Sashe 34
Lauje Cikin Naɗi Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Ba wanda ya sake cewa komi ya tayar sa mota yaja suka yi gaba
Baki a sake kamal yabi motar da kallo, ganin sun tafi da mumtaz,
Daga baya ya tuna
ila gidan ta zasu kai ta kafin su wuce.
***UNCLE ABBAS
Tun baccin daya kwashe shi bayan
aurin auren sakina, se da akayi sallar magariba ya farka
Ganin shi kwance a gida yasa ya sauke ajiyar zuciya ha
e da hamdala, shi duk a tunanin shi mafarki yake
Be kai
arshen tunanin da yake ba yaji muryar maman sakina bisa kanshi tace
"Tunda har ka farka se kazo muji da sakina, gata can jikin ta ya
ume da zazza
yar ya mi
e zaune, dafe kanshi yayi kafin yace "Zazza
i kuma? ko daga gidan bikin ne ta kwaso shi?"
Galla mishi harara haj Asiya tayi, ta cika kamar ta fashe dan takaici, tace "Hmm ka gama kewaya-kewayar ka, kana nuna kamar babu abinda ya faru alhalin kasan silar zazza
in nata"
asan ranshi yace "da gaske ne kenan ba mafarki nake ba"
Hular shi ya
auka, se waya sannan makullin mota ya mi
Kai tsaye hanyar fita yayi, yana tafe yace "Ku jira ni, zanje na samu Abbas yanzun nan"
wata hajiya Asiya tayi ta koma ta zauna ta zabga uban tagumi
Fitowar inna hassu kenan daga sallar magrib, itama ta samu gefe ta zauna sannan tace "Fita yayi?"
Haj Asiya tace "yaje warware abinda suka ha
a ne, ai kowa yaga abunnan yasan akwai wata a
asa, anyi auren so da
auna ma ya aka
are ballantana auren ha
Tana gama fa
in haka ta tashi tayi shigewar ta
aki.
****MAMA
Tunda aka saka
afa aka tafi da mumtaz t shige
aki ta kulle kanta, haka nan take son tayi kuka
ila Allah ya temake ta abinda ya tokare mata ma
ogwaro ya wuce.
Mama bata fito
akin ba seda tayi sallar isha sannan ta sakko
akwai
an'uwan ta sosai a palon, ana ta fira da yaba
akuna
Nan mama take ji har suka baro gidan mumtaz ba'akaita ba
aya daga cikin
an'uwan maman tace "
ila mijin ne ze kaita, dan da muka fito naga an rufe gidan ma"
Kamar daga sama suka ga fa
owar mumtaz a firgice
Dan har tsoro taso basu
Ganin yarda kowa ya watso mata idanu, ga kuma palon da yayi tsit kamar ruwa ya cinye su yasa ta haura sama da gudu ta shige
akin mama ta danna key
Shigowar goggo safiya a hautsine itama ya sake ka
a hantar cikin mama, nan da nan cikin ta ya
ulle taji kamar zata zagaya toilet
A tsorace mama ta mi
e tsaye tace "Lafia yaya safiya?"
Goggo safiya na zama tace "Se alkairi"
Gulma kecin kowa dake palon, tambayiyi fal baki, amma sun kasa tambayar ta
Zaman goggo safiya kenan ta mi
e tace "muje sama zahra'u"
Kasa mi
ewa mama tayi, karkarwar da jikin ta keyi kawai ze nuna maka ba
aramin tashin hankali take a ciki ba
Cike da
arfin hali goggo safiya ta temaka mata suka haura saman.
***UMMA B
Wallahi ka fitar da kanka acikin lamarin nan,
Kuma ba zan zaman babbar banza ba tunda har a gaba na komi ya faru to wallahi babu abinda zan rage se na fa
a wa Abban ku, ai in har nayi shiru da maganar nan na ha'inci kowa.
Kan faruk a
asa ya ce "naji ki sanarwa da Abban amma dan girman ubangiji bayan shi kar ki bari wani yaji maganar nan daga bakin ki umma"
e baki tayi kafin tace "saboda ga munafuka ko?"
Da sauri ya faruk ya
aga kanshi yace "subhanallah, Allah ya tsare ni da furta mugayen kalami a gareki umma, kawai dai alfarman hakan nake nema, duk wanda ka rufa ma asiri kaima Allah ze rufa maka a ranar da kaima kake da bu
ata"
Banza dashi tayi, can tace "bu
eni na fita"
Jiki a mace ya saka hannun ya danna lock
in motar
Har umma b ta saka
afarta waje ta waiga ta nuna shi da yatsa tace "wallahi kar naji kar kuma na gani, ko uffan bana so ka tofa"
a kai kawai yayi, yana jin tsananin zafi da kuma suya da
irjin shi ke mishi.
*****MAMA
Kuka take me sauti, kuka irin na yaya zanyi, daga wannan se wannan
Ta maimaita kalmar sata yafi a
irga
Tayi kuka tayi kuka har muryarta na neman dishewa
Goggo safiya na gefe, bata hanata kukan ba sam,
Da barin shi a zuciya babbar matsala ce
Mumtaz na daga gefe, itakam idanun ta a bushe suke
Da rarrafe ta matso kusa da mama dake zaune dirshen ta mimmi
ar da
afafuwan ta a
Dafa
afar ta tayi tace "Mama dan girman Allah ki yafe min, bansan me ke damuna ba nima, tsoro nake ji mama wallahi tsoro nake ji!"
Tana maganar jikin ta na rawa kamar mazari
Cikin kuka mama ta janyo
arta ta rungume
am a
irjin ta
Bata ce komi ba, amma rungumar data yi mata shine ke nuna komin
Sunfi minti talatin a haka kafin mama tace "Baki kyauta min ba mumtaz, ni mahaifiyar ki ce, in baki sanar dani halinnda kike a ciki ba wa zaki fa
a ma? inda na sani ba zan ta
a bari ki tozarta ba mumtaz ba zan bari a kai ga haka ba" ta sake fashewa da kuka tace "Allah kana kallo kana gani kana ji ya Allah, bana nufar
an kowa da sharri ya ubangiji amma ga
iyata a daren amarcin ta an koro min ita saboda wani dalili na bayin ka masu son zuciya da son ganin bayana
Ya Allah wannan tozarci ne a gareni da
iyata dama ahalina gaba
aya, Allah na kawo
arar kowa gareka, bani da sani sedaga abinda ka sanar dani ya ubangiji, ka shiga cikin lamarin nan da gaggawa, kabi mani ha
in tozarcin nan me muni da aka yi min ya ubangiji,
Allah
arfi na ya
are haka zalika dabara ta ta
are"
Kuka yaci
arfin ta, seda ta koka sosai kafin tace "Alhamdulillah ya rabbi, kayi mani kuma nagode da ni'imarka"
Tunda mama ta fara addu'ar nan ya faruk ke tsaye, bata ganshi ba, amma mumtaz da goggo safiya sunga tsayuwar shi
Shi kanshi neman ma
uya yake ya samu ya sauke nauyin da zuciyar shi ta
auka
A hankali ya
araahe shigowa ciki
Kusa da mama ya zauna, se a sannan ta ganshi, da sauri ta saki mumtaz ta kama ya faruk tace "kaji ko? ita kuma sata takeyi, faruk ko iya haka aka barni ai na gama tozarta ko?"
yatsun hannun shi ya saka ya goge mata hawayen fuskarta sannan yace "Allah baze ta
a barin iyalan Abba
su tozarta ba mama, haka zalika Allah ba zeyi watsi da wannan ro
a da kika yi mashi ba, an zalunce ku kuma kin kai
ara wajen wanda shi ya halicci
oyo, dan haka ki kwantar da hankalin ki mama,
addara ce kuma ina da ya
ini zamu cinye ta nan kusa"
Ajiyar zuciya take saukewa babu abinda take fa
a se "nagode faruk, naji sanyi a raina da na ganka"
Waigawa wajen goggo safiya yayi da gaba
aya ta wani susuce a lokaci
ani yace "dole su Abba su san dawowar mumtaz, abinda nake son sani shine sakin ta yayi kokuwa cewa yayi ta dawo gida, dan mu san ya za'a tunkari su Abban da maganar"
Murya a dishe tace "ban sani ba wallahi faruk"
Mumtaz na lafe a jikin mama idonta a rufe, ya faruk yace "me mijin naki yace, saki ko ki koma gida?"
Bata ko kalle shi ba tace "Bansani ba nima"
ewa tsaye yayi yace "bani number shi"
Mumtaz tace "ban san inda wayar take ba"
Da sauri goggo safiya ta bu
e jakar hannun ta ta
auko nokiar ta tace "nemo shi a nan, da kanshi ya saka ta"
Amsa ya faruk yayi, direct sunan kalid ya nemo, kwashe no
in yayi a wayar shi sannan ya mi
a mata ya fice
Yana fita mota ya fa
a, har yayi niyar kunna motar ya hango uncle Abbas na tahowa
Cike da fara'a yaji yana fa
in " Kin kawo babban albishir wallahi, bari na koma gefe nayi gum muji ta ina maganar zata fasu
Ina me tabbatar miki da in har Abubakar(Abba
arami) yaji wannan batu se zuciyar shi ta buga, daga nan kuma ai kin san sauran, shi kuma wancan shashashan a daren nan zan sa yazo ya sakar ma junaidu
arsa, in huta da tashi barazanar tunda ga babban kamu nan, yarda maganar zata fasu kowa yaji banjin akwai wanda ze sake zuwa neman auren ta ba, zanyi amfani da wannan damar ni in tausasa kaina se in nema wa Tk auren ta ba tare da anzargi komi ba"
Lafewa ya faruk ya sake yi, duk dan ya jiyo wacece wannan ke magana da shi
Kai tsaye zuciyar shi ta bashi da "umman kace, yo inba ita ba waye yasan da maganar" kan kace me zufa ta lullu
e faruk da ya fara tsoron abinda ranshi ke gaya mishi.