Sashe 35
Siyasa Ko Kabilanci Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Jinjina Fa'iza tama Amatallah, " ammafa kin birgeni, dan kar6ar k'addarar ki dakikayi shine Abu mafi muhimmanci, na tabbata kuma k'addarar alkairice, dawatace saita bijire tace yamata tsufa. Maganar kunyarsa kuma karki damu, daga randa kuka kasance k'ark'ashin inuwa d'aya zaki rage da kanki wlhy, nima nayi wannan kunyar Akan ya Usman, amma yanzun hummm".
Dariya sukayi gaba d'aya harda tafawa.
Fa'iza tacigaba da fad'in ''yanzu Amatallah akan abokan zamanki zan baki shawara, saifa kin mik'e sosai, inba hakaba su maidaki sakarai har mijinma yacigaba da d'aukarki haka. Ki kama mijinki ram ki rik'e dan yanda kike bani labari nakula mijinku d'anson soyayyane da kulawa da mace, kiyi k'ok'ari kema ki samu rabonki kafin su tsufar dashi kinan kunya na tsutarki. inhar yau yabuk'aci ki kar6i kwananki wlhy ki kar6a, kuma ya buk'aceki karki bijire masa, yanda yanzu ake yayin mutuwarnan".
''Kai Fa'iza ALLAH kinban kunyafa".
"A'a ah yarinya zauna kallon ruwa kwad'o yamiki k'afa, yanzu maza tsada sukeyi shiyyasa kowacce mace ke tattali idan tasamu, karki bari kunya tasaki zama bora a gidan mijinki. kuma kin burgeni dabaki fad'amai ainahin abinda Aneesa tamikiba, dan da kanki yakamata ki rama, karki raga mata, intaga keda uwargidan halinku mai k'yaune itama zata fara gyarawa, kinga kun jefi tsuntsu biyu da dutsi d'aya kenan, Ku k'ara daraja da soyayyarku wajen miji, kun kuma gyara halayyar abokiyar zamanku yanda zaku samu zaman lafiya sosai".
" gaskiyane Fa'iza, shikenan zanyi amfani da shawarar ki, Aneesa kuma zan nuna mata ainahin Natural colour d'ina, dan nakula kallon shashasha takeminne, batasan Amatallah bata d'aukar rainiba, halin rayuwane kawai ya maidani haka, bana fad'a amma kuma nasan yanda zan zauna dakowanne irin mutum".
"ALLAH ko kwanan dakike gani na barmata yahad'a da inajin kunyarsane, kuma itama ina son na gwadata, shiyyasama naje tayata girkin da safe, dannaga yanda zata kar6eni, hakan duk yana cikin dabarun da Anty maijidah ta koyaminne".
Tafa mata Fa'iza tashigayi tana dariya, " da k'yau Amatallah, Ashe kemad'in A ce ban saniba".
"ALLAH Fa'iza ba wai haka baneba fa, kawai dai bana son rainine ALLAH kuwa, ina son idan na nuna maka girmanka kajashi".
" gaskiyane Amatallah, ALLAH yabamu zaman lafiya dai, nima jibi uwargida zata dawo, bansan kuma wane zama zamuyiba da ita".
"To ai yanzu kece Uwargida kenan".
Dariya Fa'iza tayi sosai, takama k'arfe ta mik'e da k'yar tana fad'in "su Uwargida anji jiki".
Amatallah ma mik'ewa tayi tana dariya, "babufa wani aniji jiki, karkima yarda akawo miki raini, kece Uwargida".
Haka dai suka tafi suna tsokanar juna, kowa tasamu Napep tashiga.
Shawarwarin Fa'iza sunyi tasiri sosai a zuciyar Amatallah, Hakanne kuma yasata d'aukar aniyar ramawa ta cikin ruwan sanyi, a ranta tanajin itama zata shiga a dama da ita, dan tana son Uncle d'inta, tunda tasan zama dashi babu cangi har Abadan saidai mutuwa, to mizaisa tacigaba da cutar kanta Aneesa na kallonta a banza, itafa ta tsani tana ganin mutuncin mutum yanemi zubda darajarsa a gurinta, dama ai bawai batasan kanta bane, kawai kunyar Uncle da kallon uba datake masane yasata komawa gefe, amma yanzu shawarwarin Fa'iza sun maidota hanya d'od'ar, kuma zatayi amfani dasu.
" hummm, su Amatallah anji jiki Anfara dawowa hanya
, haka masoyanki sukeson ganinki, musamman ma Tawan (miss Xoxo)
___________________________
Sanda Amatallah ta dawo gidan ta tarar Uncle bayanan yafita, Fateema kawai ta tarar a falo zaune, yarama suna Islamiyya.
Sannu da zuwa Fateema tamata, ta amsa cikin fara'a tana mata barka da gida.
Jin maganganinsu ne yasaka Aneesa dake kitchen lek'owa a zatonta Uncle ne ya dawo, dukda cike take da haushin abinda yamata da safe, dan tana ciki har yayi break fast yay wanka yafice bai nemetaba, har yanzu kuma bai dawoba, amma dukda hakan tafitone yanzun tarbarsa danta bama Fateema haushi, sai kuma taga Ashe Amatallah ce.
Daga Fateema har Amatallah kallonta sukayi, Amatallah ta d'auke idonta tareda mik'ewa ta kwashi takardunta, saida taje k'ofar 6angarenta sanan tace Anty Aneesa sannu da girki fa". bata jira amsartaba tashige abinta.
Ba Aneesa ba kawai harta da Fateema saida ta kalli Amatallah d'in, dan awani salo daban tayi maganar, kuma cikin sanyinta kamar yanda ta saba, inma Baka saniba bazaka ta6a cewa itace tayi maganar ba.
Fateema tayi dariya a zuciyarta tana fad'in yanzun za'a fara wasan kenan.
Aneesa kam wani k'ududun bak'in cikine ya tokare mata mak'oshi, tama rasa yanda zata fasaara rainin hankalin Amatallah d'in.
Koda Amatallah ta shiga d'akinta alwala tafarayi tai salla, danta risketa tana hanya ne.
Ko da ta idar bata nemi abinciba, chin-chin d'in dasuka saya a makaranta taci tasha ruwa, sannan tashiga wanka, tadad'e a toilet d'in kafin ta fito, data fito batayi kwalliyaba, d'akinta tasama key dan bata buk'atar ko Uncle ya dawo ya shigo mata yanzun.
Game taita bugawa a waya abinta har saida aka kira sallar Magrib, tana jiyo hayaniyar dawowar yara tun 6pm, amma dai bataji alamar Uncle ya dawoba, hakan yamata dad'i kuwa.
Alwalar magrib tayo tazo tayi salla, tsakanin magrib da isha'i tayi karatun alkur'ani da azkar d'in yamma, daga nan gaban mirror takoma ta zauna, tanutsu wajen yin simple makeup, takuwayi k'yau d'as. Wasu Pakistan ta saka, rigar sky blue ce, wandon kuma na jins dark blue tayi k'yau sosai, ta taje kamta takuma gyarawa, dama batayi kitsoba, dukda gashinma bawani na kirki baneba, tamkar na (Fatee d'ayyabu Tyw
) d'an siririn gyalenta shima sky blue tasaka, inba kallon Tsaf kamataba bazaka ta6a d'auka kwalliya tayiba, komai Simple tayishi, sai masifaffen k'amshi datake ta zubawa, wanda sirrin Anty maijiddane da k'awarta mai gyaran jiki
Uncle kam yanacan wajen Alhaji Sabi'u m Ali suna tsare-tsarenasu, saida sukayi sallar isha'i sannan yabaro gidansa, daga nan gidansu yaje, bai wani zaunaba suka gaisa a tsaitsaye saboda yaje da safe daya fita kafin yaje gidan Alhaji Sabi'u, daga nan gidansa ya zarto.
Horn yayi kusan sau 3 sanan su Abulkhairi suka jiyoshi, da gudu suka fito suka bud'e masa ya shigo.
Hayaniyarsu Ce ta fiddo Aneesa, cikin kwalliya take kuwa kamar ka saceta ka gudu, tanata k'amshi abinta. fitowarta tayi dai-dai ta fitowar Uncle daga mota.
Yaransa duk suka rungumeshi, tarbarsu yayi cikin jin dad'i, yabisu d'ai-d'ai yana sumbatar kumatunsu, suma duk suka sumbaci nashi.
Aneesa dake tsaye gefe yayi kamar bai gantaba saita kuma cika fam, amma dukda haka ta danne fushinta tamasa sannu da zuwa.
Kallonta yayi ya sakar mata murmushin dake kasheta.
Babu shiri itama tayi murmushin, Siddiqa dake hannunta ya kar6a, tafara masa gwarancinta yana dariya shida sauran yaran, ahaka suka k'araso babban falon.
kujera ya nuna musu yace su zauna nan su jirasa yadawo, ya zaunar da Siddiqa itama, Aneesa na tsaye yawuceta ya shiga 6angaren Fateema.
A falo ya isketa zaune tayi rashe-rashe da k'afafu ta bud'ema kanta fanka, fuskarsa d'auke da murmushi yak'araso gareta.
"O my tee... Irin wanan bajew
a haka? halan babynane yasaki jin zafi?".
"Kabari kawai wlhy Nurri zufa nakeji sosai kamar nayi wanka a ruwa".
Kusada ita ya zauna, yad'an rungumeta jikinsa yana manna mata kisses a wuya da la66anta, " my tee hakan ya nunamin babyna yakusa zuwa duniya, ai da kin fara zufarnan nasan haihuwarki ta gabato, ALLAH ya saukeminke lafiya Uwargidana".
"Amin Nurrina". Itama ta sumbaci kuncinsa".
" thanks my tee".
Murmushi tayi batace komaiba.
''Yauwa my tee bara naga Amatallah itama naje nayi wanka, yau ina son zama daku Ku duka".
" okey boss sai munji kira".
Rankwashi yad'an kaimata, tunkan hannunsa ya sauka a kanta ta tare tana fad'in "wayyo Nurrina sorry please".
Dariya yayi batareda ya rankwashe tanba, yace, " matsoraciya kawai, ga tsoro gajan fad'a".
Dariya tayi, shima yafita yana dariyar dajin k'arin k'aunarta har k'asan ransa.
Tunkan ya fito Aneesa tajiyo dariyarsa, da sauri tashige 6angarenta zuciyarta na suya.
Koda tafito saiya Nufi 6angaren Amatallah............
One luv my sweet Fan's
*_Ya Rabbi ka kai rahama da gafara kabarin iyayenmu_*
[1/16, 9:01 PM] Aysha Galadima: *_Typing
*_HASKE WRITER'S ASSO..._*
_{home of expert and perfect writer's}_
*_SIYASA KO K'ABILANCI_*
_(Hattara matasa)_
*_Bilyn Abdull ce
Comments naku na k'yatar dani ainun.
*_Ummu Ameer, Nana yakaku, maman khalifa, Ummu Ramlat, Layla, Xeecul, mom yasna, m@imun@tu, Maman iman, Jamila fika_*
_
ALLAH ya albarkaceku da yawafa, aradu kozan cika page d'inan bani gama zanoku, ko 'yan group d'ina kad'ai sa cikashi.
inayinku irin Trillion's d'innan wlhy, ALLAH yabar k'auna.
Aneesa ma fa akwai farin blood
*_Maimuna ado, and xaujatu_*
basa barin a ta6a musu ita
ina yinku kuma
____________________
*_Number 22_*