Sashe 17
Lauje Cikin Naɗi Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Mumtaz na kwance a
akin data sauka, baka jin motsin kowa alamar dai dare ya ratsa
Juyi kawai take tana farfasa maganganun da ya mus'ab yayi mata
azu,
Gaba
aya kanta ya kulle ta rasa wani kalar tunani zata yi akan maganar, dama tacika damun kanta taji ya fara sassara mata,
Haka ta tattara ta watsar da zancen, abu
aya ne ta
auka shine bazata bari kowa yaji ba har sanda ya dace
Khalid ne ya fa
o mata a rai lokaci
aya, sam ta mance da babin shi daga jiya zuwa yau, se yanzu daya fa
o mata
Wayarta dake gefe ta janyo, kunna data tayi ta hau whatsapp, kan kice me sa
onnin shi suka rin
a antayowa
Tsuru tayi ta kafe wayar da ido
Seda suka gama shigowa tas tukun ta bu
e ta fara bin sa
onnin
aya bayan
aya tana dubawa
A karon farko tun jiya da tayi murmushi, ita kanta bata san sanda hakan ta kasance ba
Se tsintar kanta tayi da replying shi, ta rubuta "whats wrong"? akan sa
on shi da ya rubuta "ina cikin wani hali" da manyan ba
Khalid na ganin sa
on ta, hannun shi har rawa yake wajen danna mata kira
Tana
aga wayar ta kara a kunne tayi shiru tana sauraren shi
"Baki da wani excuse da zaki bani, kina ina?"
Murmushi mumtaz tayi kafin tace "ina nan mana"
Cikin za
uwa yace "meyesa ban ganki a masallaci ba? har hotel
in da kika sauka naje nasha jira amma banga ko me kama dake ba mumtaz" yaja sunan ta daga
arshe
uro baki tayi kamar yana ganin ta kafin tace
"kai dai bari, Allah ne ya ha
amu da
an ba
in ciki yasa aka auno mu gida"
Yarda tayi maganar dole ya baka dariya, seda khalid ya dara kafin yace
"who was that person?"
Seda ta ta
e baki again kafin tace "a dangi yake, atai
aice dai ina
asarmu ta gado"
Duk da khalid beji da
i ba, amma ya samu relief ko yayane, nan suka raba kusan daren gaba
aya suna fira,
Abun mamaki sosai mumtaz ta saki jiki da shi se gashi tana neman kunci da damuwar data shiga sam ta raaa ta, ji tayi ma kamar kar ya kashe wayar su dauwama a haka.
A ranar daga khalid har mumtaz baccin farin ciki sukayi da al
awarin ha
uwa a ranar sallar da ze dawo da yamma,
anin wasu
an tsirarai masu mugun nufi da suke kwana da yini wajen tarwatsa rayuwar bayin Allah da yawa wanda basu jiba basu gani ba, saboda tsabar son zuciya da rashin rabo!!!!.
SHARE PLS
ALLAH KASA ANNABI YA CECE MU
LAUJE CIKIN NA
ZAINAB FALALU(MRS SULAIMAN)
MARUBUCIYAR
MAKIRCI
KISHI DA ALJANA
WANI HANIN GA ALLAH
ADDARAR MU
LAUJE CIKIN NA
WATTPAD@ZAINABFALALU8
Pg 31-32
BAYAN SALLAH DA KWANA BIYU
Tun safe da umma b ta fito daga wajen Abba b ta samu su Amal a
aki, duk da sun tashi amma suna zazzaune
Wayace a kunnen hafsa, while Amal kuma handouts ne a gaban ta tana dubawa
Da sallama umma b ta shiga
akin,
Stool
in gaban mudubi taja ta zauna,
Sallama hafsa tayi da wanda suke wayar ta maido da hankalin ga umma b dake binsu da kallo
Amal ma juyowa tayi gaba
aya sukai shiru suna kallon ta.
Seda ta mula da kallon su tukun tace
"Dake zan fara Amal, Amir da faisal wanne yafi gwa
i a cikin su?"
Bin ta da kallo Amal tayi, dan har ga Allah bata fahimci kalmar "gwa
i" da umma tace ba
an shirun da Amal tayi tana nazarin kalmar, umma ta sake maimaita tambayar tana kafe ta da idanu itama
Da gaske Amal tace "wallahi ban gane me kike nufi ba umma
afa
aya kan
aya umma ta
ora sannan tace
"Bari nayi maki dalla dalla, ina nufin Amir da faisal wanne yafi wani a cikin su?"
Murmushi Amal tayi kafin tace "Amir
in dai umma"
Karaf hafsat tace "billahillazi
arya take, ko motar da faisal ke zuwa gidannan zata siya ta Amir sau biyar umma"
Murtike fuska Amal tayi, cike da tsiwa tace "ba ruwanki a cikin maganar nan wallahi"
Da sauri Umma ta
aga masu hannu ha
e da fa
in "Ku dakata min" duka sukayi shiru suna kallon ta, idonta ta maida ga Amal sannan tace "na san kece zaki fi bani matsala, daga yau zuwa jibin da Abban ku yace zasu tara ku suji za
in ku na wanda kuke so, ina so ki fitar da wanda yafi rigar arzi
i a cikin su, kuma kar naga ba abinda nake so ba"
Sadda kai
atsa Amal tayi jin abinda umman ke fa
Cike da zumu
i hafsat tace
"umma wai maganar ta taso ne?"
Seda ta
an ta
e baki tukun tace
"Tunda me
umbar susa ya bada umarni ai dole a bi,"
Zaro ido Hafsat tayi ta
an sake matsowa kusa tayi
asa da murya tace
"Umma, to harda
ar gaban goshin nashi ko mu ka
ai?"
Dariya umma b tayi sannan tace "hmmm, harda ita fa, da Bilkisu da Najwa ma"
Baki bu
e hafsat tace "jakar uba, to da wa za'ayi kenan?"
Wannan karon dariyar da umma b tayi tafi na
Seda ta dara sosai tukun tace
"Ayi dai mu gani in tusa zata hura wuta"
Da ga nan tayi gaba ta ja musu
ofar.
Umma na fita Amal ta kalli hafsat tace
"Mugunta fitsarin fa
o ce dai ya hafsa, har wani murna kike saboda wani dalilin ku mara tushe"
Kafin Amal ta rufe baki hafsat tayo kanta a mugun sukwane, dayake Amal ta san hali, dama tayi readyn fita, aikuwa tana yun
urowa ta kwasa tayi waje da gudu
Aikuwa hafsat kamar ta ari baki saboda masifa da take zazzagawa, seda ya fauza da basu jima da zuwa gidan ba ita da khairi suka shiga tsakanin su tukunna.
Ya fauza da yake tana da fa
a sosai ta hau surfa musu bala'i, tace "kuna girma kuna cin
asa shirmen banza"
A fakaice hafsat ta murgu
a mata baki ta juya tana gunaguni.
Kamar yarda umma b ta zaunar da yaran ta tasanar da su sa
on Abba b, haka ma mummy, duk da Najwa ba
ar cikin ta bace ri
onta take, hasali ma saboda son da take ma
a mace ne kuma Allah be bata ba yasa yayan ta ya bata Najwa halak malak tun daga yaye
Najwa na kwance a kan doguwar kujera mummy ta sanar mata da umarnin su Abba
jin Najwa bata ce komi yasa mummyn cewa
"ya dai? ko akwai wani abunne?"
Can
asan zuciyar ta na zigata ta ce ya faruk take so, amma wani sashi na zuciyar yana
ar ta, murmushin dole ta
ulo tukun tace
"nothing mummy, kawai naji maganar ne daga sama"
Shafa kanta tayi tace "mutuncin duka
a mace
akin mijin ta, tun da Allah yasa sadik na son ki kema kuma kina son shi ba shikenan ba?"
a kai tayi, tana
ara cire ya faruk daga cikin ranta dan har ga Allah bata son tayi auren da ita ka
ai ke so.
******MUMTAZ
Kicin-kicin mumtaz tayi da fuska, jin me sakina ke gaya mata, bayan sun gama shirin tafia airport tarban Abba
da mama
"Gaskiya guy
innan be iya zuwa ba, wai fisabilillahi baki gaya mishi fita zamuyi ba?"
Sakina da ke
aura
ankwali a gaban mudubi tace "shap na mance ban gaya mishi ba, ko muje ya sauke mu ne?"
Da sauri mumtaz tace "no, bari nayi wa drivern ku magana, in kuma yana da abinda zeyi zan hau taxi"
Sakina batace komi ba, looks like kamar da gangan ma tayi hakan.
Mumtaz na fita ta iske an aiki drivern,
Dama ba kowa a gidan, mama asiya taje unguwa, daga su se masu aik.
Agogo ta kalla taga befi awa
aya ba su sauka,
Wayarta ta
auka ta kira bolt, minti biyar da kiran shi ya
araso, "na wuce" kawai tace wa sakina ta fice.
Saboda traffic
in hanyar, seda suka kai kusan minti talatin kafin suka kai
Daidai da zata shiga ciki call
in khalid ya shigo wayar ta
Jin cewa tana airport ne yace ta jira shi yana ta wajen ze
araso, taso ta hana shi zuwa amma ya kafe se yazo, rabuwa tayi da shi ya zo
Bata jima a tsaye ba yayi parking a gaban ta,
Ganin da sauran time
in saukar su mama yasa ta bu
e gaba ta shiga
Fuska cike da annuri khalid yace
"Da za ki min bu
ulun gaisar da su Abba ko?"
Murmushi kawai tayi, can tace
"yanzun ma ba ganin su zaka yi ba malam, suna sauka zan sauka kai kuma ka kama gaban ka"
Gyara parking yayi da kyau, sannan ya waigo ya fuskance ta,
asa da murya yayi kafin yace
"Gani nake kamar bakya so na mumtaz"
ago manyan idanuwan ta tayi ta kalle shi sau
aya ta kauda kai, sannan tace
"mene dalilin ka?"
"gashi kuwa bakya so na ga su Abba, ko gidan su sakina da
yar fa kika yarda naje"
Kallon agogon wayar ta tayi taga time
in ya cika,
Cike da nutsuwa tace
"gobe ina gayyatar ka gidan mu to, Amma yau kam zanji kunya a Abba ya ganmu tare, in ma da babban wanmu suka dawo wata maganar ce daban"
Marairaice fuska yayi, ba yarda ya iya dole ya ha
ura,
Fita yayi da niyar ya bu
e mata
ofa, yana fita idonta na kaiwa ga agogon shi dake ajiye, wuf mumtaz tayi sama da shi, daidai ya bu
e mata
ofar
Cikin
warewa ta sa
e agogon nan tayi ciki wajen tarban matafiya, shi kuma ya shiga motar shi ya tafi.