Sashe 39
Lauje Cikin Naɗi Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
KUN SAN YAU INA HUTU, AMMA HAKA NAN NA DAURE NAYI MAKU
ALLAH KASA ANNABI YA CECE MU
LAUJE CIKIN NA
ZAINAB FALALU(MRS SULAIMAN)
MARUBUCIYAR
MAKIRCI
KISHI DA ALJANA
WANI HANIN GA ALLAH
ADDARAR MU
LAUJE CIKIN NA
WATTPAD@ZAINABFALALU8
Pg69-70
Duk wata hanya da ya faruk yasan ze ha
u da umma b ya kauce mata
A daren suka yi waya da
an'uwan shi suka ji dahir
in zancen auren a bakin shi, kuma suka sanar da shi jiran da umma b ke masa,
Sosai suka taya shi murna, bama kamar ya sabiha datafi kowa sanin shi.
***MAMA
Murnar data ke ciki bata musaltuwa,
an'uwan ta kaf da suke gidan kowa yaji abunda ya faru na auren mumtaz da ya faruk,
Da mamaki da yawansu ke tambayar ya akai hakan ta kasance
Kafin mama tayi magana goggo safiya tayi caraf tace "sauyin ubangiji mana, a daren tun kafin mu kai ga isa da ita mijin ya kira yace ya sake ta akan dalilin shi mara tushe,
Aikuwa a cikin daren jiya iyayen ta suka
aura mata da wanda yafi shi komi"
Al'ajabin maganar kowa yake,
Sedai maganar data ke fitowa daga sasan umma babba daban da warce goggo safiya ke fa
Yawanci da magana biyu a zuciya suka bar gidan.
Tun a daren jiya da aka
aura auren ya faruk da mumtaz Abba babba ke neman umma babba a waya amma wayar a kashe
Se kawai yayi la'akari da
ila ta shiga ribibin mutane ne ya ha
ura zuwa wayewar garin Allah
besan tana can tana tafasa ba.
Mutane na nesa nata shirye shiryen tafiya gidajen su ta
angaren mummy da aunty, tunda su acewar su sun gama nasu bikin.
Mama kuwa a wannan safiyar tana tashi ta bada umarni a
ora manyan tukwane a wuta
Inna hassu da ta baro gidan uncle junaid tun a daren jiya tace "anya basuyi yawa ba zahra'u?"
Murmushi mama tayi annushuwar fuskar ta na da
a yalwatuwa tace "Basu yi ba inna, so nake akai gidan marayu sannan a raba wa almajirai "
a kai inna hassu tayi, kafin tace "kice mu yanzu muka fara hidamar tamu"
Mama tace "
warai kuwa, sabon ango sabuwar hidima"
Gaba
aya wajen suka saka dariya da gu
A hankali Altine tayi
asa da murya tace wa
ayar me aikin da suke aikin hidimar bikin tare tace "Rabon da naga baiwar Allah n nan a cikin farin ciki haka na mance wallahi,
Ki kalle ta da kyau ki gani, tunda aka fara hidimar bikin nan bata a cikin walwala sam, amma daga jiya da daddare zuwa yanzu ko aljihun ki ze sheda da tana cikin murna"
Dariya matar tayi ta dafe lalitar ta taji zam ku
in ta na nan, sannan tace "kyauta me tsoka fa mun shata, mukam gaba ta kaimu wannan sauyin tunda ko ba komi mun sami alkairi"
Suna aiki suna hirar su, ko irin su nuna gajiyar nan, amma daka gansu zaka san cikin nisha
i da walwala suma suke aikin.
*****
Sha
aya da kusan rabi na safe yaya faruk yayi parking a harabar gidan nasu
Tunda ya tsaya be fito ba, yana ciki zaune yana
are wa jama'ar dake harabar gidan kallo ta cikin ba
in gilashin motar shi
Seda ya gama kallon kowa tukun ya kwashi wayoyin shi dake ajiye a gefe sannan ya saka
afa ya fito
Ma sha Allah! koni kallo
aya nayi mashi na tabbatar da lallai ya faruk ya zama ango da gaske
Banda baza
anshi da she
i ba abinda yake
Duk da fa
uwar gaban da yake ji hakan be hana shi murmushi ba
ya fauza dake ta kai kawo a harabar gidan ita ta fara hango shi
Ihu ta fasa tace "Angooooo"
Aikuwa akayo mishi caaa
Abokan wasa kowa na yagar shi, hatta da
annin shi yau basu barshi ba
Ba abinda yake se aukin murmushi da sa
a babbar riga
Ta window umma babba ke hango shi, ta
ara ciki tayi fam ganin yarda yake wani zuba murmushi yana amsa addu'o'in da ake mishi.
yar ya kufce musu ya shige ciki wajen umma b
Zaune a palo ya iske umma
arama da wasu daga cikin ba
Be nuna komi a fuska ba yace "barka da safiya umma
arama"
ya gaishe da sauran sannan ya shige
akin umma babba
Tana tsaye jikin window dake kallon harabar gidan
arare yayi sallama ya shigo
akin
Ciki-ciki ta amsa, bata waigo ba bata kuma nuna tasan ya shigo ba
Gefen kujera ya
osana ya zauna, kanshi a
asa yace
"Ki yafe min umma na, wallahi tallahi ba'a tambayi ra'ayi na ba nima akan maganar"
Jin rainin da yake
arin kawo mata yasa ta waigo a fusace tace "Dakata faruk, yanzu na sake tabbatar wa da bani da wani matsayi me girma a wajen ka kai da mahaifin ka,
Na sha komin lalacewa ta tunda har ni na tsugunna na haife ka za'a nemi shawarata koda kuwa ba zan yarda ba, nasan an fita ha
ina an gaya min
Amma abun haushin sedai naji a gari, har wasu su sami damar yi min gori da habaici"
Tana fa
in haka ta hau share hawaye tana tuno da kalar habaicin da umma
arama ta yayya
a mata
azu da safe
a kai ya faruk yayi, a ranshi yace "Tabbas sun gama sanin laggon ki umma na"
Jin bece komi ba yasa taci gaba da fa
in "wai kamar ni ace
an da shi ka
ai ne
a namiji dana haifa ya
ige da auren
arauniya, kai abin da ciwo wallahi"
Jin ta
an fara
aga murya, ga kuma mutane dake ta kai kawo yasa ya mi
e a hankali ya sakaya
ofar sannan ya dawo kusa da umman da ke ta sharar
walla ya zauna
Kama hannayen ta yayi sannan yayi
asa da murya cike da ladabi da kuma sanin ha
in mahaifiya yace
"Ki yafe min kuma ki yafe wa Abba na umma, wallahi tallahi muna sonki kuma kina da daraja a waje na fiye da kowa a duniyar nan umma, kece kawai kika kasa fahimtar hakan"
Muryar ta na rawa tace "Yanzu kai kaji ka amince da auren yarinyar nan? wallahi faruk karka so kaga wula
anci da cin kashin da mutanen can sukai mana saboda halin yarinyar nan
Ganin bazasu
aukar wa kansu jidali bane yasa ya sauwa
e mata amma kai se ka kwaso mana ita?"
Nutsuwa sosai faruk yayi yace "umma ke da akace maki mumtaz na
auke-
auke ya kika ji zancen?"
Ya kafe ta da ido yana jiran jin amsar ta.
Shiru tayi can tace "gaskiya daga farko ban yarda ba"
"good" ya faruk yace sannan ya sake cewa "Tsakanin ki da Allah kuma baki
arsa komi a cikin ranki ba, duba da ynayin yarda kuka bamu tarbiya daidai gwargwadon iyawar ku?"
a kai tayi tukun tace "Da wannan dan wannan kuma"
Murmushin gefen baki yayi ganin tun ba'aje ko ina ba matsalar shi ta kusa warwarewa.
Gyara zama sosai yayi sannan yace
"Umma in kika duba gatan da iyayen ta ke mata,
dan ban manta ba har maganar kin ta
a yimin cewa gatan da suke mata yayi yawa, kar su saka mata girman kai a abubuwa, har kike cewa hakan yana da nasaba da
in kula samari da takeyi saboda tana ganin ta wadatu da komi ta fi
arfin su"
a kai tayi tace "anyi haka"
Sannan yace "To umma kina ganin wanda ya wadatu da wannan gatan shine har wani abu na wasu ze birgeta ta
auka?"
Ajiyar zuciya ta sauke a wannan karon, taci gaba da sauraron shi
Jin bata ce komi ba ya
ora da " Tabbas in hakan da gaske ne to AKWAI LAUJE CIKIN NA
I umma"
Shiru umma babba tayi tana nazarin maganar
an nata
a karo na farko da taji wani abu me kama da tausayi tausayi na son kamata game da ahalin mama.
Cikin ido ya faruk ya kalli mama yace "Kiyi nazarin maganata umma, in har baki gano komi ba to ina me tabbatar miki da a gaban ki zan saki mumtaz!."
Yana gama fa
in haka ya mi
e yace "na barki lafiya umma" ya fice.
Yana fitowa yaga juyawar umma
arama da gudu
Karka
a kai kawai yayi a ranshi yana fa
in "Ba
ar macijya me kan mutum".
ALLAH KASA ANNABI YA CECE MU
LAUJE CIKIN NA
ZAINAB FALALU(MRS SULAIMAN)
MARUBUCIYAR
MAKIRCI
KISHI DA ALJANA
WANI HANIN GA ALLAH
ADDARAR MU
LAUJE CIKIN NA
WATTPAD@ZAINABFALALU8
Pg71-72
Yaso ya shiga sasan mama amma ya kasa, dan yau sasan nata yafi na kowa cika, a yarda yake gani ma kamar sake yin wasu ba
in akai
Mota ya koma ya zauna, so yake yaga mama ya shawarce ta kafin ya aiwatar da
udirin shi
Wayar shi ya ciro yace "bari nagwada kira
ila na same ta yanzu"
Mumtaz na kwance taji wayar maman na ringing
Calls ne ke ta shigowa na mutane daban daban
Jin wayar ta sake ringing yasa taja tsaki a gajiye ta kara wayar a kunne ko saurarawa bata yi ba tace "Mamar fa na
asa tabar wayar a
aki"
Tsit faruk yayi da yaji muryar ta,
Can daga baya yace "Kuma bazaki iya kai mata ba?"
Durumm haka taji saukar fa
uwar gaba
Da sauri ta cire wayar a kunne ta kalli sunan dake kan screen
Daga can ya faruk yace "kar ki kashe man waya, ki sauka ki kai mata ina jin ki"
ura baki tayi kafin tace "wallahi akwai mutane da yawa, ni kuma kunyar sauka nake ji"
Murmushin da iyakar shi kan la
a yayi tukun yace "saboda an miki auren dole da wanda bakya so ko?"
Dafe baki tayi da sauri tana baza idanu,
Jin tayi banza da shi yace "Tunda baki da amsa ze ki kai mata"
Badan taso ba ta sauko,
Ta wayar ya faruk najin yarda abokan wasa ke warfarta suna tsokana, gummm yaji bakin ta dan beji taba ko mutum
aya amsa ba.
Mama na cikin mutane mumtaz ta mi
a mata wayar
Ansar wayar tayi ha
e da tambayar ta "waye"
uro baki tayi tace "yaron ki wai"
Dariya ya faruk yayi jin abinda mumtaz tace.