Sashe 9
Lauje Cikin Naɗi Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Seda ya karanta tas ya ninke ya saka a aljihu, tukun ya kalle ta ido cikin ido yace
"wallahi, wallahi ko da wasa naji maganar nan a bakin wani se na baki mugun mamaki, nasan ko na tambaya ko ban tambaya ba kin karanta abinda yake a ciki"
Yana gama fa
a ya juya ya fice.
Kamar warda ta sa ana gadin shige da ficen shi
Yana fitowa Amal tayi saurin isko shi tace
"Ya faruk Umma babba na kira"
Badan ranshi ya so ba ya juya zuwa sasan ummah b
Fuska a sake tace
"Wai me ya same ta ne faruk?
Kanshi a
asa yace
"Hawan jini ne wai"
e baki tayi ta hau salati,
"itako me yayi mata zafi haka?"
Can dai ta ta
e baki tace
"Mugun nunkufurci ne ze halaka ta wlh, mace sam baza ka ta
a jin cikin ta ba, sedai tayi ta barin abu yana damun ta a cikin rai, to Allah ya tsayar a kanta"
Ya faruk bece uffan ba, seda ta
araci
orafin ta dan kanta tayi shiru tukun ya sallame ta ya wuce.
Mumtaz ta jima tana jiran shi a wajen motar shi, duk da ba wani fira suke da Amal ba, amma taji da
in tsayawar ta a kusa da ita ko ba komai tsayuwar ba zata dame ta ba
Suna tsaye a haka ya faruk ya iso, tun kafin ya iso ya danna remote boot ya bu
Jakar hannun kayan ta saka a ciki, Amal kuma ta saka basket
in abincin hannun ta
Murya
asa-
asa Amal tace
"Ya faruk dan Allah nima zani"
"muje" kawai yace
Front seat ta shiga, mumtaz ta shiga baya ya ja suka tafi.
ALLAH KASA ANNABI YA CECE MU
LAUJE CIKIN NA
ZAINAB FALALU(MRS SULAIMAN)
MARUBUCIYAR
MAKIRCI
KISHI DA ALJANA
WANI HANIN GA ALLAH
ADDARAR MU
LAUJE CIKIN NA
WATTPAD@ZAINABFALALU8
Pg13-14
Sanda suka shiga
akin mama na zaune dattijuwar likitar na cire mata drip
in da aka saka mata
Mumtaz da Amal suka gaishe ta a ladabce ta amsa musu da fara'a
Can gefen da fridge yake suka ajiye kayan hannun su, kujera Amal taja ta zauna, Mumtaz kuma ta koma gefen mama
Drn na gama cire mata ta juya ta fice, tukun ya faruk ya
araso ciki
Be wani jima ba yace wa Amal
"ke muje"
Sosai mama ke mishi addu'ar gamawa lafia, dan ya faruk mutum ne.
Suna fita mama ta kalli Mumtaz da har yanzu idanun ta basu sauka da fushin da suka yi ba tace
"Kunna min heater can in watsa ruwa, kayan nan sun min nauyi da yawa"
Jiki a mace Mumtaz ta tashi, duk mama na lura da yanayin ta, ba se an fa
a mata ba dama daga ganin idanun ta kasan ba
aramin kuka ta sha ba
Tana kunna heater ta koma
ayan gadon da aka aje shi domin me jinya ta kwanta ha
e da lumshe idanu, tanajin shigar mama toilet ta sakko ta hau bincike gadon da mamar ta tashi
Seda ta bincike ko'ina bata samu komi ba tukun ta koma ta zauna
Koda mama ta fito tayi mamakin ganin yarda shimfi
ar gadon tayi, bata kawo komi a ranta ba ta waiga tace
"Kakka
e min gadon kafin nayi sallolin da suka wuce ni"
Seda ta fakaici idonta ta zum
ura baki kafin ta nufin gyara gadon.
Suna shiga gida ana kiran sallar magrib
Shigewa Amal tayi cikin gida
seat
in baya ya faruk ya bu
e ya kwashe ledojin siyayyar da yayi tun shekaran jiya be kwashe ba
Seda ya kwashe har ya ja baya ze rufe motar yaga wata ledar a ajiye a inda Mumtaz ta zauna
e ledojin yayi a hannu
aya sannan ya
auki warcan, be tsaya dubawa ba saboda kiran sallah da akayi, seda ya kai kayan
aki tukun ya
auro alwala ya fito
Seda ya ratsa cikin cincirindon maza da mata dake dan
are a wajen ana ta rabon kayan bu
a baki, sam wasun su bama ta sallar suke ba, ta cikin su suke, a haka ya samu ya wuce da
TUSHEN SU!
Alhj sule me awaki shararren attajirin
auye ne, mutum ne me dattako da sanin yakamata,
a lokacin Iyaye sukayi shawara aka ha
a shi aure da matar shi ta farko wato Balki, sun kwashe tsawon shekaru Allah be basu rabon haihuwa ko
aya ba,
Kusan shekarar su Goma sha bakwai da aure kafin Allah ya ba balki rabo, sosai sukayi murna suka ji da
i da rabon da Allah ya basu
Haka Balki tayi ta rainon cikin ta cike da kulawar ko wani
angare, Alhj sule ya kan fita kasuwannin kusa dana nesa a ranakun kasuwa ya seda dabbobin sa, haka yake raba jama'a zuwa ko wacce kasuwa a wannan lokacin.
Hanun shi a bu
e yake sosai, shiyasa be samu matsala da yawanci wa
anda ya aza akan dukiyar shi ba
A haka wata rana da dare na
uda ta kama balki,
Daman jiran ta ake, Inna(kishiyar maman Alhj sule) itace tsaye kan Balki har Allah ya sauke ta lafia ta haifo
anta namiji me kama da Alhj sule,
Suna daga can waje suka jiyo gu
ar inna har uku, nan fa akayi ta murna ana ma juna sam barka, dan balki ba
aramar wahala ta sha ba
Tas aka gyare balki da
anta aka mi
a wa Alhj sule, anan yayi mishi hu
uba da suna "Aliyu"(Abba babba) so
aya Balki taba Aliyu nono, sedai aka tashi washegari da gawar ta, cikin dare jini ya
alle mata, kafin ayi wani yun
uri rai yayi halin shi
Sosai aka shiga tashin hankali, masu kuka sun yi kuka,
Wasu kukan su duk akan jaririn data bari ne saboda tausayi
Kar kuso kuga Alhj sule, shi kanshi ya shiga
imuwa
warai, ya yabi kyawawan halayyar balki
warai da gaske.
Duk nonon da aka baiwa Aliyu baya kamawa, akwana biyu duk wanda ya kalle shi se ya tausaya mishi, dan yunwa sosai ta fara bayyanar mishi
Kamar da wasa,
anwar balki me suna Abu na zaune tace a mi
o shi,
Tana kar
an shi tayi bisimillah ta kafa mishi nono, aikuwa cikin hukuncin ubangiji Aliyu ya kar
Yana sha yana sauke ajiyar zuciya
Tunda mahaifiyar Alhj sule ta
yallara ido taga an samu ya kar
a tace "a barmata shi ta shayar da shi"
Abinda akayi kenan, A wannan dalili na shayar da shi datayi yasa mijin ta yayi fushi ya sake ta, haihuwar su
aya dama
Haka ta tattara ta dawo, sosai rayuka suka
aci ta dalilin komen da ake so tayi
Ganin abun ya
i yiwuwa yasa aka ha
Ko sati bata rufa ba da gama idda aka
aura auren ta da Alhj sule ta maye gurbin yayar ta balki.
Cikin hukuncin ubangiji tana shiga ta samu ciki,
Haka Abu ta rin
a rainon Aliyu da kuma cikin ta duk a lokaci
aya,
Wata tara cif ta haifo
anta me kama da Aliyu dak
Lokacin data haihu Aliyu ya cika shekara
aya da wata hu
u a duniya, a ranar kuma ta cire shi daga nono.
Yaron data haifa aka saka mishi sunaa "Abubakar".
Bayan shekara uku ta sake haihuwar Abbas, sannan tayi
asim, ta rufe da Auta Aisha.
Sosai suka ha
a kai suka rin
a ba yaran su tarbiya, yara dama dole se da saka idon iyayen su
Sam sauran yaran basu ta
a sanin cewa ba Innaa Abu ce ta haifi Aliyu ba seda suka girma kowa ya mallaki hankalin sa tukun.
A lokacin innaa Abu na iyakacin
arin ta wajen ganin sun ha
a kansu,
Kana naka Allah na shi, Aliyu ne yaso ya fita zakka, Allah yayi shi mutum ne me zuciyar tsiya, ga saurin hannu, abu ka
an ze
aga hannu ya kai wa Abubakar duka, shikuma be iya ramawa ba wai dan bashi da
arfin ba, seda koyar da su da innaa Abu keyi kullum akan bin na gaba da su
Yawan doke-doken da Aliyu ke yi ne yasa wata rana Innaa Abu ta dake shi shima, tayi ta mishi fa
a daga baya ta
ora da nasiha akan yaja
annen shi a jikin shi.
Duk da haka dai ba wani jituwa me
arfi a tsakanin Aliyu(Abba babba) da Abubakar(Abba
arami).
Anan
auyen sukayi makaranta muhammadiya da kuma primary da aka bu
Duk a cikin su Abubakar yafi nuna son karatun zamani, sauran se sun ga dama zuwa wani lokacin
Bayan sun gama primary, Alhj sule da kanshi ya
auki Aliyu da Abubakar ya kaisu makarantar gaba da primary, wanda sauran su basu kai ga gamawa ba
A haka dai, yau da
i gobe akasi hakan, har Allah yasa suka kammala, Aliyu ya tsunduma harkar kasuwanci irin na mahaifin su, inda shi Abubakar ya tafi makarantar gaba, anan ya fara karatun shi na jami'a a fannin kasuwanci yana gaf da gamawa, Abbas ya fara nashi karatun a fannin mass com daga baya
asim ma ya biyo shi, inda anjima da aurar da Aisha ga wani
an me garin garin da suke, inda shima ya
auke ta ya bar
auye da ita suka fito gari.