← Book details Lauje Cikin Naɗi Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 15 OF 51

Sashe 15

Lauje Cikin Naɗi Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Galala mama tayi tana kallon ta, gaba
aya dariyace ta kamata ganin yarda hai
an take rusa kuka dan ance zasu tafi gida
Jin kukan na neman wuce gona da iri gashi ba'a gaya ma sauran ba yasa mama fa
"ke bana son shashanci, dama zama ne ya kawo ku
asar, ai dama dole ku koma"
Cikin kuka mumtaz tace
"Ai ba yau ne ranar tafiyar mu ba mama, kawai dan a
untata mana ne wlh"
Cin serious mama tayi tace "faruk yace mistake aka samu, amma yaune ainihin tafiyar ku ba washegarin sallah ba, ki tashi ki je ki gaya ma sauran"
Banza mumtaZ tayi da mama taci gaba da rera kukan takaici
Ganin time na tafiya yasa mama tashi da kanta ta saka hijabi ta nufi
akunan su Amal da su hafsa
Dukan su zaka ga rashin jin da
in maganar a fuskokin su, amma ba yarda suka iya, haka suka hau shiri a take
Mama da kanta ta tsaya ta ha
a wa mumtaz nata kayan tukun ta koma nata
akin
A nan zaune ta iske ta, idanuwan nan sunyi
ulu-
ulu sunyi ja
Maman bata ce mata komi ba ta wuce toilet ta
auro alwala tukun ta fito
Murya a dishe hawaye na
iga mumtaz tace
"yanzu in na koma a wajen wa zan zauna mama?"
Shiru mama tayi tana nazarin maganar
Can tace "ki sauka wajen hajia sumayya(umma
arama), muma da anyi sallah in sha Allah da kwana biyu zamu dawo".

Duk yunwar da mumtaz keji shayi kawai tasha da aka kira sallah,
Sallar ma da
yar ta tashi tayi ta, naci kam tayi shi har ta ha
ura tayi shiru.
*****goma saura kwata ya faruk ya kira mama yace
"Su fito ga motar da zata fita dasu nan tazo"
Sanda mama ta je
akunan su duk sun shirya sunyi wanka sun sauya kaya, mumtaz ce ka
ai ke ta nunkufurci, tsabar nunkufurcin ko wankan batayi ba ita
Haka mama ta ha
o kawunan su duka, suka fito
Suna fitowa mama taga Ahmad zaune a gaban motar kanshi a
asa yana danna wayar shi
Baki sake take kallon shi, rabon data saka shi a idanun ta tun ranar da zasuzo
asar nan,
Da mamaki sosai tace
"Wai Ahmad na
asar nan dama faruk?"
Kallon mama yayi yace "nima se jiya na ganshi, nasha ma ni ka
ai ne ban ganshi ba"
Hmm, kawai tace ta kawar da kanta daga kallon shi
A dabatance ya faruk ya fakaici idon mama yayi wa Ahmad magana
Abinda be sani ba shine ta ganshi sarai, basarwa kawai tayi
A ciccije Ahmad ya fito ya gaishe da mama
Tunda tace "lafia" bata
ora ko kallama
aya a agaba ba ta juya tana ma su Amal da sauran magana.

Kallo
aya ya fatur yayi wa mumtaz ya
auke kai, a ranshi yake cewa
"Tafiyar ce bata so kenan?"
e baki yayi, seda ya tabbatat da komi ya kammala tukun yace shiga motar
am mumtaz ta ri
e mama tana kuka, Hafsa, Amal, bilkisu duk sun shiga mota,
Mumtaz na manne da mama tana mata magana
asa-
asa cikin kuka, Najwa kuma ta tsaya se fama iyayi yake wa ya faruk da mamaki ya gama kashewa
Cike da iyayi da sanabe najwa tace
"ya fatur ka dai yanke mana jin da
i ba shiri" ta gefen ido ya kalle ta bece komi ba
Jin bece komi
in ba yasa najwa bu
e baki da shirin fa
o wata maganar, kafin ta kai ga furtawa ya faruk yace
"Ke shiga mota, bana son rashin kunya"
dai dai mumtaz ta baro jikin mama ta nufo motar akai abun akan idon ta, duk da yarda ranta ke a mugun
ace hakan be hanata darawa ba
Sum-sum kamar munafuka najwa ta shige mota tana wani ha
a rai kamar zata kai duka.

Gaf da mumtaz zata shiga motar, ya faruk yayi
asa da murya yace
"kici gaba da ballagazancin a can in kin koma, kuma ki jirayi
arasowa ta shasha".

A ido mumtaz ke kallon ya faruk da bazaka ta
a cewa ya fa
i wani abun ba
Ganin ta tsaya yasa balaraben direban motar ya ce
"Time na tafiya fa" tukun ta shiga tana jin wani mugun nauyi na da
a danne zuciyar ta, musamman akan kalaman da ya faruk ya furta mata a yanzu.

ALLAH KASA ANNABI YA CECE MU
SHARE PLS.

LAUJE CIKIN NA
ZAINAB FALALU(MRS SULAIMAN)
MARUBUCIYAR
MAKIRCI
KISHI DA ALJANA
WANI HANIN GA ALLAH
ADDARAR MU
LAUJE CIKIN NA
WATTPAD@ZAINABFALALU8
Pg 28-29
Har suka shiga jirgi mumtaz nai wa maganar ya faruk fashin ba
Da kanta ta tambayi kanta "wai bayan kallon
arauniya da yake min harda na ballagazanci ma ashe?"
dafa goshin ta tayi ta hau furta "LA'ILAHA ILLA ANTA SUBHANAKA INNI KUNTU MINAZZALIMIN"
Idonta a lumashe, la
anta ne kawai ke motsi, Alhamdulillah, ko ba komai ta fara jin sau
in nauyin kirjin ta.

Seda jirgin su ya lula sararin samaniya, komi ya daidaita dan har hasken ciki an kashe Hafsat ta dafa kafa
ar najwa dake kujerar kusa da ita tace
"me na gaya miki?, in har baki fita sabgar ya faruk ba to tabbas abinda yayi miki
azu ka
an ne, ko baki fa
a ba nasan kinji haushi dan gashi nan ya nuna
uru-
uru a fuskar ki"
e najwa tayi sam bakin ta ya mutu murus, dan bata ta
a zaton hakan ba.

Haka hafsa ta gama ban bakin ta har ta gaji tayi shiru.
*****KHALID
Tunda aka kira sallar magariba yake neman mumtaz be samu ba
Duk ya bi ya damu ya susuce na rashin ji daga gareta
A hankali ya taka har zuwa wajen da yake tunanin ganin ta, amma wajen wayam bata ba alamar ta
Jiki a mace yayi typing mata "Call me as soon as u see this pls"
ura wa sa
on ido yayi kamar zega ta bu
e, haka nan ya
araci tsayuwar shi ya ha
ura, bayan ya bar masallaci seda ya jima sosai a bakin hotel
in da suka sauka, nan ma ya
araci tsayuwar shi har ya gaji ya tafi.
****
arfe hu
u da rabi na asuba jirgin su ya sauka, tun kafin su taso dama ya faruk ya sanar wa da bala driver yaje ya
akko su.

Sanda suka shiga gida har an fito daga sallar asuba a masallatai, Allah ta temake su sunyi sahur a cikin jirgi
Kowa na fitowa daga cikin motar ya nufi part
in su,
Amal ce kawai bata kai ga tafiya ba tace wa mumtaz da tayi tsaye
"muje part
in mu mana"
Murya a dishe mumtaz tace
"no, kije kawai"
Da yake akwai gajiya sosai yasa Amal ko jan maganar batayi ba ta juya ta shige ta barta nan a tsaye
jiki a mace ta waiga ta kalli ko ina na gidan, a hankali ta furta "tabbas mahaifa babban garkuwa ne ga
an su"
Tana nan a tsaye kusan minti sha biyar bata ga tsuntsu bata ga tarko taji muryar Abbah babba yace
"waye nan a tsaye?"
Kai tsaye tace "nice Abba b"
Da mamaki yace
"me kike jira baki shigo ciki ba?"
Still jiki a mace ta waiga inda akwatinta yake ta janyo shi tukun tace "yanzu nake shirin shigowa"
"to" kawai yace ya juya ciki.

Tana
aga kai taga ya bar balcony ta juya ta fasa shiga can ta wuce part
in su kai tsaye
Duk da bata da tabbacin ganin keyn
ofar, haka ta
arasa wajen data san suna ajiye spare incase ko wani abun ze kama
yar ta
aga tukunyar flower dake aje ta gefen part
in, luckey enouhg kuwa taga makullin,
auka tayi ta nufi
ofar palon kai tsaye ta bu
Seda ta bu
e tukun ta koma ta janyo jakar kayanta sannan ta shige
Da mamaki tabi palon da kallo ganin ba'a kashe wutar gidan ba, motsin data ji daga wajen
akin mama yasa ta
arashe firgicewa,
Duk da tsoron data ke ji hakan besa ta fasa kur
awa ciki ba
af-sa
af, haka yake tafiya har ta
arasa inda tafi jin motsin
Ga mamakin ta mutum ne a kwance kan doguwar kujerar
akin, ya kifa cikin shi kan kujerar, Idanun shi a rufe yana bacci
Mumtaz na tozali da wanda ta gani ta ja da baya ta kurma uban ihu, hannun ta na karkawa bakin ta na rawa take nuna shi
Jin ihun ta da mutumin yayi ne ya farkar da shi shima da sauri ya nufeta a mugun sukwane.

HMMMMMMM!

RASHIN SHARHI KE HANANI TYPING ME YAWA
AYI MANAGE DA WANGA
ALLAH KASA ANNABI YA CECE MU
SHARE PLS.
Chapter 15 · 0% Book details