Sashe 3
Lauje Cikin Naɗi Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A aljihun rigar shi ya saka hannu ya ciro sabuwar dubu
aya ya mi
a mishi
warce dubun yayi ya juya ya shiga keken shi yana mita
Da sauri Mumtaz tace
ari biyar ce ha
in ka malam, se ka kawo canjin na samu na komawa gida"
Duk yarda me keken nan ke
aurewa seda maganar Mumtaz ta bashi dariya
Shi kuma saurayin na gefe yayi folding hannuwan shi a
irji yana kallon Mumtaz cike da mamaki da kuma ban dariya
Mumtaz kam har ga Allah da zuciya
aya tayu maganar,
Daga bayan su suka tsinkayi muryar saurayin yace
"Ki barshi ya tafi, ke se in maida ki gida a mota ta" yayi maganar yana nuna inda yayi parcking motar shi da hannu.
Ko tsayawa me keken ya
arasa jin zancen beyi ba yayi gaba abun shi.
Seda ya
ace ma ganin mumtaz tukun ta waigo da fuskar ta inda saurayin ke tsaye yana kallon ta tun daga sama har
Tana juyowa idanun ta suka sauka a cikin nashi,
Da sauri ta sauke kanta
asa tana wasa da hannun jakar ta dake cikin hijabi
Murmushi ya sakar mata,
Cike da
warewa a magana yace
"im khalid, and u?"
Kanta a
asa kamar ba zata ce komi ba,
Har ya fitar da ran jin wani abu daga gare ta, can dai tace
"MUMTAZ"
can
asan numfashin shi ya maimaita "mumtaz"
Murmushi sosai ya sakar mata a wannan karon, sannan yace
"unique name"
murmushi itama tayi sannan tace "nagode".
Tana gama fa
in nagoden tayi gaba
Da sauri khalid ya bita a baya yace
"Ah ya zaki tafi kuma ki barni bayan bamu gama magana ba?"
Be jira cewar ta ba ya sake cewa
"ina ma zaki je tukunna?"
Yana mata wannan tambayar ta tsaya cak gaban na dukan uku-uku, sarai zaka ga hakan ga fuskar ta
Kafe ta da kallon
urilla yayi yana jiran jin me zata ce
Ganin bata da niyar cewa komi yasa yace
"tunda ba zaki fa
a min ba, muje to na rakaki"
Da sauri Mumtaz tace
"na fasa, gida zan koma"
Shiru khalid ya sake yi yana kallon ta
Can yace
"Muje na sauke ki to"
Da sauri ta girgiza kanta tana yin gaba da sauri
Haka khalid yayi ta binta yana ro
onta akan ta tsaya ya sauke ta amma firr mumtaz ta
i yarda
Badan yaso ba ya sake tsaida mata
an keke
Yana ji yana gani ta tafi, ko arzikin number wayar ta be samu ba.
****Duk a tunanin mama mumtaz sun dawo tana
akin su,
Yau da yake a general kitchen za'ayi abincin bu
a baki yasa tun da akayi sallar azzahar matan gidan suka hallara a babban kitchen
in dake ta can
arshen makeken gidan dake
auke da ahalin gaba
ko wacce mace da
an aikin ta, se
ai ku na daga cikin
an gidan da suke
an ta
a wani abun a wajen.
Cike da ha
in kai suke aiyukan su,
Yawanci duka matan suna zazzaune akan kujeru suna basu order abubuwan da za'ayi
Sun jima suna aikace-aikacen su suna ta
a fira sama-sama
Ganin duka yaran gidan sun fito waje, mama ta kalla taga mumtaz ce kawai babu
Atine ta
wala ma kira daga can in da suke
Da sauri atine ta tawo tana amsawa
Kallon ta mama tayi tace
"Je ki taso min mumtaz, bacci ya isa haka"
Da "to" atine ta amasa tukun ta wuce part
in maman kai tsaye
Mumtaz na cire hijabi atine tayi sallama a
akin
Da sauri mumtaz ta waiga tana kallon ta,
Seda ta sauke ajiyar zuciya, duk a tunanin ta mama ce, tukun tace
"ya akayi ne?"
Atine tace
"mama na kira" ta juya ta fita.
Seda Mumtaz ta adana wa
an nan agogunan sannan ta gabatar da salla tukun ta fito zuwa kiran maman.
A hanya kafin ta
arasa kitchen
in suka yi kici
us da yaya faru
da ya kafe ta da kallo tun fitowar ta daga part
in su
Ita sam bata lura da shi ba seda ta kawo daf da shi
Fuska a
aure bayan ta kawar da kai gefe tace a ta
aice
"ina wuni"
Be bi ta kan gaisuwar ta ba yace
"After asham kizo ki same ni a
aki"
Ko kallon ta be kuma yi ba ya wuce abun shi.
Jin kalmar ta same shi a
aki ba
aramin
aga mata hankali yayi ba, sosai tsoro da fargaba suka kamata
Murya
asa-
asa tace
"ko dai ya duba bega agogunan shi bane ni mumtaz"?
Ta jima tsaye a wajen tana sa
a da warwara, can dai ta yanke hukuncin
in zuwa kamar yarda ya umarce ta.
arasawa tayi inda su mama suke a ka ci gaba da aikin da ita.
Wajen biyar da rabi na yamma suka kammala, su Mumtaz, Najwa, Bilkisu da Hafsat ke ta kwasan manyan kulolin suna kaiwa kan babban dinnig
in gidan suna jejjerawa,
inda lokaci zuwa lokaci ake ha
uwa duka iyalan aci abinci
Seda suka gama tas, tukun kowa ya koma part
in shi domin yin wanka kafin kiran sallah.
SHARE PLS.
ALLAH KASA ANNABI YA CECE MU
LAUJE CIKIN NA
ZAINAB FALALU(MRS SULAIMAN)
MARUBUCIYAR
MAKIRCI
KISHI DA ALJANA
WANI HANIN GA ALLAH
ADDARAR MU
LAUJE CIKIN NA
WATTPAD@ZAINABFALALU8
Ahalin gidan gaba
aya kowa da kowa ya hallara a babban
akin cin abincin da yake musamman sabida lokuta irin haka dama
Cikin nutsuwa kowa ke cin abinci, baka jin motsin komi sai cokula, se kuma waya da wasu daga cikin
an mazan dake amsawa lokaci zuwa lokaci.
Ba wani abincin kirki Mumtaz taci ba,
aramin bowl ta
auka ta zuba pepper soup
in cat fish
an madedeci ta fakaici idanun kowa tukun ta fece zuwa part
in su, duk dan gudun kar su
ara arangama da ya faru
Bata san yana lura da duk wani motsin ta ba, duk da a zahiri zaka ce besan da wanzuwar ta ba a wajen, amma kar yake kallon ta.
Tana fitowa ta sauke ajiyar zuciya, a bayyane tace
"Na sha a wannan karon, sallar ma a
aki zanyi ta tunda ba'ace dolen dolen mutum se yayi ta a cikin jam'i ba"
arashe maganar ha
e da murgu
a baki.
an karkatawa Abba
arami yayi saitin kunnen mama yace
"Wani abun kika daka Mumtaz halan?"
Saitin
ofa mama ta kalla sannan tace
"Ba abunda na saka ta,
ila ta
oshi ne, kasan bata fiya zama taci abinci kamar yarda kowa keyi ba"
Abba
arami ba sake cewa komi ba, sema
an yatsina fuska da yayi yana streaching wuyan shi da kwana biyu yake
an sagewa, kamar irin be kwanta da kyau
in nan ba.
Ya faru
ne ya fara tashi,
Sannan
aya bayan
aya
an samarin suka fara watsewa daga teburin cin abincin suna ficewa,
Cike da isa Umma babba tace
"Hafsa, ku tashi ku kwashe plates
in nan, uwayen son jiki" Ta
arashe maganar tana mi
ewa ha
e da kara wayar ta dake ringing ga kunne
Tas su Najwa suka gyara wajen kamar yarda suka shirya shi a
azu, kowa da abinda ya
auka yake yi, banda Hafsa dake
orafin bata ga Mumtaz ba, ai ba su ka
ai ya dace su rin
a aikin ba
Da yake
asa-
asa take
orafin ta yasa Umma babba bata jiyo ta ba, dan ita ta mammake mutum ba wahala yake mata ba
Macece me son iyawa da kuma kamewa, bata
aukar raini balle shashanci, kuma bata fiya shiga sabgar mutane ba, in abu be shafe ta ba da wahala kuga ta saka baki, amma tana da mugun kishin zamantakewa, se ka zauna da ita sosai zaka fahimci hakan.
Mama, aunty, umma
arama da mummy suma suka kama gaban su, kafin lokacin sallar isha yayi, ko wacce tayi part
in ta suka bar iyayen maza kawai a babban palon da tun bayan gama cin abincin suka koma cikin palon.
Cike da kulawa Abba babba ya kalli Abba
arami yace
"Ina lura da yanayin ka se streaching baya kake, badai ciwon bayan bane ya dawo?"
Murmushi Abba
arami yayi, yana lumshe idanun shi dake nuna tsabar gajiya tukun yace
azun nan na fara jin alamun shi dai, amma ina tunanin gajiya ce, in nayi bacci zan warware in sha Allah"
Da "Amin suka amsa dukan su
Seda suka gabatar da sallar isha'i suka
ora da asham kafin kowa ya kama gaban shi.
Tunda ya faru
ya shiga
aki ya
i cire riga saboda yana jiran Mumtaz
abi'ar shi ce sam baya son zama da riga, komin sanyi kuwa
Haka ya zauna tun yana kallon agogo har ya gaji da jiran ta
Se a lokacin ya fara recalling befa ganta a wajen salla ba
wata yaja tukun ya tashi ya cire rigar shi,
List
in da Abba
arami ya bashi
azu ya janyo ya hau duddubawa yana fitar da wanda ya dace ya fitar ya bar wanda ya dace ya bari,
Ba shine ya gama ba, se wajen sha biyu saura, tukun ya kishingi
Tun da mama ta koma part
inta ta hau Mumtaz da fa
an rashin fitar ta salla da kuma tashi data yi bata tsaya an gyara wajen cin abincin da ita ba
Marairaice murya Mumtaz tayi sannan tace
"kaina ne ke fa ciwo shiyasa ban fita ba mama"
e baki mama tayi, tace
"Da dai ban san halin ki ba, in bakiyi sharar masallaci ba ai kya yi ta kasuwa" ta juya tayi ficewar zuwa palon Abbah
arami da shima shigowar shi kenan.
Direct kitchen
in palon ta nufa, butar shayi ta
ora akan gas bayan ta zuba kayan
amshi da ruwa
Seda ya dahu tukun ta juye a
aramin flask golden colour tukun ta
ora a tray
an madedeci bayan ta
ora
ananun cups biyu da kuma glass
in sugar akai, tukun ta fice zuwa palon Abba
arami
Zaune yake ya kafa kai da gwiwa mama ta shiga, tana ganin a yanayin da yake seda gaban ta ya fa
Jiki a sanyaye ta
arasa ciki, ajiye tray
in hannun ta tayi sannan ta zauna a kusa da shi
Jiki a sanyaye ta
ora hannun ta a kafa
ar shi, bata ce komi ba se
an shafa bayan shi data ke alamar rarrashi.