Sashe 12
Lauje Cikin Naɗi Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kallon ta Abba
yayi yace
"Yanzu mumtaz ke cemin kina son gani na"
Gyara zaman glass
in fuakar ta tayi tukun tace
"Eh, matar ka na son in sallame ta, ni kuma saboda yanayin jikin ta da na gani yasa nace ba yanzu ba, ta zauna ta
ara jin sau
i, da dai naga ta nace yasa nace in kazo ayi min magana"
Kafin Abba
yayi magana ya junaid yace
"Kiji wata magana se kace
aramar yarinya fa"
Murya a sanyaye mama tace
"Ni fa saboda tafiya ta umara nace a sallame ni, a can ne zan kai ma ubangiji kuka na yarda ya kamata, kuma ko ba haka ba ai ina ganin dr Sanaa kuma ta san problems
ina sosai"
Kallon ta Abba
yayi yace
"Yaushe ne tafiyar to?"
A gajerce mama tace "next tomorrow"
Numfashi ya sauke a hankali tukun yace
"Ki yi discharging ta kawai, na manta sam da zuwan namu can ma"
Cike da fara'a likitan tace "yarda kuka ce ai, fatan mu a samu lafia ai"
Kafin goma na dare Abba
ya gama da bills
in tas
Ankai komi mota, da kanshi ya kama matar shi ya ri
eta mumtaz na biye da su a baya
Ya junaid ya musu sallama ya tafi.
Seda Abba ya zaunar da mama a seat
in gaba kafin ya zagaya ya shiga
Mumtaz kuma na baya, yaja motar suka fice
Daidai gate mumtaz tayi ido biyu da khalid da suka ta
a ha
uwa a kasuwar seda gold
Tsaf sun gane junan su, da sauri khalid ya sauke glass da niyar yima mumtaz magana, kafin ma ya gama saukewa ta kawar da kanta gefe, gaban ta naci gaba da bugawa haka kurin
Ganin ta kauda kanta yasa da sauri ya gangara gefe yayi parcking, kafin ya
araso motar su Abba yaja sunyi gaba
Mumtaz na ganin sun wuce ta waigo da kanta tana kallon shi ido cikin ido, shima yayi tsaye ya kafe ta da nashi idanun har motar ta
ace ma ganin shi.
SHARE PLS
ALLAH KASA ANNABI YA CECE MU
LAUJE CIKIN NA
ZAINAB FALALU(MRS SULAIMAN)
MARUBUCIYAR
MAKIRCI
KISHI DA ALJANA
WANI HANIN GA ALLAH
ADDARAR MU
LAUJE CIKIN NA
WATTPAD@ZAINABFALALU8
Pg19-20
Jiki a mace yace
"Tunda har Allah ya sake nuna min ke to tabbas zamu sake ha
uwa dake!"
Still jiki a mace ya juya zuwa inda yayi parking ya shiga ya
arasa shiga ciki
Office
in da mumtaz ta fito
azu naga ya sanya kai ciki, yana shiga ya iske dattijuwar nan tsaye tana dube dube ranta a mugun
Sallama ya sake yi a karo na biyu tukun taji, bata waigo ba ta amsa
Da mamaki khalid ya
arasa kusa da ita ha
e da fa
"Lafia kuwa mami?"
aramin tsaki taja, tana aje book
arshe data
aga tace
"Hmm, bracelet
ina na aje anan
azu da zanyi alwala, emergency call da na samu ne na mance ban
auka ba na fita, amma abun mamaki na duba sama ko
asa ban gani ba"
Sanin muhimmancin abun a wajen Mami ne yasa shima ya zage yana taya ta nema,
Aikuwa abun hannu yace
auke ni inda kk aje
Abu kamar wasa seda mami ta koma har inda taje
azu amma babu shi ba alamun shi
In ranta yayi dubu to ya
aci, sosai ta
auki abun hannun nan da muhimmaci ba wai dan tsananin tsadar shi ba, se dan daga hannun wacce ya fitone yasa tayi mugun
aukar shi da muhimmanci a rayuwar ta
Kankace me idanun mami yayi jajir tsabar
acin rai, macece me sau
in hali amma tana da mugun fushi in abu ya kaita ma
Tsabar gajiyar da ta yi ne yasa ta zauna a
aya daga cikin kujerun dake jere a office
in nata
Hannun daman ta tasaka ta tallafe kuncin ta na dama,
Shiru tayi tana sake nazari ko zata tuna
ila ba anan ta ajiye shi ba
Amma tsaf iya tunanin ta me hasasho mata komi ba
Jiki a mace ta tashi bayan khalid ya ha
a mata hand bag
in ta da duk wani abu da ya san tana tafiya gida dashi
Murya a tausashe khalid yace
"Kiyi ha
uri mami, tunda kaf garin nan bracelet
in irin shi ne ka
ai baze yi wahalar ba, in ma
aukan shi akayi to ba ze wuce sedawa za'ayi ba,
Se mu bada sanarwar kama duk wanda aka gani ya kaishi kasuwa"
Ajiyar zuciya mami ta sauke, bayan ta gyara zaman ta a cikin motar tace
"har na
anji sau
i a raina, Allah ya dubeni yasa a ganshi da gaggawa, kafi kowa sanin yarda nasa shi a raina, infact ma a gaban ka goggo ta dam
a min shi gaf da Allah ze kar
i rayuwar ta"
Sosai kha
lid ya kwantar mata da hankali, basu kai gida ba yayi ta making calls yana bada sanarwa akan abun hannun.
Tunda Mumtaz ta shiga
aki take kallon abun hannun, sosai idanun ta suka cika da
wallar rashin sanin ta mecece
Jiki a sanyaye tace
"Kodai inje in maida?"
Jitayi zuciyar ta na ra
a mata "banda abunki mumtaz in kika kaishi kasuwa ba
aramin ku
i zaki samu ba, se kiyi ta hidimar ki ba se kin takura mama ko Abba da tambayar bani bani ba"
Knocking
ofar
akin da akayi ne ya katse mata tunani, da sauri ta mayar da shi cikin aljihun ta tukun taje ta bu
akin
Altine ce tsaye a
ofar, mumtaz na bu
ewa tace
"mama na kiran ki"
Bayan ta tabi, ita tayi kitchen, mumtaz tayi can
aramin palon maman inda matar uncle junaid(yayan mama) tazo se wasu daga cikin
an'uwan su
Gaishe su tayi kanta a
asa ta wuce inda mama ke kishingi
e, manya manyan ledoji jube a gaban ta
Seda ta zauna tukun tace
"gani mama"
Idon maman a rufe ta nuna wa mumtaz ledojin gaban ta tace
"hijabai ne, ki ware naki, nima ki ha
a min nawa a cikin babbar akwatin nan da na ha
a kayan tafiyar mu"
Da "to" ta amsa, da
ai da
ai ta
auki ledojin tayi sama da su
Seda ta gama ha
a wa mama nata tukun ta wuce da nata da se a yanzu ta harha
a kayan tafiyar ta, duk uban shelar da mamar tayi mata kusan sati kenan amma bata ha
an ba se yanzu.
A daren duk suka koma gidajen su da adduar samun lafiya ga mama, wanda har yanzu babu wanda yasan sabab
in ciwon maman.
Mumtaz na kwance wajen
arfe
aya da rabi na dare ta fara jin
arar kunna motacin gidan
A mugun sukwane ta sakko daga kan gadon ta le
a ta window
Su umma b, mummy, da aunty ne, se Amal, hasfa, Bilkisu yarinyar
anwar umma babba ce, se najwa itama mummy ce ke ri
e da ita, da Amir
an gidan mummy se mahmud autan Aunty
Da sauri mumtaz ta janyo wayar ta tayi dialing no
in Amal
Bugu biyu Amal ta
aga tayi saurin yin
asa da murya dan kar hafsat dake kusa da ita taji ta fa
a wa umma b
Mumtaz tace
"Ina zakuje da tsohon daren nan? nasha tafiyar se daren gobe fa?"
Murya
asa-
asa Amal tace "
azu naji umma b na cewa an raba tafiyar ne saboda jikin mama wai, so kune zaku tawo gobe"
Daga can mumtaz ta ta
e baki, murya ciki-ciki tace
"Ta daiyi munafurcin data saba yi"
Daga can Amal tace
"banji ba fa," sake ta
e baki mumtaz tayi tukun tace
"se mun ha
u kawai" ta tsinka wayar ta
Murmushi kawai Amal tayi, dan yanzu sam ta dena mamakin sauyin
ar'uwar tata kuma
awarta
Maida wayar tayi jaka ta juya ta shiga kusa da Bilkisu
Mota biyu sukayi zuwa airpot, wajen hu
u saura jirgin su ya
aga zuwa
asa me tsarki.
WASHE GARI
Mumtaz na ganin zuwan sakina ta bar mata sauran aikin da mama ta saka ta
aki ta nufa hijabi ta
auka se wannan abun hannun da zuciyar ta ke ta azalzalar ta akan ta saida shi
ofar da Abba
ke shigowa tabi cikin san
a dan kar Altine ko sakina suji motsinta take tafia
Seda ta
ulle zuwa gate tukun ta saki jikin ta tafara tafiya normal
Abunda bata sani ba shine, ya faruk ya ba me gadi lasisin kiran shi a duk lokacin da
ammatan gidan zasu fita, be ware sunan ta ba gudun zargi ko wani abun daban, se yace dukan su har da wanda ake ri
on su a gidan kuwa
Yana ganin tunkarowar ta gate
in ya zaro wayar shi kuwa
Tana ficewa ya danna ma ya faruk kira, murya a
asa yace
"yalla
ai, yanzun nan hajiya mumtaz ta fita"
"nagode" ya faruk yace ya tsinka wayar, yana gab da shigowa layin gidan ne daman, tunda gate man ya kira shi ya samu waje ya tsaya, be kashe motar ba yana zaune a ciki ya baza idanu yaga ta ina zata
ullo
Zaman kusan minti biyar yayi tukun ya hangota,
In wani ne da be san ta ba ya ganta zece a nutse take tafiyar ta
Amma shi da yayi mata farin sani kallo
aya yayi mata ya gane ba gaskiya tattare da ita
an gaba da shi ka
an ta samu kekenapep ta hau
Beyi
asa a gwiwa ba ya bi bayan su a hankali,
sosai gaban shi ke fa
uwa dan sam be yarda da fitar ta ba
Haka zalika a dokar gidan ba'a aiken
a mata ko nan da can hasalima basu hawa motocin haya balle a kai ga kekenapep,
duk rintsi ana musu wannn alfarmar na kaisu duk inda suke so
Sannu a hankali yake binsu har suka dangane da bakin babbar kasuwa
A tsorace mumtaz tace
"sauke ni a nan kawai mlm"
Waigowa me keken yayi yace
"bamu zo ba ai hajiya, kasuwa gold na
an gaba wannan babbar kasuwa ce ai"
Dallaro mishi manyan idanun ta tayi tukun tace
"na sani ai
an'iya, a nan naga damar sauka"
Ta ciro
ari biyar ta mi
a mishi sannan ta sauka.