← Book details Lauje Cikin Naɗi Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 8 OF 51

Sashe 8

Lauje Cikin Naɗi Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

HOSPITAL
Dukkan su suna zaune dr ta fito daga
akin da mama ke a ciki, sam ba wani walwala a tattare da ita
Cikin nuna damuwa tace
"who is her husband"
Kasa cewa komi Abba
yayi, se idanu da ya fito da su waje, yana jiran yaji me zata ce
Jin ba wanda yace mata uffan se ma idanu da suka bita da shi yasa taci gaba da maganar ta
"patient
in ku ta
i yarda sam muyi mata allurar da zata samu bacci dan a samu
walwarta ta huta,
Jinin ta yayi mugun hawa, amma duk da hakan ta
i bari ayi mata abunda ya dace, so zaka iya zuwa kayi mata magana maybe ta tsaya a temaki rayuwar ta"
Da sauri Abba
ya tashi ya nufi
akin, drn kuma ta wuce office, a hankali ya faruk ya sakko daga inda yake ya tsallake kowa ya shiga
akin shima
A rungume a
irjin Abba
ya iske mama, ita kuka shi kuka babu wani me rarrashin wani a cikin su
Daman abunda yayi tunani kenan shiyasa ya biyo bayan Abba
Kanshi a
asa ya
arasa kusa da mama ya zauna, murya a tausashe ya ce
"Mamana me yasame ki? nasan ke jaruma ce, kina tarban ko wani kalan
alubalen da ya riske ki, kece kika koyar dani dauriya da kuma fauwala ma ubangiji komi, amma wannan kukan da kike yasani cikin kokwanto da kuma fargaba me tarin yawa a cikin zuciya ta mamana"
Shuru yayi yana ha
iyar zuciya, dan shima gaf yake da rasa jarumtar shi,
Sakin Abba
tayi ta juya inda ya faruk yake zaune kanshi a
Hannuwan shi ta
ame cikin nata,
Cikin kuka tace
"Yarona, Mus'ab ya gudu ya bar gida, yace yayi nisan da bazamu ta
a samun shi ba
Wai ba ze iya ci gaba da zama a cikin gidan nan ba saboda muguwar azabar dake damun shi, yace tafiyar shi itace mafi alkairi gare shi, dan kuwa wata rana ze iya aikata mugun abun da Allah zeyi fushi da shi
yace baya
aunar gani na ko Abban ku sam, in ya ganmu yana jin zafi me ciwo a cikin zuciyar shi"
Kasa
arasa maganar tayi, kuka me tsanani yaci
arfin ta
Ya faruk kam, banda maimaita kalmar "innalillahi wainna ilaihirraji'un" ba abunda yake
Mamaki da kuma tsoro na neman lullu
e shi, a iya sanin shi, tun yana
arami yasha kama mama na kuka a
oye, in ya dame ta da tambaya se tace mishi wani abunne ya fa
a mata a idanu, tun yana yarda har yazo ya fara wayo ya gane waskewa kawai take.

A sanyaye ya faruk yace
"Mamana ke kika koyar dani kalmar "innalillahi wainna ilaihirraji'un, kikace in har na tsinci kaina a cikin matsin zuciya in yawaita karanta "LA 'ILA HAILLA ANTA SUBHANAKA INNI KUNTU MINAZZALIMIN da kalmar HAZBINALLAHU WANI'IMAL WAKIL"
Bema gama maganar ba mama ta hau maimaita la'ilahailla anta subhanaka inni kuntu minazzalimin da sauransu
Gefe Abba
yaja yana kallon
an'uwan nashi da kuma matar tashi
Kafin wani lokaci mama ta hau sauke ajiyar zuciya tana lumshe idanu alamun bacci nason
auke ta.

SHARE PLS
ALLAH KASA ANNABI YA CECE MU
LAUJE CIKIN NA
ZAINAB FALALU(MRS SULAIMAN)
MARUBUCIYAR
MAKIRCI
KISHI DA ALJANA
WANI HANIN GA ALLAH
ADDARAR MU
LAUJE CIKIN NA
WATTPAD@ZAINABFALALU8
Pg11-12
Seda suka tabbatar da bacci ya
auke ta tukun suka fito daga
akin da niyar kirawo dr
Suna fitowa Abba babba yayi saurin tarbar su da tambayar ya mamar take
Ya faruk bece ma kowa komi ba,
Abba
ke basu amsa da "Ta saamu bacci"
Direct office
in dr ya faruk ya nufa,
Be jima da shiga ba suka fito a tare zuwa
akin da mama take, seda ya tsaya komi da yake da bu
ata ya kammala kafin ya fito daga
akin, a lokacin su umma
da mummy se aunty ne kawai a wajen, mazan sun fice massalaci sallar la'asar
Fuska ba yabo ba fallasa yace
"Tace zaku iyw shiga ai Umma
Da "to suka amsa duk fuska babu walwala.

Allah-Allah ya faruk yake ya isa massalacin kafin liman yayi sallama, in be kai ga isa ba aka sallame tabbas shirin shi ba ze tafi a yarda ya tsara ba
Jin ana zaman tahiyar
arshe yasa ya
an ha
a da
an gudu-gudu har ya samu ya
arasa,
Daidai kuwa an sallame mutane an fara futowa
Gefe ya tsaya daga can yana hango iyayen na shi suna tawowa inda yake
Ganin Uncle Abbas ya tsaida Abba
alamun magana zeyi yasa ya faruk
arasawa wajen da sauri
Kanshi a
asa yayi musu sallama, sannan yace
"Ina son magana da ku tun
azu, to abun nan da ya faru yasa kawai na yanke hukunci daga baya in komi ya lafa na sanar muku"
Dukkan su kallon shi suke, suna jiran jin me zece
Uncle
asim yayi saurin cewa
"Mu koma daga cikin mota mana, akwai jama'a a nan, bakuma musan me sauraron mu ba"
Sunyi na'am da abinda uncle
asim
in yace, dukan su suka nufi parking lots inda ba hayaniyar mutane
Abba babba yace "ihum, muna jin ka"
Kan ya faruk a
asa hannuwan shi duka biyun ya maida su bayan shi yace
"Akan tafiyar nan tawa ta zuwa china, to abun ya ha
e min biyu ne, su daga can aka samu clashing
in time, alhalin na gama budget
in se na dawo daga Turkey akan maganar kayan, har in huta kafin time
in tafiyar tawa china, to se jiya da daddare na samu email
in su akan daw
o da date
in da suka yi a jibi, to ganin kar ayi asarar kayan yasa nayi replacing sunan mus'ab memakon sunan tunda shi yana da visar
asar,
A ta
aice dai na kaishe airport wajen 2:30pm, itace maganar dama"
Tunda ya faruk ya fara maganar Abba
ke kallon shi da mugun mamaki, amma can
asan zuciyar shi yana jin wani sanyi na ratsa shi duk da dai yasan ha
a maganar yayi
Kicin-kicin da fuska Abba babba yayi, ta inda yake shiga bata nan yake fita ba, yace
"Ba haka ya dace kayi ba ai, ga Tk ai yana gaba da mus'ab kuma nasan shima yana da visa
asar, shi ya kamata ka tura ba mus'ab ba"
Kan ya faruk a
asa yace
"Ayi min afuwa, nayi kuskure"
Shafa kanshi uncle Abbas(Baban Tk) yayi yace
"An maka afuwa, kaje abinka, Allah yayi muku albarka ya
ara muku
aunar junan ku"
Da "amin" suka amsa dukan su, dai-dai ze wuce ta saitin Abba
arami ya faruk yace a hankali yarda ba wanda zeji se shi
"Ka duba inbox
in ka Abba".

A wayance Abba
ke karanta sa
on ya faruk inda yace
"Abba, mu bar maganar a haka saboda mama, kasan mata ba sa raina abun gulma ko habaici"
Murmushi Abba
yayi ya maida wayar a gaban aljihun shi.

Sanda ya faruk ya koma ciki har su umma
arama sun fito da niyar komawa gida saboda shirin bu
a baki, duk da dai ba wacce bata da me aiki a cikin su, bayan masu aiki ga kuma yara.

Mummy ce ta amsa mishi da
"Bata farka ba, zuwa bayan magrib mun dawo yamma tayi"
Da "to" ya amsa musu, suka fice shi kuma ya koma ciki.

Kallo
aya yayi wa mama ya gane sarai ba bacci take ba,
Murya a sanyaye yace
"Mamana"
Seda ya maimaita so biyu tukun ta bu
e idon ta da yayi ja kamar gauta,
Kujera ya ja ya zauna a gaban gadon,
Hawayen da suka taru a idon ta suka gangaro ta gefen idon
Shiru ya faruk yayi ya barta tayi me isarta, tkun yace
"Mama, kinji kinji......."
Tas ya kwashe maganar da ya fa
a ma iyayen shi maza
azu itama ya fa
a mata
Sannn ya
ora da
"A bar maganar a haka mama, se muci gaba da addu'ar Allah ya karkato da hankalin shi gida, sannan kuma zan ci gaba da duba shi lungu da sa
o na cikin garin nan dama kewaye, ni dai babban buri na shine ki kwantar da hankalin ki mu samu jinin ki ya sauka, kar ki bari ma
iyan ki su yi nasara a kanki mamana"
Shiru mama tayi, can
asan zuciyar ta tana maimaita kalmar "ma
iya" da ya faruk yace
Can dai tayi murmushi, ta kai hannu ta shafa kanshi tace
"Allah yayi maka albarka faruk, Allah ya baka mace tagari warce zata kular min da kai"
Murmushi kawai yayi, bayan ya amsa a can
asan zuciyar shi
Shiru
akin ya
auka, can mama tace
"Ahmad fa?"
Se a lokacin ya faruk ya tuna da wani Ahmad, in be mance ba tun da aka shigo da mama hospital
in be tsaya ba, kama gaban shi yayi, irin ko a jikin nan nashi.

Da sauri ya faruk yace,
"Na aike shi ne".

Shigowar Abba
ciki ne yasa ya faruk tashi yace
"Bari inje gida in tawo da Mumtaz se ta zauna dake"
a kai mama tayi, har ya kai
ofa ya waigo yace
"Da me da me zance ta
akko?"
A hankali mama tace
"Ta kawo min dogayen riguna marasa nauyi, se phone
ina"
"Okay" yace ya ja musu
ofar ya fice".

Altine kawai ya samu a tana kaikawo a
asan
Gaisawa sukayi tana tambayar jikin maman,
Sama-sama ya amsa mata, tukun yace
"Mumtaz fa?"
Kanta a
asa tace
"Tana sama tun
azu"
Ko rufe baki batayi ba ya haura saman
A bu
e ya iske
ofar, duk da a bu
e take be shiga ba seda yayi sallama tukun
Tana kwance idanun nan nata a kumbure, jin muryar ya faruk yasa ta mi
e da sauri, duk a tunanin ta agogon shi ya biyo
Sarai yaga tsoron haka a tattare da ita, fuska a
aure kamar be ta
a dariya ba yace
"tashi ki ha
a wa mama kaya marasa nauyi, sannan kema ki
auki naki, five minutes na baki zan je in dawo"
Har ya kai
ofa ya waigo yace
"Ina takardar da mus'ab ya baki?"
Jiki a mace ta
aga pillow ta
akko takardar ta mi
a mishi.
Chapter 8 · 0% Book details