Sashe 7
Lauje Cikin Naɗi Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sanda mumtaz ta shiga side
in su kowa ya kama gaban shi dan har an kashe wutar ko'ina
aki ta wuce itama kai tsaye tunani kala-kala a cikin ranta
Abunda ya bata mamaki shine, titsiyen da ya faruk yayi mata ya sa taji tsanar kayan kowa, amma tunda ta saka
afarta a side
in su taji damuwar ta ragun mata, tana
ara jin kwa
aituwar sake tattara duk wani abu da yazo gaban ta koda kuwa na Abba ne ko mama
Murmushi tayi bayan ta sake yin ido biyu da agogunan ya faruk da sam ta gama
udirtar salwantar da su ta ko wani irin hali a goben nan
A hankali ta saka hannu ta shafi la
an ta inda tasha masga
Jin sun
an tasa ka
an yasa ta murgu
a baki tace
"Allah ya isa na".
Karo na kusan biyar kenan yana fitowa daga wanka,
In ka kalli idon shi kamar an zazzago su tsabar azabar ra
in da yake ji a cikin zuviyar shi
A daddafe ya samu yayi sallar isha da se yanzu ya samu zarafin yin ta
Tunda ya idar ya janyo biro da takardar da ya ajiye tun
Hannun shi na rawa idanun shu na zubar da rywa ya fara rubutu .....
Seda ya gama, ya ninke takardar tukun ya ajiye a gefe
Jeans da riga ne a jikin shi, se ba
ar jacket da ya
ora akai
Ya jima a tsaye kanshi jingine da bango kafin ya
auki takardar nan
Seda ya kalli agogo yaga hu
u saura, lokacin da yawa wasu sun tashi sahur
Fitowa yayi daga
akin ya wuce part
in su kai tsaye
Knocking biyu yayi Altine ta bu
e mishi ya shiga
Kallon stairs yayi yaga alamun mama bata sakko ba, dan ko hasken corridor
in ba'a kunna ba
akin mumtaz ya
osa, tashin ta kenan dama taji knocking
in, ta aza mama ce ma, shiyasa tayi saurin sakkowa ta bu
akin
Tana bu
ewa taga mus'ab tsaye a bakin
ofar
"lafia ya mus'ab?"
Muryar shi a dishe yace
"mama bata sakko bane?"
a kai kawai tayi tana ci gaba da kallon shi
Be sake cewa komi ba ya saka hannun shi a aljihun jacket
in shi ya ciro takardar
azu ya mi
a mata
Hannu tasa ta kar
Kafin ma ta nemi
arin bayani yace
"Ki ba mama in ta fito, ni ba zan samu damar shigowa ba anjima, kice mata list
in data ce akawo mata ne"
Yana gama fa
ar haka ya juya ze fice
Da sauri mumtaz tace
"ya mus'ab"
Waigowa yayi yana ya kalle ta da jajayen idanuwan shi
Jiki a sanyaye tace
"Baka da lafia ne?"
Murmushi yayi mata tukun yace
"lafia lau nake, kawai ban samu enough bacci bane"
Yana gama fa
in haka ya
arasa ficewa.
Anan kan mirrow ta ajiye takardar ta shige toilet.
Wajen sha
aya da rabi na safe, Mama na zaune tana nuna ma Altine kayayyakin sallah da za'a kai gidan marayu tana ha
e su a babban kwali
Dogon list ne a hannun ta na sunayen jama'a, sannu a hankali sukai ta fitar da na kowa, hatta altine an cire mata nata rabon
Rabon yazo ya ca
e mata, ga shirin tafiya umara da zasuyi jibi shiyasa take so ta sallami kowa da kowa dan ta tafi cikin kwanciyar rai
Mumtaz na zaune a gefe tana auna sarkar wuyan mama da tun fitowar ta take tsole mata idanu, ta tuna da takardar da mus'ab ya bata
azu da asubah, kamar ba zata tashi ba can dai tace
"Akwai fa sauran ki mama,
azu ya mus'ab ya kawo wani list
in fa"
Bata jira cewar mama ba tayi
aki.
Hankalin ta na kab wayar da take daddanawa ta mi
a wa mama takardar har tana
arin tsole mata idanu
Daga mama har Altine sakato sukayi suna kallon Mumtaz da bata ma san me takeyi ba
Rai a
ace mama tace
"Ki cire min idon se ki huta"
ago kanta tayi, memakon ta gane abinda tayi sema dariya datayi tace
"Da abun yayi mana yawa ai mama, ga makanta ga kuma fa
Da sauri Altine ta sauke kanta
asa tana
unshe dariyar dake cinta
Mumtaz kam ganin kallon da mama ke mata yasa tace
"Allah baki ha
uri, ni wasa nake miki" ta aje mata takardar a table
in gaban ta.
Seda mama ta gama da gaba
aya na hannun ta tukun ta
auki warda mumtaz ta ajiye mata
Haka kurin taji gaban ta na dukan uku-uku
A hankali ta warware, memakon taga sunaye ko gidauniyoyi se kawai taga an fara da
"Dear mamana da kuma Abba na"
Dummmm, haka gaban ta ya bata wani mugun sauti, ji tayi miyan bakin ta ya
auke, numfashin ta na
arin fin
arfin ta
Ido a waje take karanta takardar, gaba
aya hannun ta rawa yake
Tana kaiwa
arshe ta hau nanata kalmar "innalillahi wa'inna ilaihirrahi'un! da ikacin
arfin ta
Mumtaz da Altine sukayi kanta da gudu suna auna ma sunan ta kira
Dai-dai shigowar Ahmad kenan ya iske su a haka
Shima da sauri ya
arasa inda suke
arin ganin sun tare mama bata kai
asa ba
Amma inaa jikin ta ya riga da ya gama saki ba wani alamun numfashi a tattare da ita.
ALLAH KASA ANNABI YA CECE MU
LAUJE CIKIN NA
ZAINAB FALALU(MRS SULAIMAN)
MARUBUCIYAR
MAKIRCI
KISHI DA ALJANA
WANI HANIN GA ALLAH
ADDARAR MU
LAUJE CIKIN NA
WATTPAD@ZAINABFALALU8
Pg 9-10
Ganin yarda Ahmad ke girgiza ta da
arfi yana kiran sunan ta yasa Mumtaz ficewa da gudu tana fa
"Innalillahi mama bata numfashi, bala ka fito da mota".
Cikin bacci ya faruk ke jiwo kururuwar ta, kasa
e yayi dan yaji me take fa
Jin muryoyi daban daban ciki harda na Umma
arama(kishiyar umma b)
Yasa shi saurin mi
ewa yana lalubar jallabiyar shi
Da sauri ya fito, jin furucin Umma babba da tace
"Wannan gawa ce ai, ba wani alamun rai a tattare da ita"
A sukwane ya faruk ya
arasa palon sunyi cirko-cirko, mummy da umma b na fa
in ta mutu, Aunty da umma
arama na fa
in a tafi hospital dai.
Gaba
aya ihun mumtaz yasa ba'a jin komi, seda ya faruk ya waiga ya daka mata tsawa tukun ta lafa da iface ifacen,
Jiki a sanyaye Amal ta rungume ta itama tana ta
igar da hawaye
Kutsawa wajen yayi gaban shi na dukan uku uku hannun shi ya saka a wuyan mama, jin da alamun numfashi a tattare da ita yasa ya cicci
e ta yayi waje da gudu yana fa
"Fito da mota Ahmad, tana numfashi"
iii, haka suka biyo shi harabar gidan
Kafin Ahmad ya
akko motar har bala driver ya fito da ita
A bayan motar suka saka mama,
Fuska a
aure umma babba tace
"Ai kwa tafi da mace ko?"
Ya faruk na
arin shiga motar ya dakata tukun yace
"Wani ya shiga muje to"
Kafin umma ta gama rufe bakin ta Aunty tayi parcking kusa da motar ya faruk, tace
"Faruk kuyi gaba, zamu biyo bayan ku"
Jan murfin yayi ya rufe, bala yaja motar a sukwane suka fice.
Seda suka fice aunty tace
"Ku muje mana"
Fuska a
aure umma babba tace
"Kuje, ai ba'a bar gidan ba kowa ba ko?"
Ba wanda yace mata uffan a cikin su, mummy ta bu
e front seat ta shiga, umma
arama kuma ta shiga baya suka ja suka tafi.
Zaman dirshen mumtaz tayi a compound
in taci gaba da kukan ta, duk da ba sauti kamar na
Amal ce a gefen ta tana ta fama rarrashin ta, se sakina itama daci kukan har ta koma ajiyar zuciya.
Umma B na ganin Altine ta koma part
in mama tace
"Bari inje in saka Altine ta ha
a abubuwan da za'a iya bu
ata a hospital
in, dan na san dawowar ta ba yanzu ba"
Tana gama fa
in haka ta juya da sauri ta wuce sasan maman.
Umma b na wucewa sakina ta ta
e baki, tana binta da harara gefen ido, dan har ga Allah ta san ranta fes ne da abinda ya faru ga mama.
Mumtaz na nan zaune, Amal tayi-tayi da ita ta tashi amma ta
Can dai kamar warce aka tsikara ta mi
e zumbur tabi bayan umma b da mugun sauri
Ilai kuwa, tana shiga ta iske ta titsiye altine tana tambayar ta ainihin abinda ya faru,
Altine nata inda-inda dan itama takamai mai bata san me uwar
akin nata ta gani ya gigitata ba,
Sosai Mumtaz tasha kunu, ido cikin ido ta kalli Altine tace
"Bani takardar"
Ba musu ta mi
a mata ta juya ta bar wajen kanta a
asa.
Sosai umma b ke kallon mumtaz da ta nuna kamar ma bata san da tsayuwar ta a wajen ba
Seda ta
auki wayar ta tukun ta haura sama zuwa
akin mama.
Kusan a tare da su Abba
suka isa hospital
in,
Ba wani
ata lokaci akayi emergency da mama, duk da dai ta farfa
o, amma sambatun da take yi ne ya
ara rikitar da duk wani masoyin ta dake wajen
Tunda Abba
ya
araso wajen yake tambayar me ya same ta a ru
A sanyaye ya faruk yace
"Calm down Abba, kar ku zama ku biyu mana"
Sam Abba
ya kasa zama, kuma kowa a wajen yace be san musabbabin ciwon ba
Suna a hakan Abba babba da uncle Abbas(mijin mummy) da kuma uncle
asim(mijin aunty suka shigo hospital
Suma same tambaya da Abba
yayi suka yi, amsa
aya ce ba wanda yasan me ya faru.
A GIDA
Tunda Mumtaz ta karanta takardar nan ta sake shiga mugun tashin hankali,
Kukan kam tayi shi kamar ba gobe, tausayin iyayen ta kam ba'acewa komi, da ta tuna actions
in mama lokacin data gama karanta takardar hankalin ta
ara tashi yake
A sanyaye tace
"Duk randa ta gane ni kuma sata na fara
ila mutuwa zatayi"
Ta sake rushewa da kuka me ta
a zuciya.