← Book details Lauje Cikin Naɗi Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 51 OF 51

Sashe 51

Lauje Cikin Naɗi Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Tun jiya Abba babba shikam ya rasa tofa komi,
Tsabar takaicin da yake a cikin zuciyar shi kasa ha
uri yayi seda ya sanarwa da mahaifin su maganar
Jijjigar da maganar tayi masa ne yasa ya kasa ha
uri shima ya bugo sammako yazo asibitin
Kafin kowa ya
araso har ya gama ganawa da Abba
arami da mama ya koma.

Gyara zama Abba babba yayi sannan yace "Kaine ya kulle, ban san me zan ce ba, zalinci dai an riga da anzalince ka, sannan kuma ha
uri abune me kyau, Allah ya
ara mana ha
uri da tsoron sa, Allah kuma ya hanamu cutar da kowa saboda son abun duniya"
Uncle
asim cikin
acin rai yace "Ai shikenan, bala'in dake a tsakanin su kawai ya ishe su"
Ya faruk kam kasa cewa komi yayi, duk da daman yasan zesha fama da Abba
kafin ya amince da maka su a kotu
A cikin ranshi yace "in an san wata ai ba'a san wata ba wallahi"
Ficewa yayi daga
akin rai
Mama na hango shi ta yafito shi da hannu
Duk da ya sassauta fuskar shi hakan besa
acin ranshi
acewa ba
Mumtaz kanta kallon shi take tana so su ha
a ido taji meke damun sa.

Kusa da mama ya zauna ya sadda kan shi
Jiki a sanyaye tace "nasan hukuncin ba da
i ze maka ba yaro na,
mu barsu da aniyar su, mukuma gode wa Allah da ya ta
aita mana abun, ko a haka aka tsaya Allah ya warware mana kaikaifen LAUJEN da ke CIKIN NA
Bece komi ba sema sake jin wani tausayi da
aunar ta a cikin ranshi.
a kai goggo safiya tayi itama tace "hakane abinda zahra'u tace faruk, koda amanar zumunci da suka ci aka barsu ya ishe su"
Umma babba ta
ora da "mugunta kuma ai fitsarin fa
o ce, suje can su
arata da matsalar dake a tsakanin su ma ta ishe su"
Aunty tace "Allah yayi mana maganin abinda bamu iyawa"
Haka suka ha
u sukai ta ba ya faruk baki da kalami masu da
i har sanda su Abba babba da uncle
asim suka fito da niyar zuwa duba Tk dake kwance shima har yanzu.

Gaf da azzahar aunty da umma babba suka wuce gida aka bar goggo safiya da mama se mumtaz da ke bacci tunda ta samu ta shiga ta gaida Abba
ta bi lafiyar
ayan gadon da mama ke kwana a kai ta kwanta
Ba wanda ya tashe ta aka barta tayi baccin ta.
***Sosai ya faruk ya fuskanci mus'ab da Ahmad yace
"Ku saurare ni da kyau kuji, tunda har su Abba suka yanke wannan shawarar to babu yarda za'ayi mu ja da su, abinda zamuyi yanzu shine, zan yi write up akan uncle Abbas da uncle junaid harma da umma
arama akan cin amanar da sukayi, mu ya
a su a duniya"
Tun
azu se yanzu mus'ab yayi murmushi, dan gaba
aya wannan tunanin bezo mashi ba sam
Ahmad yace "yes, shiyasa nake alfahari da kai ya faruk"
Murmushi ya faruk yayi sannan yace "zamu ha
a duka da pictures
in su, yarda har fita ma seta gagare su saboda kunya, sannan ko su Abba sunji zamuce bamu san yarda akayi ba"
Dariyar farin ciki mus'ab da Ahmad suka saka ha
e da rungumar ya faruk dake ta murmushin jin da
i shima.

BAYAN SATI
Khali na kwance yana ta scrolling a facebook yaci karo da dogon rubutu me
auke da hoton umma
arama da uncle Abbas da kuma uncle Junaid
Ganin fuskokin su da kuma rubutun da akayi da manyan ba
i daga sama ya sa shi mi
ewa zaune da sauri ha
e da
urama rubutun ido, inda ka rubutu "MACIYA AMANA UKU"
Tiryan-tiryan khalid ya karanta labarin tas, inda babu wani abu da aka
oye akan irin cin amanar da sukayi, har da asirin da akayi wa Abba
arami na sata da be kamashi ba ya kama
arsa mace
aya tilo
A sukwane khalid ya fito ya hau kiran sunan "mami" da
arfi
Mami na zaune ita da aunty hajara suna firarsu sukaji mahaukacin kiran da kalid ke kwa
a mata
A firgice har suna rige*rigen fitowa
Mami tace "lafia khalid"
Fuska sha
e-sha
e da hawaye yace "mami na cuci kaina, na shiga uku, ni dama nasan mumtaz mutuniyar kirkice wallahi"
Kallon kallo mami da aunty hajara sukayi kafin mamin tace "me yafaru kake kira ma kanka shiga uku?"
Cikin kuka kamar wani
aramin yaro ya mi
a mata wayar
Hannun ta har rawa yake wajen
arin
Shiru tayi tabi wayar da kallo, bata san mutanen dake cikin hoton ba, amma content
in saman yaja hankalin su ita da aunty hajara har suka tsunduma cikin labarin
Tun kan mami ta kai
arshe take furta "innalillahi wa'inna ilaihirraji'un!!"
Aunty hajara kanta jikin ta yayi sanyi tana tuno fuskar mumtaz
Kukan da khalid keyi ya karyar musu da zuciya, se ga mami itama sha
e sha
e da hawayen nadama da danasani
(SHIYASA BINCIKE YAKE DA KYAU KAFIN KA YANKE HUKUNCI
KUMA GAGGAWA AIKIN SHE
AN CE)
Ranar haka khalid da mami suka yini cikin juyayi da danasani.

Kamar yarda kalid yaga wannan rubutu game da su incle Abbas, haka ya kara
e lungu da sa
o na
asar.

Uncle
asim na gani yayi murmushi, a fili yace "Nasan ba kanwar lasa bane kai faruk, kayi
ari"
Gaba
aya fita ta gagari uncle Abbas da uncle junaid, ga tsiyar dake tsakanin su data kunno kai me zafin gaske.

Umma
arama kam tun sanda Abba babba ya bata tikitin sallama ta
i yarda ta sanarwa da iyayen ta abinda tayi
Seda wannan rubutu me
auke da hotunan su ya bayyana aka san komi,
Abin duniya suka taru sukai mata yawa, ga tsana daga wajen
an cikin ta, ga kuma tsana daga nasu gidan, rana zafi inuwa
una kenan.

Abba
arami tun yana hospital yasa aka gyara mashi
aya daga cikin maka makan gidangen shi
Kai tsaye yace "ya gama zama da kowa, nesa nesa tafi"
Hakan kuwa ba
aramin da
i yayi wa mama ba, dan sanda ya sanar da ita kasa
oye murnar ta tayi seda ta rungume shi.

Haka ya faruk yayi ta up and down har seda gidan ya shirin gidan ya kammala sannan aka sallami Abba
arami
Direct sabon gidan suka wuce
Seda aka kwana
aya tukun mama taje can gidan
Ta kwasa abinda take so daga nan, ta rabar da wanda bata so.

Duk da
an'uwan nasa basu ji da
in hu
uncin da Abba
ya yanke ba, amma hakan besa sun hana shi ba, sanin irin ha
urin da yayi da kuma
awainiyar da yake kan yi dan ba denawa yayi ba.

BAYAN WATA TARA DA
AN KWANAKI
Ya faruk na kwance waya kare a kunnen shi suna magana da mus'ab da ya fita shigo da wasu kaya na
aya daga cikin companyn Abba
dashi ke managing yanzu a maimakon uncle Abbas
Mumtaz na zaune akan darduma tayi zaman tahiya ga uban tirtsetsen cikin ta a gaba haihuwa yau ko gabe
Ta gama karatun tahiyar tana so ta mi
e tsaye amma ta kasa,
Ya faruk hankalin sa na can kan wayar da yake
Hannun ta tafa alamar magana
Shiru beji ba
Sake tafa hannuwa tayi a karo na biyu sannan ya faruk ya farga da tafin nata
Sallama sukayi da mus'ab ya taso ya matso kusa da ita yace "menene"
Alama ta sake yi mishi da hannu,
shiru ya faruk yayi ya bita da ido dan har ga Allah be fahimci me take nufi ba
Da dai mumtaz taji kamar bayanta ze
alle tace "Ai se ka
aga ni tunda kasa na
ata sallah ta"
Kwashewa da dariya ya faruk yayi ganin yarda har idonta sun cika da
walla
Seda ya mi
ar da ita tukun yace "yanzu dai in kin huta kiyi sallar a zaune tunda in kin yi sujjada baki iya
agowa ta da
Banza tayi da shi ta wuce can gefen gado ta zauna tana maida numfashi.

Kallon ta yayi cike da so da
auna ha
e da tausayawa yace "in sha Allah kin kusa sauke su ki huta kema, Allah yayi maki albarka matata!"
Lumshe ido tayi, a koda yaushe ya faruk na sata jin nutsuwa a rayuwar ta
Ko kallon shi tayi takan tsinci kanta cikin farin ciki ha
e da godiya wajen ubangiji
cike da shau
in so ta
ora kanta a kafa
ar shi, shi kuma ya zagayo da hannun sa kan
aton cikin ta yana shafawa.

A GURGUJE.

Mom Asiya data samu ta anshi nata tikitin daga wajen incle junaid taje ta maka Tk a kotu tana nemar wa
arta saki
Haka akaita tafka shari'a har Allah ya basu sa'a ta samu sakin, sedai ba'a jima da sakin ba cikin Tk ya bayyana a jikin sakina
Hankalin sakina ba
aramin tashi yayi ba, haka sukai ta fama wajen ganin bayan cikin nan, amma da yake duk abinda Allah yayi niyar halitta babu makawa seyayi haka suka ha
ura har
ar Tk tazo duniya ba dan ransu yaso ba.

ALHAMDULILLAH!!!

DUKKAN GODIYA TA TABBATA GA UBANGIJIN TALIKAI
NAGODE WA ALLAH DA YA NUNA MIN FARKO DA
ARSHEN LITTAFIN "AKWAI LAUJE CIKIN NA
I" ALLAH UBANGIJI YASA MU AMFANA DA DARASIN DA KE CIKI, KUSKUREN CIKI YA YAFEMAN, YASA MUYI TARAYYA A LADAN!

GODIYA DA JINJINA TA MUSAMMAN GA MIJI NA ABIN ALFAHARI NA,
AUNAR KA TA DABAN CE A RAINA, ALLAH YA BAKA KARIYA ADUK INDA KAKE
JINJINA GAREKU IYAYE NA, ALLAH YA SAKA MAKU DA ALKAIRI.

SANNAN INA MI
O GAISUWA DA FATAN ALKAIRI GA DUK WANI MAKARANCIN LITTAFI NA MUSAMMAN
AN CIKIN GROUP
INA, ALLAH YA BAR ZUMUNCI YA HA
A MU A BOOK
INA NA GABA DA ALKAIRI
ALLAH KASA ANNABI YA CECE MU
30/5/2023
ZAINAB FALALU
08145225540
Times New Roman
Times New Roman
Calibri
Calibri
!%),.:;>?]}
$([{
SummaryInformation
DocumentSummaryInformation
WpsCustomData
TECNO LD7
WPS Office
a96bcb8c1b4a4de2bc7f73679dc34ab7
Chapter 51 · 0% Book details