← Book details Lauje Cikin Naɗi Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 11 OF 51

Sashe 11

Lauje Cikin Naɗi Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Da Abba
arami yaje wajen da
yar ya iya gane wajen, seda ya nemo me unguwar da kusan a hannun shi dama filin yake tukun ya gane
Sosai Abba
arami yayi mamakin cikar wurin, gidaje ne a tsare reras manya-manya gabas da yamma kudu da arewa,
Be bar wajen ba seda ya tabbatar da ya daidaita abunda ya dace.

Tsayawa yayi tsayin daka aka fitar da zanen gidan cikin kwana ka
flat biyar aka zana, ko wanne duplex,
Flat
in Abba babba anyi shi dan zaman mace biyu, a ido yafi ko wanne girma, sama
aki biyar, ko wacce biyu se na Abba
arami
asa kuma akayi
aki biyu, se babban kitchen da store
Flat
in uncle Abbas da na uncle
asim na tsarin mace
aya kuma iri
aya, sama
aki biyu
asa biyu se kitchen da store
Flat
in Abba
arami mama yaba wu
a da nama ta fa
i yarda ta ke son ya kasance
Aikuwa tayi tsarin da yafi na kowacce kyau da ha
Dan ita hada palo tace ayi mata a sama, Sosai tsarin
angaren ta ya babban ta da na sauran.

Gadan gadan aka fara gini, Alhamdulillah, da yake ya tara shiyasa nan da nan komi ke sauri
A cikin shekara
aya gam aka kammala gidan, dai-dai lokacin uncle
asim shima ya samu mata
Sanda Abba
arami yaje musu da maganar komawa sabon gida memakon yaga murna a fuskokin wasu daga cin
an'uwan nashi, se yaga sa
anin haka, tun daga nan jikin shi ya sake yin sanyi zuciyar shi ta karye dauriya kawai ya ara ya yafa ma kanshi.

Yaso yayi furnishing gidan, wata zuciyar ta hana shi,
Mama kawai ya
auka suka je ta zabi komi da ya dace da gidan suka siya aka wuce dasu can
Sun riga kowa komawa, se uncle Abbas,
Abba babba be dawo ba har seda uncle
asim ya riga shi shiga da sabuwar amarya, yana can yana fama da rikicin umma babba, ita allanbaran sedai ya barta a gidan hayan, dan ita wai zuciyar ta bata mutu ba da zata kwanta
anin ta yayi mata komi
arshe dai seda abun ya
auki zafi sosai, dan har umma
arama ta koma da
ar jinjirar ta da bata wuce watanni ba tukun umma babba ta dawo
Tun da kuma ta saka
afarta a gidan ta hau danasanin
in dawowa da wuri da bata yi ba, a cewar ta "wannan aljnnar duniyar"
Nan fa
an'uwa da abokan arziki akai ta zuwa taya su murna da saka albarka
Tunda suka tare kowa ya shiga saiti, harta da umma b da ke da matsala ta nutsu ta dena shiga sabgar kowa, se kuma a lokacin ne take so ta kame girman ta
Haka ta
angaren sauran, kowa harkar gaban shi yake
Mazajen ma sun ha
a kai, komi da ya shafi cigaban su a tare suke shawartawa, se kuma albarkar haihuwa da aka fara samu akai akai
Gaba
ayan su sun riga mama hauhuwa, dan har seda matar uncle
asim ta haihu da kusan shekara kafin mama ta samu cikin mus'ab, lokacin faruk na da shekara goma sha biya a duniya.

Randa mama ta haihun kuwa haka ya kafa ya tsare akan babyn,
Sosai yake nuna mishi so da kulawa, kullum da safe kafin ya tafi school se ya le
a ya gan shi, haka zalika in ya dawo se ya le
Gaba
aya ma kusan tarewa ne kawai beyi a sasan mama ba, umma b tayi fa
an tayi dukan har ta gaji ta ha
ura.

Shekarar mus'ab
aya da watannin mama ta sake haifo Ahmad, hmmmm ga arziki yaci uban na da ga kuma
aruwar
a maza da ake ta samu ta
angaren su da Allah yafi rufa wa asiri
Tun daga kan Ahmad shiru mama bata sake haihuwa ba, haka akai ta tafiya, yau da
i gobe akasin hakan
Umma b seda ta haifi yara shida cif sannn haihuwar ta tsaya
Ya faruk, ya sabiha, ya maryam, ya fa'iza, se hafsa da auta Amal.

Umma
arama tana da yara uku, ya fauza, ya khairi da auta fadil.

Mummy na da biyu
Ya Tk, da Aliyu(amir)
Aunty na da uku, Abdul, muhammad da mahmud.

Mama na da uku, mus'ab, Ahmad da auta mumtaz.

WANNAN KENAN, IN DA WANI ABU KUMA KWAJI A GABA.

CIGABAN LABARI.

Ledojin da ya shigo da su
azu ya janyo ya bubbu
e su yana ware kayan, sosai
inkunan suka yi kyau
Seda ya gama tas ya matsar da su tukun ya janyo ledar
azu da ya gani a inda mumtaz ta zauna, yana bu
ewa yaga agogunan shi guda biyu data
auka ne a ciki
Shiru yayi ya kafe su da idanu kamar me nazarin wasu abubuwa, a hankali ya saka hannu ya ciro
aramar takardar da ke ciki ya bu
e idon shi suka kai ga
an gajeran rubutun dake ciki
"Kayi ha
uri dan Allah kar ka fa
a wa mama ko Abba na"
Iska me huci ya fesar bayan ya ajiye takardar a gefen shi, dun
ule hannun daman shi yayi da
arfi, dan zaka ga jijiyoyin hannun sun yi ri
u ri
Cike da tsananin
acin rai yace
"Who is behind this?"(waye me hannu a ciki?) Tabbas AKWAI LAUJE CIKIN NA
INA ME BADA HA
URI NA JINA SHIRU DA KUKA YI NA KWANA BIYU, ABUBUWAN NE KASHI DA KASHI
INA MI
O SA
ON GODIYATA GARE KU "LAUJE CIKIN NA
I FANS" ADDU'O'IN KU MEANS ALOTS TO ME, ALLAH YA SAKA DA KHAIRAN
ALLAH KASA ANNABI YA CECE MU
SHARE PLS.

LAUJE CIKIN NA
ZAINAB FALALU(MRS SULAIMAN)
MARUBUCIYAR
MAKIRCI
KISHI DA ALJANA
WANI HANIN GA ALLAH
ADDARAR MU
LAUJE CIKIN NA
WATTPAD@ZAINABFALALU8
Pg17-18
A daren bayan sallar isha'i Abba
da aminin shi yayan mamar suka turo
ofar
akin suka shigo, a lokacin an maida wa mama drip tana ta bacci mumtaz kuma na kwance ita ba baccin take ba kuma ba wani abun take ba, kwance take tana sa
a da warwara
Jiki a mace kamar ko da yaushe ta tashi zaune ha
e da amsa sallamar Abban nata da kuma aminin shi kuma kawun ta.

Kanta a
asa ta gaishe su bayan ta sakko daga gadon zuwa gefen mama
Har mumtaz ta zauna ta tuno da dattijuwar likitar tace ta kirata in Abba
in yazo
Murya a sanyaye tace
"Abbana, dr tace in kirata in kazo wai"
Jin yarda take magana a sanyaye yasa Abba
kafe ta da ido yana son ya gano mene matsalar
iyar tashi
Jin ta sake maimaita tambayar a tunanin ta beji bane,
Still idon shi a kanta yace
"Je ki kirata"
Gyara dogon hijabin ta tayi tukun ta fice zuwa office
in likitar.

Tun sallamar farko da Abba
sukayi mama ta farka, idon ta ne kawai bata bu
e ba jin yarda sukayi mata nauyi
Ganin tana marmar da idanun yasa Abban matsowa kusa da ita ya zauna
Bayan hannun shi ya
ora a kan goshin ta jim ka
an ya cire
Murya
asa-
asa mama tace
"temaka min in tashi zaune"
Kara mata pillow yayi a bayan ta tukun ya jingina ta da bango
A hankali ta bu
e idon ta a kan yayan nata da yayi shiru yana kallon yarda
ar'uwar tashi ta koma
Murmushin
arfin hali tayi tace
"sannu da zuwa ya junaid"
Shima matsowa yayi tukun ya amsa da "ya kika
ara ji?"
Kanta a
asa tace "Alhamdulillah" nan da nan idanun ta ya kawo
walla, Abba
na lura da
wallar ya fara tapping bayan hannun ta a hankali, ita tasan me yake nufi, cike da dauriya ta maida hawayen.

Tayi knocking a bakin office
in yafi a
irga, jin shirun da yawa yasa ta mur
a handle
in duk a tunanin ta ba ze bu
e ba
Aikuwa tana mur
awa ya bu
awa tayi ciki, ganin babu kowa yasa ta jayo
ofar da niyar kullewa, amma sam zuciyar ta ta
i barin azalzalar da lokaci zuwa lokaci takan ji hakan
Sam mumtaz kasa daurewa tayi seda ta biye wa azalzalar zuciyar ta ta
ara shiga office
Memakon data shiga ta yi abinda aka aiketa,
Ina ta mance tunda ta
ora idanun ta akan abin hannun data gani ajiye akan teburin likitar ta nufe shi kanta tsaye, jikin ta babu inda baya rawa tsabar luguden data ke ji a cikin zuciyar ta
Tana kaiwa teburin ta dafe abun hannun nan dake ta walwali da
aukar idanu daga ganin shi kasan dutse ne me mugun daraja
Tana
auka ta zira shi a aljihun doguwar rigar ta
Seda ta tabbatar da taji shi a jikin ta tukun ta sauke ajiyar zuciya me nauyin gaske, bata sake kallon komi a wajen ba ta juya tafice da mugun sauri har tana har
ewa da
afafuwan ta.

Mumtaz na fitowa daga office
in dattijuwar likitar na shawo kwana,
Juyawar da mumtaz tayi yasa likitar bataga fuskar ta ba
Kafin ta
araso mumtaz ta yi gaba,
Gaba ka
an ta
ara se ga Abba
Fuska a
aure yace
"daga kiran dr se kije ki shantake?"
Da sauri ta sadda kanta a
asa, duk a tunanin ta ze gane abinda tayi a cikin
wayar idon ta, tace
"Bata cikin office
in, shine na tsaya jiran ta, da naga bata dawo ba shine na tawo"
"okay" kawai Abba
yace ya juya suka koma
akin.

Su Abba na shiga
akin likitar ta turo
ofa itama
Da fara'a sosai a fuskar ta suka gaisa da su Abba, sannan ta
arasa kusa da mama dake zaune
Mumtaz kam
asa tayi da kanta tana
ara jin fa
uwar gaban ta na da
a tsananta, a hankali ta saka hannun ta cikin aljihu ta lalubo abin hannu taji yana nan
Ajiyar zuciya ta sauke wanda yasa daga mama har likitar kallon ta.

Murmushi likitar tayi, sannan tace
"wannan ajiyar zuciyar fa
ammata"
Itama
alo murmushin tayi, bata ce komi ba ta tashi ta shige toilet.
Chapter 11 · 0% Book details