← Book details Lauje Cikin Naɗi Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 48 OF 51

Sashe 48

Lauje Cikin Naɗi Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Talla
eyar ta yayi sannan yace "munafuka fa
a ma kowa abinda kika shuka kafin na fasa kanki"
Cikin kuka Altine ta kalli mama da gaban ta banda dukan tara-tara babu abinda yake tace
"ku yafe man hajiya, Wallahi duk abinda nayi maku ba da son raina bane, a bisa tirsasawar hajiya sumayya(umma
arama) ne da kuma wa
anda ban sani ba wallahi"
Dafe
irji umma
arama tayi ha
e da fa
in "ku ji man wani sharri da tsohon daren nan, ina fatan ba dai ni sumayyar kike nufi ba??"
Ido rufe Abba babba yace "dakata hajiya sumayya!"
Tsit umma
arama tayi ta koma zaro idanu
Altine taci gaba "wallahi da zuciya
aya na nemi aiki a gidan nan ba dan na cutar da kowa ba, wata rana ina
asa a kitchen mama tace na
an fara
ora mata ruwa a kan gas kafin ta sakko, sega umma
arama ta shigo sasan ta iskoni har cikin kitchen tace min "kizo anjima da daddare ki same ni, akwai maganar da nake son yi da ke"
tana gama fa
a min haka ta juya ta fice da sauri jin sakkowar mama daga sama.

Ban kawo komi a raina ba naci gaba da aikina, amma can
asan raina murna nake
ila wani abun zan samu daga wajen ta tunda ta saba min alkairi haka kurum.

Da nagama aiki na, kusan kowa ya kwanta na tashi naje na sami umma
arama a
akin ta
Maganar data fara min ba
aramin gigita ni tayi ba da naji tace aiki zan mata bakin raina
a tsorace nace "wani kalar aiki ne haka hajiya?"
Dariya tayi tace "ba wani aiki bane me yawa, hasali ma ba ze
auke ki minti biyar ba kin gama, amma fa se kin sa kanki"
Kaina a
atsa nace "to hajiya, ina jinki"
Wani
ulli ta
akko a takarda ta mi
o min, murya
asa-
asa tace "so nake ki zuba shi a abincin Abba
arami, shikenan kin gama aikin ki, ba abinda ya rage sedai kija bakin ki kiyi shiru"
A firgice na saki
ullin a
asa na mi
e tsaye, jiki na yana rawa nace "bani ke girka mishi abinci ba umma
, mama da kanta ke dafa mashi"
Tsugunnawa tayi ta
auki
ullin sannan tace "kin yi babban kuskure tunda har kikaji sirrin mu, kuma dole kiyi abinda nace ko kuma ki ba
unci lahira"
Na tsorata matu
a da naji haka, a ta
aice dai dole tasa na kar
i maganin nan da niyar in anjera wa Abba
abinci a dining in fakaici ido na zuba mashi" ba yarda na iya haka na kar
a na fito hankali na a tashe"
Shiru Altine tayi tana share hawayen ta,
Kaf mutanen dake palon banda kallo-kallo babu abinda suke aika ma junan su,
Umma babba kanta jin maganar take kamar a mafariki, dan bata ta
a tunanin hakan ba.

Goggo safiya tayi karaf tace "ci gaba algunguma'
Kan Altine a
asa ta cigaba "seda maganin yayi kusan wata a hannun na ban zuba ba,
Kuma a lokacinne nayi yun
urin barin aiki, amma ga mamaki na se ganin umma
nayi ita da wani sun zo har cikin
akina sun min kakkausar garga
i akan duk inda naje se sun ga baya na
Ba shiri washegari na samu sa'a na zuba mishi maganin a cikin abincin,
Tsautsayi kuma a ranar Abba
arami be dawo ba,
Mama da kanta tace mumtaz ta
auki abincin ta kaiwa masu gadi,
Da naji haka shine nayi sauri na kwashe abincin na kai kitchen da niyar zan fakaici ido in zubar dan kar wani yaci ya cutu,
kiran da mama tayi min kafin na zubar da abincin yasa har mumtaz ta shiga ta
iba taci
Ganin babu wani abu da ya same ta yasa hankali na kwanciya, amma duk da haka ban bari wasu sunci ba na zubar da abincin.

Daga wannan ban san komi ba, seda aka jima sannan na fara ganin sauye-sauye a cikin halayyar mumtaz da yasa na rin
a bin diddigin ta dan nasan meke damun ta, amma bam samu komi ba"
Tsit palon yayi baka jin motsin kowa sedai fitar numfashi na wasu yafi na wasu.

Abba
arami zugu
in yayi yana kallon umma
arama dabkanta ke sunkuye takasa ha
a ido da kowa har
an ta da ke zaune hankalin su a mugun tashe.

Kafin kowa ya samu zarafin magana Ahmad ya taso
eyar bokan da ya faruk ya kamo tuntuni
Suna shigowa uncle Abbas ya mi
e tsaye da sauri ha
e da fa
in "na shiga uku"
Abba babba yace "waye kuma shi wannan"?

Kafin kowa yace komi bokan nasu yace "ni malamin hajiya sumayya da Abbas da kuma junaidu ne"
Gaba
aya wajen suka hau fa
in "Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un!!!"
Dafa
irji goggo safiya tayi tace "yau ko munga lukutar masifa a cikin gidan nan, kai jama'a ana zaton wuta a ma
era yauko gata mun ganta a masa
a kai umma babba tayi sannan tace "humm dan
ari!!"
Fuska a
aure ya faruk yace "ma
iyin Allah, zauna ka gaya ma kowa abinda suka saka ka kayi wa bayin Allahn da basu jiba basu gani ba"
Shima kanshi a
asa yace "Hajiya summaya itace ta ha
ani da Abbas da junaidu inda suka kawo min aiki na suna so a dankwafar da cigaban Abba
arami,
Dana buga
asata na gano cewa ba ta yarda za'ayi nayi kutse a lamuran shi sedai abi wata hanyar
A take na fahimtar da su hakan, se suka ce min bari suyi shawara su dawo
Ina zaune suka fita, basu jima ba suka dawo, se
aya daga cikin
an mazan yace "tunda har kace hakan ba ze yiwu ba, muna so ka kawar da hankalin
an shi maza daga kan dukiyar shi, sannan ka saka musu rashin jituwa tsakanin su da iyayen, shi kuma Abba
arami a saka mishi halin
eraye gashi dai me arzi
i amma ya rin
a sha'awar duk wani abu da ya gani a hannun abokan kasuwanci, ha
e da muguwar azalzalar zuciya, yaji in be
auka ba ze iya rasa ranshi.

Shine na basu magani nace a saka mashi a binci, daga nan shikenan.

Daga baya suka dawo min da zancen basuga yana komi ba, dan har gwada shi sunyi amma basu ga komi ba
Dana bincika se na gano beci maganin ba,
aya daga cikin iyalan shine suka ci
Danayi musu bayani se suka sauya wata shawarar na cewa a kawar da shi.
nayi-nayi, amma Allah be ban sa'a ba, amma anci nasara da raba shi da
an shi,
Se kuma in zasuyi abu nakan duba musu na fa
a musu lokacin da yafi dacewa su aiwatar da abinda suke so, amma daga wannan wallahi babu wani abu da nayi, se wanda hajiya sumayya(umma
arama) ta dawo ita ka
ai ta nemi alfarmar in mallake mata Alhj junaid da kuna shi Alhj Abbas, akan duk wani abu datace mu suyi, to zasuyi shi kai tsaye ba tare da sun mata musu ba"
Salati me
arfin gaske umma babba da goggo dafiya suka
auka
Sunayi suna tafa hannuwa
Mazan kam gaba
aya kansu na a
asa, bama kamar Abba
arami da gaba
aya rufe idon shi yayi
am yana jin
irjin shi na mishi nauyi.

ALLAH KASA ANNABI YA CECE MU
LAUJE CIKIN NA
ZAINAB FALALU(MRS SULAIMAN)
MARUBUCIYAR
MAKIRCI
KISHI DA ALJANA
WANI HANIN GA ALLAH
ADDARAR MU
LAUJE CIKIN NA
WATTPAD@ZAINABFALALU8
Pg83
A tsananin firgice mama ke kallon uncle junaid da kanshi ke
atsa, zufa tayi mishi sharkaf
Kukan mummy ne ya dawo da kowa daga
imuwar da ya tafi
Cikin kuka ta cukumi kwalar uncle Abbas tace "butulu ma
iyin Allah, dama zaman ha
uri nake da kai saboda ba
in mugun halin ka, wallahi ko ka sakeni ko ka tsammani sammaci daga kotu inda zanje in tona maka asiri wallahi"
Duk zafin uncle Abbas kasa cewa komi yayi, jikin shi har wani rawa-rawa yake
Tashi uncle
asim yayi ya shiga tsakanin su
yar aka
are mummy daga jikin shi,
in zama tayi ta fice cikin kuka da nauyin zuciya.

Haka mama, kukan da take ta dannewa ta kasa seda ta sake shi, still idon ta na kan uncle junaid da ya kasa kallon ta sam.

Abba babba shima ya kasa cewa komi tsabar yarda abun ya dake shi har cikin
walwa
Gaba
aya wajen ma hautsinewa yayi, kukan
an umma
arama gunin ban tausayi, Ya fa'iza fa
i take "umma
arama kin cucemu innalillahi wainna ilaihirraji'un".

Kai tsaye ya faruk yace "Ku gafarce ni Abba, ni kam na riga da na gama ha
a komi da za'a maka su a kotu, suje can su girbi abinda suka shuka"
Anan ya faruk ya sake fayyace musu kashe Abba
arami da suka sha kwatanta yi Allah baya basu nasara
Da kuma irin
ulle-
ullen da suke shiryawa, har ma da auren Tk da sakina tayi, da shirin su na warwarewa a maida auren mumtaz kan Tkn, kaf har accident da Abba
sukayi duk shirin su uncle Abbas ne.
Chapter 48 · 0% Book details