Sashe 29
Lauje Cikin Naɗi Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Fotowar mumtaz kenan taji ana ta gu
a a palon
asa, kamar ta fasa sakkowa take ji
Badan calls
in da
awayen su keta auno mata ba da bazata sakko ba
ISMAT
awar mama da bata jima da isowa ba, dataga alamun juyawa mumtaz zatayi yasa ta taro ta, galla mata harara tayi kafin tace "Halin ki sak da na yaya mardiya wallahi, kuyi ta abu kamar baku da gaskiya"
Mumtaz bata ce komi ba, dan tasan musu da ISMAT
in Ummu ba riba shiyasa ta lafe a jikin ta suka fara takowa
Tana sakkowa daidai nan taga mama ta rungume ya faruk da yasha galleliyar farar shaddar shi da ta amsa sunan ta
Yarda yake she
i da walwali kwa rantse da Allah shine angon
Sakato Mumtaz tayi tana kallon su
Sam fara'ar fuskar mama ta
oyuwa, gefen kumatun shi ta mangara tukun tace "ka kyauta daka dawo yarona, a jiki na naji kamar wani abu da na rasa ya dawo"
Dariya yayi yace "wallahi saboda ke na aje komi mamana nazo, daga tafiyata na gane baki so hakan ba, shiyasa ni kuma nace dole nayi suprising ki"
Kafin mama ta sake magana ta hango mumtaz, da sauri ta kamo hannun ta
Tsakiyar ita da ya faruk ta shiga sannan tace wa me hoto ya
auke su
Haka camera man
in nan yayi ta kashe su da hotuna
ISMAT kam wayar ta kunna itama tayi ta kashe su
Tajuddeen(me hoton) yace "Hajiya
an fita a yi musu au biyu"
Fita mama tayi, nan kuma tsakanin ya faruk da mumtaz aka tsaya kallon kallo
Ko a jikin Tajuddeen ya matasa kusa da su sannan yace
"yallabai matso kayi haka" ya nuna mishi ya dafa ta
Ganin zasu
ata mishi time yasa ya
auki hannun ya faruk da kanshi ya
ora a kafa
ar mumtaz data
an sunkuyar da kanta
Ganin da sauran space a tsakanin su yasa ISMAT matsowa da sauri ta tura mumtaz jikin ya faruk
Da yake Tajuddeen mayen hoto ne tuni ya samu ya hashaska su, kai kace shine mijin
Bayan ya gama
aukan su, ya faruk ya juya ya fice da sauri dan gaf ake da fara
aura auren
ago kan da Tajuddeen zeyi yace "Kai ban ta
a ganin angon da sukayi mugun dace da amaryar sa ba irin wannan"
Daga mama har mumtaz seda suka ji wata fa
uwar gaba dajin furucin Tajuddeen me hoto
Ganin ba wanda ya bashi amsa yace "next, se suwa za'a
auka"
ISMAT na dariya tace "muje ta can" sannan taja mumtaz suka
arasa ficewa zuwa babban palon da amaren da kuma
awayen su suke.
Tunda ya Tk ya iso wajen yake kutsawa ya samu ya dangane da cikin masallacin
Duk inda ya sa
a be yarda Abba
ya
ace wa idanun shi ba
Cunkoso ne sosai a wajen, amma haka ya kurkur
a har ya dangane da gaba gaba inda wakila duka angwayen ke zaune
Can ta gefe ya hango Abba babba da Abba
arami se kuma uncle junaid yayan mama
ayan
angaren uncle Abbas da uncle
asim se ya faruk a gefen su da kuma dr jamal a kusa da ya faruk
Kusa da Abba
ya matsa mutum
aya ne a tsakanin su, daga can uncle Abbas na kallon shi ganin ya dangane da Abban yasa shi lumshe idanun yana sauke ajiyar zuciya
Cike da kula ya Tk ya sunkuyar da kanshi tukun ya zaro kwalbar turaren daga cikin aljihun shi, da
yar ya kwance ledar duk dai yana bi a hankali kar ya tama kayan shi
Yana samu ya kwance ledar ya bu
e murfin shima da
yar tukun ya tsiyaya turaren a tafun hannun shi, ya ri
e kwalbar da ledar da kuma murfin a hannu
Tsabar mugunta seda ya wani runtse idanu tukun ya matsa a inda yake tunanin Abba
in na zaune, a wayance ya shafe wannan turare da ya zuba kaf a jikin uncle junaid, wanda a tunanin Tk a jikin Abba
ya saka
e idon da zeyi ya hango Abba
ya matsa can wajen da liman ke sallah yana amsa waya
A mugun tsorace ya ja baya, tsautsayi da baya wuce lokacin shi, aikuwa sauran turaren ya kife a jikin ya Tk
Tsaf akan idon uncle Abbas da hankalin shi yafi na Tk tashi
A mugun tsorace uncle Abbas ya mi
e tsaye, har uncle
asim na tambayar sha da "lafia?"
Ko amsa be bashi ba, yafara
arin cinma Tk dayayi mutuwar tsaye anan inda yake
Kafin uncle Abbas ya
arasa wajen Tk ya fara jin juyawar kai da kuma
arsuwar abu a zuciya
Ko tunani na biyu beyi ba ya matsa can kusa da Abba babba
Abba Abba na ganin shi yace "ya akayi ne Tk?"
Kanshi a
asa yace "Inaso ka nemar min auren sakina a hannun mahaifin ta uncle junaid Abba b"
Da mamaki Abba b ke kallon shi, bama shi ka
ai ba har sauran dake gewaye a wajen ma sunyi mamaki
Uncle junaid na gefe idon shi sun ka
a sunyi jajir, ga wata muguwar azalzala da yake ji a cikin ranshi
Uncle Abbas na ganin an tsaya saurarar Tk ya koma kawai ya zauna, dan yasan tunda tsautsayi yasa har turaren ya ta
a shi to ba makawa se an
aura auren
Amma inda zaku duba kuga a wani irin yanayi zuciyar shi ke a ciki se kun firgita da mugun ba
in da zaku gani.
Wasa-wasa magana ta zama babba,
Uncle junaid da kanshi ya amsa da ya ba Tk auren sakina
Ya faruk da gayya ya cire sadaki ya biya ma Tk
Har aka
aura auren Tk da sakina mamaki be bar zukatan kusan kowa dake wajen ba
Da gangan ya faruk yace a fara
aura na Tk dan ba'a san abinda ubangiji ya
oye a ciki ba
Aikuwa nasun aka fara
aurawa, sannan aka
aura na hafsa se Bilkisu sannan Amal se najwa
Kafin a
aura auren mumtaz ya faruk ya sa
ar ya bar wajen cike da
unar zuciya da rashin sanin abun yi kuma.
ALHAMDULILLAH aure ya
auru tsakanin khalid safwan da amaryar sa mumtaZ Abubakar
Haka maro
i yayi ta kururuwar fa
ar sunayen angwayen da kuma amaren
Khalid da suke tsaye ta can ya lumshe ido ha
e da godiya ga ubangiji jin an
aura
Jikin shi har rawa yake wajen ciro wayar shi yayi dialing no
in mumtaz.
HMMMMM, AKAWAI FA LUKUTAR MASIFA JAMA'A!!!!!!
ALLAH KASA ANNABI YA CECE MU
LAUJE CIKIN NA
ZAINAB FALALU(MRS SULAIMAN)
MARUBUCIYAR
MAKIRCI
KISHI DA ALJANA
WANI HANIN GA ALLAH
ADDARAR MU
LAUJE CIKIN NA
WATTPAD@ZAINABFALALU8
Pg55-56
Mummy na cikin jama'a taga uncle Abbas ya shigo fuuuu kamar ze tashi sama
gaisuwa da mutane ke masa ko kallo basu ishe shi ba yayi ciki
Da mamaki mummy tabi bayan shi, sanda ta je har ya kulle
ofar bedroom
in shi
Tsaye tayi a bakin
ofar tana so ta gano abunda ya
ata wa mijin nata rai har haka
A hankali ta fara kiran sunan shi tana
wasa
ofar ya bu
Cikin tsananin fushi da hargowa uncle Abbas yace
"Wallahi da zaran kin
ara ta
ofar nan a bakin auren ki!!!"
A mugun bazata mummy taji furucin
Sakato tayi tana jin yarda bugun zuciyarta ya
aru daga jin furucin sa
Da yake tasan halinn zuciyar shi, a ranta tace "yanzu haka abinda akayi mishi be taka kara ya karya ba yake wannan
acin ran," dawayewa tayi ta ja
afafuwanta ta bar wajen ta koma wajen mutanen ta.
Tunda uncle Abbas ya kulle kanshi a
akin yake buga number malamin nasu,
Busy kawai ake ce mishi, amma ya
i ha
ura ya manne wuta, da ta tsinke ya maida wani, daga
arshe ma akace wayar akashe take.
Wurgi yayi da wayar sannan ya dafe kanshi da hannu bibbiyu ya kifa goshin shi a jikin bango ya runtse idanu
arfi ya ce "no! bazeyuwu ba billahillazi, ba zan
auki asara ba ban kuma santa ba" the way yake magana da
arfi badan hayaniyar
an biki ba da babu abinda ze hana a ji shi.
Ganin yana neman zarewa a
anin lokaci yasa ya janyo drower gefen gado ya zaro kwalin sigari ya bu
e ya hau kunna musu wuta yana zu
anin lokaci ya zu
e kwalin tas sannan ya fara samun
an sukuni a ranshi.
Amare da
awayen su suna a nan anata shewa
Amal ta shigo palon da gudu tana haki
Kusan kowa kallon ta yake da mamaki
Hafsat ce tayi tsalan tace "oh Allah ya kyauta miki kedai, kar ki manta kin dai zama matar aure tun
azu"
Dariya da shewa sauran suka saka, banda mumtaz data kafe ta da ido
Seda Amal ta zauna ta mayar da numfashin gudun data kwasa tace "Gulma da
umi
umin ta na kwaso yasin"
Bata jira amsar su ba ta
ora da "Ya TK shima ya angonce"
Ido a waje Najwa tace "Amma ba ya Tkn da na sani ba ko?"
Dariya sosai Amal keyi bayan ta kalli sakina dake ta wani ta
e baki irin ko'ajikin nan nata
Cike da son tabbatar da gaskiyar zancen mumtaz tace "a ina aka bashi auren tunda dai naga alama kin koyo gulma kema"
Dariyar ta kawai take kwasa, lukutar masifar data hango a fuskokin mutanen gidan kawai ya isheka sanin cewa AKWAI LAUJE A CIKIN NA
Ganin Amal ta
i basu amsar tambayoyin su ne yasa suka shareta dan maganar dama batayi kama da warce za'a yarda da ita ba.
A waje kuwa, ana gama
aurin aure uncle junaid ya bar wajen saboda yarda yake jin kan shi na jujjuyawa.
TK kam ya shiga sahun angwaye bakin nan nashi har kunne yake gaisawa da mutane ana masa murna da sam barka.
Wurin a hautsine yake bama ka iya gane inda kowa yake
aurin aure ne ba na mutum
aya ko biyu ba
Shiyasa cinciridon jama'ar yayi yawa.
A haka dai aka rin
a ragewa ana watsewa
Duka angwayen ko wanne tawagar shi sun bishi zuwa reception da suka shirya
Sam khalid beso tafiya ba, yaso se yaga fuskar amaryar tashi, bata samu amsa wayar shi ba, ga gidan kuma ba ze shigu ba a yanzu, haka nan ya shige mota kamal yaja suka nufi wajen reception.