← Book details Lauje Cikin Naɗi Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 38 OF 51

Sashe 38

Lauje Cikin Naɗi Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Cikin tsananin fushi umma b tace "sakeni sabiha kafin kiji mugun furuci daga bakina wallahi"
A hankali jiki a sa
ule suka ja baya suka zuba mata ido
Yarda ta fito da zafin ta tana zuwa
ofar palon taja tajita a gar
Kallon
ofar tayi taga ta waje aka rufe
Fuuu ta koma ciki, a yarda ta barsu a haka ta iske su, zazzare musu ido tayi ta hau nuna su da yatsa tace "ubanwaye a cikin ku yasa aka rufe
ofar?"
Kusan a tare sabiha da maryam suka sauke ajiyar zuciya, sanin aikin fa'iza ne
Cikin tsawa umma tace "ba magana nake muku ba wai"
Nan ma a tare suka ha
a baki wajen fa
in "bamu sani ba umma"
Yaraf ta fa
a a kan kujera, tama rasa me zatayi, can ta zabura tace "Ku mi
o man wayata"
Sanin zata nemi wayar yasa suka kasheta suka
oye"
Kamar da gaske suka hau neman wayar
Sama ko
asa ba'a ganta ba, duk suka yi tsuru-tsuru ganin kallon da umman ke musu
Seda ta gama kallon su tsaf tukun tace "na gama gane rainin hankalin ku, to ku rubuta ku ajiye ba zan ta
a yarda da wannan abun da akayi man ba, dama sun mallake man
anne dan sun san abinda suka shirya ko?"
Da sauri ya sabiha tace "karkice haka umma, dan girman Allah ki nutsu kar ki kawo wani abu can da be da ala
a da wannan"
arfi umma b tace "ku dakata man dan ubanku, na lura kallon mahaukaciya kuke man a gidan nan, to bari kuji na jima da sanin faruk yana son mumtaz shiyasa tun wuri nayi ma tufkar hanci na garga
e shi, da yake munafuki ne shima se yayi man wasa da hankali ya nuna min bema san wacece mumtaz ba da har ze so ta
ohhh shine yanzu dan su nuna min ban isa ba yasa aka tafi can aka gama
ulle-
ullen tukun zanji, banma ji daga matushiya me
arfi ba se a sa
ar gari"
Gefe da gefen ta sabiha da maryam suka zauna
Cike da lallami suka fara nusar da umma b da gaba
aya ta gama ha
a zufa tsabar bala'i
Ya sabiha tace "Umma kar muyi ma ubangiji shishshigi a cikin ikon sa fa, wallahi tsanani akan abunda akwai rabo yakan kai mutum ga kushewar sa fa"
Wannan maganar da ya sabiha tayi ta sake tunzira umma b,
Dole suka ha
ura suka rabu da ita, haka tayi ta surfa bala'i a cikin
aki, su kuma suna gefe sun zuba wa sarautar Allah ido
Amma fa sunyi babakere sun hanata fita ko nan da can.
****Da mamaki Tk ke kallon gari yarda yayi duhu
Da sauri ya janyo wayar shi dake yashe a kusa da shi ya danna yaga har sha biyu na dare ta kusa
Da mamaki yace "Ahh gari da sauran haske fa na tsaya a wajen nan,
To bacci nayi ko me?

Bashi da me bashi wannan amsar,
Missed calls
in uncle Abbas dana uncle junaid har ma dana mummyn shi da ya gani tururu a wayar shi
ara bashi mamaki
Da sauri yayi dialing no
in uncle Abbas,
Kamar jira yake, ringing
aya tayi ya
aga, cike da zafin rai uncle Abbas ya fara surfa mashi banbamin bala'i, shiru Tk yayi yana sauraron shi yana wani
ata rai
Daga can uncle Abbas yace "To gidan ubanwa kaje ka ajiye wayar ina ta neman ka, kai duk abinda aka ha
a da kai suka ba mutane matsala, kazo hotel
in da nake ka same ni yanzun nan shashashan banza" be jira cewar shi ba ya kashe wayar shi.

A guje TK ya taka motar ya bar wajen, cikin
anin lokaci ya isa hotel
wasa
ofar yayi, ko cire hannun shi beyi daga
ofar ba akace "shigo"
Tura
ofar yayi ya shiga, kanshi a
asa dan be san da wacce kuma uncle Abbas
in ze tarbe shi
Still kanshi a
asa ya samu waje ya zauna, muryar uncle junaid da yaji ne ya sashi saurin
aga kanshi
Fuska a
aure Tk ke kallon uncle junaid da sam shima babu alamun rahma a tattare da shi
ata rai Tk yayi yace "Banji me kace ba"
ewa tsaye uncle junaid yayi, cike da hargowa yace "Ka sakar min
a nace!"
Dariyar gefen baki Tk yayi sannan yace "shine kiran dama?"
Daga gefe uncle Abbas yace "Dole ka saketa yanzun nan kafin mu fuskanci matsalar dake shirin tunkaro mu"
Cike da hargowa uncle junaid yace "ni kam yanzu na ha
ura da komi, kawai ka saka
anka ya sakar man
a daga nan ku
arata can ku kuka sani, shekara da shekaru muna akan abu
aya, har yau ba nasara, da munga alamun nasara lokaci ka
an kuma muga akasin haka,
To ni na janye na fita a ciki tunda har abun na neman ta
a min gida"
Daga can gefe umma
arama ta cire nose mask
in fuskar ta, ta
ora
afa
aya kan
aya tace "Baka isa ba Junaid, tunda aka soma da kai to tabbas da kai za'a gama"!.

Bani kaina ba har Tk da ke zaune seda ya mi
e ganin warce beta
a zato ba, da mamaki ya nuna umma
arama yace "umma
Gira
aya ta
aga mishi kafin ta mi
e tsaye, dariya tayi tace "kayi mamaki ko Tk?"
Murmushi ta sake yi sannan tace "anmin shigar sauri ne da tuni nice mahaifiyar ka"
arfi uncle Abbas yace "Stop it sumayya"
Cikin salo da
warewa a bariki umma
arama ta juya ka
a mishi idanu tayi kafin tace "We will come back to that my Abbas"
Daga can inda ya faruk da mus'ab ke zaune suna sauraron su ta wayar Tk
in,
Tsabar tashin hankali ya faruk kasa ci gaba yayi da saurare jin muryar umma
arama
urukuru cikin gang
in su uncle Abbas
Sunan Allah kawai yake ambata dan tabbas ya shiga ru
u, anan take maganar umma babba ta fa
o mishi inda take cewa "Allah ka rabani da zama mutum me kan maciji"
A bayyane yace "La haula wala
uwata illa billah"
Murmushi mus'ab yayi yace "Anjima ana ruwa
asa na shanyewa".

Tk be gama fita a mamakin da ya shiga ba uncle junaid yace " Kai nake jira Tk, bani takardar
ata kafin ran kowa ya
aci a wajen nan"
Dariya Tk yayi ya hau tafa hannaye yana nuna su
aya bayan
aya, kafin yace "wallahi ba zan sake ta ba, babban kuskuren da kuka yi shine bari a
aura auren, oh kuna nufin in sake ta shikenan nayi biyu babu?"
Kanne musu ido uncle Abbas yayi, sannan ya matsa kusa da Tk ya dafa kafa
ar shi yace
"Baka yarda da baban ka ba kenan?"
Shiru yayi ya hau hura hanci
Cikin dabara uncle Abbas ya
ora da "mu gata muke maka baka sani ba, taya za'ayi a baka auren mumtaz bayan kana auren
an'uwan mahaifiyar ta?

Kai sakarai ne, kayi tunani akai"
Shiru Tk yayi yana nazarin maganar uncle Abbas, can yace "Kasan faruk ba ze ta
a sakin yarinyar nan ba tunda ya samu ya dafe ta, balle na aure ta, kuma kowa yasan sarai yana sonta dama"
Tsaki umma
arama tayi tace "Lallai da gaske sakaran ne kai, yanzu kai kana tunanin mahaifiyar faruk zata yarda ya zauna da yarinyar da aka saketa a ranar da aka kaita gidan miji
anta ya aura?

Har yau kenan baka gama fahimtar wacece hajiya Nabila ba, macece da bata son wani aibu ko ka
an ya shafi
an ta, kuma kar ka mance a dalilin sata ne aka sako mumtaz har aka maye gurbi da
anta, da
in da
awa ma a gaban ta akayi case
in komi"
Shiru Tk yayi, tabbas ya yarda da abinda umma
kefa
Ajiyar zuciya ya sauke sannan yace "na yarda in har faruk ya saki mumtaz to nima zan saki sakina" yana gama fa
in haka ya fice
Zama suka yi gaba
aya kowa da sa
e-sa
en da yake a rai
Umma
arama ta katse shirun da "mu sake ha
uri mugani, muka yi ha
urin shekaru ma balle yanzu na
an ta
in lokaci"
Tsaki uncle junaid yayi yace "Baki san taurin kai da tsaurin ido irin na faruk ba wallahi,
Shiyasa nayi mugun tsanar yaron nan"
Murmushi uncle Abbas yayi yace "Dole daman sedai a
ullo mashi ta bayan gida"
Umma
arama tace "to ta yaya kenan"?

Uncle Abbas yace "habaici zaki koma ki rin
a sa
a mata a fakaice, tunda har mun san inda weakness
in ta yake, dole zata hasala tace zata yi mishi baki in be sake ta ba, shi kuma in ba wawa bane ai ba ze yarda ya
ance a banza a wofi ba, daga nan ze sake ta, kuma at the same time mun karya
warin gwiwar iyayen da kuma ita kanta
Dariya suka kwashe da ita duka, umma
arama harda kwanciya a kafa
ar uncle Abbas tana wanu jinjina mashi.

Tas plans
in da suka shirya a kunnen ya faruk da mus'ab, seda suka gama na
ar komi kafin suyi saving
Dialing no
in dr jamal ya faruk yayi, yana
agawa yace "na gama ji aboki, saura abu na gaba kuma".
Chapter 38 · 0% Book details