Sashe 26
Lauje Cikin Naɗi Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ya faruk da maganar ta fara isarsa yace "na sani umma, duk abunda ya dace ayi wa yaran nan Abba
yayi, ko cokali be barku kun siya ba to me kuma ya rage?"
"hmmm" tace, sannan ta
ora da "Duk ba
ar wahalar da yake saka ka ai baka gani kullum cikin goyan bayan shi dana matar shi kake, inda bani na haifeka ba banjin ko kallo na ishe ka a cikin gidan nan ba"
Ya maryam tayi karaf tace "haba umma, dan Allah kidena kawo ma zuciyar ki irin wannan abubuwan, be dace ba gaskiya"
Tana gama fa
in haka ta bar
akin ita sam bata
aunar abinda umman keyi, abun na mugun
ata mata rai
Sakin baki tayi tana binta da kallo
Ya sabiha da ita ce ke bin ya faruk itama tace "gaskiya ne umma, dan Allah ki rin
a hanga abubuwa mana, in baki fahimci ya faruk ba waye ze fahimce shi, wallahi yana a tsaka ne, kuma abun alfaharin ki ne ace
anki nada amanar da har aka yarda dashi akan ma
uden ku
e har yake kula da su bako wani shakka, wallahi bama jin da
in yarda har ita maman kike nuna mata abubuwa marasa da
i" itama mi
ewa tayi kafin ta fice tace "Amma in maganar mu ta
ata maki rai ki yafe mana" ta fice.
ya sabiha na fita, ya faruk ya mi
e shima, cikin ladabi yace "kiyi ha
uri, zan
aro miki 2m yanzu in sha Allah" shima ya fice
akin su hafsat ya nufa dan yasan basu wuce can
Yana shiga ya iske ya maryam na kuka ya sabiha na bata baki
Shima zama yayi sannan yace "uwa uwace dole muyi ha
uri da ita a duk yarda take, sannan muri
a tausasa kalaman mu a garesu domin dacewa gobe al
iyama
Nasan yarda kuke ji a ranku, to duk mu ha
u muyi ha
uri, muna ha
uri muna nusar da ita a hankula se muga ta sauya" yana gama fa
in haka ya mi
e ya fice.
ALLAH KASA ANNABI YA CECE MU
LAUJE CIKIN NA
ZAINAB FALALU(MRS SULAIMAN)
MARUBUCIYAR
MAKIRCI
KISHI DA ALJANA
WANI HANIN GA ALLAH
ADDARAR MU
LAUJE CIKIN NA
WATTPAD@ZAINABFALALU8
Pg49-50
A haka zaka ga kamar umma b tayi laushi
Hakance ke kasancewa duk sanda yaran suka mata gyara akan halin ta.
Ya faruk be jima da fita ba yayi mata transfer sannan ya shirya ya bar gidan.
Sati
aya kawai Ahmad da mus'ab sukayi suna sha addu'a nan suka fara jin canji sosai a jikin su
Babbar alama kuwa itace yarda yanzu har Ahmad na iya kusan yini a palon mama in har bashi da wajen zuwa
Ita da kanta taga canji sosai, wani lokacin ma har surutun shi ya dameta
angaren mus'ab ma haka, da bakin shi yace "mama, kwana biyun nan ina jin zuciya ta na sauka, wani nauyi datayi min shima se sauka yakeyi"
Murmushi mama tayi tukun tace "ai duk wanda ya ri
e Allah bashi ba ta
ewa, shike yi shike sakawa kuma shi ke hanawa, Allah ya warware mana komi cikin sau
i da salama"
"Amin" yace ya ci gaba da aikin shigar da takardun da ya faruk ya bashi yayi tun shekaranjiya".
angaren mumtaz kuwa tun da ya faruk ya bata nata maganin
in sha tayi, anan kan mudubi ta ajiye shi, Altine kuma data tashi shara ta ha
a da shi ta share
Da ya faruk ya tambaye ta tasha maganin? eh kawai tace ta barshi a hakan.
Wasa wasa biki nata matsowa, rayukan wasu fes wasu kuma gasunan dai
Tun biki na saura wata
aya Ya sabiha ta kira umma babba a waya tace "umma su hafsat zasu iya tawowa zuwa jibi, me gyaran jikin na hanya itama"
Cike da fara'a umma b tace "aikuwa anjima zan kira Bilkisu ta dawo"
Ya sabiha tace "bata nan ne?"
"eh, taje wajen mahaifin ta tun shekaranjiya"
Cike da
an shakku ya sabiha tace "ehnn dama ina ta son in sanar da ke nayi wa mama da mummy magana subar Mumtaz da Najwa su biyo su hafsan suzo tare se ayi musu gyaran duka"
Umma nadaga kishingi
e dama suke wayar, jin abinda ya sabihan tace yasa ta mi
ewa zaune
ance ido tayi kamar tana ganin ta tace
"ohh, seda kika aiwatar tukun kike sanar dan saboda ban isa dake ba?"
Cikin rashin jin da
i sabiha tace "ba haka bane umma, a matsayina na babba a cikin su be dace ace na kira
akin mu ba kawai na bar sauran alhalin dukan su rana
aya za'a aurar da su, kuma.."
Bata bari ta
ora ba ta dakatar da ita da sauri tace "Su da kike kumfar baki akansu kika san me iyayen su ke musu ba tare da sun ha
a da su Amal
in ba?"
Shiru sabiha tayi tana danasanin sanar mata data yi, data sani tayi shiru sedai daga baya taji labarin dasu suka tafi
Cikin fushi umma tace "ba magana nake miki ba kikayi banza dani?"
Kasa cewa komi tayi sedai tace "kiyi ha
uri ban san bazakiji da
in hakan ba"
Tu zaburar farko da umma b tayi ta fara sababin ta mumtaz ke tsaye jikin
ofa,
Hannun ta ri
e da leda me
auke da sauyoyi na maganin sanyi da goggo safiya ta bata ta kai mata ita da mummy
Tas ta gama jin me suke fa
a ita da ya sabihar kafin ta
wasa
ofar
A sama umma tace "waye? shigo" a tare
Seda mumtaz ta ta
e baki kafin ta tura
ofar bakin ta
auke da sallama ta shiga
Umma na kallonta ta sake ha
a fuska
an rissinawa tayi ta gaishe ta,
Ta amsa ba yabo ba fallasa
Mumtaz bata jira komi ba ta mi
a mata babbar ledar tace "gashi inji goggo safiya, wai ki tafasa da jar kanwa ki ba su Amal su rin
a sha"
A yatsine ta kar
i ledar ta le
a sannan ta
ago kai
Har mumtaz ta kai
ofa taji tace "Kuma tace maganin mene?"
Ko waigowa mumtaz batayi ba tace "na sanyi" a ta
aice ta fice ta nufi sasan mummy(matar uncle Abbas)
Seda tayi knocking me aiki tazo ta bu
e mata
Tayi niyar taba me aikin sa
on, jin muryar mummyn tana tamvayar waye yasa ta
arasa shiga cikin palon
Cike da fara'a mummy ke fa
in "Ah lallai
atan hanya kika ne ko?"
Murmushi mumtaz tayi ta
osana mazaunan ta a bakin kujera tace "ina wuni mummy"
Tace "lafia lau mumtaz"
Bayan gaisuwan bata sake cewa komi ba ta mi
a mata ledar hannun ta tace "goggo safiya tace na kawo, a dafa Najwa ta rin
a sha"
Allah Allah take ta bar sasan saboda wani mayen kallo da Tk ke binta da shi
Mummyn na ankare da rashin nutsuwar ta, a wayance ta kalli Tk da ido tace "meye haka?"
Murmushi kawai yayi ya kashe mata ido
mumtaz na gama fa
in sa
on ta mi
e tace "se anjima mummy"
Cike da fara'a mummy tace "shikenan tunda kin
i zama, kice mata angode"
Tana fita ya Tk yayi wuf ya biyo bayanta da sauri, ko maganar da mummy ke mishi be tsaya yaji ba yayi gaba
Sauri kawai take zubawa ta bar wajen kar ya cin mata,
Hakan be samu ba seda ya sha gaban ta
cike da sha
iyanci yace "ina fatan kema ana gyaramin ke yarda ya kamata?"
aure fuska tamau tayi ta kewaye shi tayi gaba abinta, a ranta tana fa
in "
an iska, Allah yayi min tsari da kai"
Beyi yun
urin binta ba ganin kallon da Ahmad ke mishi, duk da ya girmi Ahmad amma hakan be hana shi jin
an shakka ba, tunda yasan ba Allah acikin kalaman bakin shi.
BAYAN KWANA BIYU
Ya sabiha da su ya maryam da
yar suka shawo kan umma b ta yarda da maganar zuwan mumtaz da najwa.
Randa ya dace su tafin, akai-akai da mumtaz ta shirya su tafi, ba abinda ya fito bakin ta se cewa tayi "Wallahi ko waye yazo kanta bw zata je ba, ita bata son gyaran jikin tunda be zama dole ba"
Da bayan hannu goggo safiya ta make mata baki, kafin tace "dan kanki tunda kin raina kowa"
Mama kam tunda tace "meyasa ba zaki je ba" tace mata "ka kurum" bata sake magana ba, tasan sarai tana da dalilin
in zuwan, in akai duba da tun randa sabiha tayi maganar bata musa ba.
Haka Amal tayi nacin har tayi fushi ta rabu da ita,
Da dai ta
i zuwan, haka zuka tattara sauran suka tafi.
Ko da ya sabiha taga ba mumtaz a cikin su ta
auki waya ta kirata, bugun duniya ta
agawa daga baya ma kashe wayar tayi.
BAYAN SATI BIYU, ANA SAURA SATI BIYU
AURIN AURE
Kayan funitures suka iso tun daga turkey ya faruk yayi order bisa ga za
in ko wacce a cikin su
manyan stores
in dake gidan aka bu
e aka sha
are kayan duka a ciki tukun aka rufe
Duka su biyar
in saiti
ai Abba b yayi musu, wanda yaga ze
ara ma
arshi shikenan shidai yayi nashi
A sanda akayi order kayan mama itama ta yi nata order har sun so sufi wanda akayi musu duka tsada,
A ranar da akaje ganin gidajen amaren aka ga gidan mumtaz
aki uku ne, nan Mama tayi wa Abba magana ya bada wasu ku
in aka siya saiti
aya.
Kamar Najwa da Bilkisu su dama dangin mahaifin su sun masu
aya, sun tashi da bibbiyu kenan
Ranar da za'a je jere raba tafiyar akayi
Umma babba da aunty suka tafi na mumtaz tare da
an'uwan mama
Mummy tabi wasu daga cikin
an'uwan umma b suka tafi na Amal
Umma
arama tabi wasu suma daga cikin dangin umma b
in zuwa gidan hafsa
Mama tabi zuwa na Bilkisu, inda kuma dangin mummy duka suka
unguwa zuwa ga Najwa.