← Book details Lauje Cikin Naɗi Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 28 OF 51

Sashe 28

Lauje Cikin Naɗi Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Note: wa
e ne da musulunci ya yarda dasu, don't come and attack me
Sosai walimar tayi armashi, aka
aru sosai, wa
an da jikin su yayi sanyi saboda tsoratarwan datayi duk suka warware wajen wa
e da ka
a kai.

Shima gab da magriba aka watse, bayan an gabatar da hotuna, ciye ciye da shaye-shaye.

WASHE GARI
RANA BATA
ARYA SEDAI UWAR
IYA TAJI KUNYA!!!

Tunbatsar da gidan yayi ba'acewa komi, mata ne ta ko'ina,
Tsabar cikar gidan har seda ta kawo da an bu
e makeken gate
in gida
Runfuna ne da kujeru ta ko'ina, karku mance biki ne na masu shi masu
ubar susa
Matane hawa hawa, waccen wace wannan, wannan wace wancan
Kowa kaga fuskar shi zaka san yana cikin murna da farin ciki banda
an tsiraru daga ciki
Ciki kuwa harda mumtaz da mama da har shi Abba
arami da fa
uwar gaba ta same shi a safiyar
aurin auren
Haka zalika kalid,
Daga wayewar gari zuwa yanzu ya
ira mumtaz a waya yafi a
irga, kuma in ya kirata abu
aya yake tambayar ta shine "Ba wani abun dai ko" har ma ta gaji da amsashi.

Sanda ya faruk ya tafi, se washegari ya bu
e jakar turarukan da mumtaz ta bayar a bashi
seda abun yaso bashi dariya da yaga duk turarukan mata ne
aya bayan
aya ya hau shinshinar turarukan, yanayi yana lumshe ido tsabar yarda sukayi masa da
Yana tsaka da jin da
in shi zuciyar shi tace "Allah yasa ba satar su tayi ba dai"
Nan da na mood
in shi ya sauya ha
e da jin wata mummunar fa
uwar gaba.

HMMMMM.

ALLAH KASA ANNABI YA CECE MU
LAUJE CIKIN NA
ZAINAB FALALU(MRS SULAIMAN)
MARUBUCIYAR
MAKIRCI
KISHI DA ALJANA
WANI HANIN GA ALLAH
ADDARAR MU
LAUJE CIKIN NA
WATTPAD@ZAINABFALALU8
Pg53-54
Tunda garin Allah ya waye mumtaz ke zauna a bedroom
in Abba
Ita batayi wanka ba, ba ta kuma da niyar tashi tayin.

Kusan tashi uku mama na shigowa
akin, a inda ta barta a nan take isketa,
Har ita maman tayi wanka ta shirya duk mumtaz na nan zaune, ta muskata nan ta muskuta can
A shigowa ta hu
u ne mama tace "Kalli agogo fa mumtaz, sauran duk sunyi shiga ta bibbiyu amma ke ko
ayar bakiyi ba, ni shin gaya min gaskiya, kodai kina da wata damuwar ne da kika kasa gaya min"?

Sadda kanta
asa tayi ta kasa cewa komi, se hawaye da suka fara tsere akan kumatun ta
Jikin mama dama a sanyaye yake, nan da nan ganin hawayen
iyar tata yasa jikin ta ya sake yin sanyi
Kayan dake hannunta ta aje sannan ta matsa kusa da ita
A hankali ta janyota ta rungume ta, cike da tausayi da kuma
auna irin ta uwa ta fara shafa bayanta, a hankali tace "Ki gaya min ko dai kun samu matsala da khalid
in ne?"
Tana cikin jikin ta ta karka
a kai,
Maman ta sake cewa "To gaya min menene?"
Cikin sheshekar kuka tace "Kawai bana jin da
in jiki na, kuma gabana na yawan fa
uwa akai-akai"
Murmushin ya
e mama tayi ta
ago da kanta daga jikin ta
Sosai ta fuskance ta tukun tace "Wannan ba wani abu bane mumtaz, duk amarya a ranar auren ta takan fuskanci abubuwa makamancin wa
an nan da kike ji, daurewa ake da zaran an
aura auren zakiji kin dena ji"
Mumtaz tace "Amma mama jiya a wajen walima seda na tambayi Amal ko itama tanajin hakan tace min a'a"
Shiru mama tayi can tace "ai shine nace miki ya danganta, ta yuwu ita ba kalar naki take ji ba, wani daban take ji"
Bata sake cewa komi ba,
Seda maman ta sauya kaya tukun tace
"Maza kije kiyo wanka, ga akwatin kayan ki nan, zan turo me kwalliyar zuwa palo se ki fito tayi maki"
ata fuska mumtaz tayi tace "yau ba zanyi kwalliya ba mama"
Kai tsaye maman tace "zakiyi, zance ayi maki light one" ta juya ta fice tana amsa call.

Gida ta ko'ina ba matsaka tsinke, kowa ka gani ya cike da murna da kuma fara'a
Wasu sunyi group ana ta fira wasu kuma suna ta harkokin su
Daga can gefe sautin wa
ar gwanja ne ke tashi
Duk da ba rawa ake ba amma daga gani kasan sautin na kaima kowa
angaren amare kuwa ko wacce daga cikin su ta gaji da ha
Babban palo aka ware musu su da
awayen su,
Sakina ce keta tarbar
awayen mumtaz dabata fito ba haryanzu
inta
aya ma
awayen nasu
aya ne da Amal, amma ko wacce in tazo bataga mumtaz ba se ta tambaya
Da dai Amal ta gaji da tambayoyin yasa ta janyo waya tayi dialing no
in mumtaz
Ana tsaka da mata kwalliya call
in Amal ta shigo,
Ganin an kusa gamawa yasa bata
aga ba dan dama tasan
orafi ne.
angaren angwace ba'acewa komi, in ka kalli wannan sekace yafi sauran kyau, da ka kalli wani shima se kaga kamar yafi wancan kyau,
Khalid na zaune kusa da kamal yana
aure igiyar takalmin
afar shi
Waya kare a kunnen shi yana sauraren mami dake
orafin kar ya wuce wajen
aurin auren ba tare da sun biyo taga wankan shi ba
Murmushi kawai yake zubawa, sannan yace 'na san yarda mamina ke sona da kuma son nayi aure tabbas zata so ta ganni for the last time a matsayin saurayi kafin na zama ango kokuma ince magidanci"
Dariya da salati a tare mami ta hau yi kafin tace "naji ka dai zo in ganka" tana gama fa
in haka ta ajiye wayar taci gaba da saka
ankunne a
ayan kunnen.

Khalid na aje wayar mami abokan shi suka hau tsokanar shi da mummys boy
Shidai murmushi kawai ya ke ta faman yi yana jin azalzalar ayi a
aura auren nan ko ya samu nutsuwar zucia.
*****
A mugun fusace uncle Abbas ya sauke ma Tk mari a duka kumatukan shi
Cikin zafin rai yanuna shi da yatsa yace " Har kai ka isa ka nuna min ga yarda zanyi a al'amura na? tun jiya nake lalla
a ka akan ka bari ina da shiri na amma ka
i ji, na fa
a na kuma fa
a mumtaz bata da wani miji da ya wuce kai a yau
in nan saboda ina da tabbaci daga majiya me
arfi, ohhh shine zakazo kana min barazana da zaka fa
i gaske cewa ni na saka ka danne Abubakar(Abba
arami) ka kashe shi, ko kuma ka sanar mu muka saka a tsinke wayar burkin motar shi?"
Cikin zafin rai ya
ara matsawa kusa da TK dake ja da baya ya
ora da "to da kayi babban kuskure a rayuwar ka, kallo na kawai kake a
matsayin mahaifi amma kai kanka kawar da kai ba wani abu me wahala bane a waje na, sakarai shasha"
Still a cikin fushi ya juya gefen gadon
akin hotel da ya kama saboda cinkoson mata a cikin gida, ya janyo babbar farar leda me
auke da farar shadda aciki
Wirga mishi ledar yayi kafin yace "kaje ka shirya, kuma karkayi wasa da turaren da na baka ka tabbatar da seka hango Abubakar(Abba
) tukun zaka shafa a hannun ka, ka tabbatar da ko yaya ne hannun ka ya ta
a jikin sa kafin a
aura auren, daga nan ka gama naka se kaja gefe kayi kallo"
Duk da ya TK yaji marin da uban nashi yayi mishi amma jin wannan bayanin ya wanke mishi zuciya, ko ba komi yanzu ze nuna ma ya faruk yafi kusanci da Abba
da kuma duk wani abu da ya mallaka
Seda TK ya
auki ledar tukun yace "sorry dad, nima ba da son raina nayi maganar ba" yana gama fa
in haka ya juya ya fice ranshi fess.

KHALID
aya da kusan rabi ya shiga cikin gidan nasu inda shima a cike yake dan
am da mutane
Tunda ya shigo yaje gaishe gaishe
a ta ko'ina se tashi take
Mami nadaga can ta jiyo gu
ar mutane, da sauri ta tawo dan ta san be wuce kalid
in ne ya shigo
Tana zuwa kuwa ta rungume shi ha
e da fashewa da kukan murna da kuma tunowa da mahaifin shi
Shi kanshi dauriyace kawai ya ara ya yafa ma kanshi, amma
iris da ya fashe da kukan
Mami na rungume da shi ta rin
a jeho mishi addu'oi mutanen kusa da ita suna amsawa
Ta jima a haka, kafin kamal ya matso kusa da ita yace "mami time ya kusa wallahi, 2pm ne
aurin auren fa"
yar dai ya zame kanshi daga wajen ta suka
unguma zuwa babban masallacin dake manne a jikin gidan amaren.
Chapter 28 · 0% Book details