← Book details Lauje Cikin Naɗi Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 21 OF 51

Sashe 21

Lauje Cikin Naɗi Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Kusa da mama ya faruk ya zauna, cike da kulawa yace "mamana ya jikin?"
Murmushi mama tayi kafin tace "naji
arfi sosai yanzu, mumtaz ce har yanzu tun baccin daka tafi ka barta tanayi bata farka ba, Allah yasa dai kan yarinyar nan be ta
u ba"
Da sauri goggo safiya tace "ah tuf da ba
in yawu, in sha Allah garas zata mi
e kamar yarda kuka mi
e kuma"
Kowa seda ya murmusa wa yarda tayi maganar
Tsam ta taso daga inda take ta matso kusa da ya faruk,
asa tayi da murya tace
an nan masu kakin fa faruk?"
Kai tsaye yace "saboda tsaron lafiyar su na aje su goggo"
e baki tayi kafin tace "kamin daidai faruk, ni kaina ban gane ma wasu abunuwan ba wallahi, tunda na iso garin nan na fara gane-gane masu ban tsoro wallahi"
Tsit wajen yayi jin abinda goggo safiya ke fa
Cike da son jin me tagani ya faruk ya ce "me kika gani ne goggo?"
Shiru tayi bata sake tanka kowa ba, daga baya ma mi
ewa tsam tayi ta nufi gadon mumtaz dake mutsu mutsu.

Se asannan mama tace ma faruk "In yasan ba ze shigo ba mene na zuwa yana le
en mu?"
Da sauri ya faruk ya kalli window ido biyu suka yi da Ahmad dake la
Da Ahmad yaga sun ganshi yayi saurin barin wajen yana jin azalzala acikin ranshi
Murya
asa-
asa ya faruk yace "mama akwai matsala babba wallahi, ban san daga ina take ba, amma kowa ya kalli yarda abubuwan nan ke tafiya zaka san akwai wani abu a
asa,"
Murmushi me cin rai tayi sannan tace "Tabbas AKWAI LAUJE CIKIN NA
I FARUK, Amma mubi komi a hankali mu dage da addu'a Allah ze warware mana komi"
Kafin ya faruk ya sake magana goggo safiya ta dawo tace "faruk zo ka kamamin mumtaz in saka ta fitsari kar ta ji
e shimfi
Dururu yayi, cikin
ina yace "ni kuma?, ah bari a kira nurse tazo ta tayaki dai"
Goggo safiya tace "kai bana son shashanci, yo kafin nas
in tazo ai ta gama fitsare wajen"
Murmushi mama tayi tace "muje na kama miki ita yaya safiya"
suna shiga yayi wuf ya bar wajen ya nufi office
in dr jamal.
*******KHALID
Yinin ranar yayi shine cikin rashin sukunin maganar da sakina ta gaya mishi game da mumtaz
wani
angaren na zuciyar shi yaso ya yarda, amma wani sashin ya garga
e shi da kar ya kuskura yayi sake na dafe da mumtaz
Da ya zauna yayi tunani me kyau, yayi la'akari da irin yanayin rayuwar da akeyi a yanzu, hassada, ba
in ciki, da zallar zagon
asa da yayi ma al'ummma katutu yasa ya dawo daga rakiyar maganar sakina
Dan tabbas a rayuwar nan wanda kafi kusanci da shi se ya cuceka, ko kuma ya nemi ganin bayan ka, kuma haka kurum siddan ragadan baka tare mishi komi ba, zallar hassada da tsananin ba
in ciki ya ginu a tsakani.

Bayan wannan dogon tunanin da yayi ne yasamu sukuni a cikin ranshi
Beyi fushi ko zuciya ba ya sake kiran sakina, da
yar da
an wula
anci ya samu ta gaya mishi asibitin da aka maida su
Aikuwa beyi
asa a gwiwa ba yaja abokin shi kamal suka nufi hospital
Sanda isa an shiga sallar isha, seda suka tsaya a masallaci sukayi kafin suka fito
Suna fitowa suka sake ha
uwa da uncle Abbas shima da fitowar shi kenan, cike da girmamawa su khalid suka sake gaishe shi da tambayar masu jiki
Uncle Abbas da kan shi yayi musu jagora zuwa ciki
Inda Allah ya temakesu kenan, dan jami'an tsaron wajen bazasu ta
a barin su shiga ba saboda tsaro
Direct ya wuce da su ciki
Abba
kam be sheda shi ba, duk da yayi mishi bayanin a cmpnyn shi yake aiki
Ganin basu ga mumtaz a wajen ba yasa shi tambayar uncle Abbas "an sallami mumtaz ne sir?"
Uncle Abbas yace "ohh, gadon ta na ciki, ai tafisu jin jiki kam, ku shiga"
Suna shiga suka isketa zaune goggo safiya ta tasata a gaba tana cin abinci
Kalid na yin sallama mumtaz ta
ago kanta da sauri, a take agogon data
auka a cikin motar shi ya fa
o mata, da sauri ta sunkuyar da kai ganin yarda ya kafe ta da kallo
Murya ciki-ciki mumtaz tace "goggo bani hijabina pls"
Baki sake goggo safiya tace "Ah lallai kin fara dawowa hayyacin ki
annan da har kike neman hijabi"
Ganin ba bata hijabin zatayi ba yasa taja
ankwalin goggo safiyan dake ajiye a gefe ta yafa a jikin ta
Hannu bibbiyu goggo safiya ta kar
i su kalid jin bayanin da kamal yayi mata
Nan suka zauna suna ta fira kamar irin sun saba
innan
Ita kam komawa tayi ma tayi kwanciyar ta, sedai kaf firar da suke tana jin su.

Kiran da uncle
asim yayi mata ne yasa ta tashi a wajen
kamar dama jira kalid yake ta fita, matsawa yayi kusa da mumtaz data juya baya yace
"ya jikin naki?"
in amsawa tayi, in da ta waiga fuskar ta ya koma, ido hu
u suka yi
Da sauri ta rufe nata tana jum
uro baki gaba
Murmushi kalid yayi kafin yace "nagode ma Allah da ya takaita abin nan a iya haka mumtaz, yanzu kam zan iya bacci me da
i tunda na ganki na kuma ga yanayin jikin ki"
"hmmm" kawai take cewa
Cike da damuwa yace "ina wayar ki?"
Se a sannan tayi magana tace "kamar an sace fa"
Yace "toh bakomai, gobe in zanzo zan tawo miki da wata, amma yanzu ba wani nonba da zan same ki kafin safe?"
Girgi
a kai kawai tayi,
Daidai nan goggo safiya ta dawo
Basu sake wani jimawa ba sukayi mata sallama, bayan sun aje ma goggo safiya 20k agaban ta.

Sun fita kenan ya faruk ya shigo hannun shi
auke da takarda, kusa da Abba ya zauna, mi
a mishi takardar yayi kafin yace "dan dai ka matsa ne Abba, amma da kun zauna kun sake warwarewa tukun"
Cike da kulawa Abba yace "gara mu tafi gida tunda Allah yasa ba wani matsala, kuma na gaji da tambaye tambayen da ake min akan wa
an nan
an sandan da ka zuba, kuma hankalina baze ta
a kwanciya ba a nan"
"Hakane Abba, amma waze zauna da mumtaz?"
Se a sannan mama tace "Ya safiya zata zauna da ita mun gama wannan maganar, gwara muje gida a sau
a ma jama'a dake ta sintirin zuwa"
Ba yarda ya iya, haka suka tattara suka koma gida aka bar mumtaz da goggo safia a asibitin.
****gaskiya ya kamata kije ki gaishe ta mami, wallahi taji jiki sosai
Cike da zolaya mami tace "ohh khalid bako kunya?, in na dawo daga tafiyar da zanyi gobe zanje in gaishe ta,
Amma dai zuwa gobe ka samu binta da azima suje su dubata(binta da azima
annen mamin ne)
Se su sake tabbatarwa da gaske kake
Cike da jin da
i khalid yace "yauwa mami na, kin kawo shawara me kyau wlh"
Haka suka yi ta firar su irin na uwa da
a, sun jima suna fira kafin mami ta sako maganar abun hannun ta data nema ta rasa "Wai khalid har yanzu shiru ba wani labari game da abun hannun nan?"
"Mami, tunda kikaji har yanzu ba wanda ya kirani to wlh ba satar shi akayi ba, maybe ya fa
a wani wajen ne, ki sake dubawa dai"
e baki mamin ta kafin tace "ko
azu seda na sake dubawa wallahi,
atan shi yayi min ciwo sosai"
Da sauri khalid yace "mami ba akwai CCTV a office
in ba?"
Mami tace "akwai mana"
yace "ki duba to,
ila kiga inda ya fa
an murna mami tace "aikuwa danaji da
i, sam na mance da wata CCTV a office
an jima a wajen mamin kafin yayi mata sallama ya wuce
akin shi.
*****wajajen
arfe biyu da rabi na dare, ya faruk na kwance sam bacci ya
i zuwar mishi ya rasa mafita ga wannan matsalar da ke neman fin
arfin su
Yaji ana
wasa
ofar shi ka
an ka
Nutsuwa yayi yaji da gaske nan bugawar ake
Seda ya tabbatar da bugawan ake, da sauri ya zira riga ha
e da kallon agogon wayar shi
lokacin da ya gani ne yasa shi jin fa
uwar gaba, haka ya dake ya matsa jikin
ofar, a dake yace "waye?"
Daga can akace "MUS'AB".

NAGODE DA CALLS ALLAH YA BAR ZUMUNCI
ALLAH KASA ANNABI YA CECE MU
SHARE PLS.

LAUJE CIKIN NA
ZAINAB FALALU(MRS SULAIMAN)
MARUBUCIYAR
MAKIRCI
KISHI DA ALJANA
WANI HANIN GA ALLAH
ADDARAR MU
LAUJE CIKIN NA
WATTPAD@ZAINABFALALU8
Pg 41-42
Babu inda jikin ya faruk baya rawa jin mugayen maganganun da mus'ab ke bashi labari,
Cikin kuka mus'ab yace "shiyasa na yanke shawarar nisantar su gaba
aya, dan muddin ina kusa da su komi ze iya lalacewa".

Sam ya faruk ya kasa magana, ajiyar zuciya kawai yake saukewa yana tuna yarda uncle Abbas ke gaggaya mishi magana akan sauya ma su Abba hospital da yayi
yar maganar ya faruk ke fita yace yace
"Mus'ab zaka iya tunawa, bayan shi se wa?, baze ta
a zama cewa shi ka
ai ne ke wannan aika-aikar ba"
Kan mus'ab a
asa, ya
i yarda sam ya
ago kanshi, ga alamar yana son cewa wani abu, amma sam ya
i ya furta
A zuciye ya faruk ya finciko shi, murya a murmur
e yace "ka gaya min mus'ab, kar kaji shakkata, se kuma wa ka gani?"
in cewa komi mus'ab yayi banda ha
iyar zuciya da yake ta faman yi
Sun jima a haka, har wajen asuba tukun mus'ab yace
"Zan tafi, tsayawa ta babbar matsala ce anan ya faruk"
Ya faruk be hana shi ba, sema dafa kafa
ar shi da yayi yace
"Ko shine silar zama
arshen numfashi na zan kare ahalin Abba
arami in sha Allah"
Mus'ab be seke minti
aya a wajen shi ba ya fice.
Chapter 21 · 0% Book details