← Book details Lauje Cikin Naɗi Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 31 OF 51

Sashe 31

Lauje Cikin Naɗi Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read

A gidan biki kuwa an ci gaba da shagali, masu janjanin magana nata yi, a haka ma wasu basu san da maganar ba ana ta sha'ani
Wajen biyar da rabi na yamma masu
aukar amare suka fara isowa
Kaf amaren sun bar palon da suke zaune, ko wacce ta koma sasan su
Ya sabiha ta sasu Amal yin wanka kafin su Abba babba su
araso
Haka Najwa itama
anwar mummy ta ha
a mata ruwan wanka da yaji turaruka masu
amshi.

Mumtaz kuwa tunda aka fitar da sakina jikin ta ya sake yin sanyi, ga azababbiyar fa
uwar gaban da ta
aru fiye da na baya
Maman kanta dauriya kawai take wajen sallamar mutane dan kalli
aya zakai mata kasan duk a firgice take, bata da sukunin zuciya
Mumtaz na nan kwance a kan gadon mama ta sake shigowa
akin
cikin fa
an dabata san daga ina ba tace "yanzun ma se nace kiyi wankan ne?"
Murya na rawa tace "a'a mama"
Mayafin ta tafara cirewa sannan ta cire sauran kayan
aya daga cikin akwatunan ta da ta ha
a ta bu
e, towel ta
auka sannan ta shige toilet tana share hawayen da suka sakko mata.

Ta jima a ciki tana kuka kafin tayi wankan ta fito
Mai kawai ta shafa, se kayan
amshi, amma ko kwalli babu a idon ta
Wannan karon blue black
in atamfar me ratsin fari a jiki ta saka
Masha Allah, sosai ta fito a cikin
inki tayi
ass abinta shigar ta dace da kalar fatar ta
warai.
e jakar da
ankunnaye ta ke aciki tayi har ta
auki
an kunne masu kyau zata saka ta fasa,
ananun barima ta
auka ta manna a kunnen ta, har zata rufe jakar ta hango wannan
an abin hannun da ta sata ta, da sauri ta kai hannu ta
auke shi ta saka a hannun damanta,
first time da ta saka abun hannun kenan, shiru tayi ta tsaya tana kallon yarda ya dace da hannun ta da kuma shigar data yi
Haka kawai ta tsinci kanta da yin murmushi.

Maida komi tayi ta rufe bayan ta cire sabon farin hijabi
ar daga cikin kayan
Sassauke akwatunan tayi
asa, tukun ta haye gefen gadon tayi kwanciyar ta.

Gab da magariba su Abba b suka sallami
an nasu bayan doguwar nasiha da suka sha
Tun ana jiran uncle Abbas har suka gaji suka sallami yaran .

Tabbas gida yana da da
i, koda kai kaji kana son auren, amma ranar tafiya gidan miji se an
aure
gaba
ayan su kuka suke, kar ma kuzo kuga mumtaz, duk irin dauriya da kawar da kai irin na Abba
, kasa daurewa yayi, be bari an gama ba ya bar palon
Mama kam dama ko da aka kira ta
in zuwa tayi, da goggon safiya ta dameta se cewa tayi "ai ni na gama mata fa
a, duk abinda taga inayi tayi shi bazata ta
a ta
ewa ba"
Ba yarda goggo safiya ta iya, haka ta rabu da ita.

Ya faruk na cikin RANGE ROVER shi
ar yayi, gab da babban palon,
Ko wacce an ri
ota fuskar ta a rufe zuwa wajen motar
Duk da ba da son ranshi ze kaisu gidajen nasu ba ya sakko yace "Iya su biyar
in zan
auka, ko wacce ta shiga wata motar"
Goggo safiya tayu caraf tace, "a ina ka ta
a ji amare sun tafi ba
an rakiya?"
Fuska ba yabo ba fallasa yace "bance kar kuje ba ai, ina nufin motar bazata
auke ku ku duka ba"
Uncle
asim ya
araso yace "su shiga mu gani"
Hafsat ta fara shiga, se najwa, sannan bilkisu, se Amal, kujerar
Bayan ta cika, uncle
asim ya rufe musu
ofar
sannan ya bu
ofar gaba yace "zo ki shiga nan mumtaz" tana shiga yace "matsa" sannan yace "ya safiya shiga" ta shige tukun ya rufe
ofar.

Tun kafin dama a fito da amaren,
awar ko wacce tabi motocin angon
awar ta
Haka dangi ma, wasu suce can zasu wasu suce nan zasu
Haka angwayen suka kwashe su tas
Tun farko sun san dama daga gida za'akai musu amaren nasu.

Ya faruk ya daidaita motar akan titi tukun ya kalli goggo safiya yace "gidan wa za'afara zuwa"?

Tana kallon hanya tace "a fara kai babba se
aramar ta zama ta
arshe"
Mumtaz najin haka ta sake lafewa a jikin goggo safiya tana sauke ajiyar zuciya, tun jiya dama take ro
onta kar a fara kaita, kuma a al'adance in biki ya ha
e haka,
arama ake fara kaiwa sannan babba.

Hakan kuwa akayi, hafsat naji na gani aka fara kaita,
Sannan bilkisu
Gidan najwa da Amal ba nisa tsakani, se anje gidan najwa kafin na Amal,
Nan ma seda aka kai najwan tukun aka zagaya da Amal, rungume juna suka yi da mumtaz suna ta kuka, da
yar aka raba su tukun aka wuce da mumtaz
Kukan da mumrtaz keyi a yanzu yafi na
Gaba
aya ya faruk na neman rasa nutsuwar shi
A cikin zuciyar shi yake jin kukan ta
Jiki a mace ya kai hannun shi jikin radion motar ya kunna karatun ALARAMMA AHMAD SULEIMAN wanda yake karanta suratul mulk
Tun sautin kukan na tashi da
arfi har ya koma yayi
asa sosai
Shi kanshi karatun ya saka shi nutsuwa
warai
Yarda suke tafiyar har yaso bawa goggo safiya mamaki
ai la
ai haka suke tafia, da na kalla da kyau naga a 40 yake tafiyar
Kasa ha
uri goggo safiya tayi tace "wannan tafiya haka faruk, kamar baka so mu kai"
Se a sannan ya farga da yarda yake tafiyar
Duk haushin kanshi ya kama shi
Sunyi nisa sosai goggo safiya tace
"na mance, gidan sirikanta Za'a fara kaita kafin mu wuce gidan ta".

Cike da
osawa ya faruk yace "mijin ya kaita da kanshi, ina da abun yi ni kam"
Da sauri goggo safiya tace "wallahi baka isa ba, al'adar suce, kuma tunda har suka sanar mana to ba zamuyi
aranta ba, dole muje"
Rai
ace ya faruk yace, "nifa ban san gidan ba"
Itama rai a
ace tace "bari na kira yayi maka kwatance"
Be sake cewa komi ba, se muryar kalid da yake saurar ta wayar goggon yana musu kwatance.

Har
ofar gidan suka je, a can suka iske mota biyu
auke da mutum uku-uku a ciki, ciki harda umma babba suna jiran
arasowar su.

Suna zuwa suka
unguma zuwa ciki inda ahalin mami ke jiran
arasowar su
Mami da kanta ta tarbi mumtaz da
an rakiyar ta har zuwa ciki
Tana rungume da mumtaz data lafe ajikin mamin, itama ta taro bayan mami da hannun ta na dama ta ri
e ta
A haka suka taka zuwa ciki, ana ta
aukar su hotuna, ga gu
a nata tashi ta ko wace kusurwa
Da dai mumtaz taji ana
arin yaye mata rufin fuskarta ta saka duka hannayenta ta ri
e hijabin
Har seda mami ta aje ta a babban palon gidan, tukun ta kalli su umma babba tace, "marhabun ku zauna bari nazo"
Hannun daman ta mumtaz tasa ta ta
o goggo safiya dake gefe,
iyar
anwar mami nata
aukan hotunan ta,
Khalid ya saka ta dama, seda ta
auka sosai duk da ba wani ganin fuskar ta ake ba tukun ta fice
akin da sauran take takoma, sannan ta danna ma number khalid
in kira
Yana
agawa tace "duba whatsapp yanzu zan antayo maka pic
in, dan ma ta
i bari muga fuskar ta"
Cike da jin da
i khalid yace "Thank you, yanzu kuwa zan duba"
Babbar yayar mami da ke zaune kan dadduma tace "muga hotunan"
a mata wayar tayi ta ce "gama gani kafin na zo"
Aunty hajara(yayar mami) ta rin
a duba pics
in da
ar tata ta
auka
Tana ta scrolling taci karo da hoton da mumtaz ta mi
a hannu ta ta
o goggo safiya
Har ta wuce ta dawo da sauri,
kafe hannun mumtaz da ido tayi tana kallon abun hannun ta, daidai nan mami ta shigo da sauri cike da annushuwa tace "ya hajara muje mana sun iso fa"
Yafito mami da hannu tayi, tace "zo kiga, kodai idona ne kemin bishi-bishi?"
an ran
wafowa mami tayi ta amshi wayar ta kalli hoton
Dariya tayi tace "amaryar ce ai, muje ki ganta a zahiri"
Aunty hajara tace "ki kalli hannun ta, kamar abun hannun da inna ta baki ne"
Dummmm, haka mami taji gaban ta ya fa
i yin tozali datayi da shi.

Zooming hannun tayi da kyau, tana kallo
irjin ta na dukan uku-uku,
Da sauri ta fice daga
akin ta nufi nata,
itama aunty hajarar da sauri ta bita a baya tana
wala mata kira,
Tana shiga ta janyo laptop
in ta ta hau binciko videon data yi mushi ajiya me kyau
Tare da aunty hajara suka kalli
an gutun videon da fuskar mumtaz ce
aro
Tsayar da videon tayi, a tare suka nufi palon da aka sauke su
Fuska ba yabo ba fallasa aunty hajara tayi musu sannu da zuwa ta tsallake su ta nufi mumtaz dake
udindine a hijabi
Su goggo safiya sun sha duk a cikin al'adar su ne hakan
Ido suka zuba wa aunty hajara data
aga hijabin mumtaz fuskarta ta bayyana ma kowa.
Chapter 31 · 0% Book details