← Book details Lauje Cikin Naɗi Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 47 OF 51

Sashe 47

Lauje Cikin Naɗi Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

A guje ta fita ta koma
akin ta, jikin ta na rawa hannun na karkarwa ta janyo wayar ta, uncle junaid ta danna ma kira daidai lokacin suna tare dukkan su a inda suka saba ha
Har wayar ta gama ringing be
auka ba
Ta kira ya kai sau uku amma ba amsa, da gudu ta sake komawa
akin sakina da har yanzu tana a tsaye abin duniya ya ishe ta "
akko gyalen ki mu je"
ilewa tayi a tsorace tace "ina zamuje mom?"
Falla mata mari tayi tace "dan ubanki har kina da bakin tambaya ta, to bari kiji wallahi in har kika bari akazo aka ritsaki anan to kashin ki ya bushe"
Ba sake cewa komi ba banda fizgar ta datayi suka fice
A guje mom Asiya taja mota suka bar gidan.
*****Ya faruk na zaune a gaban Abba
arami call
in dr jamal ya shigo wayar shi,
agawa yayi, daga can dr jamal yace "sun iso fa, case
in babba ne wallahi, wu
ar ta shiga cikin sosai fa"
Murya can
asa ya faruk yace "ban fa sanar ma kowa ba a gidan, amma bari na gaya wa su Abba yanzu"
Da haka suka yi sallama.
******Har aka fito da Tk daga theater ba uncle Abbas ba dalilin shi
Hankali ya tashi
warai da kowa yaji labarin abinda ya samu Tk, dama zargin da ake na sakina ce tayi hakan, dan labarin bata gidan ya ba
e ko ina,
Ga mom
inta a gefe da take ta pretending kamar itama bata san inda sakinar take ba, alhalin ita ta kaita ta
oye ta.

Wajen goma saura su Abba babba da
arami dama su goggo safiya, harda su mama da su mummyn Tk suka koma gida, aka bar Amir ya kwana da shi.
angaren su uncle Abbas kuwa sun
agara lokacin ya cika,
ewa tsaye umma
tayi, gyara lullu
in ta tayi sannan tace "zanyi gaba se kun iso, zuwa yanzu na san sun gama taron shirmen su"
a kai sukayo duka, duk sun bi sun
agara
Uncle junaid yace "nan da 30mins muna hanya muma"
Da haka sukayi sallama.
*****
Sanda suka shigo gida daga asibiti ba kowa a ba
duk wanda ka gani
an gida ne, kowa sasan shi ya nufa, ga gajiyar hidima ga kuma gajiyar tsayuwar hospital da sukayi
Abba
arami na zaune a palon shi bayan yayi wanka ya kimtsa mama ta kawo mashi tea,
Tana zaune a gefen shi suna firar abunda ya faru da Tk wayar shi tayi ringing
Mama tafi kusa da wayar, yun
urawa tayi ta
akko, sunan Abbas ta gani a rubuce
Da sauri ta mi
a mishi ha
e da fa
in "
ila se yanzu yaga calls
in da akayiyyi masa"
a kai Abba
yayi ha
e da kara wayar a kunne
Duk a tunanin shi maganar Tk ze mishi, se yaji sa
anin haka
Da mamaki Abba
ke sauraron shi, can dai yace "ba matsala ku
araso ina palo na"
aje wayar yayi ya kalli mama yace "ki
auki mayafi su Abbas na shigowa"
Babban hijabi ta
ora akan kaya jikin ta sannan ta koma ta zauna.

Kamar wasu mutanen kirki, uncle junaid da uncle Abbas sukayi sallama suka shigo,
auke da wasu files a hannun su
Amsa sallamar sukayi
Da fara'a Abba
arami yace "bisimillah ku zauna mana"
Zama sukayi a kujerar dake kallon tasu
Kafin suce komi ya faruk yayi sallama ya shigo
Da sauri uncle Abbas ya kalli uncle junaid sannan suka kalli ya faruk dake murmushi kanshi tsaye ya
araso ciki
Basu gama mamakin ganin ya faruk ba se ga uncle
asim shima ya shigo goggo safiya biye da shi a baya
Daga mama har Abba
tsoro ne ya fara kamasu, ganin basu jima da rabuwa ba ai
Baki sake su uncle Abbas ke kallon su
Can suka jiyo ya faruk na fa
in "muna palon saman shi Abba babba"
ewa Abba
arami yayi yace "wai lafia?"
Daidai shigowar Abba babba kenan shima ya
ora da tashi tambayar "me ya faru kuma?"
Uncle
asim yayi karaf yace "Ku zauna mana, tunda kuka ga haka ai da magana ne"
A take uncle junaid ya fara jin tsintsinkewar zuciya
se wani mutsu mutsu yake kamar me basir.
aya bayan
aya sauran matan gidan ke shigowa harda manyan
Kowa ya shigo se yayi turus yabi kowa da kallo kafin ya zauna
Ashe ya faruk ne yabi kowa da kowa ya tura mishi sa
on yana son magana da shi ta sirrin a palon Abba
arami misalin
arfe goma da rabi.

Babu wanda yasan da an turawa
an'uwan shi sa
on, shiyasa duk wanda ya shigo se yayi mamaki
Umma
arama ce kawai be turama ba, saboda itama yasan zata zo kodan shirin su.

Kowa ya nutsu ya zauna, cikin fa
a Abba babba ya kalli ya faruk yace "kai bana son shashanci, meye haka ka wani tara mu anan kamar wasu sa'o'in ka?"
Kafin ya faruk yace komi, uncle junaid ya mi
e ha
e da fa
in, "ina jin abun na family ne, nikam bari naje gobe na dawo muyi maganar data kawoni"
Karaf uncle
asim yace "ta shafe ka mana, aikama
an gidane, zaka iya zama"
Musu yaso yayi, amma amma ganin mus'ab ya
aga labule ya shigo ha
e da sallama yasa ya tsaya cak, kamar yarda zuciyar shi data uncle Abbas ma ta tsaya.

INA MATU
AR GODIYA DA ADDU'O'IN KU GAME DA
ATAN
ANWATA
ALHAMDULILLAH, KUMA TA DAWO LAFIA
MASU KIRA DA MASU TURO SA
ON JAJE DA ADDU'A ALLAH YA SAKA DA ALKAIRI, MATSAYIN KU NA DABAN NE,
ALLAH YA BAR ZU
UNCI
ALLAH YA TSAREMU DA TSAREWAR SA ALFARMAR ANNABI MUHAMMAD
INA MATU
AR KAUNAR KU
ALLAH KASA ANNABI YA CECE MU
LAUJE CIKIN NA
ZAINAB FALALU(MRS SULAIMAN)
MARUBUCIYAR
MAKIRCI
KISHI DA ALJANA
WANI HANIN GA ALLAH
ADDARAR MU
LAUJE CIKIN NA
WATTPAD@ZAINABFALALU8
Pg82
Hannun Abba
na karkarwa ya nusa mus'ab da ya bar
asumba sosai a fuskar shi yace "Mus'ab!"
Cike da rauni mus'ab ya
araso inda Abba
yake ya rungume shi
Kowa mamakin ganin mus'ab yake a wannan lokacin duk da sun san cewa baya
asar(in baku mance ba haka ya faruk ya fa
a ma kowa)
Abba babba yace "saukar yaushe mus'ab?"
Jin abinda Abba babba yace shine ya dawo da tunanin Abba
arami shima ya basar
Shigowar mummy(matar uncle Abbas) kenan ta ga uncle Abbas zaune,
Batayi tunanin komi ba ta ce "Dama kana nan nake ta faman kiran ka baka amsa min ba?"
Kallon ta kawai yayi amma ya kasa ce mata komi
Goggo safiya tace "ki zauna mana,
ila wani abun ne ya tsare shi, tunda Allah ya ta
aita wahala ai da sau
e baki mummy tayi kafin ta samu waje ta zauna.

Ta gefe kuma uncle junaid se zungurin uncle Abbas yake da
afa, shima yana zungurinnshi
Duk ya faruk da uncle
asim na lura da su.

Cikin
agara Abba babba yace "wai meke faruwa? wannan gangankon namene?"
Kai tsaye ya faruk yace "Na uncle Abbas da uncle junaid ne, se kuma umma
arama"
Da mamaki kowa ke kallon ya faruk, har da su wa
anda aka ambata
Cikin fa
a uncle Abbas yace "ohhh rainin da kayi wa kowa shine har ya fara gangarowa kaina nima?"
Murmushi ya faruk yayi sannan yace "ku gafarce ni da abinda zan fa
a yanzu"
Tsuru kowa yayi yana sauraron ya faruk da ya shafa ma idanun shi toka ya
ora da
"Abba
ina neman alfarmar ka bar su uncle junaid da uncle Abbas gabatar maka da abinda ya kawo su kafin akai ga jin komi"
ata rai Abba
yayi yace "meye haka kakeyi ne faruk?"
Kafin ya faruk ya ce komi uncle
asim yace "ya kamata su fa
i abinda ya kawosu a gaban kowa da kowa a irin wannan lokacin"
Nan ma kallon kowa ya koma gareshi.

Cike da tsantsar rashin gaskiya uncle Abbas yace "me kuke nufi da hakan, ko kuna tunanin wani mugun abunne ya kawo mu?"
Ba wanda yace mishi komi, Abba babba dai yabi kowa da kallo yana so ya tantance abinda ke shirin faruwa"
Cike da rashin gaskiya ya hau bu
e files
in gaban shi, amma rawar da hannayen shi keyi sam yakasa samun sukunin iya ri
esu da kyau.
ewa tsaye mus'ab yayi, seda yayi ma kowa sallama kafin yace "A dena wani
oye
oye so muke su uncle Abbas su fayyace mana meyasa suke cin dunduniyar ahalin Abba
arami!"
Mus'ab na gama fa
in haka aka hau kallon kallo
Nan da nan zufa ta rufe su uncle Abbas duk da sanyin aircon dake aiki a palon
Cikin
acin rai Abba
arami yace "baka da hankali ne mus'ab, wa
an nan ba iyayen ka bane kake fa
in irin wannan munanan maganganun akan su?"
Shiru mus'ab yayi yana ci gabaa da ha
iyar zuciyar gado
Uncle
asim da shima fuskar nan a cukune take yace "tunda ba zasu ce komi ba, bari mu kawo wanda zeyi ma kowa bayani"
Abu ya fara
aci fa, zama na neman gagarar su uncle junaid gaba
Umma
arama kam saita
ofa kawai take, dan ba zata ta
a tsayawa ta kunyata ba.

Kafin kowa ya dawo daga duniyar mamakin da suka shiga uncle
asim ya shigo da Altine da idanun ta suka kumbura tsabar kukan data sha
i wi
i su umma
arama sukayi
Kunsa mara gaskiya ko a ruwa ji
i yake.
Chapter 47 · 0% Book details