Sashe 23
Lauje Cikin Naɗi Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
LAUJE CIKIN NA
ZAINAB FALALU(MRS SULAIMAN)
MARUBUCIYAR
MAKIRCI
KISHI DA ALJANA
WANI HANIN GA ALLAH
ADDARAR MU
LAUJE CIKIN NA
WATTPAD@ZAINABFALALU8
Pg43-44
Da yamma lis, yau ba
i masu zuwa gaisuwar sallah da kuma dubiya duk sun
auke
Gidan an samu sauki mutane sosai
Mama da goggo safiya na zaune a palon
asa suna firar kayan sha tara na arziki da aka kawo na saka ranar hafsa da bilkisu da kuma najwa
Goggo safiya tace "naji
assim yace yau da daddare za'a kawo na Amal itama"
Mama tace "hakan Abban su ke gaya min kafin ya fita"
Can goggo safiya ta sake cewa "mumtaz fa? ko har yanzu ta kasa tsaida zuciyar ta akan yaron kirki nan"
Gyara zama mama tayi kafin tace "a dai gaban ki jiya muka titsiyeta ya safiya, na kasa gane kan yarinyar nan sam,
azu da safe da na sake mata magana ma fashe min da kuka tayi,
Na rasa yarda zanyi ni kam"
Da mamaki goggo safiya ta sake cewa "kuma fa naga kamar tana son yaron, nikam wallahi na yaba da hankalin shi sosai, duk yafi min samarin sauran kamala da nutsuwa"
Ta waiga wajen da mumtaz
in ke zaune
azu taga bata nan
Altine ta yafito tace "shiga kira min mumtaz"
Altine na shiga
akin ta iske mumtaz tsaye gaban mudubi tana saka kwalli
Ta cikin mudubin take kallon ta, fuska a
aure tace "lafia?"
"ana kira" kawai tace ta juya
A fili mumtaz tace "munafuka kwanan ki sun kusa
arewa a cikin gidan nan, ki gama ra
e-ra
en ki"
Seda ta gama tas abunda take tukun ta fito
Wannan karon harda umma
arama a palon
Kusa da mama ta zauna ha
e da fa
in "gani hajiya mama"
Yarda tayi maganar ya basu dariya, a da mumtaz akwai iya shege sosai, amma tunda
abi'ar sarface-sarface ta kamata ta sauya gaba
aya.
Dundu mama ta sakar mata kafin tace "seda kika gama shanya mutane tukun zaki fito?
Ya safiya ke kiran ki bani ba" ta juya sukaci gaba da magana da umma
arama
Goggo safiya tace "shiru mumtaz banji kince komi ba, bana so kizo kina danasani daga baya"
Shiru tayi bata ce komi ba, umma
arama tayi tsulum tace "Ya safayi shifa yaro ba'a mishi dole, in bata son wancan ta kawo wanda yafi kwanta mata mana"
e baki mama tayi, badai ta saka musu baki ba
Goggo safiya tace "haka maganar ki take sumayya, ni nagartar yaron kawai nake hangowa wallahi"
Umma
ta kalli mumtaz cike da kulawa tace " a cikin samarin naki wanne kk so tunda kamar baki gama aminta da shi khalid
in ba"?
Kafin mumtaz tayi magana mama tace "ba se in akwai wasun ba, da bakin ta take korar su, nasha zaunar da ita ina nuna mata illar hakan amma yarinyar nan ta maidani wata gani can dai, to ga ranar maganata nan"
ura baki mumtaz tayi, duk maganganun su sun isheta,
Ga khalid ya jima da zuwa yana jiran ta, gashi su kuma sun titsiyeta a nan.
Suna tsaka da surutun su megadi ya
a sallama a
ofar palon
Altine ce ta le
a, ya fa
i sa
on ya juya
Tana komawa ciki tace "Tun
azu ba
on na jiran ki wai mumtaz"
Salati goggo safiya ta saki ha
e da ri
e baki "yanzu fisabilillahi ajiye shi kikayi yana jira? to gaskiya baki kyauta ba tashi kije"
Daman maganar su ta ishe ta,
Da sauri tayi waje ta barsu da binta da kallo.
Khalid na zaune a mota yaga fitowar ta,
Ajiyar zuciya me sanyi ya sauke ganin ta fito fuskar ta a sake ba kamar jiya da yazo ba
Da sauri ya fito ya tako zuwa wajen ta
Fuska a washe yace "barka da fitowar sarauniyar kyawawa"
Murmushin ta me kyau ta saki tana sunkuyar da kanta
atsa
"muje ciki" tace, tana gaba yana binta a baya har palon ba
yar da ji
in goshi a ranar mumtaz ta yarje wa khalid turo manyan shi kamar yarda ya jima da nacin tambaya"
Tsabar murnar maganar data yi yasa shi tashi ya fara juyi yana rawa yana mata wa
ar "ta kusa zama tawa, ta kusa zama tawa"
Ganin murnar da yake yasa yasata jin nutsuwa sosai a cikin ranta
Tun tana
oye fuska tana dariya har ta dena ta koma yin ta a fili,
Tsabar murna duk abinda aka jera mishi beci ba, time
in tafiyar shi ma beyi ba yayi mata sallama ya tafi cikin zumu
i da zakwa
in sanar wa mami.
Tana komawa ciki kusan a tare sukace "har ya tafi?"
Mama tayi caraf tace "ko kuma ta koreshi ba"
Goggo safiya tace "Da
ina dake wani lokacin baki fa
in alkairi zahra'u,"
Murmushi mama tayi taci gaba da danna wayar hannun ta.
Mumtaz ko a jikin ta, seda ta shiga
aki ta ciro hijabin jikin ta tukun ta dawo palon, kusa da goggo safiya ta koma ta zauna
ince ma kowa komi tayi, seda ta mula ta mulmule tukun tace
"wallahi ji nake a raina dama ban amsa mishi ba"
Ta gefen ido mama ke kallon ta, ba dai tace komi ba dan kar tayi tunanin ta matsu taji
Goggo safiya ce ta gyara zama tukun tace "bana son iskanci mumtaz, duk kin bi kin saka mu a duhu, shin kin ce ya turo ne koko wani ta
in kike yi na daban?"
Tura baki tayi gaba kafin tace "ai shine nace nayi danasanin cewa na yarda ya turo
Kusan a tare umma
arama da goggo safiya suka saki wata narkekiyar gu
a wanda seda yasa Altine dake baya shigowa da sauri
Mama kam ajiye wayar hannun ta tayi, haka kurun taji gaban ta na fa
uwa ba gaira ba dalili.
Tsabar haushi mumtaz barin wajen tayi
Kallon yarda mama ke binsu da ido goggo safiya tayi
Cike da murna tace "naga kamar kina wani basarwa zahra'u"
Kafin mama tace komi umma babba ta shigo itama, duk dan saboda yaya safiyar suke yawan shiga sasan maman, duk da umma babba bada son ranta hakan ke kasancewa ba
Waje ta samu ta zauna, fuska ba yabo ba fallasa ta gaishe da yaya safiyar, sauran ko sannun ku tace
Jin ana kamar magana me muhimmanci ne yasa ta
i tashi ta tafi
Kowa yasan bata jimawa in tazo, amma yau suka ga sa
anin hakan
Murna nata cin goggo safiya, bata so ci gaba da murnar a gaban umma b ba
Haka nan ta basar ta kalli mama data ci gaba da danna wayar ta tace "Kin dai gani in baki bu
e ido kin tsaya ma
arki ba to ke kika sani, yarinyar da ba
ar fari bace balle ace zaka
anyi kawaicin wani abun, wasu ma da zasu aurar da na farin basuyi kawaici ba sam"
Kowa yasan da umma b take, dan tana maganar tana kallonta ta wutsiyar ido
Dan haka ki saki zuciyar ki kinuna ma ubangiji godiyar ki.
Umma
arama ta amshe da "gaskiyar ki kuwa yaya safiya, Allah dai ya tabbatar mana da alkairin sa"
Cike da shewa goggo safiya ta ta
a umma
tace "na ta
a ki da alkairi mutuniyar kirki"
Sosai umma babba ta
unsa, rai a
ace ta mi
e tayi hanyar fita
Har ta saka
afarta waje ta waigo tace "Duk wanda yayi zagi a kasuwa yasan da wanda yake, kuma wallahi ya safiya ki kama girman ki tun wuri"
tana gama fa
an haka ta fice fuuuu kamar zata tashi sama.
Umma babba na fita mama tace "kayya ya safiya ni kam bana son irin haka sam wlh"
Banka mata harara tayi, tukun ta waiga saitin umma
arama tace "Bazata ta
a sauya ba ita, daga fa
in gaskiya kinga zata fara jero wa'azin nan nata "
Murmushi umma
tayi kafin tace "zaman lafia yafi komi da
i ai ya safiya"
Basar da su tayi taci gaba da murnar ta, harda fa
in "tafiya kam ba yanzu ba, se baba ya gani".
******Bayan isha, duka iyayen na nan suka tarbi masu kawo kayan Amal, aka tarbe su kamar yarda aka tarbi sauran, sosai aka daddara kafin suyi sallama suka tafi.
angaren khalid kuwa yana barin wajen mumtaz gida ya nufa, duk da yasan mami bata nan, hakan be yana shi komawa gida ba, gaba
aya yama rasa me zeyi
Waya ya ciro ya danna mata kira, amma har ta tsinke bata
aga ba
Maida kiran yayi ga kiran
anwar mamin, da ya sanar mata itama tayi murna sosai, a zumu
in ta har ta fara mishi lissafe-lissafen abinda za'ayi.
A daidai lokacin da call
in khalid ya shiga wayar mami tana tsaka da kallon videon data za
ulo na sanda mumtaz ta
aukin abin hannun ta
Sosai abun ya bata mamaki, ta kalli videon yafi a
irga
Sosai ta lula tunanin inda tasan yarinyar, daga baya ta gane sun ta
a kwanciya anan.
Kwana biyu da mumtaz ta bashi dama aka saka musu ranar aure, bayan an gabata da komi na al'ada
Zukatan mafia akasari basu so ha
in ba, to da yake aikin gama ya gamu ba yarda wasun suka iya dole suka ha
ura da bin abun da addu'a.
angaren mus'ab kam ya samu kwanciyar hankali jin har an tsaida magana da khalid ba da TK ba, sosai ya saamu nutsuwa.
TK tunda aka saka ranar mumtaz aka ha
e da sauran hankalin shi yayi mugun tashi
Takanas ya je ya sami uncle Abbas a guess hause
in shi ya tayar mishi da hankali
yar da lallami uncle Abbas ya lalla
a TK ha
e da al
wari me
arfin gaske na mallaka mishi mumtaz a cikin
anin lokaci.