Sashe 45
Lauje Cikin Naɗi Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Asubar fari sakina ta farka daga mugun baccin datayi,
Jan
afarta na farko datayi ya tabbatar mata da ba haka ta kwanta ba
yar da dabara ta tashi zaune, alamomin data gani da kuma tsantsar azabar da take ji ya tabbatar mata da abinda Tk yayi mata
Hankali a tashe ta samu ta lalla
a ta sakko daga kan gadon, sam tsayuwa na neman gagarar ta
Tana tsaye dafe da bango Tk ya bu
akin ya shigo
Ido cikin ido sakina ke kallon shi
Tsabar yarda take jin bushewar zuciya yasa idanuwan ta bushewa
amas
an sauri TK ya matsa kusa da ita
Cike da duniyanci yace "ashe kin tashi amarsu
Maganar shi ji tayi kamar ya da
a mata wu
a a
irji
Yarda take jin zuciyar ta kamar ta sha
e shi har se ya dena motsi
Matsowa yayi daf da fuskar ta yace "kin
auka kowa ma wawa ne irin ke da ubanki?,
Be jira cewar ta ba ya
ora da "in ma zakiyi
ammarar zama dani to kiyi, in ba haka ba ke zaki wahalar da kanki a banza a wofi?" Yana gama fa
in haka ya juya yayi ficewar shi ko duba da yanayin datake a ciki beyi ba ya balle ya temaka mata.
Tk na fita sakina ta dur
ushe a wajen ta fashe da kukan ba
in ciki
Karkuce kuka na hankali, kuka take na fitar hankali da kuma tsanar duk wani wanda ya shafi Tk
Cikin hargowar kuka tace "wallahi, tallahi sekayi mugun danasani na wannan aika aikar da kayi min".
A ranar seda sakina tasha ba
ar wahala kafin ta samu kanta.
Ta can
angaren su mama kuwa ana ta shirye shiryen mi
a mumtaz gidan nata mijin
A hankali kamar kuma da wasa gida ya fara cika kamar ba last week akayi biki ba
Duk da gidan be kai ko tabin cikar wancan taron ba, amma ba laifi
an'uwa nata halartowa domin shedawa da idanuwan su
Abun har yaso ba kowa mamaki
Da safe wajajen sha
aya saura warce zata yi wa mumtaz kitson amarci ta iso
Kun san dai gwanar taku basa shiri sam da kitso
Seda mama tayi kamar zata maketa kafin a gama kitson
Ana gamawa me
unshi tazo, ta yarfa mata shi a farar fatar nan,
Masha Allah, ba'acewa komi.
Ya faruk kam ya bar mus'ab da uncle
asim wajen tsare bokan su uncle Abbas, shi yana can shi da su ya sabiha da ya maryam wajen ha
o wa mumtaz kayan da zatayi fitar bu
ar kai da umma babba da kanta ta shirya hakan a gobe kafin ango ya
auki amaryar sa su tafi.
Sosai umma babba ta sanar da taron bu
ar kan babban
anta a gobe
Duk wata
awar ta da tai tasan da zaman taron a gobe
Haka mama ba'a barta a baya ba, itama ta gayyaci
awayen ta sosai
Wasa wasa, gida ya kacame da sabuwar hidima.
Su umma
arama da sauran sun samu kwanciyar hankali tunda sukaji abinda bokan nasu ya sanar da su
Haka itama umma
arama ta saki jiki sosai a ka shiga hidima da ita harda
an ta ba'a barsu a baya ba.
*****Khalid
A fusace mami ta tura
ofar
akin shi ta shiga
Kamar koda yaushe yana kwance idon shi a rufe duk da ba bacci yake ba
Bakar shi tayi a
afa ya bu
e idanun shi da suka ka
a sukayi jajir
Jiki a sanyaye ya tashi zaune yace "lafia mami?"
Galla mishi harara mamin tayi tace "wallahi khalid na gaji da wannan halin da ka tsirar ma kanka,
Tunda kaji labarin an aura ma yarinyar nan
an'uwan ta ka wanu susuce ka fita hayyacin ka,
Ina kai ka sake ta da kanka ba wanda ya saka ka?"
Shiru kalid bece komi ba kanshi a
Mamin ta
ora da "wallahi na gaji to, ka dena fita sam, aikin ma ka dena zuwa, abinci se nayi da gaske kafin kaci saboda ka
ora ma kanka wahalar banza data wofi
Shiyasa tun farko nace karka sake ta, kawai dai zaka nemi warce zata haifa maka
a na gari amma bance ka sake su ba,
Dole ko ka
i, ko ka so kacire ta a ranka tunda har Allah yasa ta zama mallakin wani, kuma mu gode wa Allah ma ba seda aka fara tara
a ba tukun muka san halin ta
Gwara da aka sani tun wuri"
Can kuma ta sausauta murya ta koma rarrashi.
Tun ranar da mumtaz ta
auki wayar goggo safiya tayi mishi msg khalid ya rasa sukunin kanshi
bayan ya karanta sa
on ya biyo da kira, a lokacin wayar na hannun ya faruk, nan kuwa ya karta mishi warning me zafin gaske da fayyace mishi abubuwa da yawan gaske a game da satar da mumtaz keyi
Da yake yayi nisa bejin kira yasa yace "ai da bayani za'aimin tun farko na fahimta ba wai kaje ka aure min mata ba"
Ya faruk be wani tsaya ya saurare shi ba ya kashe kiran ha
e da blocking number shi daga wayar goggo safiya.
*****RANA BATA
ARYA..
Tunda garin Allah ya waye masu decoration suka iso
Gidan yana da girman gaske kamar yarda na fa
a a baya
Shiyasa zeyi wahala in ana biki kuga sun fita wani waje da sunan kama hall.
Ma sha Allah su ya sabiha sun tsaya tsayin daka wajen ganin komi ya kammalu
arya an shirya wajen yayi kyau matu
Baloons
in da akayi kwalliyar wajen da su su kansu abun kallo ne
Kala uku sukayi using, sky blue, ba
i se fari
Haka kujerun wajen gaba
aya farare ne, se
an kwalliyar ba
i da sky blue a saman teburin
Ko wani teburi da sunan wanda ya dace ya zauna a wajen
Side
in abokan ya faruk daban abokanan umma babba daban sanan na mama daban
Se wajen da ango da amarya zasu zauna shi kanshi wajen abun kallo ne,
Sannan wajen da
an'uwa da abokan arziki da zasu zauna daga can gefe.
Mumtaz kam bata gayyaci ko mutum
aya ba acewar ta ai biki
aya ne.
Tun kafin azzahar me makeup
in da zata yi wa mumtaz ta iso, wannan karon babu wani cewa banaso, da kanta tace "ki tsatso ni infi kowa fita fa"
Yarda tayi maganar seda taba kowa dariya a wajen
Ita kanta seda ga baya taji kunyar abinda tace.
Abun mamaki umma babba itama musaman ta sa aka kira mata me kwalliya har gida.
Ta can
angaren yaya faruk shi zamu iyacewa taron shi ya fi na kowa,
Tunda ba
aurin aure, shiyasa ya yi gayya sosai wannan karon
Gaba
aya abokab shi wankan blue shadda sukayi se ba
in takalmi da ba
ar hula
Shikuma yayi wankan farar shadda
al da ba
ar hula.
Ma sha Allah, ku hango tsarin da kanku ku gani
Biyar saura wajen ya
inke sosai da mutane,
shigowar iyayen amarya da ango ake jira sannan shigowar amarya da angon.
Mamace ta fara isowa bayan MC ya sanar da shigowar ta, tana a tsakiyar
awayen ta da ko wacce ka kalla zaka san nera ta zauna ba
arya
Gaba
aya maman wankan blue black lace tayi ta amsa sunan shi.
Seda suka sami waje suka zauna, sannan MC ya sanar da shigowar hajiya umma babba da nata tawagar
arya itama itama a tsakiya suka sako ta, bakin nan nata kamar gonar audiga saboda fara'a
Wankan ta itama yayi kyau ba
arya, inda ta saka farin lace me ratsin ba
i a jiki
Itama ta samu waje ta zauna.
Seda kowa da kowa ya nutsu ya zauna sannan MC yayi sanarwan shigowar ya faruk da mumtaz da har yanzu ya faruk ya kasa yarda cewa ita ce saboda yarda shigar fari da ba
i yayi mata masifar kyau
Da gudu ya sabiha ta
araso da sky blue
in net sharara ta rufa wa mumtaz akan goggoron ta, sannan tace "yes, zaku iya shiga
Tunda suka fara takowa, wajen ya ru
e da tafi, wasu na gu
a wasu suna sowa
Mama kam ta kasa
auke idanun ta akan su, banda murmushi da hamdala babu abinda take
Umma babba kam mi
ewa tayi ta tarbosu har seda ta dangane dasu da gujerar su
Tajuddeen me hoto na gaba gaba yana haske su ta ko wace kusurwa.
ANI NA YANA PICS
IN BIKI, SUNA, BIRTHDAY, DA KOMI MA, KUMA A KO WANI GARI KUKE, A CIKIN FARASHI ME SAUKI DA RAHUSA, ZAKU IYA TUNTU
AR SHI TA WANNAN NUMBER
09078408747, KU GWADA BABU DANASANI A CIKI
***TK
Tun da rana da ya le
a sakina ya aje mata abincin da yayi musu order yace mata "ki shirya anjima zamu je bu
ar kan ya faruk da mumtaz"
A mugun firgice da kuma mamaki ta
ago, murya a dishe tace "wacce mumtaz
in kake nufi?"
Har ya saka kanshi ze fice ya dawo yace "Mumtaz nawa kuke da su a dangin ku?"
Ganin kamar bata fahimce shi ba ya tsaya yayi mata bayanin auren mumtaz da ya faruk dalla dallah sannan ya fice ha
e da fa
in "kar kuma ki
atan lokaci"
yana ficewa sakina tayi jifa da ledar abincin ha
e da gwara kanta da jikin gado
Cikin kuka take fa
in "ya za'ayi ma na
are akan TK mumtaz na auren faruk,
Wallahi baze ta
a sakuwa ba"!
Fuuu ta tashi ta fice daga
akin
Bata tsaya ko ina ba se kitchen, shar
iyar wu
a ta
akko ta fito, direct
akin Tk ta nufa ido rufe
Tana shiga tayi kanshi, kwata kwata beyi aune da wu
ar dake hannun ta ba sedai jin shigarta yayi a cikin shi
Wani wawan ihu ya fasa ha
e da fa
uwa wanwar.
Hmmm
ALLAH KASA ANNABI YA CECE MU
LAUJE CIKIN NA
ZAINAB FALALU(MRS SULAIMAN)
MARUBUCIYAR
MAKIRCI
KISHI DA ALJANA
WANI HANIN GA ALLAH
ADDARAR MU
LAUJE CIKIN NA
WATTPAD@ZAINABFALALU8
Pg81
Cikin ra
in sukar da tayi mishi yace "sakina wu
a kika caka min fa"
Ganin yarda jini ke bin jikin shi a lokaci
ani yasa ta firgice ta fice daga
akin da gudu tayi nata.