Sashe 6
Lauje Cikin Naɗi Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yana shiga
aki bayan ya zauna, wayar shi ya ciro ya kira mama dake zaune gefen Abba
tana yanka mishi apples a plate wayar ta tayi ringing
Seda ta kammala tukun ta kira shi
yana
agawa yace
"Mama yau akwai kunun gya
ar nan kuwa?"
Murmushi mama tayi tana gyara zamanta kafin tace
"So sorry yaro na, na mance shaf ba'a kawo maka ba"
Kafin yace a ba mumtaz ta kawo mishi, mama tayi saurin fa
"Bari mumtaz ta kawo maka yanzun nan"
Godiya yayi mata suka aje wayar
Number mumtaz mama tayi dialing, bugu biyu ta
aga tana wani sha
e murya kamar me ciwon gaske, a tunanin ta wani aikin mamar zata saka ta
Ilai kuwa mama tace
"Ki duba kan dinnig flask
in yayan ku na nan ki
auka ki kai mishi yanzu"
Da sauri mumtaz ta wuntsulo daga kan kujerar da take kwance tace
"mama kuma kince nice zan kawo mishi?"
Tsaki mama ta ja tace
"in sakko inga baki kai mishi ba, zan baki mamaki ke da baki son a more ki sam"
Ta tsinka wayar ta, tana ci gaba da mammatsa wa Abba
afar shi.
Cikin marairaicewa mumtaz ta kalli sakina dake waya da saurayin tace
"Dan Allah sakina ki kaima ya faruk kunun shi"
Mumtaz bata gama rufe baki ba sakina tace
, wallahi ba zani ba, salon inje ya rin
a mun kallon wula
ancin nan da ya saba"
Kamar mumtaz zatayi kuka tace
"Baki fahimce shi bane, haka yake shi, ni wlh jiwa nake gani shiyasa nace ki kai mishi"
Tsaki sakina ta sake yi, seda ta gyara kwanciyar ta tkun tace
"Haka nan zaki daddafa ki kai malama, thank God ba'a gidan nan nake ba da za'a kwashi
an kallo dani"
Ta maida wayar ta a kunne taci gaba sa firar ta.
A zuciye mumtaz ta yayimi hijabin ta tasaka tukun ta
auki flask
in kamar shine me laifin,
iris ya hana shi su
ucewa daga hannun ta tasamu ta taro shi
Tafi minti goma a tsaye tana jiran taga ko zata ga wani daga cikin yaran gidan ta bashi ya kai, haka nan ta gaji da tsayuwar ta tayi shahada kawai ta nufi
akin
Ya faruk na zaune a gaban laptop
in shi, vedion mumtaz wanda ta
auki agogon nan ya kafa ma ido yana kallo,
har yanzu ya kasa yarda da abun, se yake gani kamar ba nutsatstsiyar mumtaz
in da ya sani bace
Knocking
ofar da tayi ne yasa yayi maza yayi pausing vedion ya juyar da laptop
in zuwa
ayan
angaren da ba lale wanda ze shigo ya gani ba
Seda ya kimtsa tukun yace
"Come in"
A hankali mumtaz ta tura
ofar kamar warce
wai ya fashe ma a ciki
Tunda ta shigo ya kafe ta da manyan idanun shi yana kallon ta,
Gaba
aya wani mugun tausayin Abba
da mama ne suka lullu
e shi, for the first time da yaji kamar ya fashe da kuka tun bayan ya mallaki hankalin shi.
Tana sunkuyawa zata ajiye flask
in ya faruk yayi saurin tashi ya rufe
akin da key
Tana ganin haka ta juyo a tsorace tana niyar kware baki ta kurma ihu
Kamar yasan me take da shirin yi kuwa, manyan idanun shi ya zazzaro waje ya
ora yatsar shi
aya a kan la
an shi yace
"shiii, kina fasa ihun nan zan sauya miki kamanni wlh"
ut mumtaz ta ha
iye ihun ta, taci gaba da rarraba nata manyan idanun
Belt
in jikin shi ya zaro, tana ganin haka ta tsugunna ta dun
ule waje
aya tana
arin jiki
Rufe ida ya faruk yayi ya zamba
a mata
aya a jikin ta
Kuma ya hana ta ihu
Sosai mumtaz ta tsorata da yarda taga ya faruk
in, a iya tsawon rayuwar ta bata ya
a gani ya
aga hannu ya daki wani a cikin gidan nan ba se yanzu, yanzun kuma a kanta
Cikin tsananin tsoro mumtaz tace
"Dan Allah ya faruk kayi ha
uri, wallahi mantawa nayi ranar da kace inzo in same ka ba da gangan na
i zuwa ba"
Bayan hannun shi yasa ya make bakin ta da
arfi, cikin fushi yace
"Rufe min baki ma
aryaciya, bayan sata har
arya kika koya kenan?"
walalo manya idanun ta tayi waje, a lokaci
aya kuma kukan da take ya
auke
Jiki a sanyaye ta sauke kanta
asa tana sauraron yarda gaban ta ke dukan uku-uku
Sosai ya faruk ke kallo da nazartar yanayin ta,
Farko yaso yazo mata da mugun zafi, amma haka nan yaji zuciyar shi bata aminta da hakan ba
Unexpected muntaz taji murya ya faruk a kanta cikin nutsuwa yace
"Bayan ni akwai wanda ya ta
a kamaki?"
Shiru tayi bata ce komi ba, seda ya bu
e murya yayi kamar ze sake shau
a mata belt
in tukun ta girgiza mishi kai da sauri
Rai a
ace yace "bu
e bakin ki kiyi min magana kamar yarda kika ji inayi"
Kanta a
asa tace "a'a"
Kallon ta kawai ya faruk yake, sam ya rasa ta ina ma ze fara, sosai yake jin
acin abun a ranshi
Can dai ya daure yace
"Me kika rasa da kika saka rayuwar ki a cikin wannan
azamar
abi'ar?"
Bata ce komi ba se sheshshekar kuka da take
Shima be bu
aci da yajin ba ya
ora da
"Yanzu kina ganin kinyi wa Abba
da mama adalci kenan? kina ganin suka san wannan abun ba ze zama musu mugun tashin hankali ba?
Ashe baki da tausayi? imanin ki ragagge ne?
Baki jin kunyar Allah balle ace kunyar da zaki shiga duk ranar da aka kama ki?"
Kuka kawai mumtaz take, maganganun ya faruk nayi mata raga raga da zuciya
A tsawace yace
"ki min shiru, wannn kukan munafurci ne ai, gaya min tun yauahe kika fara satar"?
Kasa cewa komi tayi, banda aukin share hawaye
Wata tambayar ya faruk ya sake wurgo mata
"In kin saci kayan me kike da su?"
Kanta a
asa tace
"Ban ta
aukar ma kowa ba ai"
Bayan hannun shi ya saka ya make mata baki tukun ya waigo mata da screen
in laptop
in shi yace
"Wannan wacece?"
Baki sake mumtaz ke kallon vedion kanta da kanta, da dai ta san ta kamu kawai se ta fashe da kuka me ta
a zuciya
Cikin muryar kuka tace,
"wallahi wannan shine karo na farko da na fara
auka, nasha ganin abubuwa zan
auka amma bana samun dama, kuma kaima yanzu zanje in
akko maka kayan ka"
Da mamaki ya faruk ke kallon ta,jin tace "tasha gani abu amma bata samun
auka"
"Da kika
auki wannan me zakiyi da shi da?"
"bakomai" tace cikin kuka
Da sauri ya faruk yace
arya kike, kodai kina da saurayin dake saka ki
auke-
auke?"
Da sauri ta karka
a kanta, tana ci gaba da share hawayen ta da bayan hannun ta
Shiru ya faruk yayi, can dai yace "tashi kije"
Sosai tayi mamakin furucin shi
Tsaye tayi ta
i fita,
arfi yace
"I said get out!!"
Da gudu ta fice tana
umshe kukan da ya tawo mata da mugun
arfi.
ALLAH KASA ANNABI YA CECE MU
LAUJE CIKIN NA
ZAINAB FALALU(MRS SULAIMAN)
MARUBUCIYAR
MAKIRCI
KISHI DA ALJANA
WANI HANIN GA ALLAH
ADDARAR MU
LAUJE CIKIN NA
WATTPAD@ZAINABFALALU8
Memakon ta wuce side
in su kai tsaye se ta wuce can back yard
in side
in su
Suna ajiye kujeru haka a wajen dan hutawa wani lokacin
Zama tayi dirshen a
asa ta ha
e kai da gwiwa
Tunda ta shigo wajen mus'ab yaga shigowar ta,
Ya jima yana kallon ta bece komi ba, sema fa
uwa da gaban shi ke yi tunda yaji sautin kukan ta
A hankali ya taso daga inda yake ya matso kusa da ita
Dafatan da yayi ne yayi matu
ar razana ta,
iris ya hana ta kurma ihu, Allah yasa yayi saurin yin magana
Ajiyar zuciya me nauyi ta sauke ta saka hannun tana share hawayen fuskar ta
Sam ta
i yarda ta kalli mus'ab da ta san shima kallon ta yake
Abubuwa take na irin wanda suke a tsarge
in nan
Murya
asa-
asa mus'ab yace
"me ke damun ki? waye ya saka ki kuka?"
Muryar ta na rawa tace
'Bakowa ya mus'ab, kawai bana jin da
in komi ne"
A hankali, yarda ba lale tajishi ba ya ce
"innalillahi wa'inna ilaihirraji'un!
Jin bece komi ba yasa tace
"Kai me kake yi a ban ya mus'ab?"
irar murmushi yayi tukun yace
"Zafi ne ya fito dani"
Da sauri mumtaz ta ware manyan idanun ta da mamaki tace
"Zafi fa kace?
Air con
akin ka fa?"
Shiru mus'ab yayi ya dafe kanshi, shi sam ya manta da wata aba wai air con,
Sam baya jin da
i ji yake kamar ana iza mishi wuta a zuciyar shi, azalzala kawai yake ji, sam ya rasa nutsuwa ko ka
Bugu da
ari ga abunda ya faru
azu, wanda shi kanshi seda ya bar wajen tukun yake tuna rashin
a'ar da yayi"
Still bece komi
in ba,
ewa yayi sannan yace
"Ki rin
a addu'a ne, kuma kar in sake ganin dan abu ya dameki ki rin
a fitowa wajen nan da daddare, tashi ki wuce ciki"
Tashi tayi ta wuce jiki a sanyaye,
Seda mus'ab yadena hangen ta tukun ya koma ya zauna a wajen memakon
aki da yayi niyar tafiya
Zabga tagumi yayi hannu bibbiyu yana maganar zuci da be san ta fito fili ba
"Allah na ro
eka kasa ba abinda nake ji bane yake damun mumtaz, Allah ka tsayar a iyakacin kaina kar ka
ora musu ya rabb, nima ka yaye min ya Allah".