Sashe 24
Lauje Cikin Naɗi Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ILA KU JINI ANJIMA
ALLAH KASA ANNABI YA CECE MU
LAUJE CIKIN NA
ZAINAB FALALU(MRS SULAIMAN)
MARUBUCIYAR
MAKIRCI
KISHI DA ALJANA
WANI HANIN GA ALLAH
ADDARAR MU
LAUJE CIKIN NA
WATTPAD@ZAINABFALALU8
Pg45-46
Yinin ranar umma b a sama take gaba
aya sam Abba babba baya shawara da ita a kan hidimar nan
Alhalin nata yaran sunfi yawa a ciki wa
an da za'a auras
Tunda ta baro
akin shi take ya
a maganganu marasa da
i wanda sam bema dace ace tayi su ba
Amal da shigowar ta kenan daga school ta iske umma b a haka, cike da damuwa tace
"Haba umma, dan Allah kicire wannan abun a ranki, wallahi in kika ga ramar da kikayi se ace ma jinya kika kwanta"
Wata mahaukaciyar harara ta ballo mata
Aikuwa gumm tayi da bakin ta dan tasan sauran zancen in taci gaba da magana.
Shigowar ya faruk kenan daga tafiyar da yayi ta sati, jakar shi kawai ya aje ya shiga sasan nasu
Nan shima ya taras da banbamin da umma b ke yi
Tana ganin ya faruk tayi shiru ta bishi da kallo
Sama-sama ya gaishe da umma
arama dake ta harkan gaban ta, tukun ya shige uwar
akan umma babba
Tsam ta mi
e tabi bayan
an nata
Ko gaisuwar shi bata amsa ba ta hau tambayar "ciwo kayi ne acan faruk?"
Tashi zaune yayi tukun yace "aikuwa, zazza
in dare nayi"
Zama a gefen gado tayi sannan tace "Allah yasa kaje an duba ka, yanzu haka maleria ce"
a kai kawai yayi,
Shiru
akin ya
auka, an
an jima ka
an tukun ya faruk yace
"Umma dan Allah ki rage yawan fa
an nan naki, wallahi bana jin da
i ace sam ba'ajin sautin muryar kowa a gidan se taki, kuma in anji takin fa
a ne a koda yaushe umma"
e baki tayi tana kallon shi sama da
asa sannan tace
"Ai zanyi mugun mamaki innaji baka tanka ba, ayi tajin muryar tawa mana, shikenan akan gaskiya ta baza'a barni nayi magana ba?, to wallahi bazata sa
u ba, dole in naga abinda beyi min ba in tanka"
Dafe gefen kanshi yayi tukunyace "ni ba haka nake nufi ba umma, akwai abunuwan da suna son a kawar musu da kai, ba komai bane ake tankawa, wallahi mu
an ki bama jin da
i sam,
Baki ganin yarda umma
arama ke shanye abubuwa bama kamar akan Abba b, duk zuciya da fuahin Abba tasan yarda take mishi"
Bata bari ya
arasa ba ta mi
e tsaye, idon ta a rufe ta nuna mishi
ofa tace "Fita kafin zuciya ta
ibeni nayi maka muguwar magana"
Jiki a sanyaye ya mi
e, murya cike da damuwa yace "ban fa
i dan na
ata maki rai ba umma, ki gafarceni, Allah ya huci zuciyar ki"
arfi tace "naji kullum haka kake fa
a, fitar min a
aki, kuma Allah ya kiyashe ni zama micijiya me kan mutum!!"
cak ya tsaya ya kafe umman nashi da kallo jin maganar
arshe datayi
Ganin ya kafe ta da ido tace
"bari na maimaita kaji da kyau, cewa nayi Allah ya kiyashe ni zama micijiya me kan mutum!"
Ta juya tayi shigewar ta ciki.
Umma
arama na tsaye a wajen dining tana shirya kulolin abincin dare a kai
Kunya sosai ta rufe ya faruk ganin ko kallon inda suke umman bata yi ba
Jiki a sanyaya ya taka zuwa inda take
Murya
asa-
asa yace "Dan Allah umma
kiyi ha
uri, har yanzu na kasa gane kan umma sam"
Murmushi tayi kafin tace "bakomai faruk, watarana zata gane ni ba mace me zafi bace, kowa da kalar nashi kishin zaka ga na wani yafi na wani zafi ne kawai"
A ranshi yake fa
in "inama ace haka umman tashi ke da sau
i hali kamar na umma
arama"
Har umma
arama ta wuce be dawo daga
an guntun tunanin da ya tafi ba.
Beyi niyar shiga part
in mama na a yanayin da yake a ciki, amma ganin motar khalid a gidan yasashi nufar sasan kai tsaye
Mama ce zaune a palon tasha lullu
i yayi sallama ya shiga
Fuska cike da fara'a mama tace "oyoyo yarona"
Murmushi yayi ya
arasa kusa da ita ya zauna, cike da zolaya yace
"Fita zakiyi ne naga kin sha lullu
i? daga gani ma sabon mayafi ne wannan"
Dariya mama tayi tana kai mishi ran
washi, tace "Yaushe ka fara saka wa mutane ido ban sani ba?"
daidai nan goggo safiya ta fito itama da nata lullu
in ta samu waje ta zauna
Kallon shi ya maida ga goggo safiya
Be san sanda ya kwashe da dariya ba
Ya hau raba kallon shi a tsakanin su
Be kai ga sake maimaita tambayar shi ma khalid da kamal suka yi sallama duk sun sha shaddaji suna ta zuma
amshi
Kansu a
asa suka
araso ciki, fuska a sake goggo safiya ke musu maraba ha
e da nuna musu waje su zauna
Shigowar su khalid yasa ya faruk gane lullu
in me suka sha
Yi yayi kamar ze bar palon ya dake ya basar
aya bayan
aya ya mi
a musu hannu suka gaisa, tukun ya koma ya zauna
Cike da girmamawa kai a
asa khalid da abokin shi kamal suka gaishe su
Mama dai tunda tace 'lafia lau, ya mutan gidan" bata sake magana ba, haka zalika ya faruk wayar shi ma ya ciro yaci gaba da danne danne
Goggo safiya ce kawai ke jansu da surutu
Daga gefe kuma Altine tana ta ukin kai kawo tana jera musu abubuwan motsa baki.
Cike da kulawa mama tace "Bisimillan ku fa, ya safiya muje ciki su samu suci"
Da sauri khalid yace "a'a mama mun
oshi daga gida muke, zamu koma ne ma yanzu"
Goggo safiya tace "ai ko
an lemon kwasha ko?"
Murmushi dukan su sukayi
aga murya mama tayi tace "Altine, zoki parckaging musu su tafi da shi"
Hakan kuwa akayi, Altine ta na
e komi da komi da suka tashi tafiya suka tafi da shi.
ofar da Abba
ke shigowa mumtaz tabi ta fita jin sun bar palon
Basu wani jima sosai ba suka
ara gaba ita kuma ta dawo
A tunanin ta ya faruk ya fita shine ta shigo ta palo
Ido hu
u sukayi da shi
Da sauri ta
auke kanta, ko gaishe shi bata yi ba ta shige ciki
Yana ganin shigowar ta ya tashi ya fita
Har mama na fa
in "ka fasa shan kunun ne faruk?"
Yana tafiya yace "Zan sha, anjima zanyi wani aiki a palon Abba
, a saka a flask"
Goggo safiya tace "uban
an'iyayi"
Dariya mama tayi tace "ai kuwa yarona bashi da wannan iyayin".
Wajen goma saura na dare ya faruk ya gama tas abinda yake
Farar jallabiya ya saka se gajeren wando a ciki
Laptop da wayoyin shi ya
auka tukun ya kulle
akin ya wulla keys
in cikin aljihun jallabiyar
A kan idon uncle Abbas ya faruk ya fito daga sasan mazan gidan
ara lafewa yayi yaga ina zeyi, dan yau a babban company yaji sanda Abba
arami ke waya yana fa
in wasu mahaukatan daloli da babban companyn ya kawo a iya watan kawai
Shine yake ta bin diddigin yarda za'a fitar dasu ko shigo da su
Ga mamakin shi yaga ya faruk ya shige part
in Abba
memakon ya shiga mota ya fita
Kuma a iya sanin shi yasan Abba
in baya cikin gidan
So abin yayi confusing shi
warai
Haka ya gama tsayuwar shi bega shigowar Abba
ba be kuma ga fitowar ya faruk ba
Wayar shi dake ta vibrating tun
azu ya
aga ya kara a kunne tukun ya juya yayi ciki.
Ya faruk na shiga sasan mama, sama yayi inda a nan suke komi da ya shifi dukiyar Abban
Wani sirrin da ba kowa ne ya sani ba tunda aka gidan gidan shine a sasan Abban akwai
gidan
asa a ciki
Daga shi se mama se kuma ya faruk suka san da zaman gidan
asan nan
In zaku tuna sanda Abba
arami ya fara gini be kawo kowa ba har seda aka kammala komi, so ba wanda yasan da zaman wannan wajen.
Yana shiga palon ya matsar da
atuwar kantar dake manne a jikin bango, inda akayi decorating palon da ita
To ta bayan kantar ne akwai
ofar da zata sada ka da gidan
asan
Ya shige ya aje kayan hannun shi tukun ya fito ya zauna a palon yana jiran akawo mishi kunun shi ya sha kafin ya koma ciki
Be jima da zama ba mumtaz ta kawo mishi kunun, tana ajiye wa ta juya da sauri ta fita,
aramin tsaki yaja kafin yaja flask
in ya zuba, yana sha yana kallo har ya gama tukun ya sake komawa gidan
asan.
shabiyu ta gota gidan yayi tsit baka jin motsin komi da kowa
Mama na kwance ta rasa me ke mata da
i sam ga bacci ya
i zuwa ga kuma rashin da
in zuciya
Hijabi ta
ora akan kayan baccin ta tafito ta nufi palon Abba
Tana shiga ta juya kantar palon ta shige
Ya faruk na tsaka da aiki yaji takun tafiya, duk a tunanin shi Abba ne
Sallamar data yi ne ya kawar mishi da shakku
Kuerar kusa da shi taja ta zauna, bata ce komi ba
Matsar da tarin takardun gaban shi yayi ya maida hankalin shi gare ta
Yace "mama lafia? bakiyi bacci ba?
"Na
asa bacci faruk, kawai bana jin da
in jikina, nasan kuma kana nan kana aiki ga Abban ku be dawo ba,
Me zan taya ka da shi?"
Da yake ba sirrin lissafin su da bata sani ba, kafin ya faruk yayi wayo ma da ita da Abban suke abinsu.
Tunda mus'ab yaji muryar mama ya kasa sukuni
Zuciyar shi kawai ke azalzala mishi ya fito yaji
umin ta
Daurewa iya daurewa yayi ta, amma sam
ya kasa ri
e kanshi, ji yake kamar ana ingiza shi.
Sosai suka du
ufa da aikin shi da maman, kamar daga sama taji an rungumeta ta baya yana fa
in "Nayi kewar ki mama!"
Duk da ya faruk ya firgita, amma mama tafi shi shiga mugun ru
u, tozalin da tayi da mus'ab ba
aramin gigitata yayi ba.