Sashe 32
Siyasa Ko Kabilanci Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Suna mammala cin abinci mazan suka wuce masallaci, Matan kuma sukayi agida.
Su Uncle basu dawoba sai da sukayi sallar isha'i.
Koda suka dawo basu zaunaba, shidasu shehu da Anty Maijidda suka tafi gidan iyayensu danya gaishesu, harda Nazeefa Dan tace bazata kuma kwanaba kuma, ba lallashin da Uncle bai mataba tace, a'a.
Anty Maijidda tace yabarta, gara ta tafi. Saboda yanayin zaman gidan nashi ba mace d'aya bace, idan ta nuna kusancinta da d'aya sai yazama abin magana, sukuma zaman lafiya mai d'orewa sukema gidansa fata.
Badan ya soba suka tafi gaba d'aya. Daga innani har baba sunyi farincikin ganinsa sosai, sai dai innani ta danne abinta a zuciya kamar yanda ta saba masa.
Sunsha hira, Dan saida baba yace yaje gida ya huta, gobe idan ALLAH ya kaimu yadawo suyi hiran. haka ya tafi badan hira da iyayensa da 'yan uwansa ta isheshiba.
Tunda suka fita Aneesa tashige 6angarenta, aka Shiga k'imtsa jiki.
Fateema ma 'ya'yanta taja suka shige Nata 6angaren, Dan k'anwarta zaliha tazo Tamata gyara tun jiya da safe.
Lokacin daya shigo gidan tsit kamar babu kowa, a tsakkiyar falon ya tsaya yana Mazarin INA yakamata yafara Shiga?, wajen Fateema, ko Aneesa, ko Amatallah?.
...........
One luv
_Dan ALLAH idan mutum ya tambaya daga farko maishi yaringa tura mishi, ku Na tausayimin mana, kodan k'ok'arin muku typing danake kullum, abubuwan sunmin yawa, banason kuma masoyina yaga Na wulak'antasa wlhy ko kad'an, Duk masoyina Na gaskiya nasan zai taimakeni._
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu_*
[1/16, 9:01 PM] Aysha Galadima: *_Typing
*_HASKE WRITER'S ASSO..._*
_{home of expert and perfect writer's}_
*_SIYASA KO K'ABILANCI_*
_(Hattara matasa)_
*_Bilyn Abdull ce
*_Jiya maganar gaskiya naci dariyar Comments naku over, dan naga zanga-zanga kuka shirya yimin akan kwanan Amatallah jiya
, especially 'yan Group d'ina da Group d'in party, sai Kundin Haske da Group na Manshat , sai dai network yamin iya shege, amma ngd sosai walhy, ALLAH yabar zumunci, bilyn Abdull Na yinku irin Trillion's d'innan, I love you wujiga-wujiga._*
____________________
*_Number 21_*
____________________
Yadad'e tsaye yana canki canka, daga k'arshe dai yashiga 6angaren Amatallah, babu kowa a falon sai dai k'amshi mai dad'i dake tashi, tsayawa yay kallon falon, Dan d'azun ta rikitashi bai kalli komaiba, komai yayi k'yau yanda ya kamata, cikin yabama k'ok'arin k'annensa Na za6o abinda yay dai-dai da ra'yinsa shida Amatallah yashiga bedroom d'in. nanma babu kowa, amma ko ina tsaf yake kuma k'al, gadon yasha gyara, ga ta saka filolin a wani style mai k'yau, guntun murmushi yayi kafin yamaida kallonsa ga bathroom inda yake jiyo motsin ruwa alamar wanka takeyi.
Juyawa yayi yafita kafin tagama ya dawo.
Saiya shiga 6angaren Aneesa.
Tana zaune abakin gado cikin wata rigar barci jaa datayi masifar mata k'yau da haska farar fatarta, Siddiqa takema shirin barci, Saifudden Na kwance a gadon haryayi barci.
Tsayawa yay kwai yana kallonta danba k'aramin k'yau tamasa ba a rigar barcin, cikin wani salo ta d'ago idanunta tana kallonsa tareda d'an fari.
Murmushinsa mai k'ayatarwa yasaki, yataka a hankali zuwa gareta, dai-dai ta shinfid'e Siddiqa a gadon.
Ta baya ya rungumeta cikin kunnenta yace, "zaki kasheni da salonki my Neesa".
Dad'i ya kamata, ta juyo sosai suna fuskantar juna, sai kawai ta fad'a jikinsa suka rungume juna tsam, tace, " I miss u so much my Dear".
"Me too my Neesa". yafad'a yana d'ago kanta, bakinsu kawai ya had'e waje d'aya, yashiga mata wani salo mai rikitarwa.
Su duka sun haukace, kai kace yau suka fara ganin juna, sai da Uncle yaga abin zai zarta sannan yacire bakinsa a nata, ya kuma rungumeta da k'yau a jikinsa suna maida numfashi. kusan mintuna biyu sannan yace, " My Neesa kinsanfa yau niba naki baneba, Na Amaryane".
Idontane yacika da kwalla, yanzu kam ba zafin kishi bane kawai, harda tsananin buk'atuwar da take ciki, wata hud'u ba wasa baneba, takuma k'ank'amesa kamar mai gudun arabasu, (dukda tana buk'atarsa bazata ta6a cemasa karyaje wajen matarsa ba, duk zafin kishinta bata fatan shiga hak'k'in wata a abokan zamanta).
Jin laimar hawayenta a k'irjinsa saita bashi tausayi, yasan yanayin Aneesa sosai, wata hud'u ba wasa baneba kuma agareta, Dan baita6a nisan kiwo basa kusa dashiba kamar haka.
Jin yana k'ok'arin d'ago kanta saitayi saurin share hawayenta, koda tad'ago saita masa murmushi, murmushin shima yamata, yasa hannunsa biyu yakamo kumatunta, cikin kuma k'asa da muryarsa yace, "sorry my Neesa, ban fad'a Dan wulak'antaki ba, saidan kawai hak'intane Na sauka a wajenta, kuma namata kwanaki 7 kamar yanda yake a shari'a, amma karki damu zan nema mana mafita idan kin amince".
A sanyaye tace, " wace mafitace dear?".
Lumshe idanunsa yayi tareda kissing la66anta sannan yace, "zanje Na rok'i Khadija tabamu kwana d'ayannan kawai domin Na kwaranye miki k'ishinki".
Ajiyar zuciya tasaki sannan tagyara tsayuwarta tana fad'in " a'a dear, itama anshiga hak'inta kenan ai, nida ita duk Abu d'ayene a wajenka, maganar wadda kafiso wannan a zuciyarka yake, tsananin k'aunarka da kishinka danakeyi bazaisa na jagoranci abinda zaisa katashi ranar kiyama da shanyanyen jiki har Na kaika wuta ba, insha ALLAH zanyi hak'uri har tayi kwanakinta, amma kasani INA matuk'ar Sonka da kishinka, harma nakanji nafi kowacce mace Sonka da kishinka a duniya".
Tausayi tabashi, Dan haka Yakuma d'ora bakinsa kan nata batareda yayi maganaba, yashiga kuma nuna mata tsantsar soyayyarta dake cikin zuciyarshi shima. Sunja adadin wasu lokuta kafin Aneesa ta janye jikinta da k'yar, kan gado kawai ta haye ta kwanta tareda juya masa baya.
Yasan kuka takeyi, Dan haka baice mata komaiba yajuya yafita jiki a sanyaye. Samansa ya haye, yaje yay wanka da shirin barci. Babu dad'ewa ya sakko.
6angaren Fateema yashiga, takashe komai Na falon, sai fitilar wayarsa ya kunna, d'akin yaran yafara Shiga yaga babu kowa, hakan ya nuna masa suna tareda ita kenan, d'akintama fitilar a kashe take, data wayarsa ya haska ya hangosu a kan gado sun jeru suna barci, murmushi yayi ya k'arasa garesu yana ayyana soyayyar uwa da 'Yaya a zuciyarsa.
Duk saida yabisu d'ai-d'ai yama kowa kiss a goshi, Fateema kam harda d'an tsotsar la66anta sannan yama cikinta da wuyanta kisses yamusu addu'oi yafita dukda yasan Fateema tamusu suma yaran tasakasu sunyi.