Sashe 2
Lauje Cikin Naɗi Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
KAMAR YARDA NACE, IN SHA ALLAH NAN KUSA ZAN FARA SAKIN SHI,
SABODA MASU TAMBAYA NA DAN ALLAH IN
AN GUTSIRA MUSU KA
AN DAGA CIKIN LABARIN, TO GASHI NAN, INA MUKU FATAN ALKAIRI
ALLAH KASA ANNABI YA CECE MU
LAUJE CIKIN NA
ZAINAB FALALU
(MRS SULAIMAN)
WATTPAD@ZAINABFALALU8
Tana a nan zaune jiran tsammani bacci yayi awon gaba da ita, har su ya Ahmad suka tashi bata sani ba
Wajajen goma mama ta tashe ta tawuce
Da wannan wayar ta farka, tunda ta bu
e ido taga wayam sun tashi ranta ya
ugunzuma ya
Haka tayi ta zum
ure-zum
urenta ta ha
ura ta shige
aki.
WASHE GARI
arfe takwas da rabi na safiya
ammatan gidan suka fito kusan a tare
Dukkan su sanye suke da blue dogayen hijabai
Su shida ne kyawawa da su ma sha Allah
Parcking lot suka wuce inda bala driver ke jiran su
Kowa ya shiga mota banda najwa data waiga ba ta ga mumtaz ba
Da sauri tace
"Ina zuwa mlm bala, bari in taso kira mumtaz
Bata jira cewar su ba ta juya da sauri har ta na ha
awa da
an gudu-gudu
knocking
ofar part
in su mumtaz da basu bu
e ba tayi cikin nutsuwa
Cikin bacci Altine me aiki taji knocking
in, da sauri ta taso ta zo ta bu
ofar
A ladabce najwa ta gaishe da altine tukun ta shige ciki
Direct
akin mumtaz ta wuce tana kiran sunan ta
Mumtaz na tsaye gaban mirrow tana saka nata hijabin najwa ta shigo
Ganin ta a tsaye yasa ta tsaya itama, tace
"nasha baki tashi ba ai"
Fuska a sake mumtaz tace
"Tun asuba ban koma ba, sam na kasa komawa se yanzu da lokacin islamiya yayi nake jin baccin wallahi"
Dariya najwa tayi tace
"na saba jin wannan zancen naki malama, koya ya shiga mota fa, muje"
Tana gama fa
in haka ta juya ta fice
Jakar islamiyar ta dake ajiye gefe ta
auka, seda ta bu
e jakar ta ga ajiyar ta na nan tukun ta rufe ta sagala sannan ta janyo
ofar
akin mama ta le
a taga bata tashi ba ta wuce bayan ta sallami altine
Mumtaz tasan sarai jiran ta suke, tunda ta fito suka ha
a ido da hafsa taga yarda ta banko mata harara yasa ta koma tafiya
ai kamar bazata taka ba, ba dan komi ba se dan ta sake
ular da hafsa
Daga
ofar part
in su zuwa wajen parcking lot
in seda tayi mugun
ata musu lokaci kafin ta
arasa,
Da ka gani kasan da gangan take, tsabar neman magana ne
Abunda bata sani ba shine, tunda ta fito ta fara tafiyar ta ya faru
ke kallon ta da mamaki a fuskar shi, sarai zaka ga zallar neman fitina da neman saka su suyi latti a fuskar ta
Kasa cewa komi yayi yana jiran ganin gudun ruwan mumtaz
in har ta
arasa wajen motar inda suke jiranta
Daga can ya hango yarda take murgu
aramin bakin ta, da dukkan alamu rashin kunya take ma hafsa dan tana gaba da ita a shekaru
Seda ta gama murgu
e-murgu
en ta tukun ta bu
e baya kusa da najwa ta zauna, tukun bala driver yaja suka tafi.
Seda ya faru
yaga fitar su tukun ya maida idon shi kan systerm
in shi dake ajiye akan stool
in gaban shi yana shigar da wasu bayanai.
Suna shiga aji mumtaz ta kalli najwa dake
arin zama a gaba tace
"hour
aya kafin a tashi ki tashe ni dan Allah"
Balla mata harara najwa tayi kafin tace
"wai da gaske baccin zaki yi yau ma?"
Seda mumtaz ta rama hararar da najwa tayi mata, kanta tsaye tace
"kina da damuwa ne a ciki?"
Banza najwa tayi da ita, dan ta san ba
aramin aikin mumtaz bane tasa su raba hali
Ganin najwa ta juya yasa mumtaz sake maimaita mata tafa tashe ta kafin a tashi, tukun ta juya ta koma can baya ta zauana.
Tun kafin a fara tafsir bacci me nauyi yayi awon gaba da ita, ba itace ta farka ba har seda aka tashi sannan najwa ta tashe ta suka fito
Tunda suka fito mumtaz ke mata
orafin ta
i tashin ta
Da dai najwa ta gaji da
orafin mumtaz tace
"inda na tashe ki ina zaki je to?"
Tsaki mumtaz taja, tukun tayi gaba inda anan bala driver ke
aukan su ta barta a nan
Sosai mumtaz ta ha
e rai har suka kai gida, bata ce ma kowa uffan ba ta wuce part
in su duk ba haka ranta yaso ba.
Bilkisu da hafsa na ganin wucewar mumtaz har wani rige rigen tambayar najwa suke da "me akayi ma warcan mara kunyar ne?"
Murmushi kawai najwa tayi, bata basu amasa ba, itama ta
auki jakar ta tayi nasu part
Sosai rana ta take, kusan kowa na side
in shi yana bacci, dan azumin yau yana
wala jama'a
Tunda mumtaz ta shiga part
in su ta tabbatar da kowa bacci yake bata yi
asa a gwiwa ba ta yi maza ta cire hijabin uniform
in ta tasauya wani,
Jakar makarantar ta bu
e ta
auki wannan agogunan da ta
akko a
akin ya faru
ta saka a hand bag
in ta, se
aramar wayar ta nokia data saka a ciki, sam bata lura ba ko sisi a ciki ba, haka ta fice sauri-sauri tayi waje, ko ta kan mama dake bacci bata bi ba tayi waje tana waiwaye kamar warce za'a ce ma tak ta kwasa da gudu.
Dai dai ya faru
ze tashi daga wajen da yake zaune yaga fitowar Mumtaz da sauri, tana yi tana waige, rashin gaskiya
uru-
uru a tattare da ita
Shiru yayi yana kallon ta har ta fice ta
aramar
ofar gate
in gidan,
Cikin
aga murya malam ado yace
"Sauka lafiya zanka
aziya"
Haka ya ke kiran Mumtaz tun tana
arama
Cuno baki mumtaz tayi ta
arashe ficewa da sauri, dan kar tsautsayi yasa wani a gidan ya ganta.
Ya faru
har ya juya ciki, amma zuciyar shi sam ta kasa nutsuwa, a rayuwar shi be cika shiga abinda ba ruwan shi ba, amma sam ya kasa nutsuwa da yarda yaga fitar mumtaz.
Haka ya danne ya bu
ofar
akin shi ya shige,
Amma me?, kwata kwata ya kasa samun nutsuwar rai
ganin ya kasa nutsuwa yasa ya juya ya fice da sauri yayi hanyar fita shima
Wayam layin, ba alamun mutum ko
aya a layin, yanayin layin dama bana jama'a bane, da wahala kaga mutum tafe a
Haka ya gama wurwurga manyan idanun shi da suka zama na gado ya ha
ura ya juya cikin gidan da niyar shima ya
an kishin gi
a zuwa yamma, lokacin ranar ta
an yi sanyi.
Seda ya watsa ruwa tukun ya kwanta, amma sam ya kasa baccin da yayi niyar yi, al'amarin mumtaz na da
aure mishi kai, shi ya san kaf yaran gidan nan babu warce ta kai nutsuwar ta, amma wannan dawowar da yayi yaga sa
anin haka daga gare ta
Can daga
asan zuciyar shi tace
"Ka sani ko dama lumbu lumbu take, dan ba'a shedar mutum"
A sanyaye ya faru
yace
"Haka ne, amma ya zama dole in saka mata ido, ba mamaki mugayen abokai tayi"
Da wannan tunane tunane bacci yayi awon gaba da shi.
ALLAH KASA ANNABI YA CECE MU
LAUJE CIKIN NA
ZAINAB FALALU(MRS SULAIMAN)
WATTPAD@ZAINABFALALU8
Babbar kasuwar seye da sayarwa na diamond da gold na garin mumtaz ta nufa kai tsaye
Seda suka isa tukun ta tuna da bata da ko sisin da zata ba me keken data
akko
Nan fa ido ya raina fata,
Me kekenapep ya kafe ya tsare, kai da fata besan wani zance ba in ba na ku
in shi ba
Mumtaz na tsaye
wale da idanu kamar zata fasa ihu akan tereren da me keken ke mata
Murya
asa-
asa tace
"Da Allah fa nake ha
a ka bawan Allah, wallahi ban san ba ko sisi a cikin jakar ba"
Cike da hargowa ya yun
uro kamar ze make ta, da sauri ta ja da baya tana
ara dan
e jakar ta tamau
A fusace yace
"Wallahi tallahi in baki bani ha
i na ba se ba miki tsinannan duka a wajen nan, se in ga uban da ya tsaya miki"
Fuska a
aure Mumtaz ta
aga mishi hannu tace
"ah, dakata mlm, zagin ya tsaya kaina kar ya kai can, inda yanzu zaka ga wa
an da suka tsaya min da bakin ka ba ze
ara furta ko da kalma
aya a wajen nan ba, kawai ka nutsu muyi sulhu tunda ni na kawo kaina"
arashe maganar tana jujjuya manya idanun ta na gado.
Da zafin nama me keken ya sakko yayo kan Mumtaz da ke tsaye
iris ya hana ya sauke mata yatsun shi biyar a kumatun ta Allah ya kawo wani matashin saurayi da tunda suka fara dramar ku
in yake kallon su
Da sauri saurayin ya ri
e hannun me keken, fuska a sake yace
"Haba kai kuwa, ya zaka daki mace kamar ba na miji ba?"
A fusace
an keken ya
wace hannun shi, cike da kumfar baki yace
"Banda tsabar wula
anci
akko yarinyar nan nayi, duk da zafin ranar nan da kuma
ishirwa be sa na kwanta ba, na fito neman halali na amma dan ta raina min hankali se da na kawo ta zata ce min bata san babu ku
i a jakar ta ba"
Nunata yayi sannan yaci gaba
"To wallahi ko waye ya tsaya mata yau
in nan se ta bani ha
i na, ko kuma na daki ku
i na"
Cikin nutsuwa saurayin ya waiga inda mumtaz ke tsaye tana wani karka
a jiki,
Murmushi yayi, sannan ya waiga yace wa me keken
"To nawa ne ku
in naka?"
Baki a bushe yace
ari biyar ne".