshe idanu badan barciba saidan son dai yasamu damar yin tunanin halayen mutanenmu masu ban haushi darashin Sanin darajar Kansu da mutuncin yankinsu. Ya jima a kwance yana tunani batareda yasan lokaci yajaba, hardai yafara jiyo hayaniyar yara sun dawo islamiyya.
A 6angaren su Amatallah da gaske babu wacce ALLAH yabata ikon sanin shigowar mai gidan, kusan 5:00pm Amatallah tashiga kitchen, lokacin Siddiaq tayi barci ta goyata. Da abincin gida ta fara, tuwon semo.... Miyar Ogbono tayi, Dan komai Na kalolin miya daba'a amfani dasu anan Kano saida Anty furera ta tanadar matashi, musamman miyoyin k'abilunnan da Amatallah duk ta iya mafi yawa aciki, Dan Ammi batayi wasa wajen tsayawa koyama Amatallah kalolin abinciba da aikin gida, wannan yasa batada Matsala akan kowanne fanni Na girki dakuma kulada muhalli (kamar Ammi tasan k'addarar d'iyar tata zama cikin kishiyoyi).
Batawani jimaba ta mammala had'a miyarta, sannan ta d'ora tuwo dakuma wani 6angare Na kayan shan ruwan Uncle. Dan danan k'amshi yafara baje gida (had INA had'iyar yawu Nima mai rahoto....lol
) tsaf tagama komai ta kimtsa kitchen d'in, tana mopping yara suka dawo daga islamiyya.
Jin suna Neman Abbunsu yasata fitowa daga kitchen d'in, Dan duk iyayensu Na d'akunansu. hayaniyar yarance ma ta fiddo Aneesa.
Kusan tare suka fito da Amatallah.
Tuni yaran sun arta sama aguje, sunsan Abbunsu yana gida tunda ga motarsa a waje.
Aneesa da Amatallah suka kalli juna, Aneesa tace, "dama ya dawo?".
Har Amatallah zatace da bata saniba, saikuma taga ai abin kunyanema ita mai girki bata san miji yadawo ba, kuma alamar yaran ta nuna tabbas Abbunsu yadawo d'in. " eh Anty yadawo babu jimawa sosai, yad'an kwantane ya huta".
"To, ALLAH yasa lafiya dai, Dan dear baya barcin yamma gaskiya".
Cikin son kare kai Amatallah tace, " kansa ke ciwo".
''Ayya shiyyasa, ALLAH yakawo sauk'i. Wai yanzunan k'atuwarnan kika goya haka? bak'ya gudun ciwon k'irji?".
Murmushi Amatallah tayi, tagyara zaninta data Goya siddiqa dashi daga sama tana fad'in "lah Anty aibatada nauyi".
" lallai kam, sannu da k'ok'ari, aini bama zan iya aiki da yaro a bayaba, Umman yaracema da wannan k'ok'arin".
Murmushi kawai Amatallah tayi batace komaiba.
Aneesa ma tajuya d'aki abinta.
Amatallah kam tsaye tayi tana kallon matattakalar benan, kodai Uncle fushi yakeyi da ita danta taho?. Jitai kwalla tacika idonta, jiki a sanyaye tanufi saman, takula gabma ake da shan ruwa. Baya takoma tad'ibo dabino awani d'an kwano, tad'ora a tire da ruwa da cup, hakan duk yana cikin aikin fa'iza data koyar da ita, da kuma training d'in Ammi dabazata ta6a mantawaba, (kunsanfa duk abinda katashi kaga anayi agidanku mawuyacine kiga kaima Baka aikatashi a gidan mijiba, iyaye saiku kula wlhy saboda 'ya'yanmu masu tasowa).