← Book details Lauje Cikin Naɗi Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 25 OF 51

Sashe 25

Lauje Cikin Naɗi Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read

ALLAH KASA ANNABI YA CECE MU
LAUJE CIKIN NA
ZAINAB FALALU(MRS SULAIMAN)
MARUBUCIYAR
MAKIRCI
KISHI DA ALJANA
WANI HANIN GA ALLAH
ADDARAR MU
LAUJE CIKIN NA
WATTPAD@ZAINABFALALU8
Pg47-48
Duk da daurewar da mama ke
arin yi na kar ta yi kuka amma hakan ya gagara
Tun da mus'ab ya fara bata ka
an daga cikin dalilan da yasa ya koma tayuwa a nan
Cikin kuka abinda mama ta fara tambayar shi shine
Mus'ab a ina kake cin abinci to?"
ya faruk najin yambayar da mama tayi wa mus'ab seda tsiga jikin shi ta tashi
A ranshi yake fa
in "uwa daban ce!"
Mus'ab sake shigewa jikin mama yayi sannan yace " da bakwa nan ina cin su biskit da su goldenmoon, amma kusan kullum dani ake girki a gidan"
Jiki a sanyaye ya faruk yace "bama wannan ba, ya akayi kasan da wajen nan?"
Da sauri mama ta gya
a kai, dan itama tana son jin wannan amsar
Kai tsaye yace "a ranar dana fara jin mugun
ullin da uncle Abbas suke
ullawa shida wa
anda ban san ko suwaye ba naji yana maimaita "anya akwai gidan
asa kuwa a cikin gidan nan malam"
Tunda naji haka na fara dube-dube, dan nima ina mamakin wani lokacin da na san Abba na cikin gidan nan, amma lokaci
aya inga ban ganshi ba yasa na yarda da hakan
kuma na ta
a jin sanda Abba ke waya da ya faruk akan ya same shi a gidan
asa"
Daga maman har ya faruk
da rayuwar ki data Abbanmu dakuma Ahmad da mumtaz
bbas ya kamani ina mishi la
e shine y
Na firgita sosai da naji abinda yn kafe shi da ido sukayi suna sauraren shi
ora da "A ranar da uncle Aace min, ya bani kwana
aya in
ace a idon shi, inba haka ba ze salwantar ace, kuma mama bazan
oye miki ba, in har na kusance ki ko Abba ina jin wani mugun
unci da tsananin ba
in ciki a cikin zuciya ta
wani lokacin inajin zuciyata na tunzura ni nazo na sha
eku ko kuma in burma muku wu
Tsoron kar hakan ta kasance yasa nayi niyar nesanta kaina da ku
Amma ina tunanin kar yazo ya aiwatar da abinda yace alhalin ku baku san da wace irin zuciya yake zaune daku ba
Shine na rubuta wasi
a na ba mumtaz ta baki, dalilina na yin haka shine uncle Abbas da ma wanda duk suke aiwatar da mugun nufin su zasuji na bar gidan
Amma a ba
ini shine ina nan gidan
asan."
Karka
a kai ya faruk yayi yana mamakin hakan, can yace "a ina ka samu keys to?"
murmushi Mus'ab yayi kafin yace "inda kake aje spare keys a nan na
auka"
Sosai mama ke kuka, ko bakomai wani nauyi da
irjinta yayi mata tun lokacin data ga wasi
ar nan taji yana sauka a hankali, nutsuwa na ratsata
Kuma ko da wasa batayi mamakin jin sunan uncle Abbas a masu neman ganin bayan su ba
Tsoronta
aya shine bata san suwaye sauran mu
arraban shi ba.

Murya a dishe mama tace "faruk ya kake gani zamuyi wajen sanar da Abba
, ko ba komai yayi taka tsantsan da shi"
Murmushi ya faruk yayi, sannan yace " bazamu gaya mishi ba mama, shari'a sa
anin hankali ce, zuba ido kawai zamuyi akan komi, sannan kar mu bari ko Abba
yasan da zaman mus'ab a nan, in da hali ma shiryawa zeyi ya tafi can china ya wakilci Abban kamar yarda nace musu yana can dama gudun magana"
kan mus'ab a
asa yace "Bazanje ba gaskiya ya faruk, wallahi ko kun saka ni na tafi nasan bazan iya aiwatar da komi ba
Ni ka
ai nasan abinda nake ji a raina"
Dafe
irji mama tayi tana kallon su kafin tace "kodai akwai sihiri a lamarin nan ni zahra'u"?

Dan dai kawai ya faruk ya kwantar mata da hankali yace "haba dai, ba wani sihiri mama"
Amma deep down him yasan baza'a rasa sihirin ba,
Yana cikin wannan tunanin mumtaz ta fa
o mishi a rai, haka nan yaji mummunar fa
uwar gaban da har seda ya dafe zuciyar shi,
Yace "In sha Allah nata ma sihirin ne"
Mama da mus'ab suka kalle shi jin me yace
Ganin kallon tambayar da mama ke masa yasa ya gane a bayyane yayi maganar ba'a zuci ba
Ganin sunji yasa ya waske yace "ina nufin mu dage da addu'a, sannan zuwa da safe zanje wajen Alaramma Baffa ya bamu ayoyin karya sihiri mu gwada mu gani"
Cikin kuka mama tace "bani da bakin gode maka faruk, Allah yayi maka albarka ya baka mace tagari warda zata zauna dakai da zuciya
aya"
Lumshe ido yayi ya bu
e sannan yace "amin" a kan la
an shi.

Yanzu kullum mama da kanta take fakaitan ido ta kaimishi, ba dan kowa ba se dan itama ta saka ayar tambaya akan Altine
Bata da tabbas dan zargi take, shiyasa ma ta kore ta ba, ta dai ci gaba da saka mata idanu.
an tsukinne uncle Abbas ya tsiri tafiya duk da shirye2n biki da aka fara gadan-gadan,
duk iya bin diddigi su sun kasa kama koda hujja
aya a tattare da shi
Haka dai suka watsar da magana amma dai ba su rufe idanun su ba.

BAYAN SATI
Ya faruk ya shigo gidan kenan ya hango tawowar mumtaz ita da Amal
Jira yayi har suka
araso, gaishe shi sukayi har sun gota shi yace
"mumtaz kizo ki same ni in kun dawo"
Seda ta zum
ura baki kafin tace "to"
Duk da ya gani besa ya tanka mata ba, dan yaga kamar da bikin nan ya sake
aratowa wani rawar kai ta
ara,
wata kawai yayi ya wuce.

Koda su ka dawo
in zuwa tayi, har seda ya
aga waya ya kira mama yace ta turo mishi ita
Shima seda tagama nu
u-nu
un ta tukun taje
Kallon ta yayi yace "Ki kiyayi ranar da zan miki fya
an ka
anya wallahi, saboda kin raina mutane shiyasa kike abinda kk ga dama ko?"
Bata ce komi ba, ta dai tsaya a saitin
ofa, inta baci tayi waje.
aramar farar roba ya mi
a mata,
a tayi tana jujjuyata,
Ko kallon ta beyi ba yace "gashi nan, kishi kafin ki kwanta, da safe ma kisha, sannan da daddre ki sha, sha uku zaki mishi"
an kallon shi tayi tukun tace "to shi wannan
in mene?"
Balla mata harara yayi kafin yace "maganin mutuwa ne"
Ta san sarai ba
ar magana yayi mata,
Juyawa tayi da niyar tafiya taji ya ce "In kin sha domin kanki ne, dan ina jiye maki tsoron ranar da wancan wawan ze gane kina
auke-
auke, duk da dai bani da tabbacin baki ta
a yi mishi ba"
Acikin zuciyar ta taji dirar kalaman ya faruk, duk da gaskiya ya fa
a amma se taji tayi mugun muzanta, da kuma ta tuna agogon khalid data
auka taji gaba
aya wani tsoro da farga sun lullu
e ta
Ganin ta tsaya tayi shiru ya faruk yace "fita kija min
ofa ta malama"
Seda ta harari gefe tukun taja ta fita rai a
ace.

Tana fita ya sauke ajiyar zuciya, a bayyane yace "Allah ka bata ikon sha".

Mumtaz na shiga
aki ta aje robar akan mudubi taci gaba da harkokin gaban ta.

Tunda bikin ya rage saura sati hu
u, kusa ko wani sasa basa zaune, aunty ce kawai take free, kuma ta
an fi shiri da mama akan sauran matan gidan
Gaba
aya angwayen sun ha
e waje
aya sun san juna
Wanda hafsa zata aura ya kawo shawarar su ha
e duka events
in waje
Yarda baza'a ha
a ma family gajiya ba
Duk da hafsat taaso ta kawo gardama, amma ganin an rinjayeta yasa ta ha
ura shima ba da son ranta ba
Haka akayi ta shirye-shirye, wanda kaf komi da komi na amaren a hannu Abba
arami yake, ya
ora ya faruk a kan komi da ya dace ayi
WATA RANA DA DADDARE BAYAN ISHA
Umma babba ta kira ya faruk yazo ya same ta a
Yana zuwa ya iske
annen shi duk sunzo, duk akan maganar bikin
Zama yayi bayan ya gama amsa gaisuwar su, harda ha
awa da
ar tsokanar shi "mata sarakan son biki".

Ba yabo ba fallasa mama ta kalle shi tace "Faruk banji kace min komi ba game da hidimar nan"
Cike da kulawa yace "kamar me umma?"
"Kamar ka
ebo ku
i masu kauri ka bani tunda ragamar komi a hannun ka take"
Shiru yayi, yama rasa amsar da ze bata
ta sake cewa "magana nayi fa bakace komi ba"
Tallafe gefen fuskar shi yayi sannan yace "ai maganar ce naga tafi
arfi na umma, amanace fa a hannun na kin fi kowa sani, kuma ni a halalin da nake samu daidai gwargwado na baki kusan 4m ki yi wani abun, ni kam ban gane ba gaskiya"
ata rai umma tayi tace "nasan ka bani 4m, amma babu wani abu da zasuyi min game da hidimar nan wallahi, ka mance bayan hafsa da Amal harda bilkisu a ciki?
Chapter 25 · 0% Book details