← Book details Lauje Cikin Naɗi Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 37 OF 51

Sashe 37

Lauje Cikin Naɗi Part 2 Complete Hausa Novel · about 6 min read

Motar tayi tsit baka jin motsin kowa, dukansu da sa
e-sa
en da suke
Sun
anyi nisa ka
an, jin shirun yayi yawa ya faruk ya kunna radio, rabi idon shi na titi rabi kuma yana kan radio
Canza radion yayi da bluetooth sannan yayi searching wa
ar Naziru "IN RABO YA TSARO DA KAI, KUMA ABUN YA TABBATA DA KAI, RABBI NE YACE SE DA KAI EM SE DA KAI KAWAI SEDA KAI...." har
arshe
Cikin shau
i da annushuwa yake bin wa
ar duk da a hankali yake bi amma hakan be hana mama jin shi ba
Murmushi sam ya
i barin fuskar ta.

Suna zuwa
ofar gida yace "mama ba zan shiga ba nan zaku sauka akwai inda nake son zuwa"
Agogon motar mama ta kalla tukun tace "its late fa faruk"
Murnushi yayi tukun yace "Bazan jima ba ai"
Ganin mumtaz na son riga kowa fita yasa shi saurin fa
in "Mumtaz tsaya ke ki wuce da wannan" yayi maganar yana wani faskewa
washi goggo safiya ta kai mishi ha
e da fa
in "algungumi, kaji dashi dai" ta fice, mama ma na dariya ta fice
Suna fita ya saka lock a motar
Idin shi na kansu mama har suka shiga gate, sannan ya waigo ya kalle ta
Daga sama har
asa yake kallon ta, itakam ta
i yarda ko sau
aya ta kalle shi, ta takure a waje
aya
Seda ya gama kallon ta tas tukun yace "Da kin shiga gida ki tabbatar da kin cire wa
an nan kayan jikin naki, ki
auki naki na gida ki saka, ko da wasa kar in sake ganin ki da kayan da wancan guntun ya kawo"
Mancewa ma tayi da tsoron ta saki baki tana kallon yarda ya faruk yasha mur yake bata umarni
Hannu ya kai ya tsokale mata manyan idanunta da sauri ta rufe idon da hannu ha
e da fa
in "wayyo Allah"
Murya
asa-
asa yace "nan gaba
ulo da
wa da
wan idanuwan zanyi tunda baki iya amsa ni ba sedai ki kafe ni da idanu kamar ansoya tasoyu"
Murza idon take, amma hakan be hanata zum
uro mishi baki ba
Murmushi yayi ya kauda idon shi tukun yace "jeki, shine sa
on dama"
arasa rufe baki beba tayi wuf ta fice, ki waiwaye batayi ba, tana tafe tana fa
in "da
in abun ma ai idanun ka sun fi nawa girma"
Seda yaga ta shige tukun yaja motar yayi gaba.

Wayar shi tayi ringing ya
aga yace "on my way" ya sauke yaci gaba da tu
A parking lot na gidan dr jamal yayi parking, direct ciki ya shiga inda ya iske mus'ab da dr jamal na zaune ko wanne da yana
auke da mug me
auke da coffee a ciki
Yana shiga toilet
in palon ya shiga ya
auro alwala sannan ya fito
Anan palon ya kabbara sallar shi,
Ya jima yana addu'ar neman sassauci daga wajen ubangiji akan umman shi, ha
e da godiyar kyautar da ya bashi a sanda ya riga da yacire rai gaba
Seda ya gama tukun ya dawo palon ya zaune ha
e da cire hular kanshi yana fa
in "wash"
Cike da damuwa mus'ab yace "kun mayar da mumtaz
in ne?"
Karka
a kai yayi ha
e da kallon dr jamal ya ce "guess what?"
Girar shi biyu dr jamal ya
aga sannan yace "kasan im not a good a guessing abu, kawai mlm ka gaya mana"
Murmushi ya faruk yayi yace "Da gaske nima yau ango ne"
A mugun bazata suka ji maganar, sedai basu yarda ba
Dr jamal tsaki yaja yace "karo na farko da naji kayi
arya kenan wallahi, Halan tsinko matar akeyi a bishiya?"
Dariya kawai ya faruk keyi
Mus'ab da yasan waye yayan nashi yace "Sunyi galaba akan mu ko mu mukayi ya faruk?"
Tashi ya faruk yayi, ya zagaya ta side
in mus'ab yace " akoda yaushe Allah na bayan me gaskiya mus'ab, a yau Allah ya mallaka min mumtaz a matsayin matar aure"
Da gudu mus'ab ya rungume ya faruk, tsabar murna da yarda yake ji ya hana shi magana, banda "Alhamdulillah, Alhamdulillah" babu abinda yake fa
a, dan ya san babban burin yayan nashi kenan, kuma babban burin iyayen shi.

Tasowa dr jamal shima yayi baki bu
e yace "are u for real guy?"
a kai ya faruk yayi, shau
in abun na da
a tasiri a ranshi.
akin da Tk yake kwance suka nufa
Yana nan a kwance kamar yarda suka aje shi
Ya faruk yace "Ina ganin ba zamu bari se da safe ba, kawai mu fitar da shi tunda abun yazo da sau
Mus'ab yace "hakane, ina ta ganin calls
in uncle Abbas harda na uncle junaid ma, amma ba wanda muka
aga daga baya ma kashe wayar muka yi"
Murmushi ya faruk yayi yace "su ya shafa wannan, mu saka shi a mota mu maida shi"
Su ukun suka cinci
e shi sukayi waje da shi
A bayan motar da mus'ab ke basaja da ita aka saka shi
ya faruk ya shiga tashi motar, mus'ab da dr jamal suka shiga motar mus'ab
in suka fice kusan a tare.
a inda suka
aukeshi nan suka koma, mus'ab ya ciro key
in motar TK ya bu
e, sannan suka kamo shi suka saka shi a motar shi
Dr jamal yayi mishi allurar da zata dawo da shi hankalin shi cikin minti biyar, sannan suka bar wajen gaba
aya.
****** Tunda su mama suka shiga gida goggo safiya ke rafka gu
a a tsakar gida
Irin gu
ar nan me shiga kai har
walwa
Da kusan gudu mama ta shige sasan ta dan ta san jan maganane goggo safiyar ke
arin yi
Jama'ar gida jin gu
ar ta
arewa yasa aka hau firfitowa, abinka dama da gida na a cike da
an biki
Dangi su goggo safiyar ma tun kafin suji komi suka hau tayata da gu
Umma babba na
aka tana ba su ya sabiha labarin abinda ya faru a gidan su kalid suka jiyo hayaniya gidan gaba
aya ya
aure da iface iface da gu
Su ya sabiha hankalin su a matu
ar tashe jin mummunan labari daga mahaifiyar tasu suka mimmi
e, dan a yarda suke jiyowa kamar ma fa
a ne aje a wajen
Ya maryam ce ta banko
akin da gudu, ta
ame umma babba tace "Allah mun gode maka, Allah ya kiyashe mu jin kunya duniya da lahira, ga goggo safiya can na fa
in an
aura auren ya faruk da mumtaz yanzu"!

Wata wawiyar hanka
a umma b tayi ma ya maryam har seda ta kusa wuntsilawa, a mugun firgice tace "Na shiga uku na Nabila, waye ke shirin ganin bayana"!

Tayi hanyar fita da gudu!

ALLAH KASA ANNABI YA CECE MU
LAUJE CIKIN NA
ZAINAB FALALU(MRS SULAIMAN)
MARUBUCIYAR
MAKIRCI
KISHI DA ALJANA
WANI HANIN GA ALLAH
ADDARAR MU
LAUJE CIKIN NA
WATTPAD@ZAINABFALALU8
Pg67-68
Cikin zafin nama ya sabiha ta tare umma babba da gaba
aya idanun ta sun rufe tsabar tashin hankali
Jiki na rawa ya sabiha tace "Dan girman Allah umma ki nutsu kar kije kiyi abinda zaki zo kina nadama daga baya"
Ya maryam itama tace "ga gida bamu ka
ai ba, baka san waye ze tafi da kai a baki ba umma"
Ya fa'iza kam na ganin umman zata fice tayi wuf ta fice ta rufe main
ofar palon da key tayi gaba.
Chapter 37 · 0% Book details