Sashe 10
Lauje Cikin Naɗi Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A lokacin da Aliyu ya cika shekara 25 yayi aure,
Ya auri matar shi me suna Nabila, iyayen ta na da rufin asiri daidai gwargwado, nan inda yake kasuwancin shi a nan ya kama gida suka zauna
Abubakar kam seda ya gama degree, a lokacin ba kowa ke samun wannan damar ba, sanda ya gama ya samu aiki a wani babban company ana biyan shi sosai da sosai
Lokacin shi ba nauyin kowa a kanshi, iyaye ne kuma Allah yayi musu rufin asirin da ba se sun dogara da kowa ba
seda ya shekara uku da fara aiki, a shekaru ukun nan kaf haka ya rin
a tara albashin shi, tunda ko gidan zama ma bashi akayi, ba shi da wani bu
ata sedai abunda ba'a rasa ba
To da wa
an nan ku
i beyi shawara da kowa ba yaje ya siya wani mahaukacin fili me girman gaske, lokacin wajen daji ne ma ba gida ko
aya, sedai an yanyanka filayen, haka ya siya ya adana takardun shi, filin kuma yayi banza da shi yaci gaba da aikin shi,
Duk sanda ya samu lokaci yakan kaima iyayen shi ziyara, kuma ya kai ma
an'uwan shi Aliyu ziyara ha
e da sha tara ta arziki
Nan Nabila(umma babba) ta rin
a ma
anwarta campaign a wajen Abubakar, shi kam tuni ya
yallara idanu akan
anwar aminin shi.
SHARE PLS
ALLAH KASA ANNABI YA CECE MU
LAUJE CIKIN NA
ZAINAB FALALU(MRS SULAIMAN)
MARUBUCIYAR
MAKIRCI
KISHI DA ALJANA
WANI HANIN GA ALLAH
ADDARAR MU
LAUJE CIKIN NA
WATTPAD@ZAINABFALALU8
Pg 15-16
Duk sanda su Nabila(umma babba) zasu tare shi da zancen
awarta yakan basar da zancen ya nuna be gane inda suka dosa ba
Ba yarda suka iya, dole suka rabu da shi.
Haka rayuwa ta ci gaba da tafiya, yau fari gobe ba
Duk asabar
in duniya Abubakar(Abba
arami) ke zuwa wajen Zahra'u, sosai suka fahimci juna sukayi sabo me wahalar mancewa
Da yake yana da
afa a gidan, yayan ta aminin shi ne sosai yasa be wani sha wahala ba, kuma da Allah yayi cewa ita
in rabon shi ce.
Bayan shekara biyu da kusan rabi da auren Aliyu(Abba babba) shima Abubakar aka
aura nashi, an yi shagali dai dai gwargwado a wannan lokaci, amarya ta tare a gidan ta da ya kama haya
Zama ne na fahimata da kuma
aunar juna
Takan le
a Nabila wani lokacin, duk da ba wani fira ce ke shiga tsakanin su ba se dai harare harare daga
angaren Nabila
Da dai zahra'u taga take taken ta se tasha maganin zama da ita, tsaf ta
auke
afar ta daga zuwa wajen ta, in ba dai abun murna ko Allah kyauta ne ya faru ba
Wannan kenan.
Tsakanin auren Abubakar da Abbas ba wani tazara,
shima ya ha
u da matar shi me suna hauwa,
a ranar bikin Abbas
in ne matar Aliyu wato Nabila ta haifo santalelen
anta me kama da baban shi sak, ranar data zagayo yaci suna Umar faruk, shine suke kiran shi da faruk, sosai Zahra'u ta
auki son duniya ta
ora ma faruk, da ta
auke
afa daga gidan, amma haihuwar faruk yasa take zuwa a kai akai, Nabila tayi ta yada mata magana son ranta amma haka nan take basarwa dan son da take masa
Cikin hukunci ubangiji haka bu
i yayi ta bu
e ma kowa a cikin su,
Saboda nema ha
uwa ta fara musu wahala, a wannan
an tsukin ne, Aliyu ya sake rarimo wani auren na biyu
Sosai hankalin Nabila ya tashi, ta shiga nan ta shiga can, to da yake duk abunda Allah ya
adarta se ya faru ba makawa, haka akai auren nan kamar ba za'ayi ba
Haka itama ya kama mata gida daban, Sumayya macece me ha
uri da sanin ya kamata itama bata da matsala ko ka
Lokacin da Aliyu ya
ara aure faruk be wuce shekara biyu da rabi ba
Haka sumayya ta ringa janshi a jiki, ganin hakan yasa Nabila ta hana ta gwammace gara ta rin
a barin Zahra'u na
aukar shi akan ace kishiyarta ke
auka
Wannan dama da ta samu ne yasa sukayi mugun sha
uwa da faruk, inda bakin shi ya bu
e da kiran ta da "MAMA" Abubakar kuma yana ce mishi "Abba"
Da faruk ya
ara wayo ne yake banbance sunan iyayen da Abba babba da Abba
arami
kishiyar mahaifiyar sa kuma ya la
aba mata "Umma
arama" mahaifiyar shi kuma "Umma babba"
Sosai sunayen nan suka yi wa Umma babba ciwo, tasha ta rin
a mammake mishi baki, amma haka nan ta ha
ura ta rabu da shi badan ta so ba.
Abu kamar wasa har umma
arama tazo ta haihu amma mama shiru babu alamun ciki
Sam basu saka wata damuwa a zukatan su ba, sun san Allah ne meyi, duk da habaicin da umma babba ke yawan yi mata a duk sanda suka ha
u a wani taro ko sha'ani bata ta
a saka abun a ranta ba balle ya dame ta.
angaren matar uncle Abbas kam bata fiya shiga sabgar kowa ba, saboda take-taken umma babba data gani
Sun
an fi zama da mama suyi fira ma, sukan ziyarci juna lokaci zuwa lokaci.
Sosai rashin lafia ya kama Inna Abu, hankalin kowa ya tashi,
Lokacin da Abba
arami yaje yaga halin data ke a ciki hankali a tashe ya
akko ta suka shigo asibitin cikin gari
Sosai sirikan nata ke bata kulawa, babu warce ta rainata a cikin su,
A cikin jinyar ne Inna Abu ta lura da sam sirikan nata ba wata jituwa a tsakanin su
Batayi musu magana ba, seda gaba
aya
an nata suka hallara tukun tace
"Kuji tsoron Allah kuso junan ku da amana, kar ku bari asamu
araka a tsakanin ku balle har na kusa da ku su gane su shigo da nasu son rai, ku sani duk abu
aya ne yayi ku, baku da banbancin komi a tsakanin ku, bana so ko so
aya wani daga cikin ku ya
arsa wani abu mara da
i a cikin ranshi, ku zama tsintsiya ma
aurin ta
aya wanda ko
asa ta rufe min ido zanyi alfahari daku"
Can ta fashe da kukan tausayin kanta da ma su yaran nata
Sosai hankalin su ya tashi sukai ta banbaki har tayi shiru
akin yayi tsit, maganar inna Abu ta katse shirun da
"Abubakar, maganar filin nan da kayi min
azu nace ka ban lokaci, to na yanke shawarar ka gina
in kamar yarda ka fara fa
i, alabarshi se ku ha
e iyalan ku duka a waje
aya se fahimta ta sake shiga sosai a tsakanin su
Ku kuma zumuncin ku na nan sema
arfi da ze
ara"
Tana rufe baki uncle
asim yace
"Kar kice haka inna, ni anawa tunanin se inga zama a waje
ayan nan ba shine zefi ba, kamar za'afi zumunci in kowa na muhallin shi"
Da sauri Abba babba yace,
"Yarda tace haka za'ayi ko muna so ko bama so, ballantana banga wani aibu a cikin maganar ta ba"
Abba
arami bece komi ba, duk da shi ya fara kai wa mahaifiyar shi shawarar yin hakan, amma daga baya ya gane ya tafka babban kuskure, kuma tunda yanke shawarar hakan bashi da kuma bakin da ze iya hanawa.
angaren uncle Abbas kam cewa yayi
"bani da choice ni kam, dan ba lale ayi amfani da abinda kace ba"
kKowa seda ya kalle shi jin furucin bakin shi, inna Abu tace
"Ni dai ga abunda nace, kuma duk wanda yayi watsi da wannan maganar ban yafe ba"
Tsit wajen yayi, kowa da abunda yake sa
awa a ranshi, in ka kalli fuskar Abba babba zaka ga kamar me murmushi.
Abba
arami kam baka gane a wani yanayi yake a ciki ba, kanshi na
asa.
Uncle
asam ne ma yace
"Allah ya baki ha
uri, ai abun be kai ga haka ba hajiya Inna" ya
arashe maganar da barkwancin shi.
ganin dare yayi ne kuma suna ta zama yasa tace
"zaku iya tafiya dare yayi, Allah yayi muku albarka yasa duk ku gama da duniya lafia"
Gaba
ayan su suka amsa da amin,
aya bayan
aya suka yi mata sallama suka fice
Abba
arami ne na
arshen fita, har ya kai
oma yaji inna Abu tace
"zo nan Aliyu"
Jiki a sanyaye ya dawo ya zauna still kanshi a
Kanshi ta dafa tace
"Ka daure kayi hakuri da Aliyu, da sauran
an'uwan naka, sannan kaba zahra'u ha
uri itama, zaman ku a tare ze saka ni farin ciki, duk da bakayi magana ba nasan baka so hakan ba, amma kuyi ha
uri kuma na yafe muku gaba
ayan ku, tashi kaje Allah ya sada mu da alkairin sa"
Murmushi yayi jin zolayar da tayi mishi,
Sanda ya fita duk sun kama kansu, shima ya haye babur
in shi ya tafi gida.
WASHE GARI
Wajen shida saura suka ji bugun gida, mama na kitchen tana dafa ruwan wanka ta shiga
aki ta taso Abba
arami
Yana fita ya dawo yana salati duk yabi ya ru
Anan take jin rasuwar Inna Abu,
Hankali ya tashi sosai, ko wanka basu samu yi ba suka
unguma suka tafi asibitin
Sosai ahalin nan suka shiga damuwa,
mota aka samo aka sakata, sannan wasu daga ciki suka shiga
Sauran kuma suka samu wata motar suka bi bayan su zuwa
auyen su
A nan aka sallace ta aka rakata zuwa gidan ta na gaskiya.
Bayan bakwai kowa ya kama gaban shi yin harkokin sa.
Tunda inna Abu ta rasu Abba
arami da maganar inna Abu yake kwana yake tashi
Sam ya kasa samun sukuni a zuciyar shi
Wata safiyar Asabar ce yana zaune suna
an ta
a hira sama-sama da mama, faruk na kwance a gefen ta yana bacci Abba
arami yace
"Zahra'u bari in daure inje in duba filin nan inga ta ina zan fara"
"Okay to, Allah ya kiyaye, ai gara kaje ka duba
in tun wuri".